Breaking News

TAYI MIN KANKANTA 29

 


*Zahra Surbajo*




*To sabon sauyi acikin tafiya,😊akwai sabon novels ɗina dazan saki wata me kamawa in muna da rai da lafiya,sunan shi SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*


*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*


*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*


*Note bana adding a group kuma bana turo book pc in zaki shekara kina tambayar É—aya daga ciki ba wanda zaki samu daga gareni,na jima ina faÉ—in banayi amma anki a fahimta,in baayiba kuce anyi wulakanci,*


*29*



Sosai lamarin ya bashi mamaki,jiki a sanyaye ya Æ™arasa kan kujerar da take,ya  zauna kusa da Æ™afafunta,

Kallo É—aya yay mata yaji bananarsa ta motsa,ita ko maida kanta tayi gun tv tace"yaya an yini lfy ya hanya?"ba tare da ta kalli sashin da yake ba.


A ɗan tsorace ya dubeta yace cikin sarƙewar murya"baby na miki wani laifinne?"yana kallonta kamar me shirin kuka.


Dubanta ta kai gunshi fuskarta É—auke da murmushi,ta yunÆ™ura ta  miÆ™e zaune ta lanÆ™washe Æ™afafunta tace tana kaÉ—a ido"ni ko me yaya na zemin daga shigowarshi yanzu,ni ba abinda kayimin"ta faÉ—i cikin walwala.


Matsowa yayi gurinta,sosai ya matseta,ya ƙureta da mayatattun idanunshi zahra ma kallonshi take,amma kasa jurewa tayi ta kauda kanta gefe.

Hannu yasa ya juyo da fuskarta yace"karki hukunta ni baby ta wannan sigar,pls ki faÉ—amin abinda nai miki"


"nace baka min komai ba yaya wallahi"ta faÉ—i tana murmushi.


Janyota yayi gaba É—aya jikinshi, ya fara neman bakinta,dan gaba É—aya salon nata na yau ya gama gigitashi.


Ɗan zizzillewa ta shiga yi alamun bata so,ɗaukarta yayi cak ya nufi ɗaki da ita,hannayenta tasa ta sagalo wuyanshi,tana faɗin cikin shagwaɓa"yaya ka saukeni dan Allah kallo fa nakeyi"tana ɗan dukan bayanshi.


Kan gadonshi ya sauketa,ayko nan ta shiga juye juye akan gadon kamar tarwaɗa,tsayawa yayi sokoko yana kallonta,har ɗan shure shure takeyi tana kukan shagwaɓa tace "tun a falo nake cewa ka saukeni ka ƙi gashi yanzu se nayi wahalar komawa"ta faɗi tana gantsaro ƙirjinta gaba.


Wayyo hammad,bananarshi ce ta tokare wandon jeans É—in dake jikinshi,wanda sabida tsayinta ta takure da yawa,hakan yasa yakejin zafi,dole ya kwance wandon ya zareshi.


Ayko da ike na cikin yafi faÉ—i hakan ya bata damar tsayawa da kyau.rigar jikinshi ya cire,da nufin yaje yayi wanka ko ya samu sa'ida.


Zahra daga kwancen da take idonta yakai kan wandon na hammad da yay tsini,da sauri ta miƙe zaune,tana dubanshi,ta tsorata da ganin girmanta a wandon,amma da ike husna ta koyar da ita komai,danne tsoronta tayi ta rarrafa kusa dashi,cikin nuna kulawa tace,


"yayana yaushe hukumar sojoji ta fara raba muku kulki,na É—auka Æ´an sanda kawai ake ba"ta faÉ—i tana gyara gashin kanta,


daƙyar muryarshi take fita sabida halin da yake ciki,yace"kulki kuma baby a ina kika ganshi?"


A hankali ta miƙa hannunta kan wandon nashi,tace cikin sigar ɗaukar hankali,"gashi nan ka ɓoye naka anan,"ta faɗi tana ɗan shafawa cikin salon da ita kanta tsoron aykata hakan takeji.


Wayyo hammad runtse ido yayi,yafara zuƙar yaji,sabida saukar hannun zahra kan bananarsa,ita ko ta lura da yanayin da ya shiga,dan haka sama da ƙasa ta shiga yi da hannunta akan bananar tana faɗin,"yaya ka ciro ka ajiye mana tunda ka dawo gida,kar yaji maka ciwo"ta faɗi tana ƙara shafawa da kyau.


Kasa jure tsayawa yayi ya faɗa kan gadon rigingine,idanunsa a lumshe,se nishi yakeyi,zahra cire hannunta tayi,da sauri ya damƙo hannun nata, ya buɗe idanunsa wainda sukai ja yace da ƙyar"pls baby ki taimakamin,"Yayi maganar yana sake ɗora hannunta akan bananar,


Ba musu ta riƙe,tana murzawa a hankali tace"wanne taimako kakeso yayana"


"sucking É—ina nake so kiyi pls"ya faÉ—i da kyar dan ji yake numfashinshi ze É—auke.


Ware ido tayi cikin rashin fahimta duk da ta fahimtan amma dole tayi acting as ƙaramar yarinyar da yake ɗaukarta.

"me zan ma sucking É—in?"


"kulki na"ya faÉ—i yana haki.


Sosai dariya taso kubcewa zahra amma seta danne,tace"Ay har ka bani tsoro,ni na É—auka ma wani abunne,kawo shi to yanzu kuwa base anjima ba in tsotse maka shi inde ka tabbatar a wanke yake"


"baby gashi nan a hannunki ki fito dashi daga waje"ya faÉ—i lokacin da yake nuna mata bananar.


A hankali ta kama wandon nashi tai ƙasa dashi,kulkin nashi ya bayyana muraran se zillo yake.


Akwai buƙatar duk mu haɗiye yawun mu,mu kora da ruwan sanyi.



Muje zuwa


No comments