Breaking News

ZAFIN KAI 97




*********

Bai dakata daga Abinda yakeyiba sbd yanda jiki da zuciyarsa ke samun nutsuwa da Jin dadi da Hakan sosai,

Sake manne kirjinsu yayi Dana juna Yana tsotsan lips nata Aka sake knocking kofar wanna Karan batareda Ankira sunansu ba.

Dakatawa tayi daga yanda suke kissing juna cikin sanyi da nutsuwa tareda Bude idanuwanta dasuka sauya sosai tana kasa kallansa shi kuwa rintse idanuwansa yayi Yana sauke numfashi Mai cikeda kasala Dan kuwa idan ta tasane ko waye me buga kofan ze gaji ya Dena ko ya tafi sbd ai se anbude ko Basa izinin shigowa zai shigo dakin ko wace irin Lalura ce kuwa,
Amma Bena dince ta janye bakinta daga nasa alaman dole su saurari menene uzurin da ake Nemansu akansa.

Shiru yayi tareda zamewa ya kwanta gefenta Yana sauke numfashi mara sauti a kasalance.

Itama sai Data sauke numfashin a kasalance kafin ta ita tashi zaune ahankali ta sauko daga kan gadon ta nufi inda rigarta take yashe qasa ta saka jikinta sai alokacin ta Tina ba batiran rigar ya fizgesu ya watsar.

Daure rigar tayi daga gaban ta nufi hanyar toilet dinsa ta shiga dan wanko fuskarta data sauya gabaki Daya.

Tashi yayi Shima daga kan gadon ya sauko Yana gyarawa towel dinsa dauri ya nufi kofar dakin Kai tsaye ya Bude idanuwansa dake nuni da halinda yake ciki su ya fara zubawa Bilal dake zaune kan kujerar dake kallan dakin kafin ya Kalli Naseer Daya dauke Kansa da sauri Yana basarwa sumayyah kuwa baya ta bawa dakin batama San ya Bude ba bare ganinsa.

Kallo Daya Bilal yayi masa ya Dan so fahimtar Halinda yake ciki Dan haka ya Dan dauke Kansa Shima Yana Dana sanin knocking dakin sbd sunata Kiran wayoyinsu shi tasa Bata shiga ita Kuma tata tana gida ta baro Dan haka dole sai sun buga dakin zasusan sun dawo,
Naseer yacewa ya kirawo musu DD din yaqi zuwa ya Zame Ashe yasan akwai yiyuwar DD baya buqatan damuwa a lokacin.

Ganin babu Wanda yace komai Kuma sun kasa qara kallansa ya sakasa sakin qaramin tsoki mara sauti Kansa na nauyi ya mayar da kofar dakin ya rufe ya nufi toilet.

Fuskarta ta gama wankewa takai hannu zata dauki towel ta goge fuskar hannunsa ya Riga nata sauka kan towel din cikin sanyi da nutsuwa.

Juyowa tayi zata kallesa Amma Dayake a gap da ita yake sosai Ko data juyo a matse yake da ita Dan haka kirjinsu hadewa yayi ta kallesa ruwan  fuskarta na gangarowa kan fatarta me tsantsi zuwa kirjinta da cikin rigarta.

Wasu ruwan ne suka sake gangarowa yabisu da Wani irin Kallo har suka shige cikin rigarta.

Ta qasan rigar ya zira hannunsa Daya ahankali yayi sama da hannun zuwa kirjinta ya shafo ruwan da tafin hannunsa Yana shafa gefen kirjinta.

Dago idanuwanta tayi ta kallesa ahankali Shima ita yake kallan har lokacin acikin yanayin dasuka shiga na farko yake Yana Jin kaman bazai iya barinta ta koma gidanba a Daren.

Dagata yayi cikin nutsuwa ya zaunar kan gaban mirror din dasuke tsayen ya tsaya gabanta matse da ita Yana kallan rigarta data daure ta qara zamar da ita wata sexy sbd daga sama ne ta daure rigar daga qasa kuwa shafaffen cikinta da cibiyarta a fili suna sake daukan hankalinsa.

Rigar yakai hannu daya ahankali yafara warwarewa Yana kallan ruwan fuskarta dake sake saukowa kirjinta har lokacin,
Yana warware rigar ya sake janyeta ya jefar gefe Yana Kai fuskarsa ahankali Yana goge mata ruwan Daya sauka kirjinta da fuskarsa cikin sanyi da nutsuwa da yanayin dake Neman rabata da numfashinta ta qanqame hannunta da inda take zaune sbd Jin takeyi kaman zata zamo qasa ta zube sbd mutuwa da Wani dumi da jikinta ke dauka.

Shi Kansa yasan yakusa kasa tsayuwar sbd halin Dayake cigaba da samun Kansa a cikin na jikinta da komai nata ke sake rikitasa.

Wani numfashi me qarfi ta sake lokacinda ya saukar da bakinsa kan wasu sassan jikinta tana rungume Kansa ba shiri cikin Wani sanyayyan yanayi.

