Breaking News

ZAFIN KAI 96

 *_Arewabooks@Mamuhgee_*

96


ZINNIEE’s SECRET 

(One stop shop for a new sensation)


Kina Neman kamshi mai sanyaya zuciya❓

Shin kina Neman kamshi da dada❓

Ko kuwa kamshi mai ratsa zuciya kikeso❓ko Kayan gyaran jiki kike nema dry skin ne dake ko hard skin tabbas kinzo inda za’a share maki kukan ki 


Tabbas Zinniee’s secret ya gama da damuwarku Ina mata masu aji mace mai aji ai Sai da gyara .tabbas Zinniee’s secret sun gama da damuwarki Hajiya ta.


Zinniee’s secret sun tanadar muku Kaya kamar……

Room freshener 

Toilet spray 

Bed spray 

Dish wash

Mopping mist

Kai har ma da 

Feminine wash

Akwai 

Glowing soup dinmu mai kyau da inganci.

Glowing cream 

Face cream da kuma body scrub.


domin samun dadadan Kayan kamshi.da Kayan gyaran jiki maza garzayo Zinniee’s secret 

Zinniee’s secret DUNIYA ne !!


Zaku iya yi mata magana a wadannan kafafan sadarwar kamar su—IG-@Zinniee’s secret 

TIKTOK@ Zinniee’s secret 

Ko ku tuntube su a wannan number 08080840567  za kuma ku iya mata magana ta hanyar Watsapp da wannan number.

Zinniee’s secret suna nan a kano Hadeaja road Kano state.


Zinniee’s secret one stop shop for a new sensation.


Zinniee’s secret got u covered,a trial will convince you.


**********

Yin magana dasu ya sakata samun nutsuwa da kwanciyar hankali tareda samun kuzari musamman Kuma da idanuwanta suka samu ganin Wanda ya ganinsa ya dawo da zuciyarta kan hanyar data sauka.


Miqewa tayi ta fito ta nufi dakin Anne ta taddata zaune tana Dan kallan TV batareda tasan me take kalla ba sbd hankalinta baya kan tv din tayi Nisa ne a tinanin inda rayuwa zatayi da ita yanzu da yayanta suke tareda mazajensu wainda kowannensu gidan aurenta zata zauna ita Kuma yanzu Tayaya zatayi rayuwa ita Daya babu kowa duk da tasamu nutsuwan zuciya data ruhi ganin yau yayanta kowaccensu ta samu mijinta me sonta kaman yayan gata.


Shigowa Bena tayi ta zauna a kujeran da Annen ke akai tana ajiye wayarta ta Kalli Annen tana tambayanta tana fahimtar Abinda ake fada ne.


Murmushi Annen tayi kawai sbd tasan tsokanarta Benan keyi Amma ita kam mema take Ganewa Ko a hausa ake maganar Bata Wani Gane komai bare da Wani yaren da batasan na menene ba.


Abincin da Bena ta shigo dashi a plate kadan ta fara ci tana fadawa Annen tayi magana da Amnah a waya harma dasu Umme da dd babba.


Cikin Jin farin ciki Annen tace Hakan yayi kyau tace Kuma idan tasake waya da dd babba tana gaishesa sosai sbd itama yanda dd babban yake kulawa da ita tinda Akai auren kaman Mahaifinta haka take jinsa.


Har Bena ta gama cin abincin cikin sanyi da Wani irin slow kaman me yanga Wanda ta Saba haka takecin abincinta Batawa komai gaggawa ita.


Kallanta Anne keyi tana mamakin ganin gaba Daya Bena din ta sauya mata a yan kwanakin kaman ba ita ba,

Zatayi magana sumayyah data gama aikinta ta sake wanka ta sauyi kaya ta shigo dakin tana kallansu cikin kulawa ta zauna gefen Bena tana tambayarta tayi waya dasu Amnah din.


