Breaking News

Kyalkyalin Kauna 53

 EPISODE


Wani shegen kallo Maheer yamata

da mayun idanunshi dasauri ta

juyarda kanta gefe hakan yasa

gently yadaura towel din awuyanta

firgita tayi irin wanda mutum keyi

idan ruwa mai sanyi yataba shi,

ahankali Maheer dake kallonta

yace "Lazy gurl"

turomai baki tayi yabi bakin da kallo

yanda lips nata sukai na asalin mara

lafiya looking super cute and sicky,

baice mata komiba yamaida towel din

ruwa ya jiko yafito dashi yace

"kalleni" juyoda kanta tayi ahankali

tai facing nashi kanta akasa ahankali

yadaura towel din kan goshinta da

gashi ke kwance ijiyan zuciya tasauke

tanajin sanyi na ratsa jikinta ahankali

tareda lumshe idanunta sosai Maheer

kewani irin kallonta she's is super

beautiful, wani kalan natural beauty

93 Allah yama Yasmeen, the more kana

kara kallonta the more tana kara

maka kyau, gata da gashi ajiki sosai

kaman na busuwa, knocking kofar

akayi hakan yasa ya jaye towel din

daga goshinta yamaida ruwa yamike

tsaye yatafi wajen kofa bude kofan

gashi ke kwance ijiyan zuciya tasauke

tanajin sanyi na ratsa jikinta ahankali

tareda lumshe idanunta sosai Maheer

kewani irin kallonta she's is super

beautiful, wani kalan natural beauty

Allah yama Yasmeen, the more kana

kara kallonta the more tana kara

maka kyau, gata da gashi ajiki sosai

kaman na busuwa, knocking kofar

akayi hakan yasa ya jaye towel din

daga goshinta yamaida ruwa yamike

tsaye yatafi wajen kofa bude kofan

yayi yakartbi jakan daga hannun Dan

yakoma ciki tareda maida kofan

yarufe yasa key yadawo ciki, ijiye

jakan yayi agefe yadauki bowl na

ruwan yawuce yakai bayi yadawo

zama kusada ita yayi abakin gadon

jikinsu na gogan juna, mugun faduwa

gabanta yayi da sauri ta matsa gefe

ahankali, yana jinta amman baice

komi ba tray abincin yadauka yadaura

kan lap nashi tea yadauka yajuya

kafin yadebi kadan yakai bakinshi jin

babu zafi, juyo da kanshi yayi

yakalleta kanta na kasa sai wasa da

yatsunta take ahankali yace

"dawo inda kike ki zauna" dan

kallonshi tayi idanunta sunyi raurau

kafin gently ta matso kusada shi

back jikinsu na gogan juna, tea

yamika mata ahankali tasa

hannunta ta amsa, yadauki wani

spoon yasa acikin jellof rice da

salad din da Farida ta kawo yadebo

kadan yajuyo yakalleta murya chan

kasa yace "open your mouth"

kaman yana magana da yar

yarinya, ahankali takalleshi hada

idanu sukayi wani abu taji ya

tsayamata awuya, yanda ya tsareta

da idanu yasa tabude bakinta

yasamata abincin ciki ahankali,

taunawa tashigayi bakinta babu

taste takai tea baki ta kurba,

yasake debo wa yakai bakinta

budewa tayi tana kallonshi kaman

yanda yake kallonta yasake samata

tadan tauna tai stepping da tea,

almost five spoon na rice din taci

zaikai na 6 kawai tasakinmai wani

soft cry, baisan lokacin dayace ya

isheki? Gyadamai kai tayi tanakai

hannunta ta share fuskanta ba lips

nata sunyi pink sosai kaman na yar

jaririya, dauke idanunshi yayi

dagakan lips dinta ya maida tray

abincin ya ijiye kan side drawer

yamika tsaye yay wajen jakan

batare daya kalleta ba yace "finish

93 d tea allura zan miki"

dawani kalan sauri takalleshi tama

kasa magana GABANTA sai fadi yake

hawaye yakara zubomata akan

fuska tasa bayan hannu ta goge,

wani kwalin allurai ya dauka

yabude yaciro bottle daya da

syringe yabare yabude yazuko

alluran yadauki wani different

allura shima ya zuko sannan

yahadasu duka a syringe daya ta

wutsiyar idanu yake kallon yanda

take kallon alluran tana goge

fuskanta wani short smile yasaki

yadauki cotton wool da aka jika a

spirit yataso yazo

fashewa da kuka tayi sosai da gudu

ta ijiye cup na tea akasa ta shige

cikin gado chan bango tana

girgixamai kai tace "dan Allah

karkamin allura Maheer" tsayawa

chak yayi jin takira sunanshi

hakanan kirjinshi yabuga, zaro

idanu tayi tana kallonshi, ahankali

yahayo gadon arude tamike tsaye

zata gudu hannu daya yasa ya

fizgota jikinshi tafado zata tashi

yace "Ke!"

Natsuwa tayi dasauri hannunshi ta

rirrike tana kallon fuskanshi da

alluran dake hannunshi tace "to a ina

zakamin"? Yana kallon kwayan

idanunta dake bala'in kyallin hawaye

yace "on your tiny bombom"

makemai kafada tayi dasauri tasake

rushewa da kuka tace "wlh kamin a

9R hannu ni barakaga jikina ba" ahankali

yana kallonta yace "why?"

