Breaking News

Yar Aikin Karuwai Book 1 Page 46-50

 


               46-50





 Official


By

AsmaBaffa




SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA



Page naku ne


Mmn Abida

Jummai Hudu

Mrs Aleeyu

Saudatu Rabiu

~Meenal

Ummulkhair

Maman Ra'is

Tigrotta

~Aunty

Mukhtar

0706571

~Fatimalawan600

Ummu Khalil

Humy



JINJINA 

MRS MUKHTAR

MSZEETOWN







       Abincin da yace na dafawa Mami shi na zauna na tsara harda abinda bai sani ba sai da na Mata dambun naman kaza,nayi Mata snacks kala biyu komai a muzubi na musamman na zuba,na shirya komai da taimakon Baba kulu,sai da Muka ci namu Muka koshi sannan nayi wanka na shirya cikin doguwar Riga ya zanyi ya takura min da saka Kaya na mutunci,Ina Fitowa na dauki remote ya shigo da sallama na amsa sai ga Mami ashe tare suke,Murmushi nayi na Fara dariya kadan nace laaa Sannu da Zuwa Maminmu, tana shigo nace zauna dan Allah Zama tayi tana Dariya tare da furta Sannu Yan mata durkusawa nayi na gaisheta da ladabi ta amsa Nawwar ya saci kallo na,Baba kulu tana daki na kwala Mata Kira nace Baba fito ga Mami tazo Mamin Ogana Mamin saurayina tazo fito,Mami tayi dariya sosai tace ohh wannan yarinya,Baba kulu ta fito sun San juna Mami tana ganinta a gidan Khaleel Suka gaisa, nace bari a kawo ruwa,tace tafiya ma zanyi nace dama kwana Kika yi a nan Allah Mamin mu


    Tace a'a kamar kin san Hutu zanje wani gidansa a bakin ruwa,nayi kneel down da sauri Kamar ana bani punishment nace laaaa kamar na sani dan Allah ki huta a nan idan ba kya son hayaniya zanyi shuru na nuna sama da yatsa na nace Allah harda dangwalar yawu na daga yatsaya nace Allah,Mami tayi dariya,nace zan Miki girki da komai kullum zaki ji Dadi Mami kin ganni Ina da hankali,kin na nuna kaina nace ni macece me kirki Ina da kirki,Gani da Fara'a,Kuma na iya kula da mutum,yarinya me hankali Irina ga kirki Allah Mami,dariya ta Kama Nawwar yanda na gigice harda hada gumi nake faman yabon kaina nace,Mami dariya take nace Kuma gani da Kamala da nutsuwa Allah ni nutsatsiya ce Zan sake nutsuwa ko Saurayina ai shima ya sani shi yasa kika ga ya nace min Mami yaki barina na tafi ya manne min Kamar chewgum Ina korarsa yana likewa to yaga nutsuwa ga kirki,in yazo Mami abinci in ta ce Masa sai yaci nace ci ci Mana Ina lallabashi ruwa wannan sai na zuba masa sai ya min shagwaba yake sha,Mami sai dariya take Sha Ina tonawa danta asiri,Nawwar ya riko hannun Mami yace tashi mu tafi dare na yi,Hannunsa Mami ta bige karka dameni,amma Nawwar sai ya dinga hararata ya tsare gida dole nayi shuru,a haka Mami ta Mana Sallama da ni da Nawwar Muka kwashe abinci muka zuba a mota Suka tafi na dawo cikin gida 

   Haka Nawwar yake sintiri a hanya kullum Yana kashe Mana kudi shine gidan Sabreen shine gidana yazo ya dauki abinci ya kaiwa Mami komai nike dafawa Mami yazo ya Kai mata haka yana kaita yawon shakatawa dan taji sanyi a ranta,su Sultana ta barsu suna gida sun dameta da ta dawo gida amma tace musu zata dawo ne su Kara hakuri shi Baffa ma bai San bata nan ba sabo da bai damu da ita ba.


     Yau Ina wanka ya shigo sai da nayi wankan tsarki nayi Sallah sannan na zauna shiryawa ban San ma yazo ba suna Palo tare da Baba kulu suna hira sama sama har na fito sanye cikin wasu Pakistan riga da wandon wando ka rantse skert ne wandon wani fari kal rigar Kuma dark green taji ado ta hadu a cikin kayan da ya siya min ne mayafin a kaina na daura  na fito tare da neman kujera na zauna sannan nace Ina yini ka yini lafiya,ya Mami? yace tana lafiya nace mashaallah daga haka ban sake magana ba abinda bai saba gani a wajena ba Kuma ba haka ya saba ganina ba ya sanni da surutu,yace lafiya? Nace me ka gani? bana son zancen banza mene ne ke faruwa,dan lips dina na turo tare da furta gidanmu na tuna nayi missing dinsu kasan inda ka taso dole ya zauna a ranka, ni Kuwa a raina so nake yace naje can kauyenmu ta nan zan samu naci uban Dagaci zuga guda zamuyi, Tsaki ya ja tare da furta mutumin da yaso yayi raping naki sune abin tunani, kasan idan ka taso ko me ake maka dole kaji a jikinka,Mikewa yayi yace baki da aikin yi ne komai Kuna da shi ko?nace ae yace to dama tafiya zanyi gabana nane ya Fadi nace zuwa ina? zaka Dade? Baba kulu dama tuni ta koma kitchen wajen girkin da take mana,yace zanyi kamar 3weeks,Ina ne? Umrah zance,wow na furta ayi Mana Addua Murmushi yayi yace wa zai kulaki tunda baza ki shiryu ba Mamina kadai Zan yiwa,nace please ka taimakawa yar tsuntuwa Yar lelenka ce fa ni,harara ya watsa min,nace abincin Mamin fa? Ai ta koma gida Yara sun dameta ta koma sati Daya fa Kawai tayi ae Mana ai ta huta haka,mikewa nayi tsaye nace muje na rakaka kaje Dani airport yace no da matata zanje,dariya ta kamani nace sai kace matar kirki Yarinyar da kirji kamar Allo, Murmushi yayi yace Sabreen ce Yarinyar ki? Shekarun mu daya da ita to mate dina ce,dariya ta kamani nace kace tsohuwar guzuma aka aura maka yanzu nasan local government din ma yayi yaushi ya yamutse,bana son rashin mutunci ya furta yana bata rai ,okay naji idan zaka dawo zanje airport dakkoka na iya mota,  dan Allah yace okay,Na tsaya a gabansa Ina kallonsa na furta I will miss you na rungume shi,kin manta dukan da Kika Sha rannan ko,da sauri na ja baya Ina tambaya yau zaka tafi kenan yace ae Inshaallah zuwa dare, Kai na jinjina,Ni Kuwa nace za a sha zam zam a cika ciki shi yasa masu kudi kuke Mana wayo ku dankara laifi ku tafi Saudiya ku nemi yafiyar Allah, juyawa kawai yayi ya fice abinsa.


