Breaking News

Kyalkyalin Kauna 51

 EPISODES


Washegari harka ya kachame su

Yasmeen da agida zasuyi lalle

hakanan suka tafi makota sabida

akwatin Yasmeen da za'a kawo,

duk wanda yaga Yasmeen tayi

bala'in kyau amman tai zuru zuru

baa kawo komi ansan fargaban

barin iyaye ne, ana zana musu lalle

kawaye su na rawa lallin Yasmeen

bakaramin kyau yamata ba

combination na ja da baki amman

babu abinda kemata kyau bin kowa

take da idanu babu wani wanda

keda lokacinta banda Farida shi

Baba ma baicika zama gidan ba at

all bama a ganinshi sabida mata

dasuka cika gidan ana shirin biki.


Akwati saiti aka kawoma Yasmeen

mai guda 6 dasukaji kaya gabaki

daya Maheer baimata abinda zaisa

Baba to become suspicious ba kar

aga kaman yanada kudi, Sa'a ce

ma mai akwati saiti saiti na 6 guda

uku guda 18 amman na Yasmeen 6,

Ammi bataji komiba  saima dadi

tasa albarka akayan aka cigaba da sha'ani.

3:00 PM

Su Yasmeen sai wuraren 4 suka


Su Yasmeen sai wuraren 4 suka

dawo gida daki ta tafi da sauri bata

kara fitowa ba wuraren 11 Ammi

tashigo dakin harta fara bacci

tabata tayi hakan yasa tabude ido

Ammi tace "tashi muje Babanki na

kiranki" tashi tayi tazauna ahankali

Ammi tai cupping fuskanta murya

chan kasa tace "Yasmeen dan

Allah ki kwantar da hankalinki kinji,

agarin nan zaki zauna bawani gari

ba, ko tari kikayi zamuji, kinajin

kewana zaki iya zuwa, to maisa duk

kika damu haka kikai zuru zuru?

Aure dole ne muddin kina Y'a mace

dole zaki bar gidan mahaifinki ki

koma gidan Mijinki komujima komu

dade, kin manta abubuwan dana

koyamiki ne"? Girgizama Ammi kai

tayi alamun a'a hakan yasa Ammi

tai murmushi takama hannunta ta

dagata kama fuskanta tayi ta

manna mata kiss agoshi tace

"Woww mai gyaran jikinki ta iya aiki

babu a inda baki kamshi Yasmeen

9g Masha Allah muje" gyadama Ammi

kai tayi tabita suka fice zuwa

dakinta uwardakan Ammi tawuce

da ita, Baba na zaune bakin gado

hakan yasa ta zauna agabanshi

tasauke kanta kasa ahankali tace

"Baba gani"


dagata kama fuskanta tayi ta

manna mata kiss agoshi tace

"Woww mai gyaran jikinki ta iya aiki

babu a inda baki kamshi Yasmeen

Masha Alah muje" gyadama Ammi

kai tayi tabita suka fice zuwa

dakinta uwardakan Ammi tawuce

da ita, Baba na zaune bakin gado

hakan yasa ta zauna agabanshi

tasauke kanta kasa ahankali tace

"Baba gani"

3:00 PM

shiru Baba yayi yana kallonta kafin

chan yakalli Ammi yace "kibamu

waje" tabe baki Ammi tayi ta tashi

tafice abinta Baba yakalli Yasmeen


shiru Baba yayi yana kallonta kafin

chan yakalli Ammi yace "kibamu

waje" tabe baki Ammi tayi ta tashi

tafice abinta Baba yakalli Yasmeen

yace "Fateema" ahankali Yasmeen

tadago fuskanta gani tayi Baba

yadan rame shima, murmushi Baba

yamata yanuna kanshi yace "gobe

war haka kina gidan mijinki Fatima"