Dan tsagaita kukan tayi tareda

dauke kanta daga kallonta dayake

kaman zai hadiyeta da idanu, zata

juya dasauri yajawota yasata

ajikinshi runtse idanunta tayi

gamgam hakan yasa gently yace

"open your eyes" bude idanunta

tayi ba musu ahankali yace "look at

me" zubamai idanunta tayi, lumshe

idanunshi yayi yakai hannunshi

daya kasan riganta yafaraja sama

kadan kadan kaman baiso yayi

wani irin yirrrrr Yasmeen taji hakan

yasa tai yunkurin rufe idanunta

dasauri yace "don't shut those

eyes, ki kalleni" bude idanuna tayi

tareda sauke wani gauron ijiyan

zuciya, yana kallonta right in the

eye cikin wani soft sexy voice yace

"kinsan cewa u are now mine?

Auren surnna?" Daidai lokacin

yakarasa jan riganta zuwa saman

bombom dinta batasaka komi

under ba, ahankali yay yunkurin zai

daga fuskanshi yakalleta dasauri

cikin muryan wanda ke shirin

fashewa da kuka Yasmeen tace

"dan Allah karka kalleni ahaka"

yana kallon kwayar idanunta with

the edge of his voice yace "I can't,

I have to look wat is rightfully

mine" dawani kalan gudu Yasmeen

ta runtse idanunta gamgam sabida

wani irin kunya datakeji zai gane

mata bombom, kallon fuskanta

yayi na kusan 1min kafin ahankali

yadaga kanshi yajuya tundaga kan

yatsun kafafunta dasukaji lalli

yabida kallo har zuwa santala

santalan cinyoyinta dasukenan

chocholate in color suna mugun

sheki sabida gyaran jiki, wani red

lace pant ne ajikinta that's so

transparent, awani irin hankali

yakai hannunshi yadaura asaman

pant din ta wajajen waist nata, wani

mahaukacin shock Yasmeen taji

dabatasan lokacin data wani kalan

shigewa kirjinshi ba ta kankameshi

kaman zata shige jikinshi,

kusan 1min Maheer yayi ahaka

yakasa komi kafin ahankali yaja lace

pant din kasa kadan yabi skin din ass

dinta da kallo that is soo0 smooth

and soft sunada little kwantaccen

gashi awurin kaman duwawun baby,

audugan yasa yagoga awajen sannan

yasa alluran yamata bama tasan anyi

ba dan baida zafin hannu ko kadan


kaman zata shige jikinshi,

kusan 1min Maheer yayi ahaka

yakasa komi kafin ahankali yaja lace

pant din kasa kadan yabi skin din ass

dinta da kallo that is sooo smooth

and soft sunada little kwantaccen

gashi awurin kaman duwawun baby,

audugan yasa yagoga awajen sannan

yasa alluran yamata bama tasan anyi

ba dan baida zafin hannu ko kadan

saida yagama yacire alluran daganan

kan gado yajefa cikin tarsh can dake

kusa da kofan shigowa dakin, sannan

yaja pant din awani irin hankali

yamaida mata tareda sauke riganta

back kasa ya jingina da bango tana

kan jikinshi yakai hannunshi sama

ahankali yakashe wutan dakin dasauri

tabude idanunta ganin duhu dumdun

zata yunkura ta tashi strictly yace

"koma ki kwanta" batai musu ba

komawa tayi ta kwanta ahankali kan

kirjinshi shikuma yasauko da kanshi

gently yadaura hancinshi cikin

gashinta so kawai yake yaytajin

kamshinta yakai hannayenshi ya

daura abayanta ya shafa kafin

ahankali yakai hannunshi saman zip

din riganta yaja kasa dawani kalan

sauri tai kokarin fita daga kirjinshi

jikinta har rawa yake yahanata,

fashewa da kuka tayi ahankali tace

dinta da kallo that is sooo smooth

and soft sunada little kwantaccen

gashi awurin kaman duwawun baby,

audugan yasa yagoga awajen sannan

yasa alluran yamata bama tasan anyi

ba dan baida zafin hannu ko kadan

saida yagama yacire alluran daganan

kan gado yajefa cikin tarsh can dake

kusa da kofan shigowa dakin, sannan

yaja pant din awani irin hankali

yamaida mata tareda sauke riganta

back kasa ya jingina da bango tana

kan jikinshi yakai hannunshi sama

ahankali yakashe wutan dakin dasauri

tabude idanunta ganin duhu dumdun

zata yunkura ta tashi strictly yace

"koma ki kwanta" batai musu ba

komawa tayi ta kwanta ahankali kan

kirjinshi shikuma yasauko da kanshi

gently yadaura hancinshi cikin

gashinta so kawai yake yaytajin

kamshinta yakai hannayenshi ya

daura abayanta ya shafa kafin

ahankali yakai hannunshi saman zip

din riganta yaja kasa dawani kalan

sauri tai kokarin fita daga kirjinshi

jikinta har rawa yake yahanata,

fashewa da kuka tayi ahankali tace

"mezaka min"? Cikin husky voice

yace "abinda akema matan aure


sake matsteta yayi ajikinshi yakai

hannunshi duka biyun yasa ta cikin

riganta yadaura kan fatan jikinta that

is very very hot, ahankali yashiga

pressing jikinta yanamata wani kalan

massage abaya tana jikinshi dabata

taba sani akwai irin shi aduniya ba

dan yalura the main thing dake sata

zazzabin nan gajiya ne, tun gabanta

na fadi harya zo yadaina ganin babu

abinda yake mata banda massage

daga wajajen shoulder nata down to

her waist, awani kalan hankali

tasauke ijiyan zuciya taredayin

hamma tasake narkewa ajikinshi

kaman jaririyan mage ta lape lup dan

wlh jikinshi bala'in dadi kaman tana

kan gado, good 5mins bata karaba

wani kalan bacci mai bala'in nauyi yay

Ower

awon gaba da ita.

