Breaking News

Kyalkyalin Kauna 50

  

Har sukakai gaban shagon Maman Intee bata kara dago kanta ba shikuma sai kallonta


kawai yake batare dayay magana ba, parking motan Dan yayi hakan yasa dasauri tashiga kokarin bude kofan tafita, ahankali Maheer yace "is this how u say goodbye"? Juyoba tayi ta kalleshi hararanshi tayi tabude koan tafice da sauri sauri gudu gudu tashiga cikin shagon, ta wajen windown shagon ta tsaya tana leka motansu dayake na waje baya iya ganin naciki daga window har addu'a take yafito yashigo shagon yazo yazaun dan wlh batason yatafi, gamamakin ta kaman yaji wish nata bude kofan mota yayi yafito yanadan yatsine fuska yasaka bakin glasses nashi dawani

* kalan sauri tajuya tai cikin shagon ganin kaman zai shigo ne daidai lokacin Maman

Intee na fitowa karo sukaci Yasmeen tarike hannunta tace "auuchhh" takoma baya dasauri, ringing wayanta yashigayi dasauri tashiga kokarin ciro wayan daga

0

jaka Maman Intee tace "ke Yasmeen duk

• zumudin amarci yasa baki ganin gabank"? Ganin number Maheer dan yanzu ta haddace shi tsaf akanta yasa

• tawuce ciki tabar Maman Intee nan wajen kofa, ciki store tashige takai wavan kunne tanadan murmushi ahankali tace

"Hello" strictly Maheer yace "come back here, ban sallame ki ba" turomai baki tayi kaman yana gabanta tazare wayan daga kunne tadago kanta karaf suka hada ido da Maman Intee datawani kalan kwashewa da dariya, rufe fuskanta Yasmeen tayi da Hijabi tawuce tafita daga shagon waje tafita ahankali yana tsaye jingine da mota dan nesa dashi ta tsaya ta turo baki tace "gani" ahankali yace

"don't spend more than 1hr anan ki koma gida" gyadamai kai tayi batare data kalleshi ba, murya chan kasa yana kallonta yace "u can go" wucewa tayi ta tafi yabita da kallo harsaida tashiga ciki sannan yajuya yabude mota yashiga Dan na kokarin kunna key Maheer yace "stop" tsayawa Dan yayi yajuyo yana kallon Maheer dayaga madubin motan yake kallo hakan yasa yace  

"what is it Sir"? Batare da Maheer ya janye idanunshi ba yace "someone is following us" daidai wani mutumi dake kan machine yaja machine din dagudu yabar wajen dasauri Dan yace "do you think Boss ce"? Ahankali yace "no ba ita bace" dasauri Dan yace "toko Baban tane"? Ahankali Maheer yace

"this is not her Dad's men, this is someone daban but who could it be?

Waye yasan ina kasar nan" yay dan shiru kafin anatse yace "call my external men code 020" dasauri Dan yadauki iPad dake kan kujeran gefen driver yashiga danne danne, ahankali Maheer yace "let's go" dasauri Dan

•yace "what if? Ita fa"? Dan murmushi kadan Maheer yayi yace "the person is after me not she, karka damu let's go" wucewa sukayi suka tafi.

*

4:24 PM

Wuraren 3 nadare waya yay karan alamun shigowan sako awayan, ahankali

Adamun yabude idanu yajaye jikinshi daga na Hajiya data kankameshi ya mike tsave vana rike kwankwason shi dake ciwo sosai kaman zai fita danba karamin aiki yakema Hajiya ba kwanan nan so yake ya burgeta ta manta da Maheer gabak daya dan yana gab da ya kawar da

Pablo gabaki daya daga empire nan, he's about to end Pablo and end him for good, saisa akace gwara enemies din dakasani da wanda baka sani ba, dan he's about to strike Pablo from all angle.