Baba yadanyi shiru kafin ahankali

yace "karki sake kiyi tunani sabida

na aurar dake kin dawo karkashin

wani zan rage sonki kokuma bazaki

iya gayamin idan kinason abu


Yasmeen kome kikeso call me

kifadamin, komeke damunki call

me kifadamin, ni Babanki I will

always be Babanki har karshen

duniya kinajina"? Gyadama Baba

kai tayi ahankali idanunta na

cicciko da hawaye, dan ijiyan

zuciya Baba yasauke yadauki wani

file dake gefenshi yamika mata

yace "dukan ku na sayamuku filaye

kusan all kudadena da wanda

nasamu dana koma CP abubuwan

danayi dashi kenan danni ko

ayanzu nariga naci rayuwana I

don't need luxury cars ko gida,

gidan iyayena ya isheni rayuwa

banson nabar gidan nan naje wani

mansion ko estate kome nasamu

nakune,

3:02 PM

wannan takardun filaye guda biyu ne

dana saya da sunanki wanda daman

duk randa zaki aure nace zan baki,

karba" ahankali Yasmeen tasa hannu

ta karba, Baba yasa hannu yadauki

wasu manya manyan kwalaye guda

biyu yace "this are set na gold dana

sayamiki, sarka warwaro zobe da

dankunne saiti biyu keep them safe,

Yasmeen rayuwa babu wanda yasan

gobe bansan kozan rayu dake har

abada ba" hawaye ne yasauko

dagakan idanun Yasmeen, ahankali


yace "dukan ku na sayamuku Tilaye

kusan all kudadena da wanda

nasamu dana koma CP abubuwan

danayi dashi kenan danni ko

ayanzu nariga naci rayuwana l

don't need luxury cars ko gida,

gidan iyayena ya isheni rayuwa

banson nabar gidan nan naje wani

3mansion ko estate kome nasamu

nakune,

wannan takardun filaye guda biyu ne

dana saya da sunanki wanda daman

duk randa zaki aure nace zan baki,

karba" ahankali Yasmeen tasa hannu

ta karba, Baba yasa hannu yadauki

wasu manya manyan kwalaye guda

biyu yace "this are set na gold dana

sayamiki, sarka warwaro zobe da

dankunne saiti biyu keep them safe,

Yasmeen rayuwa babu wanda yasan

gobe bansan kozan rayu dake har

abada ba" hawaye ne yasauko

dagakan idanun Yasmeen, ahankali

Baba yace "sannan maza basu da

tabbas they can be wicked,

abubuwan nan danake baki anytime

needs na amfani dasu yay araising

use it to secure kanki, maybe zaki

fara business ko wani abu da mijinki

bazai iya miki ba, saiki amfani dashi

kinji kima kanki"


gyadamai kai Yasmeen tayi hawaye

na fitowa daga idanunta takasa

magana, kallonta Baba yake wlh

jiyake kaman yafasa Auren shi

bawai ya tsani mijinta bane amman

haushinshi yakeji sabida zai tafi

mishi da diya tabar gidanshi,

ahankali Baba yace "tashi kitafi

Allah yamiki albarka, Allah ya sanya

Albarka a aurenki, Allah kuma

yabaku zaman Ipy" tashi Yasmeen

tayi ahankali tajuya zata tafi

kasawa tayi dawani kalan gudu

tadawo tai kneeling takifa kanta

kan cinyan Baba tana kuka tace

"Baba dan Allah kada kabari akaini

wani waje zan cigaba da zama

agidan mu bayan anyi Auren banso

nabar gidanmu Baba wlh banso"

duk taurin zuciya irin na Baba jiyayi

hawaye ya saukomai daga idanu

dasauri ya sharesu yay murmushi

yadagota hannunshi yakai kan

fuskanta yana sharewa yace "daina

kuka duk idanunki sun kode sabida

kuka it's okay kinji"

gyadamai kai tayi ahankali Baba yace

"tashi kijeto, kaima Ammin ki

abubuwan ki taboye miki cikin

kayanki" gyadama Baba kai tayi,

Baba yasake sharemata fuska tass

tareda dagata tabar dakin.


Jama'a ance rana bata karya ko???

Yau juma'a ayau ne kuma dubbannin

jama'a suka shaida daurin aure

tsakanin MAHEER DA FATEEMA akan

sadaki dubu 200, dakuma FAISAL DA

SAADATU akan sadaki 200k, MaheerS

na sanye dawani hadaden Shadda ya

Allahu yay kyau sai best friend na

Ango Hamad shima yay kyau yay

inviting friends dinshi sai tsokanan

Maheer suke ana ango ango hakan

yasa Hamad yafita daga dandazon

yawuce wajen Farida dayagani akofar

gida dake magana dawasu baki yace

"Farida" dasauri takalleshi tace "ina

yini" murmushi yayi yace "kije ki

sanar ango zai shigo yaga

amaryanshi" wani kalan washe baki

Farida tayi tajuya da gudu tashiga

gidansu tana ihu ga Mijin Anty

Yasmeen nan zuwa wai yagaida ku

sannan yaga matarshi.