shiru Maheer yayi yadaina mata

massage din jin bacci mai nauyin

gaske ya kwasheta ajikinshi,

ahankali yasauke hannunshi kan

bra dinta abaya yay shiru kawai

yanajin yanda take sauke jiyan

Zuciya, jiyake kaman yasata

acikinshi ya dinke kawai yahuta

yanzu ya aureta gata ajikinshi he

just hope koma menene yakeji zai

daina ji cus he needs to resume

back work.

jiyan zuciya yasauke ahankali

yasake turata cikin kirjinshi sosai

ya kankame all that matters right

now is yana tareda yarinyar datasa

komi na rayuwanshi ya tsaya chak

for a while yanzu, shi kadai yasan

lost din dayasamu a empire nan for

being this absent, lumshe idanu

yayi batare daya rabata da jikinshi

ba yawani kalan kwanciya da ita

dasauri takara kankameshi tana

sauke ijiyan zuciya cikin bacci

shima ahaka baccin daya dade

baiyiba shi he can't remember d

last time dayay bacci ma baccin

yay awon gaba dashi.

Hamad na zaune afalo yakalli agogo

murmushi kawai yayi yace

"munafukin banza munafukin wofi

dagajin batada lafiya jibi yanda

jikinshi yahau rawa" tabe baki yayi

yadauki car key abinshi yawuce yafita

dan yanada wata patient.

Nan falo kuwa bude chaptan

Yasmeen da Maheer akayi dan

saida Mama ta titseye Farida nan

tafadi mijinta yace takawota

takawo abincinta habawa nan fa

aka tasa hira. Kawar Mama data

biyo Mama tace "ai kinga maza

shiru shirun nan masu kunya

kunyan nan sunfi kowa rashin

hakuri wlh da danbanxan fitina"

wata mata ta chafe tace "yanzu ko

barinmu mutafi bazaiyi ba yasa aka

kaimai matarshi" dasauri Maman

Intee da ita yanzun nan tazo

batawani jima da zuwa ba tace

"aaahhh dan Allah kubarmin yara

su shakata zamani ya chanza wai

yaushe ma da rabon kuji an kwana

Yamayi kokari daya bari kuka

kwana bawan Allah, ku barshi ya

lurada matarshi batada lafiya, Allah9

dai yakawo kazantar daki" duka

aka taru akace. "Ameen" suka

shiga gyara gidan dan suyi sauri

sugama sutafi

Ahankali Yasmeen ke bude

idanunta wuraren 4 shima kiran

sallan dataji ne ya farkan da ita,

kaman amafarki ajikin mutum

gabaki daya tajita ga hannu cikin

riganta ta baya sai alokacin ta tuna

tana tareda Maheer dasauri tadaga

kanta ta kalli fuskanshi dake dudda

dakin da duhu but tana iya ganin

fuskanshi he looks very very

handsome idan yana bacci kaman

salihin bavwan Allah ko kadan baiyi

kama da criminal ba, wani kalan

bugawa zuciyanta ya shigayi tana

kallonshi tana tuna yanda yakula

da ita dazun nan kafin tai bacci

harda yanda yasatai bacci dabama

tasan lokacin ba, lumshe idanunta

tayi tabude su ahankali tasake

daurawa akanshi dagaske tanason

Maheer kaman yanda Ya Sa'a

tafadi,

jitake kaman takara kankameshi

kaman yanda he look sweet and

peaceful dinnan kaman ya farka

tacigaba da ganinshi ahakaba she

wish Auren soyayya sukayi ba

wannan Auren ba dayasa tayishi dole

sabida karya kashe su Baba, hawaye

taji yazo mata tunawa da abin dasauri

ta yunkura zata tashi zaune, wani


Yana cewa she's clingy he is way clingier, vanda ya kankameta kaman wani shagwababben little boy irin masu rigiman nan da kiwuya, rawa kafafunta yafara cikin muryan bacci Maheer yace "I love kamshin dakike yi that's why I don't wanna let you go, wait for me natashi" kusan half na face nashi da hancinshi nakan boobs dinta riga da bra dinta ne kawai shamaki sosai take in wani iri kaman yan kananun tsutsotsi guda dubu na tafiya


tundaga kafanta har zuwa cikinta

• zuwa kirjinta da kanshi ke wajen wasa

• wasa ga mamakinta bacci mai nauyin gaske ne yasake kwasheshi ahaka dan tanajin yanda yake sauke iiyan zuciya akirjinta,

itama wani barawon baccin ne yasake saceta. Vibration na wayanshi ne yatadashi bude idanunshi yayi ahankali yakalli yanda ya rirrike Yasmeen kanshi ke kiriinta ahankali batare daya saketa ba yakai hannunshi yadauki wayanshi dan yasan Hamad ne shine da Dan da Baba saikuma Yasmeen sukasan this number, kai wayan kunnenshi yay batare dayay magana ba,

& Hamad yace "to dan iska al saika saki yar mutane tazo tama yan uwanta sallama zasu tafi kai wh ma Maheer baka da kunya, ko wankan safe bakaiba imagine pi ne ajikinka kawai ka dau.........