Yanda yakeyi mata yasa kanta ya kasa dauka 
Shima Kansa kasa daukan yakeyi Dan haka ya dago tareda hade bakinsu Yana tsotsan yawun bakinta dasu kadai zasu bawa kwakwalwansa relief.

Toilet din bayan numfashinsu me sanyi da nutsuwa babu Abinda yake tashi Yana Bata lafiyayyan romance itama tana karba cikin so da buqata.

Sun jima a ciki suna ragewa juna zafin Kai kafin ta Zame daqyar idanuwanta gaba Daya sun shige ta kallesa shi ko Bude nasa idanuwan bayayi ta Tina masa da ana jiransu a waje.

Sakinta yayi ta sake wanke fuskarta ta goge ta fito daga bathroom din tabarsa.

Shi kuwa dole Wani wankan ya sake Yi ya samu komai ya Dan fada masa ya Dan dawo daidai ya fito ya tararda ita tsaya hannuwanta a kirjinta ta rufesu sbd rigarta dasuka watsar a bayin Kuma duk ta gama jiqewa batasan me zata sakaba.

Zuba mata mayun idanuwansa yayi Yana mata Wani kallan dayakejin kaman ya hanata ko saka kofa a palon bare waje harta tafi Wani gurin tabarsa anan.

Yanda ta rufe iya kirjin nata cikinta da cibiyanta a shafe sai dogon wandon kayan baccin dake jikinta,komai nata fizgar hankali da nutsuwansa sukeyi,
Idan ba tana hanasa wasu abubuwan ba bayajin zai iya irin rayuwar da akeson ayi anan ta nesanta Kai da Abinda zuciyarsa keso Dan suna gaban mutane,
Kowa ya San matarsa ce,ze iya zama kusa da ita ya kama hannunta a gaban kowa sbd ba komai bane Amma gashi ta korosa sbd Annenta Wanda shi bayason su saka masa kunyar Anne yanason ya zama free with her sbd ta Haifa macen Dayake Jin zai iya Bada rayuwarsa akanta without a second thought.

Qarasowa yayi gabanta Yana kallanta fuskarsa na Dan yalwatuwa da murmushin Daya sakata kallansa kaman zata some sbd narke zuciyarta da yayi da murmushin nasa.

Gaban mirror ya nufa ya fara goge jikinsa ya Dan shafa body oil na Aesop sama sama kafin ya Dan fesa body spray ya nufi kayansa ya Ciro sabon underwear,tayi saurin juya masa baya a hankali har lokacin hannunta na kirjinta.

Bai damu ba ya saki towel dinsa qasa ya saka underwear din me shegiyar tsada kafin ya dauko kaya marasa nauyi short black Lululemon da black sleeveless(mara hannu) rigarsa me fadi ya dauko mata wata black Balmain shirt dinsa ya nufota da ita ta bayanta yafara rungumota tareda Dora hannunwasa kan hannunta dake rufe da kirjin Yana ambatarta da  "my Brown skin wife" ahankali cikin nutsuwa da tsananin so.

Zare hannuwanta tayi ahankali daga qarqashin nasa dake saman nata tabar iya nasa kan kirjinta suka saki ajiyan zuciya a tare musamman shi dayaji Wani yanayin yake Neman shiga Dan haka ya juyo da ita Yana mata Wani shegen Kallo ya ware rigar hannunsa da tsadar kawai zata yiwa Wani jari me kauri ya sakata mata ahankali Yana kallanta da murmushi kan fuskansa.

Itama kallan kanta tayi tareda dagowa ta sakar masa murmushin Daya sakata sakar mata kiss a lips ta shaqi qamshinsa tareda lumshe idanuwanta tana Jin itama so da buqatan son kasancewa guri Daya dashi na mamayeta,
Zuwa yayi inda suka jefar da hijab dinta ya dauko mata da Kansa ya saka mata tareda gyara mata zamansa kafin ya kamo hannunta cikin nasa ya fito da ita fuskarsa babu Wani alaman Jin nauyi ko kunyar yanayinda akasan dole sun shiga kafin fitowan tasu.

Naseer dai fuskewa yayi Yana ci gaba da amsa wayar Dayakeyi da mamansa.

ADVERT

*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES_*

*_ASLM ALAIKM_*
*_Yan uwa abokan arziki yan gayu masu bikin alfarma na manyan mutane da son fita kunyar kowane kalar luxury abincin larabawa da qasashen qetare, kuzo ga number 1 best catering services damuke dashi a arewa,_*
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES shine best Abinda muke buqata a gurin hidimar biki da duka Wani occasions na girma da tsari tareda fita kunya indai gurin girki masu tsafta da tsarin ne tareda verities masu dadi,_*
Bikin aure
Bikin haihuwa
Bikin birthday
Picnics
Parties
Walima 
Receptions
Hatta a cikin gidanka idan baka buqatan girki zakai ordern abinci daga garesu a kawo Maka har gida cikin tsari da burgewa.