Yasmeen na zaune dakinsu baa dade

da gama mata makeup ba tasaka

wani farin gown na lace wanda

Maheer ya aiko mata dashi wlh kaga

Yasmeen zata dauka all this black

Arabs din nan ne, shigowa dakin

Ammi tayi ganin Yasmeen saida ta

daskare tsaye takalli kawayen su tace

"Yasmeen dina ne haka" dasauri

sukace itace Mama, zuwa Ammi tayi


Yasmeen na zaune dakinsu baa dade

da gama mata makeup ba tasaka

wani farin gown na lace wanda

Maheer ya aiko mata dashi wlh kaga

Yasmeen zata dauka all this black

Arabs din nan ne, shigowa dakin

Ammi tayi ganin Yasmeen saida ta

daskare tsaye takalli kawayen su tace

"Yasmeen dina ne haka" dasauri

sukace itace Mama, zuwa Ammi tayi

kawai ta rungumeta tace "you look

beautiful Yasmeen Masha Allah

nahaifi kyakkyawan yarinya wlh"

takalli kawayen nasu tace "ku kawo

Yasmeen falo na ga angon ta nan

Zuwa" fita Ammi tayi sukuma suka

shiga kara gyara Yasmeen aka

yafemata net fari aka ana kara fesa

mata turare banda uban kamshin

datake aka fito da ita kowa kallonta

yake ana ayiriri, zaunar da ita sukai

akan dogon kujeran falon daidai nan

matan dake tsakar gida sukahau ihu

"ga angon Yasmeen ayiriririi"

faduwa gaban Yasmeen yahauyi

sosai.

Ahankali Maheer ke tafiya kanshi

akasa Hamad na gaba zuwa dakin

Ammi dawasu kawayen Sa'a ke

leading nasu suna rawan kai anga

hadaddun classic guys, shiga dakin



Ahankali Maheer ke tafiya kanshi

akasa Hamad na gaba zuwa dakin

Ammi dawasu kawayen Sa'a ke

leading nasu suna rawan kai anga

hadaddun classic guys, shiga dakin

Ammi Hamad yayi Maheer yabiyoshi

abaya Yasmeen ita kadai ne zaune

kan dogon kujeran kanta akasa

hannayenta kan cinyanta tundaga kan

kafarta Maheer ke kallon har zuwa

itadin gabaki daya wani kalan lumshe

idanu yayi yabude ya tsaya gabanta

ahankali zokaga yanda ake leken

dakin Ammi yacika makil, hannunshi

ahankali yasa a aljihu yaciro sabbabin

wraps na dubu dubu guda biyu ya

shiga manna mata romantically, ihuuu

kawai ake ana ayiriri abokanan

Hamad da kawayen Sa'a na video

tass Maheer ya watsa mata kudin

suka kare kawayen Sa'a da abokanan

Hamad sukai ihu "Saura halal hug"

dan juyowa Maheer yayi yakalli

Hamad dan mugun kunya yakeji ga

mutane harda iyaye, gyadamai kai

Hamad yayi ahankali alamun yayi, yan

dakin sukahau ihu ana cewa angon

Yasmeen nada kunya kaman ita,

ahankali Maheer yakai hannunshi

yadaura kan hannun Yasmeen

dayasha lalle dake kan cinyanta

yarike wani kalan spark daga

Yasmeen harshi sukaii amman hahu



yarike wani kalan spark daga

Yasmeen harshi sukaji amman babu

wanda yanuna sabida mutane,

dagata yayi hakan yasa ta taso

ahankali kaman kwai kanta akasa

gabanta na faduwa sosai, ganin taki

kallonshi yasa cikin wata sassanyar

murya Maheer yace "Fateema" ihu

dakin suka dauka awwwwwn kaman

ana wani drama awajen har ture ture

ake daga waje dan aga meke faruwa

adakin Ammi sabida ihun dake tashi,

Duk yanda Yasmeen taso tadaure

karta dago idanunta kasawa tayi

gently tadago idanunta da akama ado

asama da kasa ta zuba akanshi

Maheer jiyayi wani abu yadaki

zuciyanshi baitaba sanin Yasmeen is

this beautiful ba sai yau Ya Allah!