" katse wayan Maheer yayi ya jefar yakai hannunshi ya kunna wutan dakin, hasken da Yasmeen tagani cikin bacci yasa ta yatsine fuska zata koma tashige cikin jikin Maheer yaja hancinta yace "wake up Clingy gurl" ahankali Yasmeen tabude idanunta ganin Maheer na gab da ita yasa dasauri takoma baya tana sauke kanta kasa, sauka yay dagakan gadon yace

"come down ana ¡ranki"

3:37 PM

sai alokacin ma ta tuna da yan gidansu dasauri tasauka dagakan gadon, gyalenta ta dauka ta daura akai bamata tsaya tayafa dakyauba tasaka slippers dinta dasauri tai hanyar kofa tama manta da bayan riganta dayake abude, karat

Maheer yarike hannunta hakan yasa tajuye atsorace, wani shegen kallo yamata yace "where do you think u are going to ahaka?"

3:38 PM

Shiru tayi takasa magana, ahankali yadan duko saitin fuskanta runtse idanunta tayi dasauri sabida vanda gabanta ke faduwa, hannunshi yakai bayanta yaja zip don riganta back up sannan yadago gyalenta ya yafamata har goshinta, kafin yadan gyara zaman riganshi daduk ta yamutse yasa slippers dinshi yarike wayanshi a hannu yawuce wajen kofa yabude key yakalleta yace "let's go". Bude kofan Maheer yayi yana kallonta, ahankali ta tashi tawuce tagabanshi tafita daga dakin dasauri tai hanyar kitchen din tasa hannu tabude kofan tashige tamaida tarufe duk yana kallonta sannan shima yafito yaja kofan yawuce yana tafiya ahankali yana leken side din Yasmeen. Falonta tashiga ganin babu kowa an gyara ko'ina na kamshi yasa tai wajen kofa da sauri jin hayaniya a tsakar gidan bude kofan tayi tafita duk aka juyo ana kallonta wlh kaman kasa zai sage tashige takeji karasa sauka tayi kanta akasa taje inda Mama ke tsaye tama kasa magana hakan yasa Mama cikeda wayewa takai hannunta tadaura kan goshinta tace "sannu Yasmeen ya jikin" jin babu zafi jikinta yasa Mama tasauke hannunta kasa, ahankali Yasmeen batare data iya kallon Mama ba tace "dasauki

Mama" Maman Intee tace "sannu

Yasmeen kinji" gyadama Maman Intee kai tayi daidai motocin abokanan Hamad na

zuwa duk sukai parking agabansu, Mama tace "too Yasmeen lokacin tafiyan mu yayi ki kyautatawa mijinki yi nay bari na bari, Allah ubangiji yamiki albarka Allah yama auranku albarka" hawaye Yasmeen taji yacicciko a idanunta Farida tazo

dasauri ta rungumeta sukahau kuka dukansu biyun da kyar akaja Farida

Yasmeen naji nagani suka shishiga mota sukabar gidan tafashe da kuka sosai

takasa komawa ciki. Kusan 5min tana tsaye awajen tana kuka taji anyi gyaran murya dasauri tadago idanunta takalli saitin inda taji gyaran murya, hada idanu tayi da Maheer dake saman bene rike da goran ruwa a hannunshi yana kallonta, anatse yanuna mata kofa flat dinsu yace "go inside" hararanshi tayi cikeda tsiwa tareda dauke kai zaro idanu Maheer yayi vace "na sauko na sameki anan" sake dago kanta tayi ta ballamai harara sannan tajuya tawuce ahankali ta tafi flat nasu tawuce sama alwala tayi tai salla sannan kawai ta kwanta kan tabarman dan babu abinda kemata dadi.

Tana waien har akai isha'i ta idar tai shafa'i da wuturi tana kara tuna abubuwan da Ammi takoya mata wanda number shine rike addu'a, addu'a tayi sosai last addu'an datayi shine Allah ka shiryar da mijina saikuma ahakali tace

"Pablo" kaman an tsunguleta ta tashi dagakan dadduman dadduma ta linke ga ijive tacire hijabin tacire rigan dake jikinta ta linke ta maida a wardrobe sannan tawuce bayi tana kallon yanda aka jera mata abubuwan ga turarukan jiki da aka hadamata musamman su wayanda tana gama wanka zata fesa ne kafin ruwan jikinta ma yabushe, wanka tayi tadade sosai karkashin shower tana wanka kodan gidansu da bucket suke wanka oho ga ruwan na zafi tana gamawa tazo oho ga ruwan na zafi tana gamawa tazo ta feffesa turarukan sannan tadauki towel tadaura takalli kanta amadubi gashin kanta duk yay lema lema sabida shower ahankali tasa hannunta tadauki combo tashiga takewa tana tuna abinda Maheer yamata dazu adakin da yanda yamata allura runtse idanunta tayi da karfi tanajin was abubuwa namata tafiya ajiki kuna nawani kalan kamata, tass ta combing kan ya keanta tasaka ribbon tai parking ta dunkule bakin gashin bakaramin kyau tayiba bude kofan bayin tayi tafito tawuce sip tabude wani dan gown tadauka na bacci that is simple and decent red ta saka ya tsayamata a guiwa sannan tazo tazauna gaban madubi mai tasha sannan tafesa duk turarukan da mussamman suna akace tadinga amfani dasu da night zokaji yanda dakin ke kamshi tashi tayi tawuce bayi ta ijiye towel din da yacire tadawo zama tayi abakin gado tai shiruuu shikenan yanzu agidan nan zata dinga rayuwa ta bar gidansu kenan? Wai da gaske yanzu