Hakama kalolin abincinsu da services dinsu sun hada da;

Indian biryani rice
Mandy rice
Chinese fried rice 
Stir fried spagetti 
Chinese noodles 
Fried rice
Party jollop rice 
Chicken kebab
Beef kebab 
Grilled chicken 
Chicken cutlet 
Kafta
Shredded sauce 
Salads

Hatta bangaren snacks masu kyau da dandano da tsari babu Wanda basayi muku kalan Wanda ranka yakeso.

Realtaste 247catering services 
08034425662

Instagram@Realtaste 247 catering services

Location:kano,Kaduna and Abuja.
Ga masu buqata su tuntubemu a 08034425662
Mungode.
Karku bari ayi babu ku.


*****
Bilal kuwa Daman tinda ya Gane ya kwafsa dole ya ajiye maganar su koma gida kan lokaci se lokacinda D din Kuma suka fito dole Dan haka ya dawo da matarsa gefensa Shima hannunsu na sarke Dana juna Yana nuna mata abubuwa wayarsa tana lafe gefensa kaman mage tana jinsa.

Fitowan su D din ya saka sumayyah kallan kofar Shima Bilal kallansu yayi yana fuskewa Shima kaman yanda Daman shi D a fuske ya fito ba kunyar komai bare Wani Jin nauyi.

Sumayyah ya fara kalla Yana Dan sake fuskar da kyakyawan murmushinsa Yana mata barka da zuwa.

Itama murmushin ta sake tana masa barka da fito tareda tambayarsa Yaya jikinsa.

Zama yayi Shima tareda matarsa a gefensa wadda ta kasa dagowa daidai ta Kalli kowa yanda ta Saba Dan daurewa kawai tayi da qarfin hali tana Dan kallan sumayyah da itama ita ta kalla taga yanda fuskarta tayi Wani fresh kaman wadda tayo wanka yanzu.

Bilal basarwa yayi suka hau magana babu Wani nuna komai Shima Naseer gama wayarsa yayi bayan ya kawowa DD wayar mama tai masa ya jiki kafin ya kashe gaba Daya daganan sumayyah ce tace Bena ta kawowa DD din abinci ko zai iya cinsa yanxu.

Ba musu Bena ta zare hannunta daga nasa tana miqewa tsaye zata nufi dining
Ya juya ya kalleta yaga idan ta dauko kayan abincin duka takawo Nan zata gaji Dan haka ya miqe tsaye tareda nufar dining din Yana cewa

"Zanci acan,daukowa ta kawo Nan saka mata gajiya."

Kallo dukkaninsu suka bisa dashi Banda Naseer Da yabi bayansa Shima yaci acan din.

Dole dukkaninsu suka kwasa zuwa dining din Suka zazzauna sbd kowama cin abincin zeyi.

Tana kokarin juyowa dauke da basket din Abincin ya iso bayanta kawai taji mutum
Baice komaiba gefen fuskarta kawai yayi kissing kafin ya saka hannu ya karba qatan basket din a ajiye kan dining din Yana cewa ta barshi ze ci anan.

Zaunawa yayi ta juyo ta kallesa tana danne kyakyawan murmushinta dayasata.

Zazzaunawa kowa yayi ta zuba masa abincin da kanta ta zubawa Naseer ta zubawa Bilal da sumayyah kafin ta zauna gefen D din Dayake jiran ta gama ta zauna.

Tana zaunawa ya kalleta cikin nutsuwa da kulawa yace  "Ina naki abincin??

Kallan kowa tayi taga babu Wanda ko kallansu yakeyi abinci kowa keci
Cikin Dan sanyin murya tace

"Banaci na koshi"

Wani Kallo ya Mata ta lumshe idanuwanta tareda gyada Kai ahankali alaman da gaske takeyi.

Abincin yanda yake son abincin ne Dan haka yasan itace tayisa 
Sosai ya ci ya koshi kafin yasha ruwa me sanyi ba sosai ba ya dauko tissue ya goge bakinsa 
Shine ya fara miqewa yabar gurin riqe da hannunta suka koma Palo suka zauna anan ta dago ta kallesa cikin sanyinta ta fada masa tayi magana da Amnah yau din.

Da mamaki ya kalleta zuciyarsa na sanyi sbd yasan kenan angel dinsa na can cikin farin ciki tana nemansa Amma Bata samu sbd wayarsa dake kashe.

Se a lokacin yaji Yana son kunna wayarsa Dan haka yaje daki da Kansa ya dauko wayar ya dawo daidai lokacin kowa ya gama duk sun dawo Nan sun zazzauna ana fira.

Kunna wayar tasa massages suka ringa shigowa kusan kowa a Kaantes sakonsa ya shigo na Basa samunsa a waya.

Time ya kalla yasan Amnah tayi bacci Dan haka Kai tsaye numbern Nafisat ya saka kira sbd Jin Yaya 'yarsa take.
##MAMUH


No comments