Breaking News

TAYI MIN KANKANTA 36

 




*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIƊAR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna😄*


*36*




Tunda suka jero kallo ya koma kansu sosai suka burge mutane,suna isowa basu É“ata lokaci ba suka É—unguma zuwa cikin hall É—in.


Bayan kowa yasamu gurin Zamane,hammad yaja zahran sa gefe suka zauna dan besom kallom da ake mata ba mazan ba ba matan ba,

Suna zaune wata budurwa ta ƙaraso gurin,ba laifi tana da kyau irin nata,fuskarta ɗauke da murmushi,tace musu "sannunku fa"tayi maganar tana duban hammad.


"yauwa sannunki"zahra ta bata amsa,


"in bazaka damu ba pls mu É—an je daga waje inason ganinka"ta faÉ—i tana duban hammad tana kaÉ—a ido.


Hammad kallonta yayi sama da ƙasa sannan yadubeta cikin ido yace"ba ni na kawo kaina nan ba kawo ni akayi,ina under her control zaki iya neman izinin hakan agurin gimbiyata"ya ƙarasa maganar yana kallom zahra cikin so da kauna.


Takaicine yakama budurwar sabida wulaƙancin da yay mata,fuuuuuu ta bar gurin kamar iska.

Itako zahra cika tayi fam tana batsewa,duk da beje kiranba,amma ita yabata haushi maganar da yay matan.



Hammad shide lallaɓata yakeyi har aka tashi dinner ba fuska agun zahra.

Koda suka fito harabar hall din É—aukarta yayi ya nufi motar su da ita,


Tun amota ta fara balbaleshi da faɗa,shi abun ma mamaki ya bashi,yanzu wai zahran tashi itama tasan kishi.shide haƙuri yake ta bata amma sam taki haƙura,acewarta marin budurwar ya kamata yayi.


Koda suka iso gida,bata dena mita ba..suna shigowa falo,ya manne bakinshi da nata,dole tayi shuru,bata shirya ba,haka ya shiga tura mata saƙo,tun tana basarwa har ya ratsata.

Kasancewar gidan ba kowa masu aykinta ba kwana suke ba,yasa ya sureta zuwa kan kujera,yaci gaba da sarrafat.


Sosai ya dirjeta akan 1seater,seda zahra ta koma bashi haƙuri,sabida sosai ta jigata,shiko daɗin yi yaji akan kujerar,shiyasa ya zaƙeta son ranshi.


Ayko zahra ba baka se kunne bakin duk ya mutu.


Ɗaukarta yayi suka shige ɗaki, kai tsaye toilet ya shige dasu,zahra se share hawaye ake,dan ba ƙarya ta gurzu.


Suna fitowa salkah sukayi sina idarwa kan gado ta haye tana ci gaba da share hawayenta.

Bin bayanta yayi ya kwanta,rungumota yayi ta kwace jikinta,be saketa ba illa matseta da yayi gam ajikinshi,yana dariya.


Dukanashi tashiga yi tana kukan shagwaba,cikin kukan take faɗin"Dole kazo kaimin dariya mana,ko tausayi babu ka wani kamani se ci kake kamar abinci,kasan sarai na gaji shine harda doggy style,dan kaga kafi ƙarfina"ta ƙarasa maganar tana kuka.

Shafa bayanta ya shigayi yana hura mata iska a kunne,sannan yace"baby in tsiwarki ta motsa doggy style ne kawai ke kwantar min da ita,tun munacan kike faɗa mun dawo ma still kinayi,shiyasa na kawo ƙarshen faɗam ku a kina ƙarayi yanzu base anjima ba zan ƙara wani kuma wallahi bazan ƙyaleki ba se nayi ruwa huɗu zuwa biyar"


Tsit kakeji zahra tayi shuru,musamman da taji ya rantse,ruwa É—ayanma ana kwashe awa guda  kan yayi inaga har huÉ—u.



Dariya yayi ya lakace mata hanci yace "se tsiwa da taji kulki tayi tsit"itade batace ƙalaba,har ya gama tsokanarta sukai bacci.


Koda gari ya waye cika take tana batsewa,ita bata mance maganar da budurwar jiya tai masa ba,



Yayi yayi ya shawo kanta taƙi,ganin beda mafitane yasa yace ta shirya yakaita gun mummy ta wuni.


Ba musu ta kama shiri tana murna da tsalle,har ta gama kimtsawar ta fito ta sameshi   


Tuni ta ajiye fushinta ta shiga zuba masa surutu har suka isa gidan.

Sosai mummy tayi murna da ganinsu,be jima sosai ba yayiwa mummy sallama kan zashi gidan   Jameel anjima ze zo ya É—auki zahran.


Fatan alkhairi mummy tayi masa  sannan zahra ta bishi domin yimasa rakiya.seda ya shiga motar ya zauna sannan ta zauna akan Æ™afarshi ta kwantar da kanta aÆ™irjinshi,tayi shuru.


Wasa yake da boobs É—inta ganin tayi shuru ne yasa ya tambayeta"ya akayine iya rigima?"


Kwaɓe fuska tayi kamar zatai kuka tace "yaya nifa banason kishiya,pls karka kulasu koda sinma magana"


Cikinta ya matsa  yace "ce miki akayi ni É—in na mamajo ne,to nide inde aurene akan ki nagamashi da yardar Allah,ba wata mace da nake kallo bayan ke"


Murmushin jin daɗi tayi sannan ta ɗago kanta tace"amma ay kace nayima ƙanƙanta"


Bakinta ya tsotsa na ƴan daƙiƙu sannan yace"dane nace miki kuma shima sharrin ƙuruciyane,"dariya sukayi su duka sannan ta fito daga motar tana ɗaga masa hannu har ya fice daga gidan.


Cikin gidan ta koma gun mummy taje ta haye cinyarta ta kwanta.



Muje zuwa


No comments