• tadawo matan Pablo? How? Shikenan tamaza matarshi, hawaye ne suka gangaro mata a idanu dasauri tasa hannu tashare so kawai take taji muryan Ammi dana Nana tai kewansu sai yanzu ma take tuna ita tun jiya biki batasan inda sayanta yake ba ko tabarshi agidansu ne oho, tana zaune nan bakin gado jingina kanta tayi tai shiru gashi batajin bacci ko kadan, kamshin turaren Maheer ne taji yadaki hancinta dasauri tajuyo tana kallon ko'ina adakin gabanta na faduwa tazubama kofa idanu, kusan 2min tana kallon kofan kafin taji antaba koan daga waje dasauri tasauke kanta daga kofan gabanta na mugun faduwa, ahankali aka bude kofan Maheer ne vana shirve cikin bakin suit yana zuba ban kamshi yazuba mata idanu, ahankali yadanyi gyaran murya hakan yasa tadago idanunta kaman munafuka ta kalleshi, hada idanu sukayi shima yana kallonta, sake dauke kanta tayi dasauri, shiru yayi yana kallonta da ko'ina na dakin kafin ahankali yace "zan tafi aiki" dasauri Yasmeen tajuyo da kanta takalleshi kaman yanda yake kallonta wani abu taji yazo mata wuya, ahankali kaman yar little girl tace

"wani aiki?" Wani matsiyacin kallo yamata yajuya zai wuce saikuma yajuyo yakalleta yace "drug dealing" was kalan hawaye yaga sun cika mata idanu dasauri yadauke kanshi yajuya tareda jamata kofa yawuce dasauri sauri yasauka kasa yanaji kaman karya tafi at the same time tana kara reminding kanshi yariga ya aureta yanzu he can always come back anytime yakeso yaganta his business needs him, harya bude kofa yafita yakalli wayan dake hannunshi saikuma ahankali yajuya yakoma dakin sama yawuce wanna karan direct yabude kotan dakinta tana zaune yanda yabarta dakinta tana zaune yanda yabarta hananyenta nakan fuskanta tana share hawaye ganinshi dasauri tadauke kai cikeda fushi ta tashi zata shiga bathroom dawani irin sauri yakama hannunta fizgota yayi tafado jikinshi yakai duka hannayenshi ya tallabo fuskanta yana kallon idanunta dahar sunyi ja ahankali yace "why are you crying yanzu"?

Hararanshi tayi zata fizge kanta tace "me ruwanka dani"? Softly yace "I have every ruwa dake" sata yayi ajikinshi yafara tafiya da ita har zuwa bakin gadon zama yayi yazaunar da ita ahankali, hannunshi yakai ya goge fuskanta yana kallon yanda take kallonshi, wayanshi yakama hannunta yasa aciki murya chan kasa yace "be using this uhn" yay shiru yana kallonta yanda taki kallonshi vanajin dadin kamshin datakeyi, almost 10 min yayi ahaka sannan ahankali yamike tsaye yawuce fuuu yafita Yasmeen tabishi da kallo wani hawayen a fitowa ko kadan bataso yatafi ficewa yayi yashiga mota yana kal 

Idon  Hamad dake balcony asama na kallonshi kaman ya sauko yarufe shi da duka Dan yaja motan suka fita daga gidan. Da mamaki Nas da Wike ke kallon

Maheer daya shigo club din kaman daga sama aka jehoshi Dan biyedashi as usual, da gudu Nas yazo wajenshi wani irin rungume Maheer yayi sosai yace "ai nadauka those Iranians sun cine mana kai" dan yatsine fuska Maheer yayi daidai Wike yazo shima cikeda girmamawa yace

"welcome back Sir" gyadamusu kai yayi kawai batare dayay magana ba yay hanyar office suka bishi abaya kaman bodyguards nashi har zuwa office nashi, shiga ciki yayi komi a gyare dan kullum sai an gyara ya zauna anatse yakalli Dan yace "get the club Manager" yakalli Nas yace "munada shipment dazai iso from Iran in 2days, natura maka mail kan new border mu how is everything going?" Dasauri Nas yace "very smooth Sir" gyadamai kai Maheer yayi yakalli Wike yace "bangaren ka fa"? Anatse yace

"nima bangarena komi lafiya lau saidai Sir one of our drivers is missing head driver yasanar damu su duk suna lagos yanzu haka banda shi, kana tunanin CP ne yadauke shi" anatse Maheer yace "shine" dasauri Wike yace "Sir wai yaya zamuyi da CP nan ne"? Ahankali Maheer dake kokarin kunna desktop yace "I will take care of him" dasauri Nas yace "to idan direban yay magana fa"?Ahankali Maheer yace "the only thing daya sani is inda suke dauko kaya da inda suke kaiwa.   

wanda yanzu duka an chanza ma location ko yaje bazai sami komi awajen ba, anywho zai gaji ya sakeshi ne dan aboye yasace shi and he can't get any vital info daga d boy" daidai Dan yashigo tareda Manager, Maheer yace "me da me bamu da shi a supply room I need list kaje kayi ka kawo mini" gyadamai kai Manager yayi yace "okay sir" yajuya yatafi sannan Maheer yakalli su Nas daketa kallonshi yace "get back to work" dukansu juvawa sukayi suka tafi varage saura Dan kadai a office din, ahankali Maheer yace "give me that new iPad, dakuma wayana ka kunna akwai charge"? Dasauri Dan yace "yes ina kunnawa ma aka hau kiranka" dan tsaki

