Breaking News

Kyalkyalin Kauna 62

 07012181461


Budemai gate akayi ya shiga da moan mai gadinsu na tambayanshi lafiya hope baiji ciwo ba gain gaban motan, parking kawai yayi yay shiru yakifa knshi kan sitari, yadade ahaka kusan 10min yayi sannan yabude motan yafito gabanshi faduwa kawai yake daidai shima Hamad yashigo gidan hakan yasa ya tsaya yabi motan Hamad da kallo, parking Hamad yayi yafito ranshi ahade dan fushi yake sosai da Maheer dayabar Yasmeen a school ko kallon

Maheer din baiyiba yawuce side dinsu Maheer yabishi da kallo amman bagashi. yake yanzu ba yafara tafiya ahankali zuwa side

dinsu.

Tsayawa yayi agaban kofa kaman irin yaron dayay laifi dinnan yana tsoron shiga daki kusan 5min yabata kafin yatattaro kuzari yabude kofan yashiga wani lafiyayyen kanshin turare ne yamai sallama da sayin AC dakin agayre tsaf babu kowa ciki, dinning yakalla this is 8 nasafe amman babu abinci kan dinning da alamu ma bata fitoba jiyayi his heart is aching, ahankali yashiga tafiya zuwa sama gaban dakinta ya tsaya yakara jim yakasa shiga kusan 5min yasakeyi awajen kafin yakai hannunshi yadaura kan handle . ahankali yabude koan zaune yaga Yasmeen akasan dakin kan dadduma ta jingina da gado tana sanye da pink hijab idanunta sun kumbura suntum sunyi luhu luhu sunyi jazur tana wani irin kallonshi batako kyafta idanu.

Bala'in faduwa gaban Maheer yayi° ganin idanunta ya tsaya chak jikin kofan yakasa shigowa yakasa fita yakasa magana saima dauke idanunshi dayayi daga kallonta dasauri

-yasakevin shiru yana tsaye jikin kofan kusan

¿mins ganin batacemai komiba yasa yajuya jiki asanyaye zai fice daga dakin babu tsoro ko wani dari dari ko kwana kwana Yasmeen tace

"Maheer!" Chak Maheer ya tsaya ko motsi yakasa yi, tashi tsaye Yasmeen tayi ahankali takai hannunta tasake goge hawayen dasuka zubomata tanajin wani kalan kishi da ciwo aranta dabata tabaji ba ta tako ahankali zuwa dab dashi tana kallon bayanshi, anatse tace Maheer yasaki hannun Yasmeen yawuce zuwa window nan falon sama yadaga labule ya leka

Hajiya yagani tsaye a compound dinsu rikeda wani bucket da sanda tana bugawa tana. ihu tana kiran sunanshi maigadinsu nafama da ita wani kalan lumshe idanu yayi tareda daura kanshi jikin bango tayaya tabiyoshi nan? How did she locate here? Tasa tracker a motanshi ke ko wayanshi? Jin yanda take buga bucket tana shouting tana kiran sunanshi a compound yasa yajuya dasauri yashiga sauka kasa kafin ta taramai duka mutanen estate dinnan danba karamin aikinta ba tunda yanzu tadawo mahaukaciya.

Daidai yabude kofa yafita Hamad nafitowa shima Baba biyeda shi, Maigadi gain Pablo yace

"yallabai wanna matan kawai tazo tai parking awaje tafado gidan nan tadauki, botikin wanka na dake bakin kofa tashigo tana hun kiran sunan ka kaman mahaukaciya" daidai lokacin shima Dan yafito dan wanka yake abayi shima yaji ihun, sosai Hajiya kebin kowa da kallo

Maheer yakalleta ido cikin ido yace "wat are you doing here? Kibar gidan nan" wani kalan kallo

Fajiya tamai saikuma ta tuntsure da dariya sosai kaman ta haukace tace "are you suprise to see me?? But bama wannan ba who do you think u are Pablo dazaka bani umarni yanzu nabi bayan kacemin u are out karabu dani"? Da idanu na kisa da kallon da Maheer kema Hajiya daya kasheta, tabi gidan da kallo tace

"wato Dan

kaima kana nan, ina budurwan dakayi dakeke so karabu dani sabida ita?" Kowa yay shiru, Strictly Hamad yace

*wakike da suna kindly leave this

place before I report you to the police" wani kalan ihu Hajiya tayi tabuga bucket din dake hannunta tace "ka kira kadauka ni zasu kama idan sunzo? Saidai sutafi da dan uwanka dakai shige da fice karabani dashi annamimin munafuki, kajuya min kan Pablo dina, duk duniya babu wanda Maheer keso irina, muda

-muke planning inakan lallabashi ne muyi Auren mu abinmu amman shine karabani dashi ka daukeshi kadawo dashi gidan nan, Pablo dina my baby dana shayar dashi nonuwan nan nawa tun yana dan shekara takwas har yakai wajejen sha takwas shansu yake kafin vadaina" runtse idanunshi Maheer yay gam jin vanda take tonamai asiri agaban kowa, hannu yadaga zaikai mata duka dasauri Hamad da Dan suka hanashi suka shiga gabanshi Hajiya tace.

*kubarshi yadakan ai daman yasaba marina, bayaga babu abinda bai gani ba baikuma sani ajikina ba tunda babu kalan kwanciya da saduwan aure dabamu yi tare ba, yana jujjuyani kaman waina, yana warware kafafuna kaman tsinken tire dole yanemi dukana aj" ahankali Baba yace

"subhanallahi" dasauri Hamad yarike Maheer yakalli Dan yace

"take Baba back inside" Dan

yawuce da Baba ciki maigadi ma yawuce wajenshi, Hamad yakalli Hajiya yace "kibar gidan nan inba hakaba we will trash you" Hajiya tai wani ihu tace "wlh mai tsoron amutu gawan fari ne, Pablo shi baisan yaro dan cikina bane dana haihu inamai tabbatar maka da yanzu inada yaro daya girmeshi, idan kaga nabar gidan nan sainaga budurwan dayayi dayasa yajuyamin :

"baya" "ba budurwa bace matar shi ce, matarshi ta sunna!" Kaman daga sama dukansu sukaji muryan Yasmeen.



No comments