Breaking News

Matan Ko Mazan 12

 💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫




           ✍🏻M SHAKUR


EPISODE 1️⃣2️⃣

Ga KAYAN MATA PLUG nakawo muku.

Ummu Fua’d tahada wasu lafiyayyan magunguna kaman su

Shu'umar humra

Bita zaizai

Matar so 

Alajab

Na tsugono

Al oud special na kaya

Mowar mace dashi zata turara jikinta

Sai till we meet ruwan wankane a toilet dinta

Night queen shi take shafawa da daddare 

Makhmaria tana shafawa ajikinta

Sunshine kuma shi take shafawa angon a inner wears tana turare masa inner wears dinsa da turaren matar so.

Just chat her up koku shiga group dinta💃


‎Open this link to join my WhatsApp Group: 

https://chat.whatsapp.com/Izv1KgHEcNl5uwqalMM9Oe




Episode 12

Wani irin kallo Hadiza kema Nura kaman wacce hankalinta ya gushe ta tsare bakinshi da yanda labbunshi ke motsi da kallo kanta yayi wani dummmmmmmmmm, kunnuwanta sunyi wani shuuuuuuu kaman irin ana hura tsakiyan gwangwani kanta yamata nauyi kaman an daura block kawai kallon Nura take da bakinshi dake motsi, tanajin wasu maganganun wasuma bataji, anatse Nura yace “for now anan zamu zauna dukan mu kafin nan da 2month an gama gidana zamu koma  kowaccen ku nada flat dinta, for now ita zata dauki dakina ke kina dakinki ni zai zamto banda daki, duk wacce yake girkin ta zan kwana adakinta wanda zan raba muku 2-2days, da zan iya daukan dayan dakin dake kusada naki but sabida baki gwara kawai ni nahakura da rashin dakin ai is just 2month or less ma, kece Babba Hadiza ga Ummi nan amana, Ummi kece karama ban yarda ki sabama Hadiza ba, kuyi zamanku lafiya nariga nabiya kudi yau za’a hadoma kowaccen ku akwati, sannan Hadiza ki duba gidan komene babu saiki sanar dani nakawo kinji” sosai Hadiza kecikin wani kalan state dabazata iya tantance kowani yanayi take ciki ba hakan yasa takasa magana shock yarufe mata baki, shi Nura har kasan ranshi yaji dadin shirun datayi dan baiso tai haukan nan agaban Ummi koma menene tamai shi adaki kokuma kawai dai not in present of Ummi dan baison abinda zaisa Ummi ta rainata, kallon Ummi yayi yace “tashi kitafi dakinki asama saida safe” gyadamai kai tayi tamike tawuce tana tafiya ahankali tayi hanyar staircase daidai ta daga kafanta zatahau bene cikin wani irin murya dashi kanshi Nura baisan Hadiza nada itaba tace “Um……….mmi!” Chak Ummi ta tsaya tareda juyowa dasauri gabanta nafaduwa, awani kalan zuciye Hadiza ta taho zatai wajen karaf Nura yarike mata hannu yace “ina zaki” cikin wani buhun uban ihu Hadiza tace “sakeni Nuri kafin na daukeka da mari, tell yar aikin chan tabarmini gidana right this minutes dan I just want to assume all abubuwan dakagama fadi yanzun nan wasa kake is a prank Nura, let’s pretend you are just joking, baka isa kamin kishiya ba Nura, Nuri nace baka isa kamin kishiya ba! Kai baka isa ka kara aureba Nuri! So tell this village girl to get out of my house right this minute before na salwantar da rayuwanta! Nuri ka gayama yar aikin chan tabarmini gida” Hadiza tai maganan tana tura Nura so kawai take ta fizge kanta taje wajen da Ummi ke tsaye gaban bene, “Hadiza!” Nura yakira Hadiza azafaffe yana rikeda ita ya jijjigata yace “look at me” juyoda kanta tayi from kallon Ummi datakeyi, kallonshi