Riganshi da wando yasaka yadauki wayanshi ya zura slippers yawuce yabude kofa ahankali yafita dan baiso yatada Hajiya, sauka yayi kasa yatafi hadadden reception din hotel din dasuke zuwa inda wani matashi haka ya zauna kan kujera da wata jarida a hannunshi, murmushi Adamu yayi yace "tell me kanada good news Jarida" mutumin

Wanda aka kirada Jarida yayi yace "niko keda good news" zama Adamu yayi yana gyara zama yakalli mutumin yace "ina jinka" anatse mutumin yace "yau duka duka bikinsu saura sati daya da kwana biyu, sannan gidan dan wan nan nashi yake zama naga likita ne har asibitin dayake aiki naje, sannan naga anata gyare gyare agidan da alamu anan yarinyar zata zauna yanzu mekakeso ayi nabama CP tip kan wanda yake shirin aurama divarshi ne"? Dawani kalan sauri Adamu yace "nooooo kai, idan kayi haka kayi babban kuskure ka batamin plan dina gabaki daya kasan shekara nawa nake planning yanda zanga karshen

Pablo sainayi ya rushe" yay wani murmushi yace "banda rival kaman Pablo aduniya, babu wanda na tsana irinshi sabida yazo yatare tauraro na yahanani haske nakuma haskaka, sabida Pablo Hajiya takasa ganin amfanina da potentials dina, inaso nai ending Pablo for good ta bangare biyu ne, ta bangaren Hajya dakuma CP, inaso

Hajiya ta yarda dani tasan cewa Pablo baitaba sonta daidai dana miskala zarratun aduniya ba sannan taga evidence kuru kuru gashinan yamata karya zaije Iran ne amman aure ashe vatafi yayi aboye batare da sanin kowa a empire ba" yay murmushi yakai hannunshi yana jan dan gemun daya tara yace "saikuma nabiyun shine kaga ayanzu idan CP yakama Pablo yakama shine amatsayin mai saida kwayoyi daya kamamai yara dan yasaki kwayoyin shi abin yayi kadan, inaso CP yakama Pablo yahadamai badakalar da Pablo saiyayi life imprisonment gabaki dayan rayuwanshi zai karike a gidan yari, inaso nasa CP ya tsani Pablo sama da kowa da komi dava taba tsana aduniya, and idan inason cimma burin nan dole saina bari ya auri

•yarinyar sundan rayuwa kadan, kasan maivake nufi idan CP yazo yagane waye ya aurama diyarshi, first born dinshi?

Trust me CP saiyayi duk abinda zaiyi yaga Pablo rot in hell" dariya dukansu sukayi tare Adamu yay wani kalan zama kaman sarki yadaura kafa daya kan daya yace "and daganan haka zan dawo nine komi na Hajiya, na mallaketa tass, nine zan dawo ruler of the empire, kudin da komi yadawo hannuna, kuma babu wanda zaisan nine nay tipping both

• Hajiya da CP dan kai zansa kayi kaman yanda har yau babu wanda yasan nine nai tipping CP akan shipment din su da

CP ya kwace dahar yay leading yay kidnapping yaran, daga Hajiya har Pablo babu wanda yasan nine, Pablo baiyi tunanin ina tare da Hajiya akan gado yafada mata ga randa zasu iso ga time nikuma nakiraka nasa kaje kanemi mai bara atsakiyan kasuwa ka aika sakonda wayanshi and look

abinda successful plan dinnan nawa da brain dina yay yielding gashinan am about to end Maheer forrr goood, dudda alokacin naso yayi asara ne akama kayansu direbobin su bada information dinshi azo akamashi but something even better yafaru huhuhuuu" kwashewa sukai da dariya mikewa

Adamu yayi yace "kaje kacigaba da binsu kada kasake su kamaka, kullum kadinga bani info Allah yakaimu bikin

Ipy tashi kaje zan tura maka was kudi masu nauyi idan gari yawaye" tashi Jarida yayi yana dariya yace "godiya nake yallabai saida safe" yamai sallama yatafi. Yau duka duka bikinsu saura kwana uku tun bayan ranan dsukaje orphanage din nan basu kara haduwa ba Sunday kuma daya kamata yazo but Baba bai fita daga gidaba gudun fitinanshi vasa Ammi takira Yasmeen tacemata tagayamai karyazo text message Yasmeen tabama Farida wayanta ta tayata yimal.

