Breaking News

Kyalkyalin Kauna 52

 EPISODES



Tunda gari yawaye yau Yasmeen ta

tashi da mugun zazzabi dan da

daddare batamayi bacci ba, ga

yunwa datakeji amman takasa cin

abinci ko kadan jikinta zafi kaman

wuta damuwa yamata yawa

azuciya, she can't believe cewa

anyi auren su da criminal din da

Baba ke nema ruwa a jallo sannan

kuma yanzu haka tana cikin

gidanshi tana dakinshi ne inda zata

dinga rayuwa aciki, a deep deep

down achan kasan zuciyanta so

kawai take taganshi

Ahankali Farida tai knocking kofar flat

dinsu dan bataso tabude kofa tashiga

ciki kai tsaye, bude kofan akayi

Hamad ne yana sanye da Riga da

wando na silk pj ajikinshi farare,

akunyace Farida tace "ina kwana Ya

Hamad" murmushi Hamad yamata

yace "how are you Farida? Harkin

tashi daga bacci"? Gyadamai kai tayi

ahankali tace "eh natashi, uhmm

Maman mu tace nazo nagayama Ya

Maheer Anty Yasmeen batada lafiya

kuma tun jiya bataci abinci ba, waiko

zai bada magani akawo mata" dan

matsawa Hamad yayi yajuya yaklli

Maheer dake kan dogon kujeran dake

palo shima yana sanye da pj na dark

blue soft t-shirt da long sweatpant

nashi ajikinshi, hannunshi rikeda mug

na coffee yana sipping, laptop akan

jikinshi yay kaman baijusu ba yana

aiki, Hamad yace "ga Maheer din

chan jeki fadamai" shiga ciki Farida

tayi shikuma Hamad yamaida kofan

yarufe yawuce stairs abinshi Maheer

na kallonshi ta wutsiyan idanu harya

karasa sama Farida takaraso

gabanshi ahankali tace "ina kwana Ya

Maheer" ijiye coffee yayi da system

yadan mata karamin murmushi

ahankali kafinma tafadi mai yace "ki

rikota kufito ta kofan kitchen I will be

yadan mata karamin murmushi

ahankali kafinma tafadi mai yace "ki

rikota kufito ta kofan kitchen I will be

there" gyadamai kai Farida tayi tajuya

tafita aranta tace "Ya Maheer na

mugun son Yasmeen wlh amman

bayada hayaniya da surutu" tashi

Maheer yayi yakara satan kallon sama

ganin Hamad baya wajen yasa

yawuce ya bude kofan falo yafita, ya

zaga ta back yard yana tafiya

ahankali har zuwa side din Yasmeen

jikin bango ya tsaya sai alokacin yama

kalli kanshi yanda har yanzu kayan

bacci ne ajikinshi da bathroom

slippers akafanshi dan yatsine fuska

yayi yay folding hannunshi akirji yana

kallon kofan kitchen din.