    Amarya Gaji ba a dade ba aka kwashe duk Wanda suka kawo Amarya aka tafi dasu gida,ya rage daga Uwargida da yaranta biyu sai Gaji a gidan,Ango bai shigo da wuri ba har aka maida Yan kawo Amarya gida suka yiwa Amarya waya sunje lafiya godiya ta musu,tana zaune babu ma ko mayafin a jikinta Zayya ta fado dakin ta Fara durawa Gaji ashar tace masu tare miki sun tafi dagani sai ke yau idan kin Isa kice Tak,Gaji mikewa tayi tsaye tace ba Tak ba nace Taka Takai, ta ci kwalar Gaji tana cewa dan uwarki sai kin bar min gida, Gaji tace Ubanki Sa'idu Dan Sa'ido,dama Gaji a munafuncin mutane sunji Sunan Baban Zayya Sa'idu Dan Sa'ido.. Ango ne ya shigo dauke da ledoji biyu,yace mene haka au har yanzu baki hakura ba Zayya duk irin tozartani da Kika yi bai isheki  ba dalla sakar min Amarya, Zayyanatu sakin Gaji tayi tare da fashewa da kuka tace Danbinni Kaine ka fada musu sunan ubana har na banza Allah ya Isa


    Danbinni bai ce komai ba ya mika mata ledar Naman Daya,ta fisge tana hararasa tace muga Dayar ko da banbanci nasan halin maza da munafunci ta bubbude ledar,Danbinni ransa ya baci yace Wai ke Zayya mene ne haka wacce irin rayuwa ce wannan kishi hauka ne Tsaki ya ja tare da fisge ledarsa yace bar dakin nan kafin Raina ya baci ai naji duk abinda Kika Yi ke da kawayenki da danginki daga kawo amarya ai kya bari ko me zakiyi tukun a kwana biyu ,zata fita yace tsaya zai Fara Nasiha akan su zauna lafiya kowa ta girmama kowa ai Zayya tsaki ta ja tace bazan ji ba karka ka bata bakinka wallahi Danbinni babu zaman lafiya ni da ita,Gaji tana Zaune gefen bed bata ce komai ba da katon tabo a goshi yayi wani dau har Zayya ta gama haukarta ta fice abinta,Gaji ta kalli Ango tace Alhaji Kabiru....shi kanshi wata muguwar kunya ce ta Kama shi yayi nadamar karyar da yayi musu yaji kunya matuka musamman da yaga Gaji ta Zauna a haka basu juya da abar su ba,duk munin halin mutum dole Yana da na kirki,nadama ta rufe shi,Gaji murmushin takaicin tayi hawaye ya zubo Mata tace suturar aro,motar aro,gidan da ka taba kaini dan ka lalatani shima na aro,gidan da ka nuna Mana a waya kace shine nawa shima na aro ,kudin da ka dinga kashe mana dan abinda ka tara ne ko shima na aro ne? Dan Allah Danbinni baka ji kunya ba,menene na karyar idan Allah yayi Zan aureka dole sai na aureka a duk yanda kake,Gaji ita bata San Danbinni auren sha'awa yayi da ita in ya gama biyan bukata ya saketa,yace nasan idan nazo Miki da gaskiya yanda kuke da son kudi to fa baza ki aure ni ba,ku mutanene kwadayayyu maganin irinku mu,amma ba laifi Ina dan samu a shagon wani da ya saka ni Dan abinda za a ci bazai gagara ba Inshaallah,shi Abu gaji ko mulki ne ana samunsa ko ta hanyar halak ko ta hanyar banza Matukar Allah ya rubuta zaka samu,shi yasa na sameki ta hanyar banza wato karya


     Gaji hawaye sharba sharba a saman kumatunta tace ka cuceni Danbinni ga matarka Yar bala'i Kai kanka tafi karfinka,da shegen katon cikinka sai kace mace me ciki wacce ake cewa Allah sauke mu lafiya, ciki Kamar irin tumbin kudi ne ashe ba komai sai Kashi a ciki, Danbinni yace to ya za ayi dani yarinya kinzo hannu kwadayi ya kawoki kin hadu da Zayya kawai idan ta Miki ki rama kiyi hakuri Amarya ki yafe min sonki ne yasa nayi Miki karya,Ina kaunarki ki yafe min Danbinni ya sake narke mata,wallahi duk komai na Ogana ne nake ara dake yaro ne matashi sai ya dinga goya min baya yace ai zaizo har gida ya ga Amarya,baki Gaji ta tabe tana hawaye tace uwar da ta haifi ogan naka Allah ya tsine Mata da Ogan naka harda kai da entire generation naku, sabo da Dabinni ya Gama sire mata,badan yunwa ba da Naman kajin da ya kawo baza ta ci ba amma haka Danbinni ya bude yace ci Mana kazar ya yago ya bata a baki Gaji tana shesheka tace Allah ya Isa ta lamushe kaza,ya sake yagowa Yana danne dariyarsa tana hawayen dai tace Zayya ma Sai na karya ta kuma wlh ka dameni sai na sace maka cikinka ta sake Mika baki ya saka Mata kazar ta hada da yatsunsa ta Masa cizo ba na Wasa ba sai da ya kurma ihu