Cikin sake Jin sanyin zuciya Bena tace eh tana daukan ruwan roba mara sanyi ta Bude tanasha.


Cikin kulawa Anne ta kalleta kafin ta Kalli sumayyah Kai tsaye tana kasa danne maganar dake bakinta tace


"Sumayyah kaman juna Biyu ne da Bena ko Ido......ruwan dake bakin Bena ne suka dawo mata da karfi tana Tari sbd yanda zancen ya daki kirjinta ba shiri.


Sumayyah ma Bena din ta kalla da sauri kafin ta dawo da kallanta kan Anne cikin Dan rudewa tace


"Anne ciki Kuma??

A jikin Bena??


Shiru Anne tayi itama gabanta na Dan faduwa sbd dukkaninsu tinowa sukai da mummunan halinda suka samu kansu lokacin cikin sumayyah.


Mantawa sukai da ko cikin ne yanzu a jikin Bena basuda tsoro ko tashin hankali Dan haka dukkaninsu sukai shiru suna kallan juna cikin zare idanuwa.


Bena data kasa yarda da Hakan cikin Dan sauri ta dauko tissue tana goge bakinta ta girgiza Kai ahankali tace


"Banda komai, Anne Dan Allah ki Dena fada kada Wani yaji zancen"


Sumayyah ma kallan Annen tayi tace "Anne meyasa kikace haka?


Kallansu duka Anne tayi tana cewa


"Wancan Karan haka mukai seda yayi Nisa Muka sani"


Sumayyah ce ta katseta da cewa


"Anne wannan ba irin wancan bane idanma akwai Dan Allah ki Dena daga mana hankali,ni duk na rikice ma"


Itama Annen Dayake Jin tayi kaman zata shiga rikicin shiyasa ta kasa rike zancen tayisa.


Bena miqewa tayi da plates din kayan dataci abinci ta fice tana Jin zuciyarta na tsalle da maganar,

Ciki a jikinta yanzu?


Tana fita Anne kallan sumayyah tayi tana murmushinta me sanyi da kyau tace


"Inshallah ciki ne da ita."


Sumayyah kofar da Bena din ta fita tabi da Kallo tana cewa


"Anne dagaske Dan Allah?"


"Aa banfa tabbatar ba Ina zargin Hakan ne Kawai."


Dariya sumayyah tayi tana cewa "Anne zanfa fadawa Yaya Bilal ya kira likita ya dubata mugani"


Kasa dariya Anne tayi ta Dan sake saki murmushi tana cewa


"Ban aikekiba karki fada Sunana a wannan zancen ko da wasa Ina fada miki."


Dariya sumayyah ta sake tana miqewa ta bi bayan Bena wadda daga can Palo tayi zamanta tana Hana kanta komawa tinanin maganar Annen.


A palon suka zauna suna magana momyn Abdul kuwa gurin Anne ta tafi Suma suka zauna tana Jan Annen da fira sbd Annen ta sake sosai kaman yanda Bilal keso Dan ba sirika zeyi da ita ba shi uwar gaske zeyi da ita ba Wani kunya ko nuku nuku a tsakaninsu.


Sai gab da magrib Bilal ya dawo gidan daga Wani Aiki me qarfi Daya riqesa Yana shigowa sumayyah dake gefen Bena tana nuna mata hotinan familyn kaantes Daya bayan Daya a waya da sunayensu ta dago ta Kalli kofa daidai shigowansa Shima akanta nasa idanuwan suka sauka take yaji jikinsa ya sake mutuwa gajiyarsa na guduwa Dan kuwa kallanta kawai ya sakasa Jin ya sake.


Kallan Daya jefeta dashi da idanuwansa ya sakata dauke nata idanuwan daga Kansa tana dawo da kallanta kan wayar Bena Amma Sam ta Dena gane komai sbd takowarsa zuwa garesu.


Bena ce ta fara waiwayowa a natse tayi masa sannu da zuwa kafin ta miqe ta nufi hanyar dakinta dama magrib ma tayi.