Sama Farida taje tabude dakin da

Yasmeen din keciki hartai wanka

tasaka atampan bubun da aka ma aiki

batama daura dankwali akaiba gashin

kanta harwani sheki yake looking so

silky dan an wanke matashi a saloon

anyi stretching dan batasa relaxer

gashin yay tsayi sosai yakuma bala'in

kyau dan tanada hair texture mai

kyau irin na fulani, babu komi a

fuskanta sai cream data shafa, milk

gyalen da aka ijiyemata akan gadon

na chattily Farida tadauka dasauri ta

Sama Farida taje tabude dakin da

Yasmeen din keciki hartai wanka

tasaka atampan bubun da aka ma aiki

batama daura dankwali akaiba gashin

kanta harwani sheki yake looking so

silky dan an wanke matashi a saloon

anyi stretching dan batasa relaxer

gashin yay tsayi sosai yakuma bala'in

kyau dan tanada hair texture mai

kyau irin na fulani, babu komi a

fuskanta sai cream data shafa, milk

gyalen da aka ijijyemata akan gadon

na chattily Farida tadauka dasauri ta

warware tarufa mata akai tace "kizo

Dr ya dubaki" dasauri Yasmeen ta

kalleta batace komiba dan bamata da

karfin magana, hannunta Farida taja

tace

tashi Anty Yasmeen jibi yanda

hannunki ke zafi" tasan idan tace

mata mijinta ke kiranta barata ba

sabida kunya, babu yanda Yasmeen

ta iya haka ta tashi dan ita duka

daukanta Hamad ne zai dubata dan

shine Dr, slippers din tasaka tabi

Farida data rike mata hannu tana

janta binta kawai take she's feeling so

light dan babu komi acikinta, ganinsu

suna saukowa daga sama yasa Mama

da jama'an dake falo tace "ina kuma

zaku"? Dasauri Farida tace "ce akayi

na kaita likita ya ganta" hakan yasa

Mama tace "ok, imaza ki dawo saiki

daure kiyi breakfast".

8:36 PM

9

Gyadama musu kai kawai Yasmeen

tayi batace komiba sukai hanyar

kitchen, ahankali Yasmeen tace

"mezamuyi a kitchen? Daidai Farida

na bude kofan baya ta wangale kofan

tace "Ya Maheer na jiranki" daidai

Yasmeen ta hada idanu da Maheer

dake jingine da bango yay folding

hannunshi akirji shima yana kallonta

tundaga kan gyalen kanta dayadan

sauka baya kana ganin gashinta daya

kwanta sosai yay kyau har zuwa

kayan data saka, faduwa gaban

Yasmeen yayi dasauri tasauke kanta

group.

daga kan fuskan Maheer dake

Gyadama musu kai kawai Yasmeen

tayi batace komiba sukai hanyar

kitchen, ahankali Yasmeen tace

"mezamuyi a kitchen? Daidai Farida

na bude kofan baya ta wangale kofan

tace "Ya Maheer na jiranki" daidai

Yasmeen ta hada idanu da Maheer

dake jingine da bango yay folding

hannunshi akirji shima yana kallonta

tundaga kan gyalen kanta dayadan

sauka baya kana ganin gashinta daya

kwanta sosai yay kyau har zuwa

kayan data saka, faduwa gaban

Yasmeen yayi dasauri tasauke kanta

daga kan fuskan Maheer dake

kallonta dasauri takalli Farida cikin

kasalalliyan muryanta tace "naji sauki

basai an dubani ba" tajuya dasauri

zata tafi strictly Maheer yace

"Fateema!" Chak Yasmeen ta tsaya

takasa tafiya ciki kaman yanda tasoyi

batare data juyoba, tashi Maheer yayi

daga jikin bango yataho ahankali

zuwa cikin kitchen din, hannunshi

yasa ahankali yakama hannunta wani

kalan yarrrr Yasmeen taji amman

tadaure bata nunaba, kallon Farida

Maheer yayi yace "make tea for her

Farida da abincinta ki kawomin anan

BQ" yanuna mata gini dake dan

kusada su karami" gyadamai kai

Farida tayi dasauri tawuce falo dan

kalan yarrrr Yasmeen taji amman

tadaure bata nunaba, kallon Farida

Maheer yayi yace "make tea for her

Farida da abincinta ki kawomin anan

BQ" yanuna mata gini dake dan

kusada su karami" gyadamai kai

Farida tayi dasauri tawuce falo dan

debo abincin da aka kawo musu,

shikuma Maheer yaja hannunta yace

"let's go" kin motsi tayi batare data

kalleshi ba cikin fushi fushi zazzabi

zazzabi tace "kabarni anan naji sauki

gajiya ke damuna I can take care of

myself" ganin gardama zatamai

kawai yaduka ya dauketa arude

takalleshi tace "dan Allah ka saukeni

na shiga uku wani zai ganmu fa"