Yasmeen tayi kyau kaman ba itaba itada Sa'a gyara ake musu nakin karawa gyaran jiki, yau akaje yima Yasmeen jere, Baba da Baffa sun mata kavan daki na gani na fada, bedroom duplex ne gidanta kuma ko'ina saida suka zuba kaya suka zuba gadaje

" ko'ina gobe akace za'akai kawo akwatin Yasmeen da safe.

0

Itadai Yasmeen bin komi take da idanu tarame sosai tarasa maisa Maheer baya kiranta most times short text messages yake mata shima ba kullum ba, yanda takeji gameda shi kaman zata zare, bangare daya na zuciyanta kuma fargaban auren take tana tunani vanda zatai rayuwa da criminal, tana zaune adaki Farida ta shigo tace "Anty Yasmeen mijinki yaturo abokinshi yana waie wai kie" kallon Farida tayi bamata da energy murya chan kasa tace "jeki gayama

Ammi" juyawa Farida tayi tafice bata wani imaba tace "Ammi tace kie" hijabi tadauka har kasa tasaka tasa slippers tafito gidansu jama'a sosai dan yau aka kawo akwatin Sa'a ita bama tanan, bude gate tayi tafita

Hamad tagani jngine jikin mota yana sanye da manyan kaya, tana ganinshi taganeshi akunyace tace "ina yini" kallonta yay yay murmushi yabude mota yaciro was manyan jakunkuna guda biyu yazo dab da ita yace "gashi amarya angonki yace nakawo miki" hannu tasa ta karba ahankali tama 2 kasa magana sabida yanda takeji

Hamad yayi murmushi yace "to bari naje" gyadamai kai Yasmeen tayi tace

"nagode" shiga motan shi yayi yawuce itakuma takoma gida tawuce dakinsu, tana shiga daki bama ta duba kayan ba ta watsar dasu kawai tafada gado tafashe da kuka sosai, bakaramin kuka tayi ba ahaka bacci yay awon gaba da

ita. Sa'a tamata tambayur?tana kai hannunta tana sharemata fuska ahankali tace

"fadamin menene kunyi fada da Maheer ne"? Girgizama Sa'a kai tayi kafin ahankali tace "a'a kawai" tai shiru Sa'a tace "kifadamin menene to? Meke faruwa"? ahankali tasauke jiyan zuciya tace "Ya Sa'a baya kirana kwata kwata, duka duka sau biyu mukai waya rana na farkon was randa nai dialing number shi da mistake yakirani back, rana na biyu was rannan da Ammi tace nakirashi karyazo dan Baba na gida, wasu yan kananun test message yakemin shima maybe once in a week, baya kirana kaman yanda kuke waya da Ya Faisal" takarashe maganan tana goge hawayen daya zubomata, ahankali Sa'a tace "to ke mekikeso"? Wanna karan duka hannayenta Yasmeen tadaura akan fuskanta tafashe da kuka sosai kana ganin yanda take kuka kasan kawai she can't help it ne cikin kuka sosai tace "ni kawai inaso yadinga kirana, vadinga magana dani, yabani attention, Ya Sa'a duk idan na zauna wlh shinake tunani, banasa kaina amman kawai sai inta tunaninshi yana zuwan mini zuciya, inta tuna komi nashi da yanda yake magana, nakaranta messages dayake turamini sunfi sau miliyan kinsan sau nawa ina yunkurin kiranshi saina daure nahana kaina? Rannan da Ammi tace nakira nacemai karyazo har kuka saida nayi nacemai karyazo har kuka saida nayi sabida I wanted to see him dan nai kewanshi sosal,