Itama sumayyahn ahankali ta miqe tsaye cikin nutsuwa da kulawa tayi masa sannu da dawowa tana miqa hannu zata karbi wayarsa da key din mota Dayake miqa mata.


Tana miqa hannun ya kama hannun tareda janyota jikinsa ya rungume Yana shaqan qamshinta me sanyi ahankali tareda lumshe idanuwansa Yana sauke ajiyan zuciya cikin kunnuwanta yakai bakinsa ya furta mata yayi kewanta cikin kunnenta.


Wani irin kashe mata jiki yakeyi da maganarsa cikin kunnenta Kuma gashi suna inda Wani zai iya fitowa ya samesu ahakan musamman Annenta Dan gwara momyn Abdul ta samu Ganewa idanuwanta abubuwa tin bayanxu ba tin sumayyahn Bata warke ba.


Zamewa tayi ahankali tana Neman guduwa da jikinsa ya hanata ta hanyar dawo da ita ya dauketa cak Yana sake Jan qamshinta cikin hancinsa ya nufi hanyar bedroom dinsu da ita.


Suna shiga bedroom dinsa ya tura kofar tareda ajiyewa jikin kofa Yana Dan kasa riqe Kansa ya rungumeta jikinsa sosai Yana samun relief din sonta dake Neman illatasa.


Dan lokacin sallah ne yasashi kyaleta dole bayan yafara yamutsata Yana shafa wasu bangaroran jikinta.


Toilet ya Jata tare sukai alwala suka fito ya wuce gurin sallah ita Kuma ta nufi dakin Anne acan tayi sallah tareda ita.


Bayan sallan magrib Bilal na dawowa yakira Bena Yace ta fadawa momyn Abdul abincin da DD yafi buqata da yanda yakesonsa a hada masa zasu Kai masa su dubosa.


Kitchen din ta shiga da kanta duk da ba daidai takeba hakanan ta daure tayi masa couscous da kidney sauce da veggies kadan se sausage ko Wani naman Bata sakaba.


Tana gamawa momyn Abdul ce ta hada komai a inda ya kamata ita Kuma lokacin anyi ishai sallan ishai taje tayi tana gamawa tayi wanka da ruwan zafi jikinta ya sake sakewa ta saka kayan bacci masu tsantsi da tsada farare tas ta shafa tirare kadan ta nufi gadonta zata hau ta kwanta sumayyah ta shigo dakin tana kallanta tace ta shirya Bilal yace tazo suje su dubo DD din su dawo.


Ajiyar zuciya kawai ta sauke tareda saukowa gadon ta zira slippers Babu Wani shiri da zatayi kawai doguwar hijab ta saka har qasa akan kayanta ko wayarta Bata daukaba ta fito.


Ko data fito Bilal din da sumayyah dukkaninsu a shirye suke kowannensu yayi wanka bayan cin abincin su sun shirya shi qananun kayan Fendi ne a jikinsa black ita Kuma dagowar jallabiya me kyau da rashin ado da yawa Brown.


Momyn Abdul ce takai musu komai na abincin a mota ta dawo bayan tayi musu a dawo lafiya.


A mota Bena dake baya ahankali idanuwanta suka sauka kan hannun Bilal Daya dake riqe Dana sumayyah Yana sarqewa da nasa Yana kallanta cikin kulawa da kauna fuskarsa da Dan murmushinsa me nutsuwa.


Ita kanta sumayyahn kallansa tayi tana Dan zuba masa idanuwanta dake rikitasa batace komaiba.


Zare hannunsa yayi daga nata Yana kallan titi sbd Kansa dake Neman kwancewa idan tana kallansa da idanuwanta.


Bena dauke kanta tayi daga kallansa tana Dan sake boyayyan murmushi me sanyi da samun sanyin zuciyar ganin sumayyah ta samu rayuwar data kamaceta.