23 Maheer yay dan yasan waye ke kiranshi daga kunna wayan after kaman 1month plus dayake akashe harta kira, karban wata sabon iPad yayi ya kunna yakarbi wayanshi dako kallonshi baiyiba ya ijiye kan table din sannan yace "you can go" wucewa Dan yayi yafita daga office din. Zama Maheer ya gyara daidai IPad din yakarasa kunnuwa wani file guda daya wanda shi kadaine a iPad din ya danna yabude saiga live video a Yasmeen adakinta wani kalan ijiyan zuciya Maheer yasauke ahankalli yana kallonta, tana kwance ta dukunkune da bargo ga filoli dayawa daya rungume bata rufe wutan dakinba kana ganinta kasan tsoro takeji bacci yake amman sama dan bini bini take motsi, shiru yayi yana kallonta why is he feeling the way he is feeling about this girl? Why? Dagaske sonta yake kaman yanda Hamad yafadi? Dan he can't stand to see her sand? Yanzun nan just how many minutes daya shigo office din nan Allah Allah yake yagama dasu yadauki wayan nan just to look at her, hannunshi ahankali yakai yadaura saman kan fuskanta murya chan kasa yace

"Fateema!" Kaman taji vakirata aikinta bude idanu tayi cikin bacci ahankali tace

"na'am" dan zaro idanu Mageer yayi dakin tashigabi da kallo kafin tarungume üikinta adan tsorace tace "sainaji kaman ya kira sunana" fashewa da kuka tayi murya chan kasa tace "Ammiiiii" dan murmushi kadan yayi yace "cry cry gurl" daidai lokacin aka bude kofan office din kai tsaye batare da any knocking ba, dawani kalan sauri Maheer yadago kanshi ganin Hajiya tana sane da jean da riga tasaki gashinta yasa dasauri ya kashe IPad din yajawo drawer table din ya ijiye wayan ciki dasauri yatura vamaida sannan yadago kanshi suka hada idanu da Hajiya data tsaya chak tana kallonshi kaman bata taba ganinshi ba ganin yanda kaman boye abu yayi yanzun nan ganinta, sharewa tayi the most important thing is that yadawo dawani kalan sauri tashiga tahowa tace "My baby oyoyoo" dawani kalan sauri ta taho ta zagayo zata rungumeshi hannu Maheer yadaga mata yahade giran sama da kasa hakan yasa ta tsaya chak tana kallonshi kaman yau tafara ganinshi ganin yakara kyau, wani kalan matsiyacin kallo Maheer yamata yace "meya kawoki nan"? Faduwa gabanta yayi dan zuwa tayi club din itada

Adamu su shakata shigowa su kenan

Wike ke gaya gayamata Oga yadawo shine tazo dasaurinta, murmushi tamai tace "daman tunda katafi banzo ba shine nace bari nazo naduba naga ya komi ke tafita Adamu ma yatukoni zuwa nan" dauke kai yayi daga kallonta dan hakanan yaji he's feeling irritated da kallonta, adan wahale yace "kinganni to nadawo wuce

• kitaff" chak Hajiya ke kallonshi all this dama halinshi ne idan da sabo tasaba kawai jitake something seems off about him, dan juyawa tayi kaman zata wuce saikuma tajuyo takara kallonshi vanda yajawo system yana typing dasauri kaman baimasan da kowa a office dinba kaman taje tahadiyeshi takeji amman saita daure probably maybe he's not in a good mood ne bari yadawo gida anjima yanzu yana wajen aiki, juyawa tayi tafice daga office din tasauke kasa Adamu tasamu zaune shikadai a VIP yahade rai itama ranta ahade tace "zoka kaini gida" akufule yace "why? Daga zuwan mu" dasauri tace "kaima kasan Pablo baison ina zuwa irin wajajen nan aini bansan yadawo ba, muje ka kaini dan Allah kar ranshi yabaci idan yafito yaga har yanzu bantafi ba" wani irin kallonta Adamu yake daurewa yayi baice mata komi dan yasan saura kiris komi yazo karshe, shi baima taba sanin daga auren zai dawo aikin ba amman bari zai bashi few days vasan yanzu ai duk tsiya bazai dinga zama a palace ba kaman da hakan zaisa Hajiya tafara getting suspicious daganan tafara questioning nashi tana bibiyanshi suyi bura'uba sosai sai akan gaban shikuma zai saki tashi bomb din a CP.

Adamu! Hajiya takirashi firgigit yadawo daga duniyan tunani kafin yawuce yace

"muje" binshi tayi har mota suka shiga yaja har zuwa palace yana parking tasa hannu zata bude kofan wani kalan fizgota

• yayi yakai hannunshi ya chapke mata nono da karfi yace "ina zaki nace kitafi ne" ihu Hajiya tayi tace "wayyo Adamu zaka cire mini nono ne" Adan kufule yace

"Pablo nataba miki su hakane" lumshe idanu Hajiva tavi tabude tace "karma kasake kayi maganan baby na dan zamu sami matsala vanzun nan, cikani in tafi" shiru yay yana kallonta kafin ahankali yace "what's so special about Pablo mesa nakasa cin nasara kan Maheer azuciyanki"? Murmushi Hajiya tayi tace

"bazaka gane bane Adamu har abada bazaka taba buge Pablo na ba, babu Allah baima Pablo ba dan baiwa ne, babu wacce zata zauna kokuma tai mu'amala da Maheer dabazata so shi ba, farin jininshi acikin jininshi yake, gashi da ilimi ga kwanya, daga 5M yamaida empire nan yazama mun bama billion baya Adamu, ga kyau wane mace a kyau, ga tsayi, sannan tunda nake aduniya duk uban mazan dana sani na rantse da Allah bantaba gain namijin da buranshi yakai na Pablo girma ba, gata da kai waskeke

- kuma kan mai manya manyan lema ya subhanallah, Adamu kalleni nan sannan bayan Allah yamai baiwar nan bai barshi hakaba Maheer ya iyacin mace na rantse da Allah idan yana cina jinake bantaba sanin abu mai dadi aduniya irin buranshi