   Amma ya daure ya dinga bata a baki ya lallaba ta gashi Danbinni Kalar matasan masu kudi ce da shi Kuma ba mummuna bane wankan tarwada ne da Yar kibarsa har ya Fara aje katon tunbi sabo da Yana cin Dadi gidansa ba laifi,sannan Kuma mutum ne me tsananin tsafta da iya shiga duk kayan da yasa kyau yake Masa ainun sabo da yayi Kalar kudi,Gaji tace wanka zanyi inane toilet din? a dakinta ya nuna Mata wata kofa dake rufe wacce ita Gaji ma bata kula da ita ba sabo da dakin katone sannan bakin ciki yana cinta yace ai toilet dinki a cikin dakinki yake yar gatana ya bude Mata ta ga karamar me dauke da siririyar kofa wacce baho bazai shiga ba sai dai a kaikaice toilet ta Sha tiles har jikin bango,sai ta danji Dadi,Danbinni harda cewa ai shi yasa Zayya tafi Jin takaicinki kiyi hakuri kinji Amaryata ki min Addua Allah ya hore min Zaki ji dadi Watarana sai na gina Miki naki ke daya ko ya Kika ce? Gaji tace kaji da shi ta Shige bayi tana murda pampo ruwa ya kawo har da shower ta sama,Gaji tace to ta nan dai na dan ci gaba tayi wanka da brush ta fito,shima ya shiga wanka tare da sake brush ya dauro Alwala ya fito ya iske gaji ta shirya cikin rigar wandonta Jean pencil ya kankameta ta saka bra,ta saka vest sannan ta kawo riga me rufewa har wuya irin ta sanyi duk uban zafin da akeyi ta saka T-shirt a sama ta zauna tana furta zaka ga tsiya.


      Zani ta daura ta saka hijab, Danbinni Yana kallo yace a ransa zaki San waye Danbinni Jallabiya ya saka ya jasu Sallah raka'a biyu yayi Musu Addua sannan yace tashi mu kwanta sai zumudi yake yi burinsa yau zai cika, Gaji ta gama damewa ta cire zanin ta kwanta a gefe, Suna kwance yace Amarya ta ya rungumeva hakan bai ce ya akayi tasa wannan kayan ba,yace gaskiya kayan nan sun Miki kyau kin birgeni,wani kulun Takaici ya Kama Gaji yana shinshinar kamshinta Yana shafa gashinta a hankali duk ya rude sai sakin wani irin numfashin jaraba yake yi,wuyan ta ya shiga kissing a saman uban rigar data jibga,a hankali Yana shafa kirjinta Gaji tana dariya a ranta tace taba bra malam


   Danbinni mikewa yayi ya fita sai gashi ya dawo ashe almakashi ya dakko ya boye ya dawo ya kwanta,sai da ta fara bacci yasa almakashin ya dinga tsarga ko wanne sutura da ta saka sai da yayi fata fata da kayan Gaji ta farka ta kalli kanta a duhu Kamar mahaukaciya,ta fara bala'i amma ta karfi ya riketa kamar me fyade haka yake sarrafa Gaji, 

Harda cewa My love Zan samo Miki aikin gomnati ,ko me kike so Zan miki,gaji sakon na mijin nata Yana Kai Mata har kwanyarta tun tana zage zage, surutai yake zubawa,yace Dan Allah me kike so na siya Miki?a kanki Zan iya sata,sai Nishin dadi yake Yana sakin zance, Danbinni badai sanin ta Kan Mata ba tunda Yana Dan biye biye sai da Suka haukata kansu shi da Gaji,dama Sha gyara shi dai Danbinni bai taba Jin Dadin jikin kowa ba irin na Gaji ko matarsa zayya bai taba Jin abinda yake ji ba game da Gaji ta tafi da Imaninsa,a hankali ya Fara kokarin shigarta,Gaji ta saki Kara da karfi yanda Zayyanatu zata ji wai taji haushi, ai Kuwa sai da Zayya ta mike zaune sabo da bakin ciki ta kasa bacci gashi Kuma taji abinda ake yi Danbinni ya shigi Gaji tana ta zunduma kuka da ihu tana zafi zafi wayyo Antainar ka zafi,Zan mutu,Zayya tana ji sai ta fashe da kuka tace gobe akwai jarabar duniya a gidan nan wlh duk Wanda ya hana uwar wani bacci to shima bazai runtsa ba,Ihun Mijinta Danbinni taji abinka da karamin gida daki a jikin daki tana ji Danbinni yana zunduma ihun da ita bai taba yi mata ba, bata taba jinsa ya zauce haka a kanta ba,kishi ya sake lullube Zayya ta taso ta fito tsakar gida ba dankwali a kanta ta sake Jin sambatun Danbinni ko me kike so Zan Miki kece ruhina,I love you,bani da kamarki duk duniya,har abada bazan rabu dake ba,ihu yake sosai Yana cewa dadinki yayi yawa .....wallahi bazan rabu dake ba bazan taba rabuwa dake ba tare zamu mutu,duk duniya bani da sama dake,Gaji ta matsu ya kawo sabo da zafi sai kuka takeyi tana ture shi amma sai da ya dade sosai sabo da yasan mace,da zai kawo Kuwa kankameta yayi kamar zai tsaga Mata kashi tana faman Kiran Dagaci da Gwaggo ya juye Mata madararsa a ciki sannan ya zare jikinsa ya kwanta gefen Gajinsa,shi ji yayi ma Sai yanzu yasan me ake Kira da mace,yanzu yasan yayi aure,yanzu ma ya taba sex da duk ba Yi yake ba,wani kaunar Gaji ta Shige shi Kamar ya hadiyeta haka yake ji,a ransa yace lallai da na kusance ta a waje da nayi dana sani,yanzu gashi mallakina ce halaliya ta Inshaallah bazan sake zina da wata ya mace ba dama Zayya ce ta jefani ta hanani na Kara aure ita Kuma tayi min kadan mabukaci ne ni ta jefani cikin bala'in Neman Mata,Amma yanzu na samu Gaji ta ishe ni,Zayya kuka wiwi take Yi ta koma dakinta ta fada saman gadonta tana dirzar kuka Kamar ranta zai fita yaranta suna katifarsu su biyu suna ta bacci, ta tashe su ta fito da katifar waje tare da fatalo da yaran waje Kawai akan tana Jin haushin Miji sai ta hakke Kan yaranta,har ta kwanta yaran suna waje suna kuka abinka da uwa ta mike tana zage zage ta dawo da katifar dakinta ta kwaso yaran tana dura musu ashar Suka kwanta su Kam.