tayi da jajayen rinannun idanunta tana kallon cikin kololuwan idanunshi kaman yanda yake kallon nata yace “nakara aure Hadiza! Nayi wani aure Hadiza! And Ummi na aura! Na aure Ummi! Yes Ummi is my wife! Matata………” “Noooooooo!” Hadiza tayi wani kalan ihu da saida gidan yadauka tadaura duka hannayenta biyu akan kunnenta takara kurma ihu dako maigadi zai iyaji tace “nooooooo! Nooooooo! Nuri I said No! Yar aikin chan can never, ever become your wife!” saukowa su Aman dasukayi ji ihu yasa Nura yajuya yakalli wajen, wajen Ummi yaran suka tsaya tareda rikemata hannu Aman yace “Anty Ummi menene”? Nura na kallonsu yace “kaisu sama su kwanta Ummi” gyadamai kai tayi takamasu sukai sama dagudu Hadiza ta yunkura zatai wajen kaman mahaukaciya tace “karki sake kije saman gidana, zokibar gidan nan” dasauri Nura yariketa gam yakalli Ummi data dake tsayawa yace “go” wucewa sukayi yaran duksun tsorata ganin abinda Maman su keyi, Nura saida yaji karan sun rufe kofa sannan yasaki Hadizan, babu alamun wasa kan fuskanshi yace “Hadiza nakara aure because of so many reasons which I don’t wanna go into details of that dan kin fini sani, please ki kama kanki don’t start with this your drama” Nura yamata magana babu alamun wasa akan fuskanshi, Hadiza na wani kalan kallonshi da idanunta dasukai jazur ganin ya chanza mata kaman bashiba dan da dane tai abubuwan nan shareta zaiyi bazaimace wani abuba saikuma tadaga hannunta tanuna kanta muryanta yayi sanyi kaman kankara tace “Nuri ni? Ni? Wai ni Hadiza kama kishiya Nuri?? Nura!?” Takira sunanshi cikeda mamaki, shiru tasakeyi tana kallonshi tana kara kara kallonshi, sai kawai takai duka hannayenta ta kama gaban riganshi kaman akace ta dakeshi zata iyane tace “Nuri ni zaka yaudara haka da yar aiki na? My slave fa? Wacce kecin kashin gidana dana yarana? Yarinyar dani nakira agency aiki aka kawomini ita all u ever did was to pay salary nata, Nuri wai am I dreaming did u just say ka auri Ummi yar aiki na? Nuri wannan wani kalan bakin cin amana? Yar aiki na fa Nuri, Ummi, Ummi this Ummi dakemini gyaran gida da wanke baya da wanke wanke ita kaje ka auro?? Nooo I don’t believe this it’s a lie, Nuri wai ni Hadiza kama kishiya da yar aikina”? Yana kallonta yace “let it sink in your brain nakara aure, and yes yar aikin taki Ummi na aura haramun ne? Ummi is my wife now so cikani” sake chakumeshi HADIZA tayi da kyau zuciyanta na tafarfasa kaman ta mutu takeji tace “amman Nura kacika annamimin, makirin, munafuki maci amana da tsoron Allah, Nura wato all this while you’ve been fooling me kana soyayya da yarinyar nan kazo kasata tacemin zataje kauyensu duba kakarta kuka tafi kaje ka aurota, Nura yau 14days sau daya nayi magana dakai u don’t return my calls, u don’t reply messeges dina, Nura ni Hadiza kama kishiya wai Ummi, Ummi dai yar aiki na? Nizaka yaudara kaci amanata Nura, eh”? Hannunshi yadaura kan nata yacire daga gaban riganshi yace “bandawo gidan nan to fight with you ba so just respect yourself kidena haukan nan kar co wife naki ta rainaki” kaman ya zubama Hadiza fetur wucewa tayi stairs tace “durun uwan cowife, ita Ummi hartanada liver aure mini mijina? Wlh Nura auren nan trust me dream kakeyi baka isa bane kuma kayi kadan