о

ba, gashi da dadi, kaga duk jarabana kuka Maheer yake sani, yana sumar dani

• kokuma na gudu dakaina ina rarrafe dan bantaba gain namijin da jininshi kenan

2 kaman da wayan wuta akai connection dinshi ba sai Pablo, baisan menene gajiya ba Adamu, ya daka ya daka ya daka ba burki billahillazi, yaron nan is a beast in bed dan yafi karfin monster ma he's a f*king beast!" tureta Adamu yayi yace

"banda haka banga wanda yake wulakantaki yake nuna baki da darajaa irin Pablo ba, ko kadan baya sonki" dasauri Hajiya tace "injiwa? Duk duniyan nan babu abinda Pablo yakeso irina baitaba kallon wata ba balle ya kula wata nine gabanshi nine bayanshi Adamu" dasauri Adamu yace "haka zai nuna miki mana irinsu ne saidai kiji agari sunje sun nemi innocent yarinya baiwar Allah sun aura! Danyar yarinya jagab wacce batasan komiba ba irinki ba jagwal" Wani kalan mugun faduwa gaban Hajiya yay tana kallon Adamu dasauri tace "Pablo bazai taba iya hakaba, wazai so? Pablo baimasan menene soyayya ba, rayuwanshi babu abinda yasani banda abinda nakoyamai, koshi cin gindin daya

•iya sabida na koyamai ne tun yana dan shekara takwas danakemai wasa da gaba, wlh Pablo bazai taba iya zuwa ya nemi Auren wata ba dan baimasan tayaya zai fara ba trust me Adamu" Gyadamata kai Adamu yayi yace "naji nidai sauka kitafi" dan murmushi tama Adam tace

• "zan maka transfer kudi yanzun nan saikaie asibiti aduba kwankwason naka" cizan lips nashi yayi yaja mota yabar wajen Hajiya tawuce ciki maganganun da

Adamu yayi namata yawo akai tana shiga falo tabkyrma wani kalan ihu tace

"noooo" tadaura hannunta akan kirjinta dake mahaukacin bugawa tace "Ya Allah kada ka nunamin ranan da Pablo zaiso wata harma yayi gigin aurenta, Pablo zai Tara ba trust me Adam" gyadamata kai Adamu vayi vace "naji nidai sauka kitafi" dan murmushi tama Adamu tace

"zan maka transfer kudi vanzun nan saikaie asibiti aduba kwankwason naka" cizan lips nashi yayi yaja mota yabar wajen Hajiya tawuce ciki maganganun da

Adamu yayi namata yawo akai tana shiga falo tabkyrma wani kalan ihu tace

"noooo" tadaura hannunta akan kirinta dake mahaukacin bugawa tace "Ya Allah kada ka nunamin ranan da Pablo zaiso wata harma yayi gigin aurenta, Pablo nawa ne he belongs to only me, I picked him up from street tun yana 8yrs ninamai komi aduniya nina maidashi who he is today nikadai keda right akanshi, Pablo is

* mine only mine har abada, please tunanin nan fita daga zuciyata" tai maganan tana buga kirjinta kafin tamike dasauri tawuce sama kaman wacce ta zare.


Yazo club dinnan dan  yayi aiki  ne amma wlh babu abinda yayi, mails din da yakamata  yay responding to suma  ya kasa, Hajiya na fita  ya sake dauko iPad din ya kunna kawai Yasmeen yake  kallo, he watched her all through the night kaman ya sami wani TV show without doing anything, 5 daidai ya dauki wayanshi yayi dialing number shi Wanda yake  wayan days barma yasmeen din yay dialing yana  kallonta.