   Bangaren Gaji ango Yana ta lallabata Kamar wata kwai Gaji cewa take a banza makaryaci Dan karya wlh tunda ka biya Sadakina dubu talatin da biyar zaka ga tsiya a haka ya kaita toilet tare sukayi wanka Suka tsarkake ya gasata sosai da sosai sannan Suka kwanta bacci tana harararsa tana yatsina fuska tare da furta a banza.


    Sabreen Kuwa shaye shayen nata kullum Kara karfi yake duk kudinta sun Kare haka duk abinda ta samu a hannun Nawwar kayan maye take Sha,hakan bai isheta ba har wajen Baffan Nawwar take zuwa ta hada Masa karya tace Nawwar ya hanata kudin cefane babu kayan abinci a gidan haka zai bata kudi ta siyo kayan shaye shayenta,Yau ma ta Kai kwana biyu bata Sha komai ba,bata tambayi Nawwar ba take ficewa Yana Saudiyya Umrah ya kirata Kuma tana da number dinsa domin kullum sai ya kirata a waya sabo da ko a gida yanzu Yana bata hakkinta sai dai in bata so,idan bukatarta ta taso Yana biya Mata shima Kuma Yana nemanta duk da ba son hakan yake ba amma shi aure ba ayin abinda aka ga dama sabo da ibadane kowa sai ya kiyaye hakkinsa ko kana so ko baka so,Baffa ya fito zai fita sai ga Sabreen tayi parking din motarta ta tsuguna har kasa ta fashe da kuka tare da gaisar da Baffa da muryar kuka,Baffa yace lafiya dai Sabreen? Sabreen tace Baffa Nawwar ne zai tafi Umrah amma ko sisi bai bani ba na cefane duk da gidan akwai kayan abinci Amma Baffa da yatsuna yake so nayi girkin,Baffa yace ai Nawwar baida hankali bai gajeni ba Kamar ba ni na haife shi ba duk horon da zaka Yi to karka cuci mutum da hanashi abinci nan take ya ja tsaki tare da bude mota ya dakko dubu dari cash ya bata ta karba tana murna tayi godiya sannan tace Baffa a dawo lafiya bari naje na gaida su Papa yace to ba laifi ya shiga mota driver ya ja,ita kuma ta nufi bangaren Papa taje nan ma bayan sun gaisa hira tayi hira tace ai haka ya tafi ya barta ba kudin cefane ta langabe tana kuka sai da Papa ya bata 50k Suka Gama zage Nawwar tas Mama har da cewa yo uwarsa ta mallake danta komai sai ita zai bawa in banda Iskanci mace harda wani tafiya gidan danta Wai na bakin ruwa ta tafi hutu tsofai tsofai,Sabreen tace wa ya sani ko wani dadiro ne da ita a boye ba a sani ba,haka Suka dinga sharri kala kala sai dare Sabreen ta koma gida sabo da ta biya gidan su Jamcy.


     Ni Kuwa ya Kai sati a makka bai ko kirani ba tunda ya bani kudi sosai,baya gari na kirawo Seraline Suka zo su shida haka muke girkimu muyi hira kullum sai sunzo gidana munci kudi,yau ma cewa nayi su shirya zamu fita Shan ice cream ni Zan kaisu,key din motarsa Daya da ya bari gidana wata GLK na dauka na Shiga na Mata key na fita ba sosai na iya ba Wise ce take koya Mana tun Ina gidan karuwai, na kwashi kawayena Seraline,Star,Wise sai Dan daudu Santana Muka fita na fito da kudi na kashe mana,yanda nake murza motar nan a titi Kamar ta ubana,Seraline tace Dan ubanki gobe muje gidan su Nawwar wannan tsohuwar kakar tasu da Kika ce ta takurawa Maminsa muyi Mata warning,nace ku bari ba ruwanku sai sun shigo gonar mu rukun,Wise tace ai idan ta shiga gonarmu hhhhhhh tayi dariya tace sai taga shege,sai na Mata shege she go see Shege, Seraline tace gobe ko jibi zanje kauyen mu naga Innaya,muje a motar Nawwar Miracle muyi karya mu fita da Asuba muje muga su Dagaci mu cusa musu haushi dariya nayi nace kin kawo shawara


   Star tace idan kunje ku tabbatar sunji kunya, Sera ki kwana ki hakura da aikin nan na siyar da Gomnatinki gobe mu fita sai mu kwana a hotel jibi sai mu shiga kauyen Kinga kwana biyu mun dawo Nawwar bai San naje ba tace haka za ayi tace muje mu siyi sababbin Kaya na kece raini, direct wajen inda ake siyar da leshi Muka je ko wacce ta zabi Dan dubu Hamsim da gani ba karya,muka Siyi Shadda itama ta kece raini, Sai wata gown ready made kowa ta zabi wacce ta Mata, wajen masu dinkinmu Muka je su dama telolin na layin mu dinkin Yan karya suke irin mu Yan duniya ko yanzu kake so za a dinka maka in zaka cake kudi na zabi dinkuna irin na manyan Yara Muka ce a Daren zamu Zo mu karba suna da yawan gaske telolin katon hole ne teloli sunfi ashirin a ciki, ina da takalma da jakankuna masu tsada Suma da Nawwar ya siya min daga nan har yawo Muka fita Muka je Shan ice cream.


    Ai Kuwa dan Muna son karya da mota ne da a jirgi zamu tafi amma sai Muka tafi a mota,Muna zuwa mun San sai an zargi karuwanci muke Dole tunda zaman kanmu muke babu me aure ko a jikinmu sabo da alfahari muke da barikinmu,Mun ware wuta da asuba,Seraline ke tuka motar sabo da ta fini kwarewa Kuma ta Sha bin hanyar, ko hutawa bamu yi ba wuta muke Kawai ba tsoro ba tunanin rayuwa, sai dare Muka iso cikin Kano,tuni Sera tayiwa wani Alhajinta waya ta shigo kano,Har ya Kama mana hotel me tsada kowacce da dakinta Muna zuwa sauka Kawai Muka Yi,sai da Muka huta Muka Yi wanka tare da cin abinci, sannan Alhajin Sera yazo wani dan Majalisar tarayya ne me kudin gaske ne dan kasuwa ga siyasa ya rike mukamai da dama, ya shigo ya iskeni a dakinta ya dinga kallona Yana hadiyar yawu,Ido Muka hada ya kashe min ido,ya kalli Sera ya furta wannan kawarki ce? tace ae sunanta Miracle itama tamu ce,yace Ina so ko nawa Zan kashe tace bazan baka ita ba sai da sharadi yace na mene Fadi ko nawa ne, tace aikin Hajji zaka biya min,dariya ya kyalkyale da ita da wani Jan Idonsa gashi fari tas kyakyawa sai Jan Ido,yace an gama wallahi Zan na biya an gama bana da ke za a tafi,tace sai na tafi Ina can Zan hada ku yace kin San bana karya Alkawari karki damu,na kalli Sera Kawai nace to ka biya Mata ni kuwa zaka samu Local government, ya sheke da dariya yana nuna ni Kamar sabon Kamu irinku nake so kin min,nace Sera enjoy bari naje na kwanta na mata sai da safe.


