Breaking News

TAYI MIN KANKANTA 27

 


*Zahra Surbajo*




*To sabon sauyi acikin tafiya,😊akwai sabon novels ɗina dazan saki wata me kamawa in muna da rai da lafiya,sunan shi SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA, daban yake da saura,siyan nagari maida kuɗi gida*


Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA


07044600044 Aturo shaidar biyan tanan.



*27*




A Gida ya sauketa cikin nuna kulawa yace mata lokacin da zata fice a motar"ki kula min da kanki kinji baby ta"


Kai ta gyaÉ—a masa fuskarta É—auke da murmushi ta fice daga motar zuwa cikin gidan.


Juyawa yayi ya fice daga gidan,ya nufi makarantar da yakeson sa ta.


Yana kan hanya wayar jameel ta shigo,parking yayi sannan ya É—aga yace"ya akayine gwauro?"


Dariya jameel yayi sannan yace"naji bakomai, zaka sani ne,"sauya hirar yayi da faÉ—in"zaka shigo ne yanzu,?"


"aa gaskiya dan beauty na karatu takeso yi,yanzu haka prince college nakeson zuwa yi mata register"hammad ya faÉ—i yana dariya.


"kazo gida muyi magana tukuna kan kaje yanzu"jameel ya faÉ—i sannan ya kashe wayar.


Hammad juya kan motar yayi ya nufi gurin jameel É—in,a harabar gidan yasameshi zaune yana jiransa.


Ƙarasawa yayi gurinshi sannan yayo parking ya fito fuskarshi ɗauke da murmushi yace"kai zan tafi uzurin madam ka kirani faɗi da sauri karka ɓatamin lokaci"Hammad ya faɗi lokacin da yake ƙoƙarin hawa boot ɗin motar.

"gani nayi be kyautu ace zahra kasata a secondry school ba,waec da neco kawai zaka biya mata ta zana sabida shekarunta na tafiya inde karatun akeso tayi"jameel ya faÉ—i yana murmushi.


"wallahi sam tunani na be kai nan ba,amma fa wannan shawara taka tayi wallahi,shiyasa kullum nake ƙara sonka ɗan uwa"


Duka Jameel yakai masa suka kwashe da dariya.


A nan gun jameel ya gama É“ata lokacinshi,suna hira,yana shaida masa zahra ta yafe masa yanzu sun shirya.


Dariya jameel yayi sannan yace"shege mutumina ashe arna kake ta kashewa kwana biyu shiyasa naga har wani ƙyalli kakeyi,kace mun kusa zama uncles"ya faɗi yana dariya.


"kai wanne kashe arna jameel da ƴar ƙaramar yarinya irin zahra,dukanta fa bata wuce 16 ba,ay bazata iya ɗaukar lalura ta ba sabida tayi min ƙanƙanta"


"lalle hammad baka da kai,wato zahran ce tayi ma ƙanƙantar,ina nan,zaka zo ka sameni,in bata haƙuri wallahi bazanje ba"jameel ya faɗi yana dariya.


"Allah ya kyauta ni nasan kan matata, bana buƙatar taimakonka,duk lokacin dana buƙaci angwancewa yin abuna zanyi"hammad ya faɗi lokacin da yake ƙoƙarin barin gurin.


"Allah ya shiryeka mutumina"jameel ya faÉ—i,lokacin da yake ribas ze fice agidan.


Super market Hammad ya biya yayiwa zahransa shopping sannan ya nufi gida cikin hanzari,dan yaga sanyin yamma ya fara sakkowa.



Zahra ko tunda ya tafi bata zauna ba seda ta gyara gidan fess sannan ta dafa abinci me rai da lfy,ta jere a dinning sannan ta shiga wanka bayan tayi sallah.


Haɗe kanta tayi cikin wasu riga fara da wando pencil,maroon color,ta raba gashin kanta gida biyu,ta kama kowanne ɓangare da ribbon fari da maroon,gashin ya sakko har ƙasan wiyanta,sosai tayi kyau ta fito a ƴar babynta.


Ƙirjinta Allah ya wadatashi da dukiyar fulani,yayin da kugunta ke cike da mazaunai da hips masu kyan tsari.wanda koya ta motsa suma se sun motsa.


Falo ta dawo ta zauna ƙafarta sanye cikin farin takalmi mara tudu me taushi.


Tv take kallo amma rabin hankalinta na gun Hammad taji shi shuru da yawa,gashi bata da waya bare ta nemeshi,hakan ne yasa ta zauna cikin kaɗaici.Gashi ta ƙosa ya zo taji labarin makarantar.



Tana zaune taji ƙarar shigowarshi,da gudu ta miƙe tayi waje,tun kan ya gama parking,ya hangeta,kan motar ne ya kusa kwace masa sabida tsabar kyan da yaga ta masa,


Itako tsaye take kan barandar gidan tana tsallen ganinshi,da sauri yayi parking ya fito ya nufeta,


Yana ƙarasowa ta ɗan taka da gudu ta shige jikinsa,tana faɗin "oyoyo yayana"tayi maganar cikin shagwaɓa.


Rungumeta yayi tsam a kirjinshi,yana sinsina gashin kanta da yay matuƙar burgeshi.


"babyna anyi missing É—inane?"ya tambayeta yana kallon idonta.


Ɗan ƙaramin bakinta ta turo gaba sannan tace"ina ta jiranka kai tafiyarka ka barni"


"tuba nake gimbiyata,muje ciki in bada haƙurin da kyau"


Sakinshi tayi ta juya zuwa falon,wata zabura joy stick ɗinshi tayi ta miƙe tsaye,sabida yadda mazaunan zahra ke juyawa,da sauri yasa hannu akan wandon nasa gudun kar megadi ya gano shi,yabita abaya yana lashe leɓɓansa da suka bushe yanzu yanzu.



Muje zuwa


No comments