kamin kishiya na rantse mama da Allah sainasa gidan nan ya gagareta zama billahillazi la’ilaha illahuwa, babu macen data isa ta auri mijin Hadiza kai ko yar boko mata masu usuli da daraja basu isa su auremini mijina ba balle kuma yar aiki, mijina Ummi ta aura ni? Aiko tanaso ta mutu” da gudu gudu take hawa stairs daidai takai falon sama Nura daya biyota ya fizgota azuciye tai ihu tace “saken mini hannu Nuri” kobi takanta Nura baiyiba dakinta yabude ya jefata ciki yashigo shima tareda maida kofan yana rufewa yana saka key yazaro key ya jefa a aljihu dasauri ta taho wajen kofan tayi ihu tana dukan kofan da hannu tace “kabude mini kofa nafita I need to show that girl her proper place which is trash, wlh, wlh I will never share mijina da wata balle kuma Ummi yar aiki, kabude kofa! Nura open this door ko na fasa kofan nan” “Enough!” Nura yadaka mata tsawa da saida tadan firgita dan kaman zai daketa, nunata yayi da yatsa yana kallon kwayar idanun ta da idanunshi da sukai jajir yace “enough of your nonsense Hadiza! The only reason I even let you back into this house sabida Hajiya ne! Aure is not a do or die matter, idan kinga bazaki iya cigaba da zama amatsayin matata ba let me know I will let you go, but wannan haukan naki nagama dauka Hadiza your time is up, koki natsu and live peacefully under me ko u can leave the Marraige nagaji, nagaji da stupid, wild attitude naki always barking woo woo kaman karya haba! Don’t you get tired of shouting? Why do you think violence is always the way out for you? Kina behaving kaman ba mace ba, is something wrong with you upstairs I can take you to the asylum adubamini ke, nayi aure and so wat?” wani kalan kallo Hadiza kema Nura tunda ta aureshi yau kusan 10yrs kenan dan bata haihu da wuri ba yaune rana na farko da Nura yabude baki yamata masifa haka, bawai basa fada bane no sunayi but masifa ya kwakkwance mata haka yaune rana na farko, sosai take kallonshi Nura jikinta na bar-bar duk yanda taso ta daure ta cije tahana kanta saita kasa sabida yanda yakirata karya, harda mahaukaciya ma dan cewa yayi zai kaita asibitin mahaukata aduba ta, yana kuma threatening nata da rabuwan aure kawai saiga hawaye sharrrr ya sauko daga idanuwanta masu mugun zafi, muryanta babuma karfi balle kuzari tasake nuna kanta tace “Nuri ni? Ni kake gayama bakaken maganganu haka? Nuri nika tsana haka? U just called me a dog, mahaukaciya and so much more, Nuri you hate me sabida kayi aure? You hate the sight of me, Nura ni zaka cima mutunci ta hanyar auren yar aiki na? Idan ka tsaneni haka kagaji dani zaka iya cika ragowan saki biyun dasuka rage why marry maid dina? Kasan yanda nakeji azuciyana Nuri ni, kaci amanata, ka yaudareni, ka munafinceni” wucewa tayi dasauri taje gaban gado tazauna akasa ta kankame kanta tana shaking kaman ta haukace, saikuma tafara buga kanta ajikin gado jikinta ko’ina da bakinta na rawa tana maganganu. “yar aikina, yar aiki, Nuri ya auro mini yar aiki na, Nuri ya tsaneni, ya tsaneni, ya tsani ganina, ya cuceni, ya wulakanta ni, ya toxarta ni, Nuri zoka kasheni nasan bana duniya namutu kayi auren nan, aure fa? Aure Nuri yayi aboye sai yau bayan sati biyu yake fadamin kuma yar aiki na, Ummi, Ummi, Ummi uhmmm Ummi”.