     Sera Kuwa da Alhajinta zasu kwana,condom ta Mika Masa ya saka sannan Suka fara shoshalewa,washe gari Alhaji ya tafi, motar mu  na bada wanki aka Mata wanki na musamman ta fito kal, a nan Muka shirya Sera leshi blue ta Sanya ni kuwa shaddata na sa pink straight skert da wata riga hadaddiya nayi mugun kyau takalmi na da mayafi da jaka silver, sai kace yaran gomna haka Muka fito na maka glass na manyan yara irin kyan da nayi ba a fada naci dauri na musamman domin Sera ce ta Kira Mana wata me dauri tayi mana kawai abinka da yan duniya,Muna Fitowa a hotel din kowa sai kallonmu akeyi musamman ni da nake fara ana cewa da gani yaran masu hanu da shuni ne,Muna Jin wani Yana cewa ba zai wuce yaran gomna ba, dariya nayi a raina Seraline tace da zasu je suga gidan kasar mu da sai sun tsine mana nace ai jefe mu da duwatsu zasu Yi da zasu San asalinmu, yanzu tunda anzo inda Zan dan iya tuki nice driver


  Kamar motar ubana yanda nake wani gadara da Fadi na bude na Shiga Ina baza kamshi me tsayawa a rai,sai dariya muke da Sera mun cuci mutane masu kallo,nace Seraline kinga mu Fara yawo duk inda Muka hango Majalisar matasa muje muyi parking idan da dan shago ko ya yake muje mu dinga siyo Dan abu muyi show a garin nan ko banza babu kara'i nan gaba mun more,Sera tace irin wannan mota haka muje muyiwa maza kwalele yanda kike haka haukacewa za ayi Muka sheke da dariya naja mota Muka wuce, Muna tafiya a hankali tace yawwa shiga ta nan akwai taron maza matasa suna nan Yan zaman banza Kuma akwai kanti a wajen ko pad mu siyo,shiga layin nayi ai Kuwa dake Sunday ne yamma ta Fara duk sun fito wasu a tabarma wasu a bench gasu nan da Yan kwalisa,a opposite nayi parking tunda Muka shigo Suka tsare motar da kallo an hango farar Mata mazan Kano mayun fararen Mata,Seraline ce ta Fara fita ta zaga ta jikin kofata tana jirana na bude na Fara zuro kafata matasan nan Suka bi kafa da kallo sannan na fito da Yar jakata Muna tafiya ta gabansu Muka wuce Suka shaki kamshi Muna ji suna kus kus harda wow wani matashi yace da waccen zata so ni wallahi na yarda na Zama dan rikon Jakarta da na Shana gata da kudi ga mota na zabi wacce nake so na fita ta kashe min kudi ko kishiya bazan Mata ba babu ruwana biyayya Zan mata, Muka wuce muna shiga karamin shagon nace akwai chewgum orbit yace ai na Mika Masa kudi ya bamu guda Uku tun a nan Muka bare kwali daya Muka dauka sannan Muka fito tare da  mota yo mu ba Jin kunyar uban wani muke bare mu dinga hardewa sabo da kunya.


   Muna Jin wani Yana cewa sai kace daga kasar waje Suka sauka,haka muka dinga nuna wankan mu a gari muna yiwa maza Yan zaman baza masu matacciyar zuciya Wanda yanzu da yawa Samari mace me kudi suke nema wacce zasu ci banza, sun sha kwalele sannan Muka nufi kauyen mu, Seraline Kam Mamanta tana zargin ko karuwanci take ne amma Dan da yafi karfinka kana kallo sai addua ba yanda zaka iya da shi gashi idan an tambayi Yar uwarsu da aka turata can wajenta sai tace ai aikin restaurant sukeyi akwai wasu ayyukan na kamfani da suke Yi sabo da har ita din karuwa ce ba a sani ba,Kuma dalilin da yasa aka tura Seraline wajenta ba me Dadi bane idan ta zauna ma a kauyen surutu ne za ayi ta fama shi yasa basu damu su dai sai Addua.


   Muna shiga kauyen Allah yasa a Majalisar su Dagaci ta dattijai da suke Zama sai na hango wata me gyada gashi nike tuka motar, Seraline tace karki sake ko gidan Dagaci kije har mu koma naji ance anyi auren Gaji ai,matar na shararo da uban gudu Kamar Zan bi takan su Dagaci suka mike da gudu, parking nayi a gefen inda Dagaci suke sun zaci wasu manyan ma'aikata ne,Glass na sauke a hankali nace da me gyada siiiiiiii......motar na bude na fito gaba daya,da kyar Suka gane ni Suka tsura min ido suna kus kus wace wannan haka ko Yar Gomna ce ne? Jin magana ta nace ya ke me gyada nawa? Me gyada tace laaa Rabi Murmushi nayi tare da gyara glass dina da yatsa nace ashe kin gane nice,Dagaci yace Rabi ce wallahi yace Yar tsuntuwa ai Kuwa itace nan take yace ta tabbata Karuwanci yayi riba ashe a Karuwancin ma ci gaba akeyi haka,wasu da suke Zama wasu abin kyama,wani dattijo a ciki yace idan karuwancin na kucakai ne ba ai idan harka suke da manyan masu kudi ai ko Yar shugaban kasa Albarka,bakin ciki ya Kama Dagaci shi yafi so Rabi ta dawo abin tausayi ta bar gidansa wannan ai gaba ta ci,wani a ciki yace dama Dagaci ya fada Mana ance ta fada karuwanci ashe da gaske ne,Dagaci Yana da tabbacin asirinsa yaci Rabi yace ai Babu zargi tunda ka ganta tare da Saratu to sana'arsu kenan,Saratu Yar gidan Inna Wuro wacce ta Fara cikin Shege a kauyen nan aka dauke ta aka kaita Lagos wajen Yar uwarsu,ai ba wani aiki duk karya ce karuwanci take,dama ai Yar macece tunda Ubanta ya mutu kanin ubanta Bila ba ana zargin shi yayi cikin ba,to ga Rabi ashe can ta je dama abokin barawo ai barawo ne tun a kauyen nan halinsu daya,Dagaci a ransa yace da nasan haka zata ci gaba bazan ma yi Mata asiri ta fada bariki ba,idan ta sake zuwa naga taci gaba to asirin zanje na karya muga ta tsiya naga inda zata samu kudin,ai tunda ta hanani na sadu da ita baza ta zauna lafiya ba,a fili kuwa suna ta gulmarmu ni dai na koma mota Suka bude baki tunaninsu Zan gaishe su ko Dagaci,Amma motata nayiwa key na bula musu wata muguwar kasa nayi gaba,Dagaci yace ta rika lallai Kun gani ko kallo ban isheta ba bare ta gaisar dani ai tun tana yarinya haka take min a gidana,Suka ce gaskiya kayi hakuri cab.


