Breaking News

Kyalkyalin Kauna 41

 EPISODE 4️⃣1️⃣




Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃


Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.

Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰

Registration is 1k

Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.

wa.me/+2347012181461


https://vm.tiktok.com/ZM2DAkuct/




Fitowa yayi daure da towel kawai yawuce kan dogon kujera ya kwanta yay shiru yana kallon sama damuwa tamai yawa is just as if Yasmeen tashigo rayuwanshi tace yadaina komi banda tunaninta lumshe idanu yayi dasauri jikinshi na amsawa feeling her inside his blood stream.



Har gari ya waye bai runtsa ba Dan yakira wuraren 7 yataho dakinshi, ba karamin mamaki Dan yayi ba ganin Oga na parking kayanshi da kanshi a closet, Maheer dake hada uban kaya cikin desginers LV suitcases nashi ne yace “kakai sabon motan danai order airport kai parking”? “Yes sir” Dan ya amsa, gyadamai kai yayi yace “yanzu direban will take us to airport sabida yadawo incase wani ya tambaya ya sanardasu yakaimu airport cus I know that woman will ask” gyadamai kai Dan yayi, Maheer yace “daganan we take the car mutafi school dinsu” dasauri Dan yace “I thought zamu fara kai luggage gidansu Hamad” girgiza kai Maheer yayi ahankali yace “I can’t wait to see her” kaman wanda yatuna wani abu saikuma yajuyo yakalli Dan da sauri dan baisan lokacin daya fadi abinda yaceba, sauke kanshi kasa Dan yayi yana hadiye murmushin dayakeji hakan yasa Maheer yahade rai yace “makesure baka kwashi wayan nan suit din as kaya ba, I want you dress like a student da backpack abaya” gyadamai kai Dan yayi yana murmushi yace “yes sir” dan murmushi kadan Maheer yayi yace “take the luggage to car” daukan akwatunan Dan yayi yafita dashi yana mamakin yanda kawai just like that Oga yafada soyayya mai karfi da yarinyar dayay kidnapping shi kanshi bai sani ba he’s in love, on the other hand kuma is Hajiya, dudda su Nas da Wike yasan suna gulma kaza kaza something is going on tsakanin Boss da Pablo bawai they’re sure bane but shi yasan something is definitely going on, ko jiya yana falo yaji Oga da Boss suna having sex, he knows Oga bayason Boss dan babu soyayya akan idanunshi tattare da Boss kaman yanda yake ganin soyaya a idanun Oga tattare da yarinyar CP nan, he is very worried baiso Oga to get himself into trouble, duk yanda yakalli abun is trouble dan soyayyan yarinyar CP nan da Allah ya dauramai kadai is trouble gakuma Boss, tsayawa yayi gaban mota ahankali ya lumshe ido yace “Holy ghost fire please protect My Master, protect him from any trouble and keep him safe” bude idanunshi yayi yadauki jakan ya wurga a mota daidai nan Maheer yafito yana danye da wani suit dark blue yamai fitinannen kyau yazo yana murmushi yashiga mota yace “hope ka karbomini papers din dana bari a motan Hamad”? Anatse Dan yace “yes sir” murmushi yayi yashiga mota yaji dadin yanda zai bar gidan Hajiya na bacci. Maida kofan Dan yayi yawuce yashiga gaba direba yajasu zuwa airport.



Suna kaiwa parking direban yayi Dan yafito yasauko da akwatinsu yabudema Maheer kofa yafito ya sallami direba sanan suka wuce ciki direba yawuce dan no parking ne wajen, saida yatafi Dan yace “sir wait here bari naje nadauko motan mu” gyadamai kai Maheer yayi Dan yawuce bai dade ba yadawo dawata 2013 Toyota Camry ash color  glass dinta tinted, baiso yay amfani da babban mota  da zaisa afara tambayan waya shi ko yay raising suspicious, shiga motan yayi Dan yaja motan, ta glass Dan ke kallonshi sai murmushi yake yakosa sukai school din kaman bazasukai ba.


A parking space na department dinsu sukai parking a roll na gaba ta yanda kotayaya Yasmeen tazo zai ganta, dan Juyowa Dan yayi yakalleshi yanda yake kallon waje yace “Sir bara muje office ba tukunna naga baa fara zuwaba” paper hannunshi yakalla yace “tanada lecturer ba 10, 11-1 shine lokacin dazanje auditorium dinsu for English itama zatazo wajen” gyadamai kai Dan yayi yace “do you need anything inje in samo maka”? Girgizamai kai Maheer yayi fuskanshi na kallon waje yace “a’a”.

✨KYALKYALIN KAUNA✨




      ✍🏻M SHKUR


No comments