Nura kawai yayi shiru ya tsaya yana kallonta he can’t even remember the last time dayaga Hadisa na kuka haka maybe tun kafin aurensu, cus irin hard ass ladies dinnan ne ita, she’s in total shock dan bamatasan tana kukan ba, strong woman Hadiza ke kuka hakayau, he wanted to ignore her amman kuma saiya kasa ganin yanda take hitting kanta is getting serious sai kawai yawuce tabashi tausayi, kishiya koyaya batada dadi azuciyan mata but yazaiyi she pushed him yayi? Wucewa yayi yacire kayan jikinshi yarage daga singlet sai boxer, sannan yadauki wani bottle water daya gani adakin yataho inda take gently ya tsugunna agabanta ahankali yakai hannunshi yadaura kan fuskanta yana cire kanta daga jikin gadon dasauri ta kabarda hannunshi tana kuka wiwi komi najikinta rawa yake tace “kada kasake tabani da hannun nan daka taba wata, Nura nika yaudara haka kaci amanar alkawarin mu, Nura nizaka wulakanta ka tonama asiri ni Hadiza the mother of your kids, Nuri what have I done to you to deserve this eh? How can you comfortably hurt me this much? Nuri haka ka tsaneni?” girgiza mata kai yayi ya ijiye ruwan agefe ganin yanda jikinta ke rawa she’s seriously having a panic attack gumi na keto mata tana zufa duk kalan Ac dake dakin, ahankali softly yace “come here Hadiza, u are not in right state of mind yanzu kome nagaya miki bazaki gane menake cewa ba, zonan” da karfi yasata ajikinshi tana ihu kasakeni, sata akirjinshi yayi da karfi yana patting back nata kaman yakara cemata takara karfin kukan wani kalan kuka take kaman anmata rasuwa yacigaba da patting nata lovely yace “shiiii it’s okay” kankameshi Hadiza tayi sosai da sauri ita kanta batasan iyakan son datakema Nura ba sai yanzu dayay hugging nata kaman yana waking feelings din datake dashi for him she became so vulnerable and weak, yau batada karfin nuna she’s a strong woman dan zancen kishiyan nan hit her so damn hard, kuka take bana wasaba harda shesheka singlet din Nura ya jike sharkap da hawayenta, she’s just crying, crying bana wasaba kaman zata mutu takeji, wani luteten dunkulelen bakin ciki takeji bana wasaba, sosai Nura ke lallashinta ta hanyar buga bayanta yana manna mata few kissing agefen wuya like a baby, tana jikinshi cikin kukan tace “Nuri dan Allah kada kamin kishiya kaji, Nuri dan Allah wlh I can’t stand naganka da wata zan iya haukacewa barinma yar aiki na, dan Allah kaji Nuri mena maka zakamin kishiya da Ummi eh”? Yana bubbuga bayanta yace “Hadiza u are a very very stubborn woman, when I married u bahaka kikeba, I loved you kaman ba gobe you know, waye baisan kalan soyayyan damukayi ba, but everything changed damuka dawo garin nan, tunda na aureki baki taba cemin kinason kaza na hanaki ba, I change kayan daki anytime kikcemin kinason a chanza, I change cars for you, banwani damu da zuwa vacation ba but kinaso ke we go on vacation every year banda Umara da every now and then nake kaiki, have I ever wronged you kona hanaki abinda kikeso? Farko farko ai kinamin girki rana daya kawai kika ijiye, bakimin komi, baki damu dani ba nor my children wanda kinsan banda abinda nakeso aduniya kaman su, I can’t talk to you kafin nayi miki magana daya kinyi magana dari, kinamin ihu aka kaman yaron dakika haifa, bakiganin girmana ko darajata, Kona Hajiya, all I ask is for your attention and care, respect sannan kisa ido akan yarana but kin nuna ban isaba ban isa incemiki yi kazaba agaban idona zakice no, Bana iya tankwaraki ko kadan, u feel nidake daya ne, abu kadan kice feminism bazaki bari nayi demeaning naki ko belittling naki ba, you’ve been maltreating me doing as u wish, Hadiza ni ba yaro bane am 49 clocking 50 Allah yahoremini arziki da abinyi all I want yanzu is peace of mind and watch my kids grow na barmusu this company suyi taking over but kinki cooperating, u pushed me so hard and kinfi kowa sanina banda son mata banda biye biye, I’ve always been a one woman’s man but u made me look outside Alhamdulillah bantaba zina arayuwana ba and bazantabayi ba that’s the reason nakara aure don na sami kwanciyan hankali” cikin kuka sosai tana wani kalan sauke ijiyan zuciya tace “to saika auri yar aikina” Yana tapping bayanta har lokacin yace “Ummi ce the only macen dake rayuwana banda ke, kema kinsan ko kallo mata basu isheni ba, halinki made me notice the girl, yarinyar is a very good girl, she’s young, smart hardworking, she can cook and above all yarana na sonta sosai sais…….” jin zafin yanda Nura ke yabon Ummi yasa cikin kuka Hadiza tace “banson ji, toka saketa dagayau kome kace nayi zanyi please ka saketa na yarda ta kwana agidan nan yau gobe da sassafe tabar mana gidanmu I promise zan chanza kome kakeso zan maka amman kasaketa please Nuri karufamini asiri, I can cook nima, gani hardworking, smart, intelligent kuma I’m educated unlike yar aikin, kasaketa wlh zan chanza namaka alkawari” ahankali Nura yajaye jikinshi dagana Hadiza yakalleta batare dayace komiba, fashewa da kuka sosai tayi takai yatsanta ta taba harshenta tace “na rantse da Allah Wallahi Wallahi Nuri kaji na rantse ko kasaketa zan dawo sak Hadiza na nada, nadinga maka komi, bazan kara bata maka raiba, please karufamin asiri kada kasa duniya tamin dariya akaji ka auri yar aikina, please kasake ta kaji Nuri” dan lumshe idanu Nura yayi yabudesu yakalli Hadiza dake kallonshi tace “kaji Nuri kasaketa” girgiza mata kai yayi ahankali yace “bazan iya sakin Ummi ba Hadiza!” Dum! Gaban Hadiza yabuga dasauri harsaida takai duka hannayenta saman kirjinta wani sanyi na ratsata tace “mesa Nuri bayan nagaya maka zanyi komi infact nama gama daukan yar aiki har abada, dakaina zan dinga komi and take care of su Amal maisa bazaka saketa ba? U don’t need anything from her again, nice dama kuma nace zan chanza dagayau, maisa bazaka saketa ba”? Yana kallonta right in the eye yace “sabida nariga nakamu da sonta kaman yanda nake sonki!”