 Yasmeen na cikin barci taji vibration na waya,  ahankali ta bude idanunta wayan  ta kalla sai kuma ta tashi zaune a hankali addu'an bacci ta fara karantawa sannan ta mika hannunta tadauki wayan dake kan side drawer ta kalla ganin number da akai saving da Maheer ke kira dan yanzu takoyi spelling na sunanshi duk inda tagani zata iya karantawa katsewa wayan yayi dasauri Maheer ya sake dialing yana kallonta murya chan kasa yace "pick up baby" kaman taji meyace daukan wayan tayi ta kai kunnenta batare da tayi magana ba ta daure fuska, wani irin sweet smile Maheer yayi yace "good morning to you too" turomai baki tayi kaman yana gabanta, cikeda da tsokana yace "fushi kike dani amarya ta, aiki fa mijinki yaje" murya can kasa Yasmeen tace "aikin aikin shaidanu ne na yan  wuta" shiru yayi baice komiba, murya chan kasa  tace "bana son ALLAH ya konaka dan ALLAH ka daina kaji" sosai yake kallon fuskanta damuwa ya gani  akai, shiru ya sakeyi yana kallonta kaman bazai magana ba sai kuma chan yace "zakimin addu'a to?" Dasauri tace "zan maka" ahankali yace "why"? Shiru tayi ta kasa magana hakan yasa yace " nakira  natasheki kiyi sallah ne" murya chan kasa tace "kaima kaje kayi" gyada mata kai yayi kafin ahankali yace "okay zanyi" shiru tayi batai magana ba kaman abu takeson  tace tsareta yayi da idanu cikeda taushin murya yace "menene kike son fada"? "Yaushe zaka dawo"? Dawani irin sauri takai hannunta ta daura akan bakinta dan wlh bata  san lokacin da maganan ya fito ba, mirmushi kadan Maheer yayi yace " kina son nadawo ne?" Gyadamai kai tayi amman  awaya  sai tace "ni meruwana dakai" abin ba karamin dariya ya bashi ba, shiru yayi yana kallonta she's so cute , harta cire rai zai magana yace "sai next weekend zan dawo" zaro idanu tayi sosai ahankali yace "ranar Friday zansa Dan yazo ya kaiki school I think Saturday zanzo, Sunday da night sai na tafi" sosai taji kuka yazo mata amma daurewa tayi tace "toh" tacire wayan daga kunnenta da Sauri kife kanta tayi akan kafanta tahau kuka Maheer na kallonta feeling so bad daga tashinta ya sata kuka, almost 5min tayi tana kuka kafin ta dago kanta hannunta tasa tashare fuskanta tass  sannan ta wuce bayi ahankali shima Maheer ya tashi daga kan kujeran ya wuce sama bathroom na office din ya dauro alwala. Yana idar da sallah ya tashi yafito daga club din yana tafiya ahankali, Dan na ganinshi yay gaba da sauri dan zuwa daukan mota, Maheer na fitowa Dan na parking a kofar club din shiga  cikin motar  Maheer yayi yazauna yana danna iPad din yabude video ganin Yasmeen bata cikin dakinta yasa dasauri yafita daga folder yashiga asalin babban folder inda kowani bangare , a parlor ya ganta ta zauna tana sanye da hijab har  kasa murya chan kasa Maheer yace "my wife is lonely" dasauri Dan dake tuki yace "na'am sir menace?" Shiru Maheer yayi baice komi ba sai chan yace "idan ka ajiyeni  a palace go home zan maka transfer kudi inaso kama wife dina shopping" dasauri Dan yace "but akwai kudi a hannuna" yatsina fuska Maheer yayi yace "don't use that money zan baka wani ATM card kayi cefanen dashi" gyadamai kai Dan yayi yace "yes sir" wuraren 8 suka kai palace hakanan Maheer jiyayi kawai ranshi yabaci daga shigowa gidan parking Dan yayi ya fito tareda budemai kofa, kusan 10min Maheer yayi kafin yafito daga Moran ahankali yabi gidan da kallo  jiyayi yafi son dayan gidan anytime yake chan yafijin peace da farin ciki kodan  agidan ana jin kiran sallah ne oho nan ko cikin dajin babu ta inda zaiji kiran sallah, wallet dinshi yaciro daga aljihu yazaro wani ATM na zenith Bank yace "pin din is 0090, buy everything" gyadamai kai Dan yayi yajuya yatafi shikuma yashiga cikin gida yabi parlor da kallonta babu kowa ciki tsaftsaf ba datti tunda yake bai  taba jin this feeling dayakeji idan yashigo gidan nan ba sai yau, daurewa yayi yacigaba da tafiya yahau stairs yay sama ko kallonta dakin Hajiya baiyiba yawuce dakinshi, ahankali yabude kofan ya tsaya Jim yana kallon  dakin jin wani kunci na zuwan mishi yakai kusan 2min tsaye bakin kofan kawai bayama son iskan gidan sannan yashiga ciki, ijiye iPad din yayi akan gado da wayanshi yacire takalmi yawuce bayi.

   Tunda ya shigo gidan Hajiya dake tsaye jikin window taganoshi agabanta yay magana da Dan dudda bata bata iya jiyosu sosai take kallon Maheer din ta window, abinda kasani tun yana 8yrs dole kagane wani abu, hakanan idanunta kemata kaman something seems off about Maheer tarasa gane menene, ganin ya shigo yasa tawuce closet nata wani turare tadauko daga wani kwali tabude turaren gawata yar paper atsakiyanta da akai rubutu ciki, feffesa wa tayi sannan ta kalli kanta a mudubi tana sanye dawata yar gajeran Riga da kyar rigan yawuce ass dinta ga manyan  nonuwanta baje baje ana gani baza gashinta tayi tasa slippers tafito tana murmushi harta kosa taganshi, ahankali tabude kofan dakinshi ta shiga baya ciki jin karan ruwa yasa tagane yana wanka, karasawa gaban gadon shi tayi tana kallon sabon  IPad din data gani a hannunshi dazu a club yana ganinta yatura a drawer, zama tayi abakin gadon tadauki iPad din tana kallo wannan sabo ne fil, business iPad dinshi a hannun  PA dinshi Dan yake zama wannan wannene na menene? Maheer datasan ko wayanshi babu yanda zaiyine yake dauka dan baison waya mezaiyi dawata iPad, danna iPad din tayi ganin akashe yasa tashiga kunnawa tadauki dayan wayan kuma tabude tashiga dube duben message da gallery bataga komiba dasauri tafito tashiga calls wani number tagani dabatasan nawaye ba basuna akai kuma Maheer ne ya kira Number around 5 na asuba, dawani kalan sauri ta danna number dan ta duba history yaune yataba kiran number kuma sunyi 10:45minutes  suna waya, faduwa gabanta yashiga yi wannan layin  ma Maheer daga ita sai su Nas  da Dan keda number sune kawai yake waya dasu ko customers ta wayanshi dake hannun  Dan ake kira, hannunta har rawa yake da gudu tayi dialing number takai kunnenta ringing wayan yashiga yi wayan na gab da katsewa Yasmeen ta dauka cikiin yar kankanuwan shagwaba tace "Hello" wani kalan sakin wayan Hajiya tayi akasa tasbagen firgicewa datayi kaman mai tabin hankali daidai Maheer na bude kofan bathroom yana fitowa daga wanka.


No comments