Breaking News

TAYI MIN KANKANTA 5

 *5*




Ƙara shigewa jikinshi take,sabida sanyin da takeji,a hankali ya miƙa hannu ya zagayeta,ƙara kwantar da kai tayi ajikinshi tana rawar sanyin.


Duk yadda Hammad yaso ya yaƙi zuciyarshi akan Zahrau ina shaiɗanne ya shiga ƙawata mishi ita a zuciyarshi..

A hankali yake shafa kanta,sannu a hankali ya zame É—ankwalin dake kanta,gashin kanta yake wasa dashi,


A zuciyarsa beson abinda yake matan amma shaiɗan yariga dayafi ƙarfinsa,


Ƙoƙarin kwance mata zani yake,se alokacin ta farga ta fara riƙewa,ƙarfi ya gwada mata ya rabata da zanin yayi fatali da ɗan wandon dake jikinta,


Sanda ya afka mata wata gigitacciyar ƙara ta saki sabida azabar datakeji,cikin kuka take faɗin"soja me ulcer ba kyau kar kayimin,don Allah ka tausayamin,kayi haƙuri,soja me ulcer!!!!!!"haka take kuka tana dukan gadon bayansa.


Hammad shima kukan yake,yayi iya yinshi wajen ganin ya kaucewa faruwar hakan amma ina ciwon da marainansa ke masa da shaiÉ—an su suka taru sukai galaba akanshi.


Be saurara mata ba seda buƙatarsa ta biya,Ya gangare gefe yana kuka,baiwar Allah kukan ma gaba ɗaya babushi a idonta ware ido kawai take cikin duhu,


A hankali ya miƙa hannu ya lalubota jikinshi ya janyota ya rungume yana cigaba da kukan,"Kiyi haƙuri da abinda nayi miki,sharrin zuciyane,kiyafemin nayi alƙawarin kulawa dake har ƙarshen rayuwata,zan miki gata in zamo katanga agareki,ina matiƙar ƙaunarki ƴarfillo"kukane yaci ƙarfinsa yayi shuru.


Lamo tayi ajikinshi bata ko motsi se hawaye dake biyo fuskarta,a haka suka kwana kowa be runtsa ba,shi zazzabi itama haka.


Ratsowar haske cikin bukkar ne yasa Hammad farkawa daga baccin daya saceshi,lokacin itama zahra'u baccin takeyi.


Kwantar da ita yayi aƙasa ya rarrafa ya fita daga bukkar,neman inda ze samu ruwa yana fitowa yafara laluben hanya,sabida duhu kawai yake gani,yana cikin tafiya yayi karo da bishiya ya yanke jiki ya faɗi ƙasa sumamme.


Zahra'u farkawa tayi taga se ita kaɗai a bukkar shi ya fice,se agogon hannunsa dake ajiye agefe,a hankali ta miƙe jikinta na mata raɗaɗi ta ɗaura zaninta tana kuka,agogon ta ɗauka ta fito da ƙyar daga cikin bukkar tana kuka.dan tafiyar da ƙyar take yinta.



Sojojin bada agajin gaggawane suka shigo cikin jejin,anan suka ci karo da Hamnad yashe aÆ™asa da hanzari suka É—aukeshi suka fice dashi da gudu kasancewar sunga yana da rai,suna kaishi bakin barikin cikin motar ambulance akasa shi da sauran sojojin da suka samu rauni a kayi kaduna  dasu asibitin 44.


Da ƙyar Zahrau ta ƙaraso bakin titin tana kuka,isowarta tayi daidai da isowar motar ɗibar ƴan gudun hijira,ganin ƴan ƙauyensu da yawa agurin harda ƙawarta Hanne yasa batai tunanin komai ba itama tashiga motar,guri guda suka zauna da hanne suka rungume juna suna kuka sabida itama hanne an kashe iyayenta.


Tunda motar ta taso bata tsaya ko ina dasu ba se sansanin Æ´an gudun hijira dake Abuja.


koda suka isa tantina suka samu an kafa musu agurin.


BanÉ—aki Zahrau tashiga sabida ta wanke ruwan dake zubo mata tun da safe,ga mamakinta harda jini tagani gawata Æ´ar tsoka dake lilo kamar leda koda ta ja zafi taji dole tasaki ta wanke jikinta sannan tayi wankan tsarki ta fito,tana rawar sanyi sabida da ruwan sanyi tayi.


Gurin hanne ta koma ta zauna tana cigaba da kuka,yayin da azuciyarta take tsinewa soja me ulcer bisa keta mata haddin da yayi.


Muje zuwa


No comments