Tunda Allah ya hallito Hadiza bata tabajin wannan kalan pain din datakeji azuciyanta yanzu ba jin mijinta nagaya mata da bakinshi cewa yakamu da son wata kuma yana gayamata right before her eyes wai bazai iya rabuwa da itaba sabida yana sonta kaman yanda itama yake sonta wato harya soma raba musu komi equally irin ita da yar aikinta duka abu dayane yanzu azuciyanshi, kawai saitaji kaman zuciyanta ya buga kawai tai baya luuu bawai ta suma bane tanaji sarai yanda yake kiranta da yanda yariketa yana shafa ruwa a fuskanta kawai her energy is just on a zero level idanma akwai minus zero energy level nata na wajen, kaman ya lura da hakan hakan yasa Nura yadauketa ahankali yadaura kan gado ya kwanta gefenta tareda kashe wuta ahankali ya rungumeta cikeda lallashi yace “I still very much love you Hadiza don’t hurt yourself okay, you are my first love Hadiza, Maman yarana, yaran dasuka zame mini haske arayuwana, u gave me the most beautiful, adorable and sweet kids aduniyan nan no one yataba bani kalan gift din dakika bani Hadiza how can I even hate you eh my Didi”? Bakaramin tausayi tabashi ba, wlh yayi auren nan but ko kadan baimayi tunanin kalan wannan reaction din zatayi ba he was just expecting haukanta as usual baitaba sanin she will be this down ba and weak tana kuka haka having panic attack hakaba, so dama tana sonshi, batason taganshi da kowace mace but shine takemai all abubuwan datake, lallai kishi babban abune awajen mata.