    Gidan su Saratu Muka je,Inna Wuro sai ganin mu tayi katsam,tayi murnar ganin yarta,dakinta me kyau na bulon siminti harda tile sabo da Saratu ce ta rushe na kasar ta musu ginin bulon siminti ta saka tile ta zubawa Innarta kayan daki na zamani ta raba gidan ta barwa Kawu Bila kanin Babanta gidansa na kasa tunda baida mutunci,Inna sai murnar ganin mu takeyi tace ku zauna ta kawo Mana abinci dambu da ruwa tace gashi kuci,sai da Muka ci Muka Yi Sallah sannan Inna tace ashe Kuna tare ance Dagaci ne ya koreki ko,nace ae wlh na bawa Inna labari abinda ya faru Dagaci ya koreni dan gudun Kar ya hada min sharri a gari,Inna tace Allah ya saka Miki Yar nan, yanzu kema aikin gidan abincin kike Yi? Nace a'a ni Saratu ce ta hada ni da wani me kamfani ya bani aiki nice me kula da ma'aikatan ciki kaf Kinga dole na samu kudi,tace ai nafi yarda dake Rabi ke yarinya ce ta gari kowa ya sani a garin nan ke saliha ce tunda Naga Saratuna tare da ke nasan Alhmdllh yarinya ta bata lalace ba,ke ai duk garin nan an yarda dake,Kuma Indai bikinki yazo kizo na hadaki da dan uwana na Jangudo ya Zama waliyyinki dama Yana Jin tausayinki,dariya nayi nace Inshaallah Inna,Haka ta zauna tana ta Mana nasiha da fadan mu samu Miji muyi aure,Muka ce to Inna Inshaallah,yau zamu koma birni sabo da gobe da sassafe zamu koma can sabo da aiki,Inna tace oh bakwa gajiya to Allah ya tsare ai ni Alhmdllh Saratu ta gama min komai 'ya daya tamkar da dubu,yarana biyar Maza gasu nan tunda Suka Nausa kudu ban San inda suke ba ko nemana basu yi basu San halin da nake ciki ba sai Allah ya azurtani da Saratu ba abinda ta raga min ci Sha da sutura komai Allah dai ya Miki Albarka Saratu Allah ya tsare min ke Allah ya shirya min ke,Allah ya muku Albarka gaba daya Muka ce Ameen Muka mike tare da yiwa Inna Sallama Muka bata kudi.


Muna Fitowa sai ga Gwaggo,Aunty Amarya,Mairo duk Dagaci ya basu labari baza su iya hakuri ba sai sunzo gulma,wani kallon banza na musu nayi ma Kamar naga kashi,baki Suka saki zance ya cika gari duk an cika wajen ana kallona,sai ga Bala me shago ya zo Wanda Zan tafi ya bani dubu daya Sanda aka koreni,nace Bala kayi gaggawa yanzu zanzo gidanka,ya washe baki yace Rabi nace Na'am na gaida shi na zaro kudi a jakata na irga dubu ashirin na bashi nace gashi ka Dan rage ayi hakuri sai na dawo,kowa sai kallo ya karba Yana ta godiya nace karka ce komai na fada maka a waya Ina aiki kasan kudu akwai kamfanunuwa nan gaba zan samo maka aiki kaima,Bala yace sai na jiki godiya nake,Yara Suka dinga Rabi Ina yini na dinga raba musu sababbin Yan dari dari dari biyu biyu,Wanda duk muke mutunci sai da na dan bashi wani abu Muka Gama karyar mu sannan zan shiga mota Gwaggo tace baza ki kulamu ba Rabi? wani kallon banza na mata na nuna kaina da yatsa nace ke baki da Chemistry a kanki ko? baki da Physics bare Biology ko? you dey mad na tofar Mata da yawu a gabanta na kalli Aunty Amarya nace Zan dawo ku jira sai na cire miki beli a gabanki na shige mita tare da daga glass din motar na bulbule su da Kura na ja Muka wuce,Muna tafiya Muka saki ihu a mota na daki sitiyari Ina dariya nace shegiya karya,kida Muka saki Muna tafiya muna dariya nace duniya da Dadi Allah ka bamu tsawon rai,Sera tace if you do anyhow you go see any how,shi yasa nayi shuru kiyi  musu da kanki zai fi musu zafi, sai da Muka  zo Kano nace Saura gidan Yan Uwana da Zan Kai ziyara gobe Zan kashe last Kobo na,Saratu gidan Marayu? Nace yes me Zan siya musu,Saratu tace har su biscuits da su Alawa ana siya kwali kwali a Kai idan kudinki ya karu sai kiyi dinkuna dana Yara da Yan mata etc duk a Kai,nace yanzu dai muje mall mu siya kayan Yara kanana Yan kanti mu gani,direct inda Kawai kayan Yara ake siyarwa Muka Fara zuwa,na siyi Kaya set sun fi set Hamsim dana Mata Dana maza dai dai karfina ba masu tsada can ba,sannan na siyi Inners panties da bra da vest ko wanne ya kai guda Hamsim Suma dai dai yanda Zan iya tunda Banda kudin da Zan iya siya su wuce masu araha,na siyi always pad yanda Zan iya na siyi Pampers na Yara itama da dan yawa, kudin da suka rage min gaba daya a jakata dubu goma ne,sabo da kudin Dana tara a iya accnt dina ya kusa million daya Kuma duk kudin Nawwar ne dake ba wani kashewa nake ba sai da dalili,Wanda nake kashewa a gari Wanda ya bani ne na cefane,Seraline tace to Nima bari dai na bada ko zan samu lada,nace naki kudin wallahi kudin Haram ne,Kuma wallahi Kika sake Alhajin nan ya biya miki Makkah da kudin karuwanci to ba lada ba na halak bane Kuma kin San bazan je ya kwashi dadina ba wallahi ki sani gwara ma ki sani ko kinje Allah bazai karba ba,Seraline tace nidai zanje ko Dan show ko banza nayi pics na dinga dorawa a status  Nima a San na Zama shegiya,nace to me Zaki Kara? tace Yan matan gidan zan siyawa kayan kwalliya su jambaki da powder masu araha dai da lipgloss Suma suyi kyau,Haka Saratu ta jibgi kayan kwalliya sosai harda su ribbom da yawan gaske ta siyawa Yan Yara kayan Wasa iri iri sannan Muka koma hotel kayanmu suna mota,yau ma tare da Alhajinta ta kwana suna watsewa.