Tinda suka Isa hotel din Naseer ne ya fito ya tarbesu tareda daukan kyakyawan basket din kayan abincin tareda Ciro sabuwar facemask daga motar DD ya kawowa Bena ya miqa mata Yana cewa DD yace idan da ita akazo a Bata ta saka.


Karba tayi ta saka sai gashi kusan duka fuskarta ya rufe sbd irin wainda DD dinne yake sakawa na celebrities din waje black me laushin gaske.


Bilal dai baibi ta kansu ba Yana gaba riqe da hannun tasa matar Yana amsa wayar Wani Abokin kasuwancinsa dazai Gani Shima a Nan cikin hotel din dayazo tareda matarsa daga south Africa suka shige lift har zuwa floor din qarshe na sama  Daya inda baka ganin kowa ko giftawan kowa tsit gurin yake sbd manyane a gurin ko qara baa so ko babban motsi.


Kai tsaye dakin suka nufa Naseer ya Bude dakin da card din hannunsa suka shiga itace tayi na karshen shiga.


Koina ya dauki kamshinsa da sanyi a lafiyayyan palon.


Basket din Naseer yakai kan dining ya ajiye sbd sunci abinci already

Shi Kansa DD din yaci white rice da salad kadan Kuma ya koshi se dai ko anjima tinda before magrib ne sukaci abincin.


A palon suka zauna Naseer ya nufi dakinsa sbd waya Dayakeyi ya katse ya fita tarosu,

Bilal ne ya Kalli Bena da zata zauna yace ta dubo musu DD din tinda wayarsa har lokacin a kashe.


Dan jim tayi tana tinanin zuwa dakin kafin ta Dan daure ta nufi dakin qafafunta na sanyi ta Isa kofar ta Dan Yi knocking a hankali.


Wayar Bilal ce tayi qara ya daga Yana kallan sumayyah ya kama hannunta Yana cewa suje yafara ganin wancan bakon nasa tukuna su dawo.


Suna fita ta deba buga kofar zata juya ta koma zauna daidai lokacin ya Bude kofar dakin dagashi se towel daure a qugunsa kaman ze kunce jikinsa da ruwa da alama daga toilet ya fito Kai tsaye yaji buga kofar.


Ganinta ya sakashi sakin kofar ahankali tareda miqa hannunsa ya kamota ya dawo da ita zuwa cikin dakin ya tura kofar ya rufe Yana kallanta da fararen kasalallun idanuwansa dasukai kewan ganinta.


Kasa dagowa tayi ta kallesa sbd yanda suke tsaye jikin kofar daf da juna har kirjinsu Yana hadewa.


Ahankali ya sauke ajiyan zuciya Yana kallan kyakyawan fuskarta yace


"My Brown skin wife,I love you"


Dagowa tayi ba shiri ta kallesa ahankali zuciyarta na narkewa da kalmansa.


Zuba mata idanuwansa Datakesan kalla Amma ta kasa yayi Yana cewa


"Zaki zauna anan yanzu tinda Anne Bata Nan right??


Kasa riqe murmushinta tayi tana dagowa ta kallesa ta rasa Abinda zata ce masa sai kawai ta ragewa muryanta sauti cikin Wani qaramin sautin Daya tayar da gaba daya tsigan jikinsa tace masa


"Yaya jikinka??


Kasa Bata amsa yayi ya kama dogon hijab dinta da hannu Daya ya yaye mata shi tareda sakinsa gefe ahankali Yana kallan fuskarta kafin ya Maida idanuwansa kan kayan baccin dake jikinta dasuka lafe jikinta sbd santsinsu.


Kunyace ta dabaibaiyeta sbd babu bra a jikinta musamman da kayan suka kwanta jikinta sun bayyanarda asalin shape da tsinin kirjinta Daya tsole masa idanuwansa ya zira hannuwansa ya zagayota tareda mannota jikinsa kirjinsu suka hade da kyau ya lumshe idanuwansa Yana sauke ajiyan zuciyan dabai saukeba tsawon kwanaki.