tai maganan tana kallon kofan kitchen

dayake abude atsorace, kaman

badashi take magana ba wucewa

Maheer yayi yafita da ita zuwa BQ

din, bude kofan yayi yashiga ciki daki

dayane babba dakeda bayi da

karamin kitchen ga gado agyare tsaf

tsaf ga tv, sauketa yayi ahankali kan

gadon dawani kalan sauri ta tashi

zaune gabanta na faduwa tace "nizan

koma chan" wani kalan mugun kallo

yamata yace "zauna" zama tayi

ahankali tasauke kanta kasa gabanta

na faduwa sosai, dan dukawa yayi

anahanta wakai

 hannınwanchi kan

Dawani irin sauri Yasmeen tadago

manyan idanunta takalleshi hada

idanu sukayi ganin yanda yahade rai

yasa takasa magana, ahankali ya

sauke gyalen daga saman kanta yabi

3gashinta da kallo kafin gently yajaye

gyalen daga wuyanta gabaki daya

yanajin wani kalan kamshi datakeyi

da baitabajin abinda yamai kamshi

kwatankwacin dadin ba, rike gyalen

yayi a hannunshi yakai dayan hannun

nashi yadaura akan wuyanta she's

running serious temperature, ijiye

gyalen yayi agefenta yawuce bayin

dasauri yafito dauke dawani karamin

bowl na ruwa da wani sabon towel a

hannunshi dayake cikin leda yana

Zuwa ijiye ruwan yayi agabanta akasa

ya barke towel din daga ledan ya

yarda ledan yasa towel din aruwa

daidai nan akai knocking dawani

kalan sauri Yasmeen tasa hannunta

tadauki gyalenta zata yafa fizge

gyalen yayi yajuya yay kofa Yasmeen

tabishi da kallo yana rikeda gyalen a

hannunshi, bude kofan yayi Farida ne

da tray na abincinta da tea, batare

daya barta tashigo ba yasa hannu ya

karba yace "thanks" tana kallon

gyalen Yasmeen dake hannunshi taji

wani kalan kunya yakamata, tawuce

dasauri maida kofan yayi yarufe ya Luwa jiye ruwarn yayı ayavalld dKasd

ya barke towel din daga ledan ya

yarda ledan yasa towel din aruwa

daidai nan akai knocking dawani

kalan sauri Yasmeen tasa hannunta

tadauki gyalenta zata yafa fizge

gyalen yayi yajuya yay kofa Yasmeen

tabishi da kallo yana rikeda gyalen a

hannunshi, bude kofan yayi Farida ne

da tray na abincinta da tea, batare

daya barta tashigo ba yasa hannu ya

karba yace "thanks" tana kallon

gyalen Yasmeen dake hannunshi taji

wani kalan kunya yakamata, tawuce

dasauri maida kofan yayi yarufe ya

murza key Yasmeen taji gabanta na

fadi ganin ya murza key, ijiye abincin

yayi agefe, yataho gabanta yana ciro

wayanshi daga aljihu yay dialing

number Hamad yasa a kunne yana

tsugunnawa agaban Yasmeen

yadauki socked towel din ya matse

yakai zai daura a saman wuyanta

dawani kalan sauri Yasmeen ta rike

hannunshi idanunta sun cicciko da

kwalla ta girgixamai kai daidai lokacin

Hamad yadauki wayan hakan yasa

Maheer yace "give Dan jakan asibitin

ka akawomin BQ dina"

Kawal yaduka ya dauketa arude

takalleshi tace "dan Allah ka saukeni

na shiga uku wani zai ganmu fa"

tai maganan tana kallon kofan kitchen

dayake abude atsorace, kaman

badashi take magana ba wucewa

Maheer yayi yafita da ita zuwa BQ

din, bude kofan yayi yashiga ciki daki

dayane babba dakeda bayi da

karamin kitchen ga gado agyare tsaf

tsaf ga tv, sauketa yayi ahankali kan

gadon dawani kalan sauri ta tashi

zaune gabanta na faduwa tace "nizan

koma chan" wani kalan mugun kallo

yamata yace "zauna" zama tayi

ahankali tasauke kanta kasa gabanta

na faduwa sosai, dan dukawa yayi

agabanta yakai hannuwanshi kan

gyalen data yafa,

yana maganan ya katse wayan ya

yar agefe yakalli Yasmeen kallon

dayake mata yasa tasaki hannunshi

dasauri cikin murya kaman ta yar

karaman yarinya tace "sanyi zanji".


No comments