    Washe gari 9pm haka muka je har daya daga cikin gidan marayu,Wanda ma'aikatan ciki ogogin basu sanni ba sabo da akwai wani Wanda shugaban gidan ne suke zuwa ganin Ina lafiya a gidan Dagaci,Muna zuwa aka raka mu inda mutanen suke yaran tsuntuwa duk dama kusan sune a gidan marayu abin tausayi Muna zuwa aka Fara bude Mana wani daki guda katon hole gaba Daya jarirai ne a ciki sabuwar haihuwa da masu kula da su,wani dakin kuma yarane Yan shekara daya zuwa biyu,wani Kuma daga Yan shekara uku zuwa biyar,wani Kuma daga biyar zuwa bakwai,daga takwas zuwa goma Sha,a Haka har Muka je dakin Yan Mata,ga bangaren samari da makarantunsu da Kuma filin wasanni da inda Kawai sana'oin Hannu ake koya musu,yaran Kuma da Basu Isa school ba sai kayan wasanni aka zube musu a dakin suna ta fama gasu nan cikin wahala duk suturar arziki Basu samu,a Raina nace bayin Allah mu dinga kaiwa na gidan marayu agaji suna bukatar taimako wasu sutura ta gagare su wasu kayansu duk sun yayyage an musu maho a agaza masu shi ba sai me kudi ba har kwance kaiwa akeyi,Kayan da Muka kawo Muka damka musu ,sannan naje na dauki wasu yaran Yan dagwai dagwai Ina musu Wasa hawaye Yana zubo min a kumatuna sabo da tausayi lallai Allah ya min niima da ba a gidan na taso ba haka Muka fito jikinmu a sanyaye amma Muna shiga mota muka saki kidanmu na Yan Nija Malam tuni mun manta Muka wuce can kudu.


   Sai tsakar dare na sauke Sera a gidanmu na karuwai sannan na koma gidana,Ina zuwa nayi parking na fito Ina dagowa nayi Ido hudu da Nawwar da Baba kulu a tsaye, tuni jikina ya dauki rawa dan bala'in Nawwar har tsakar dare yana jirana hankalinsa tashe ashe ya dawo ranar,Baba kulu tace Sannu da dawowa ke Kuwa Kika barni a gida baki fadamin tafiyar kwana zakiyiba yau kwananki biyu bakya gida Kawai kin bani kudin cefane ai kya fada min sabo da rayuwa,ga Alhaji tun yamma ya dawo na fada Masa ban San inda kike ba ya zauna ko nan da can bai fita ba sai dazu yaje gida ya dawo gashi har 3am bai tafi ba yace bazai tafi ba ashe kina tafe, nidai cewa nayi kawayenki ne Suka jajibeki kuka fita tunda da wannan me tsayin kuka fita,ran Nawwar ya baci sosai kamar an Aiko Masa da mutuwa jikinsa har rawa yake,kamanninsa Suka sauya Idonsa yayi wani ja,jikina rawa yake sosai a kasa na tsuguna nayi Kneel down na fara magana Ina yarfe Hannu nace bazan sake ba na tuba ka yafe min,gabana ya tako a fusace Yana huci yace gidan ubanwa Kika je Yana karaji,mikewa nayi nace wallahi Allah kauyen mu naje na rantse na fara ja da baya na take da gudu na bude gate zan fita ya riko rigata na kwala ihu tare da furta na shiga uku kayi min rai, ai Kuwa ya jawoni ta karfi na Fadi a kasa a haka ya jawoni kiiiiiiii har daki,Baba kulu tace baki kyauta ba ki jefa kanki a masifa kina biyewa karuwai,ai Kuwa har dakina ya jefani ya shigo waya ya jawo na tsure nayi tsalle na rungume shi,ya fisgewa amma naki yarda kuka na saki Ina cewa ka yarda dani wallahi da nayi wani abu Zan fada maka,ban taba munafuntarka ba karka manta a inda ka dakko ni na yarda na zauna da Kai bana fita ko Ina ka bari na maka bayani please,ka nutsu bazan Yi abinda baka so ba nasan abinda kake tunani ba haka bane,Ina kirjinsa na Fara Masa magana a kunne nace calm down,na sake rungume shi,abinka da shedan sai yaji wani sanyi a ransa tunda na rungume shi da kalamai na sai suka sanyaya masa jiki,gashi ji yake tsigar jikinsa tana tashi yarrrrr.....wani irin yanayi ya tsinci Kansa na musamman,yaji baya son barin jikina shi yasa ya kasa janyewa,Mu Kuwa Yan tasha dagowa nayi Ina kallonsa a hankali Idonsa ya dawo normal Ido Muka hada ya janye idonsa,nace kalleni Ina Murmushi, uhmm kaji fa Yan bariki mune mazajen,na sake cewa kalleni Sweety kallona yayi kadan a hankali na dinga matsawa da fuskata saitin tasa har na dora lips dina a saman tattausan jajayen lips dinsa nace I'm sorry,ai Maganar da nayi itace ta dawo da shi hayyacinsa samu yayi ya hankadaki saman bed na fada sai da na saki Kara,da yatsa ya nuna ni na fada Miki ba Dan Iska bane ki kiyayeni duk ranar da Kika sake taba min jiki sai Kinga me Zan miki idiot ya fice,Baba kulu tana jira taji duka sai taji luf bai fito ba tace iyyeee bariki shima na layinsu ne ai sai ta koma dakinta abinta tace su karata na daina shiga lamarinsu.