Ya Sa'a bansan meke damuna ba kaman zan haukace nakeji bansan mesa am even feeling this way ba akan me zan dinga damuwa da wanda bai damu dani ba I don't know what's wrong with me" dudda Yasmeen ta bala'in bata tausayi dan tana mugun son Maheer amman saida Sa'a tai dariya gain batasan soyayya ne ke damunta ba, ahankali tace "Malama nothing is wrong with you face soyayya, Wallahi bala'in son Maheer kike maybe sama da yanda shi yake sonki ba"

dasauri Yasmeen takalleta tana tsayar da kukan datake, Gyadamata kai Sa'a tayi tace "yes all this abubuwan nan dakikeji shine soyayya to Allah natuba waye ma bazaiso Maheer ba gaye har gaye, ga kyau ga tsayi ga aji ga gayu ga yanga ga miskilanci kuma wh shima yana mutuwan sonki dan ai naga yanda yake kallonki rannan daya zo wajenku dana fito dake kawai dai baida magana ne baida hayaniya kuma dama mutum mara magana kira namai wuya, amma dai" Sa'a ta dafata tace "Yasmeen you are too innocent sannan har yanzu ke yarinya ce Baba bai baki opportunity kinyi friends ba balle samari saisa bakisan all this things ba yanzu dai shawaran dazan baki shine kada ki nunama Maheer wannan mahaukacin son dakikemai dan zaki sha wahala, yakamata soyayyan namiji yafi na mace yawa so dole zaki zage dantse shi yanuna miki shine yake mahaukacin sonki bake ki nuna naki ba karki wahala besides Kece mace Kece abinso, gaki da bala'in kyau Yasmeen, ga gashi, ga hali nai kyau, ga iya girki ga uwa uba dadin zama babu abinda bazaki iva samu ba idan kinso dan haka take charge of Maheer kema kijamai aji kinashan kamshi kaman yanda yake miki kinajina" gyadama Sa'a kai tayi ahankali, saikuma

0

cikin don yakara tabbatar da abinda Sa'a tace, tace "Ya Sa'a yanzu dagaske son

• Maheer nake"? Gyadamata kai Sa'a tayi tace "so ba kadan bama Yasmeen, you 3 are hopelessly in love with Maheer, Kodayake ba laifinki bane Maheer ya iya sace zuciyan mace koni Badadan inada baby Faisal ba da haka nai crushing akanshi wh" Sa'a takashe mata idanu daidai sukai ana buga kofan ana cewa waya rufe kota sa'a tawuce falo dasauri tana cewa nine,

Yasmeen kasa koda motsi tayi daganan zuwa chan yanzu itane ke son Pablo wannan criminal din da babanta keson kamawa, mutumin dake running drug empire? Mutumin dakeda bindigogi, mutumin dake shan taba, mutumin dakesa ayi kidnapping mutane, mutumin da yanzu haka auren nan nata dayake shirin yi sabida yay threatening zai kashe iyayenta ne, mutumin da is after her family, number druglord a africa gabaki daya, mutumin da shine burin kowani dan sanda yakamashi, how can she fall for a ruthless person a ruthless man like that

" how???? tambayi kanta kafin ahankali tace "na shiga uku noooo, bazan iya sonka ba Pablo, bana sonka mistake Ya Sa'a tayi" daga labule Hajjo tayi tace "Kekuma me kika fadi ke kadai adak...." baki Hajjo takama ganin hawaye kan idanun

Yasmeen tace "ke tun yanzu harkin fara kukan ahhh lallai amarya Yasmeen"

wucewa Yasmeen tayi tafita daga dakin dasauri batare datace komiba dakinsu takoma an kawoma kawayen

Sa'a abinci dayawa duka sun hadu sunaci babu yanda basuyi da ita kan tasauko suci ba taki ta kwanta tai shir tunani yamata yawa tana zaune wajen  matan dake basu magunguna tashigo tabasu tashaa tasake komawa ta kwanta, wayanta takalla dake gefenta sotake tadauka tabude message din Maheer takaranta kotaii dadi aranta amman tahana kanta tunawa da Ya Sa'a tace sonshi take, runtse idanunta tayi gamgam ta kankame jikinta ji kaman zazzabi na neman kamata ahaka bacci yay awon gaba da ita.


No comments