Gently yadaura bakinshi kan nata  hannunshi yana share hawayen dake fitowa daga idanunta yana kissing nata kafin ahankali yafara yunkurin making love da ita cikeda rashin karfi  dakuma kuka cikin muryan bakin ciki tai ihuu tace “kada kasake ka sadu dani Nuri gabanka daya shiga jikin yar aikina bazai kara shiga jikina ba wlh kajini” hada bakinshi yayi da ita bai kara bari tayi magana ba dudda batada karfi saida tai kokawa dashi dan bataso yamata wani abuba but still saida yayi sexing nata da karfi da yaji she have no option but to succumb jikinta ya mutu gabaki daya kawai sai kuka takemai, dole ma Hadiza taso mijinta tayi kishinshi, Nura nada kirki ne sosai lallashinta yake bana wasaba yadinga shafa kanta duk uban bakin cikin datake ciki saida soyayyanshi yayi suppressing nashi bacci yayi awon gaba da ita sai ijiyan zuciya taje saukewa ajikinshi he cant lie is just soothing sex ne kawai wannan to calm her down dan sex na rage bakin ciki da damuwa, that fun da excitement dinnan ajikin Ummi kadai yakeji, lullubeta yayi da bargo yatashi bayinta yawuce yaje yayi wanka yafito kayanshi yasake maidawa yayi wajen kofa ahankali yabude yafita yaranshi yafara dubawa yayi mamaki ganin duk Ummi tamusu wanka sunsa kayan bacci tarufesu da bargo tarage musu AC addu’a yamusu yafito dakinshi wanda yake dakin Ummi yanzu yawuce ahankali yabude kofan tana kwance akan gado tai lamo dudda ba bacci takeba dan takasa bacci tun bude kofanshi taji, zama yayi ahankali bakin gadon yakalli fuskan Ummi feeling a bit bad cus baimata saida safe ba hannunshi yakai ya shafa kumatunta tareda dukowa ya manna mata kiss akai yace “good night Hajiya Ummi” sannan yamike yaje gaban wardrobe ya debi some clothes nashi yawuce yafito tareda rufe mata kofa yakoma dakin Hadiza hawaye Ummi taji sun gangaro mata daga ido kawai jitayi tana bama kanta tausayi most maganganun Hadiza tajisu dan maganan Hadiza ihu ne, maganganunshi ne batajiba but duk taji abinda Hadiza tafadi da cewa yasaketa datayi zata chanza shiyafi komi tada mata hankali saitaji takara raina kanta tana tunanin kodai Auren nan kuskurene, ita Allah yasani ba kwacema Hadiza miji tayiba babu wani mugunta aranta but tasan harga Allah dan bazata iyama Allah karyaba tanason Nura tana mutuwan sonshi, batajin zata iya rayuwa ba yasaketa ina! Tanason mijinta fa kome zatayi zatayi dan yazauna da ita karya rabu da ita, tuna yanda har kaman ya sadu ma da Hadizan dan taji Hadiza nacewa kada ka sake yasadu da ita da gabanka daka sadu da yar aikina, hawaye ne yazubo mata tasan ita yar kauyene bata waye kaman Hadiza ba sannan batai karatu ba but tanada hankali, sannan ta girma, ashirin da uku tana neman da hudu ba wasa bane, tasan menene miji sannan tasan banbancin miji mara kirki damai kirki, dan ta taba Auren mara kirki mugu yanzu yanda Allah yabata miji mai kirkin nan, wlh zatai kome dazatayi ta siye zuciyanshi takuma kara siye danginshi ta samanma kanta lafiyayyan wuri axuciyanshi, koda basuyi wani soyayya kafin aure ba yau alkawari takeyi zata samama kanta waje, bazata tabama Hadiza mugun abuba kawai dai bazata bari wani mahaluki aduniyan nan kap yarabata da Alhajinta bane, dan bata tabajin tanason abu kaman yanda takejin son Alhaji ba, yanda Allah yabata miji nagarin nan dare daya batare datai wani abuba bazata taba bari ya subuce mata ba tashigo rayuwan Alhaji tashigo kenan har abada Wallahi kuwa!. 

Tai maganan tana goge idanunta tasake juyi agado takasa bacci, sati biyun nan datayi tana kwana ajikinshi saitaji yau baccin ya gagareta, tashi tayi tafada bayi tafito daure da alwala tahau kan dadduma tayi salla tafara addu’a kan soyayyan ta da aurenta da Nura.



Auuuucchhh I’m too emotional naso nacigaba but let’s take a moment of silence for our lioness Hadiza da Nura yay shattering ego nata today😎

Poor thing couldn’t hold back those tears 😭 ashe ta iya kuka😂


 

Auuu now I feel bad for HADIZA wlh, kishiya fa batada dadi but kuna ganin misali da Nura zai saki Ummi zata chanza????


Wai HADIZA ce ke kuka haka our strong fire for fire, feminist woman😂😂


Ummi dai tace taga miji, kuma tasamu gidan miji, zama daram injita mutuwa kadaice zata fitar da ita daga gidan mijinta Nura😂


Allah karabamu da kishiyoyi irin Ummi mayun maza😂😂😂


Anyway my people don’t forget to join MATAN AURE CLASS dina with just 1k today and tomorrow 💃

No comments