    Washe gari wata tafiyar ta taso Masa zuwa Scotland,har gida yazo Yana hararata ya min sallama har yanzu Fushi yake Dani Wai na tsotsar Masa baki abinda  Kawai lips Dina na Dora a nasa ba abinda na Masa Wai na shafa masa bakina da nake wa wasu mazan kiss da shi,amma Kuma ya kasa manta abin sai tunani yake da dadinsa yasan ma kiss dani zaiyi dadi,tunda ya tafi bai kirani ba amma Sabreen kullum sai ya nemeta babu fashi


    Sai da ya kusa dawowa sannan ya kirani a waya,Ina ganin number waje nasan shine ko dagawa banyi ba ni sai yanzu zai kirani sabo da raini wancan tafiyar ma haka yaki kirana amma ai in matarsa ce nasan zai kirata,Kira ya sake yi naki dagawa har ta tsinke,Tsaki ya ja tare da jefar da Wayar a saman bed dinsa,Bai sake Kira ba sai dare Ina jinta tana ringing naki dagawa,washe gari da safe ma haka a daki ma na bar Wayar Kan gado,Khaleel ya Kira lokacin Yana bacci matarsa Sufia ta Mika masa wayar tace Nawwar ne,dagawa yayi hello,Dan Allah Malam ka tashi kaje min gidan Yarinyar nan ka gani lafiya take,Sabreen ko wa? Sabreen din wa Malam Rabiah fa na kirata tun jiya taki dagawa Ina Jin ba lafiya ba kaje please ka min recording maganarta ka tura min ta WhatsApp,Khaleel yace kasan Allah Nawwar ka fada so,Dan ubanka sone ya kamaka tun wuri ka aureta Kar lokaci ya kure ma,Tsaki yaja yace shi yasa ni bana son harka da Kai ka fiye soki burutsu,to Makkah fa da ka tafi cewa kayi sabo da ita da Mami zaka je kayi musu addua, yace baza ka gane ba ni yanzu ai 'Yata ce,hhhhh wannan wlh ko a auren Kauye baka Isa ka haifi kamarta ba cewar Khaleel,Nawwar yace naji Zan biya Mata aikin hajji ma taje tayiwa kanta Addua ko ta samu ta daina abinda take Yi, sai na dan taimaketa na aureta kaga ai tayi dacen miji,Hmmm kawai Khaleel yace sannan ya furta bari naje ya zanyi 


  Da sassafen sai naji knocking na bude kofar Khaleel na gani ya kalleni sosai rigar bacci ce a jikina amma doguwa ce me gajeren hannu pink,Sannu da zuwa shigo na bashi hanya,ya shigo ya zauna na gaisar da shi ya amsa da fara'a yace dama Wai lafiya kike Nawwar Yana ta Kira Wai baki daga ba shine yace nazo na gani ya kike sai na fada Masa,dariya nayi nace kace lafiya lau nake kuma Ina ganin Kiran tunda ya tafi sabo da Allah bai kirani ba sai yanzu yasan da zamana,nace ya barni nayi tafiya ta ya kamani ya kankame ni ya makale yaki sakina sannan yayi tafiya ko ya kirani yace ya ji lafiya ko ba komai na samu number dinsa na dinga kiransa amma bawan Allah nan yayi mursisi yayi Shuru idan matarsa ce ai ya kirata ni kuwa ko oho dan dai Kawai Yana da kirki ne,Khaleel yace to kiyi hakuri dai ai kin San da dalili, ki Masa uzuri baki ga shi ya turo ni ba na gani lafiya,nace Allah sarki Kai ka mori aboki abinda yake yi Allah ne kadai zai biya shi,mutumin kirki Allah ya amsa Masa bukatunsa kace Ina gaishe shi kuma kace na Aiko Masa da kiss a kumatu da lips din kace ga kiss dina na cillo masaMmuahhh,Khaleel ya dinga dariya yace to zai ji bata San recording Nawwar yace yayi Masa,kafin ya bar gidan ya turawa Nawwar ta WhatsApp sannan ya Mata sallama ya bar gida Yana mamakin kyau irin na Rabiah,Nawwar Kuwa Yana online yaga Khaleel ya turo Masa recording,ya kunna Yana Jin abinda nake cewa Murmushi yayi kawai me hade da dariya yace Yarinyar Bata ji badan halinta ba na karbi kiss din dai, ya shiga harkarsa.


    Sai dare ya sake kirana na kwanta kenan ya Kira kasa kin dagawa nayi Kawai na daga, dagawa ta ke da wuya ya balbaleni da masifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba,sai da ya gama akan naki daga waya Wai na Raina shi,nace to kayi hakuri baza a sake ba,da yamma kina Ina sai Kira nake,tsokanarsa nayi nace Allah sarki ka tambayi Baba Kulu Wani ne yazo wajena zance wai tsakani da Allah zai aureni a nan layin yake, Nawwar yace sai me ya ja tsaki karki sake fada min wannan zancen banzan haka ya ja tsaki ya kashe wayar, dariya na dinga yi,shi kuwa a can kasa bacci yayi yace to waye wannan wai babu wani mutumin kirki Wai da aure yake sonta Naga uban da zaizo zancen,nan take ya makawa secuties waya ya turo su gidan da yawansu sai gani nayi ana gadin ko Ina ba shiga ba fita bamu San dalili ba.




Masu Sharhi Ina godiya matuka.




Masu bukatar sauraren wasu Novels Dina Audio ku duba S ZARIA TV a YouTube channel dinta. 







AsmaBaffa

08061929616🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼

    LITTAFIN KYAUTA NE


No comments