Ita kanta ajiyan zuciyan ta saki a boye sbd sanyin ruwan wankan jikinsa dasuka taba rigarta har zuwa fatar jikinta.


Qamshinta Daya jima be shaqa ba ya shaqa a hankali duk da ta sauya tirare ba asalin nata bane Datake amfani dashi me tsadan dayafi wannan din Amma Shima tinda daga jikinta ne qamshin ya masa Wani irin Dadi tareda sake kashe jikinsa.


Daukanta yayi ahankali tareda nufar bakin gadon dakin da ita ya zauna bakin gadon tareda raba qafafunta ya zaunar da ita kan qafafunsa suna fuskantan juna Yana kallan bottoms din gaban rigarta dake tsole idanuwansa Yana zagaye Dan qaramin qugunta da hannunsa da tashinsu ke saka jikinta daukan dumi.


Kansa ya saka wuyan zuwa kirjinta Yana sake shaqan qamshinta da kyau Yana Bude baki da kyar Yana ambatar sunanta cikin sautin Daya sake dumama jikinta ta dago Kansa ta kallesa suka Kalli juna Yana yawo da hannuwansa a bayanta tana lumshe idanuwanta.


Bude idanuwanta tayi bayan lumshewan da sukai ta kallesa take kallanta ya sake zafafa Kansa Shima ya motsota suka sake mannewa Ya Kalli botiran rigarta yakai bakinsa ahankali yafara ciresu da hokaransa Yana jefarwa qasa 

Yana gama ciresu rigar ta Zame da kanta sbd silbinta take ta kasa bari ya kalleta ta hade kirjinta da nasa take wutarsa ta dauke ya qanqameta Yana Jin notikan Kansa na kuncewa.


Dagota yayi Ya Dan lasa lips dinta da harshensa me sanyin ruwan sanyin daya gama Sha kafin bede kofar

Ta lumshe idanuwanta tana sake  shigewa jikinsa dakyau kafin tayi Wani motsin ya zira harshen cikin bakinta Yana sake numfashin daya saka nata tsigan jikin miqewa tana qanqamesa.


Kissing dinta ya fara Yana Jin Kansa na kuncewa da Wani niimataccen nutsuwa da sanyi tareda farin cikin zuciya.


Ita Kansa kasa riqe kanta tayi suna kissing juna cikin sanyi da Wani irin fitinannen romance din Dayake Neman juya karamar qwaqwalwanta.


Kan gadon suka zube Yana sake bin fatar jikinta da Kisses da lasa me sanyi da nutsuwa tana Jin kaman rayuwarta zata fita tabar jikinta...


Knocking kofar dakin Akai ahankali tareda Kiran sunasu lokaci Daya a tare cikin nutsuwa.

##MAMUH#

#LOVE

#ROMANCE

#DBENA

#BILAL KAANTE

#SUMMY KANTE


*Ina makaranta labaran Books ɗin Ayshat Ɗansabo lemu, marubuciyar TAIMIYYAH DA NUFIN ALLAH kai har ma da sauran daɗaɗan littafanta? Marubuciyar na muku albishir da cewa sabon littafinta mai suna ƘADDARAR ZOYA ya fara sauka da zafinsa,labarin ƘADDARAR ZOYA labari ne da ya faru a gaske ba ƙageggen labari bane.Don haka kar ku bari ayi wannan tafiyar babu ku a cikinta,labarin zai zo muku akan 500 Whatsapp group sai VIP group on Telegram 1k.Ku tuntuɓi marubuciyar akan lambarta 08167768704 domin samun free pages na labarin kai tsaye, kafin ku kai ga yin payment.Kar ku manta it's a true life story,don haka ku hanzarta shiga 

cikin tafiyar da babu danasanin bin alƙaminsa....✍🏻*


No comments