Yafadi ahankali lunshe idanunshi yayi

yabudesu kafin ahankali yakara one

step zuwa gabanta yabata wani kalan

hug dabai taba bataba zokaji ihu da

tapi da ayiriri babu wanda ba'ayi

adakin Ammi Yasmeen duk yanda

taso ta danne kukan datakeji saida

yazubo sharrrr atare zuciyoyinsu ke

bugawa kasa sakinta Maheer yayi

harsaida Hamad yace "Malam tazama

taka fa" akahau ihuuuu kaman zaa

tada dakin sannan Maheer yasaketa

akunyace kafin yajuya dasauri su

Hamad suka bishi ana ihuuu ana

taka ta" akahau ihuuuu kaman zaa

tada dakin sannan Maheer yasaketa

akunyace kafin yajuya dasauri su

Hamad suka bishi ana ihuuu ana

dariya ana ayiriri kavwayen Sa'a suka

kalli Yasmeen dake goge hawayen

datake tace "wannan kukan farin ciki

ne wih mijinki ya bala'in hadu" kaman

jira take afadi haka tashi tayi da gudu

tai uwardakan Ammi tahau kuka

jikinta gabaki daya kamshin Maheer

yake mata daga rungumeta dayayi

itadai ta shiga uku.

Wuraren7 motocin su Hamad da

abokanenshi sukai layi agaban gidan

Baba daukan amarya, aka nemi Baba

ki

Ko sama ko kasa baa ganshi ba Baffa

yadau saya yakirashi yace "kana ina

Ibrahim" ahankali Baba yace "Baffa

baran iya agabana adauki y'ata akaita

gidan wani ba, just do the needful on

my behalf nariga namata addu'a jiya

nabata abinda zan bata but I can't do

this" shi kanshi Baffa saida Baba ya

ashi tausayi badan komi ba saidan

yasan yanda Baba keson yaranshi

ahankali yace "be strong Ibrahim

kamata addu'a sannan kasan cewa

aurar da diyarka da ranka da

lafiyanka ma rahama ce na ubangiji

Ko sama ko kasa baa ganshi ba Baffa

yadau saya yakirashi yace "kana ina

Ibrahim" ahankali Baba yace "Baffa

baran iya agabana adauki y'ata akaita

gidan wani ba, just do the needful on

my behalf nariga namata addu'a jiya

nabata abinda zan bata but I can't do

this" shi kanshi Baffa saida Baba ya

ashi tausayi badan komi ba saidan

yasan yanda Baba keson yaranshi

ahankali yace "be strong lbrahim

kamata addu'a sannan kasan cewa

aurar da diyarka da ranka da

lafiyanka ma rahama ce na ubangiji

akwai wayanda basu rayu sunga

Auren yayansu ba you should be

grateful kai Allah ya nuna maka,

kabama Yasmeen tarbiya mai kyau

har takai minzikin aure kuma ka aurar

da ita so Alhamdulillah"

gyadamai kai Baba yayi yace

"hakane Baffa" katse wayan Baffa

yayi aka kawomai Yasmeen yamata

fada mai sosarai yagayamata Baba

yana office yace atafi da ita, nan fa

Yasmeen kuka kuka saida Baffa yayi

da gaske ta I shiga mota su Farida da

Nana suka shishiga yan uwan Ammi

kawaye da abokan arziki akabi

Yasmeen aka kaita gidanta.

