Breaking News

TAYI MIN KANKANTA 4

 


*Zahra Surbajo*



*Hindatou Auwal,wannan shafi sadaukarwane agareki,bisa dogon nazari da kikeyi kamin kiyi comments akan kowanne post nawa,nagode sosai Allah yabar zumunci*


*4*



Yana tsaka da gudu,yayi tuntuɓe da wani dutse beyi auneba seji yayi sun faɗi,kanshi ne ya bugu da dutsen amma be damuba ya miƙe sede ga mamakinsa,ko kaɗan baya gani,hannu yasa ya murje idanunsa sam basa gani duhu ne gaba ɗaya ya mamaye idanun nasa.


Tashin hankali baa sa maka rana,Hammad dirza idonsa yake iya ƙarfinsa amma ganinsa be dawo ba,

Faɗuwa yayi agurin yana kuka,yama rasa me zeyi,wannan wacce irin masifa ce,kuka yake me tsuma zuciya,a hankali ya miƙa hannu yana laluben inda Jameel yake, amma yakasa jinshi.


Rarrafawa yayi yana ci gaba da lalubawa,Amma be jiyoshi,ba,abinda be sani ba,inda suka faÉ—i kusa ne da wani É—an tabkin ruwa,Jameel cikin ruwan ya faÉ—a.


A hankali ya miÆ™e yafara tafiya yana ci gaba da laluben hanya,yama rasa  ina zebi haka yake tafiya,ya faÉ—i ya miÆ™e,haka ya nausa cikin jejin yana zubar da hawaye.


Zahra'u ko tunda aka fara harbe harben nan,tasamu ta falla da gudu hanyar rugarsu,gudu take kamar zata tashi sama,har ta iso,sede ga mamakinta gidan nasu gaba ɗaya a ƙone yake,ga gawar innarta kwance a harbeta a kai.


Ihu tasaka ta nufi innar tata tana kwalla mata kira amma ina,kifewa tayi akanta tana kuka me tsuma zuciya.


Kuka take kamar ranta ze fita,tunowa tayi da Jameel dan haka miƙewa tayi da wani mahaukacin gudu ta koma inda tafito da zummar yazo ya taimaki innarta.


Lokacin data iso titin ne yaƙin ya ƙazanta,dan haka tsallaka titin tayi da gudu ta nausa cikin jejin domin tasamu mafaka kamim komai ya lafa taje ga jameel ɗin.


Tayi gudu me yawa acikin jejin,ruwan da aka fara yi ne kamar da bakin ƙwarya yasa ta fara neman mafaka,dan batason dukan ruwan sama,wata tsohuwar bukka ta hanga acikin jejin dan haka da gudu ta ƙarasa cikin bukkar tana rawar sanyi.


Shigarta ba jimawa shima Hammad ya ƙaraso gurin,jin yataɓa bukkar ne yasa yafara neman hanyar daze shiga ciki,da saurinshi ya shige shima,ƙofar bukkar yashiga laluba har yasamu ya ɗauka ya rufe sabida feshin ruwan dake shigowa.gefe ya samu ya zauna,ga mamakinsa ji yayi ya taɓa mutum a hankali ya ƙara kai hannunsa yana faɗin"waye anan?"


Zahra'u wacce tunda ya shigo tsoro yagama cinyeta,tace bakinta na rawa "Batulun inna ce,sun ƙona gidanmu ne kuma sin kashemin inna ta,shine nazo kiran capt Jameel Ahmad yazo ya taimakamin"ta ƙarasa maganar tana kuka.


Cikin firgici,yace "kece Æ´ar filanin dake dafo mana abinci?"

Da sauri Zahrau tace "eh nice,kaine abokinsa me ulcer?"


Da sauri shima ya gyaÉ—a mata kai sannan  ya shaida mata Jameel ya rasu,sakamakom harbin da akai masa.


Sosai take kuka kamar ranta ze fita,daga inda5 yake, yake bata haƙuri gamida rarrashinta.



Suna cikin bukkar har dare yayi,sosai ake xuba wani sanyi me rikita mutum,zahra'u se rawar sanyi take sabida zazzabin daya kamata,


Shiko Hammad addua kawai yake ruwan ya tsagaita ya fice daga cikin bukkar sabida shi irin mazan nanne masu ƙarfin shaawa koya sanyi ya taɓa shi gabanshi miƙewa yake kamar ze faso masa wando,ga zafin da marainansa suke masa.


Addu'a yakeyi azuciyarsa,Zahra'u wacce zafin zazzaɓi yasata neman inda zataji ɗumi a hankali ta matso jikin Hammad bakinta na rawa,tace "Soja me ulcer dan Allah ka lulluɓeni sanyi nakeji"ta faɗi sanda ta kutsa mazaunanta gabanshi ta kwantar da kanta a kirjinshi.


Wani abu ne ya tasowa Hammad tun daga tafin ƙafarsa zuwa kansa,runtse idonsa yayi gam yana ambato Allah sanda yaji mazaunan Zahra'u na gugar bananarsa.



Muje zuwa


No comments