babban gidane gidansu Hamad

sosai mai bangare uku duka kuma

duplex duplex ne, bangaren Baba,

bangaren Hamad dayake arufe baa

gama gyaran shi ba, sai bangaren

Maheer da aka gama gyara shi yay

kyau, saida aka fara kaita bangaren

Baba makaho da matayen su

Malam Sani da Liman da mutanen

anguwa ke wajen suka karbi

Yasmeen akai wasu al'adu aka

mata kyauta sannan aka tafi da

Yasmeen side dinta wowwww is as

if dama Baba chan duka

kudadenshi tarawa yake yama

Yasmeen kayan daki dan wlh babu

harkan karanta gidan Yasmeen

kaman na diyar gwamna sama aka

kaita ana wake ana shagali. 3:05 PM

Wuraren 1 Hamad yashigo dakin

daidai Maheer na fitowa daga wanka

daure da towel a waist nashi, saikuma

23 karami dayake tsane kanshi dashi

dasauri Hamad yay wajenshi yace

"wai ya akayi kabari yan uwa su

kwanan maka"? Dan kallonshi

Maheer yayi saikuma awulakance

yace "to akaina suke"? Baki Hamad

yasaki yana kallonshi saikuma yayi

da sauri Hamad yay wajenshi yace

"wai ya akayi kabari yan uwa su

kwanan maka"? Dan kallonshi

Maheer yayi saikuma awulakance

yace "to akaina suke"? Baki Hamad

yasaki yana kallonshi saikuma yayi

shiru yajuya zai fita daga dakin

saikuma yadawo ciki,

Maheer na kokarin bude wardobe

Hamad yashiga gabanshi cikin dan

fushi yace "ka dauka bana lurada

kaine this past few days"? Cigaba

da tsane kanshi Maheer yayi

kaman badashi Hamad yake

magana ba hakan yasa Hamad ya

maheer na kokarin bude wardobe

Hamad yashiga gabanshi cikin dan

fushi yace "ka dauka bana lurada

kaine this past few days"? Cigaba

da tsane kanshi Maheer yayi

kaman badashi Hamad yake

magana ba hakan yasa Hamad ya

kule yace "Maheer just because ina

maka shiru ina barin ba is because

banso ina takura maka ne but listen

to this dan someone needs to tell

u" yay maganan tareda sa hannu

ya fizge karamin towel din da

Maheer ke faman tsane kanshi

dashi ya jefar kasa hakan yasa

Maheer yakalleshi ranshi abace,

shima rai abace Hamad yace "fight

it as much as u want bazaka taba

getting rid of the feelings dakake

jima that girl ba which is love!"

Wani kalan kallo Maheer yamai,

Hamad yace "ohhh are you

shocked? Maheer you are madly in

love with Yasmeen!"

Chak Maheer ke kallonshi, Hamad

yace "I've known you all my life

babu wanda zai iya cewa yasanka

kaman ni Maheer bantaba ganinka

go out of your way for anyone ba

sai for this girl!" Yanuna kofa yace

"you fought that evil woman for

Yasmeen! Kasami accident sabida

Yasmeen! You go out of you way

kasami lecturing work for

Yasmeen! Kaje kai lectures for

Yasmeen! Kayi aure for Yasmeen!

Kaida babu abinda katsana kaman

aure, you've lost yourself for

Yasmeen! Kabar business naka for

Yasmeen! Kayi karya zakai tafiya

kataho nan for Yasmeen! Maheer

what do you think? Are you that

dump dabazaka gane cewa all this

abubuwan nan dakayi kayi sune

sabida ka kamu da matukar son

9 Yasmeen?"

Tunda yake maganan wani kalan

dim dim dim gaban Maheer yake

bawai yanaso ya karyata Hamad

bane deep down yasan kusan

hakanne dan all abubuwan nan

dayayi baitaba yinsu ba but then

again he don't want to accept cewa

son Yasmeen yake, yarinyar

comissioner of police, dawani

kalan sauri yajuya yabama Hamad

baya bakinshi har rawa rawa yake

yace "I...I...Hamad I don't love

her..." Yajuyo dasauri yakalli

Hamad yadan yatsine fuska yace

"bansan metamin ba kawai I can't

get her out of my head ne she is

disturbing my peace tasa ina

loosing focus, na aureta ne sabida

nasan tunda yanzu tana taredani

always I will get myself back and

resume back my business kasan

how many contracts muka rasa

kwanan nan sabida bananan?

My business is shaking" f*ck your

business Maheer!" Hamad yafadi

ranshi ya matukar baci kaman zai

mari Maheer, cikin ihu yace "kayi

aure bazaka natsu kadaina

maganan wannan banzan business

din da matarchan ta dauraka akai

ba, Maheer which of the favours of

Allah can you deny? Allah yayika

you are gifted Maheer and talented

you are smart kome kasa hannu

yana habbaka, Maheer ni nan

akwai kudinka dake wajena about

15m bai isheka ka bude wani

business kafara ba kabar empire

chan kabar matan chan kariga kai

aure kuma kabar gidanta kacigaba

da rayuwanka anan bazata taba

sanin kana nan ba, Maheer wat

else are you looking for, you have

me"


Hamad yanuna kanshi idanunshi

sunyi jazur kaman wanda ke shirin

kuka, muryanshi yay rauni sosai

yana rawa rawa yace "Maheer you

have meee, meee Hamad your

brother" hawaye suka cicciko a

idanunshi, ahankali Hamad da

maganan shi yay sanyi sosai yace

"you have Baba, you have the girl

the girl you love Maheer mekuma

kakeso? Why can't you leave those

bad people and and kazauna

anan"?

Hamad yakarasa maganan hawaye

na fitowa daga idanunshi wani

kalan sanyi jikin Maheer yayi

kaman kankara dasauri yajuya yay

kofa yafita daga dakin, tsugunnawa

Hamad yayi ahankali yarasa me

matarnan tama Maheer, amman

koma menene yasan Allah baya

bacci, wannan auren kadai is prove

cewa Allah baya bacci and her end

is near, sannan Maheer zai kubuta

daga hannunsu, Maheer zaibar

musu komi, Maheer will be a good

man In sha Allah.

Shakur invited Hasnah Tanko

No comments