Breaking News

Kyalkyalin Kauna 36

 EPISODE 3️⃣6️⃣




Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃


Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.

Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰

Registration is 1k

Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.

wa.me/+2347012181461


https://vm.tiktok.com/ZM2DAkuct/


Ganin takasa magana sai kuka take yasa Aliyu yace “muje nakaiki wajen Baba” ganin taki tafiya sai kuka take yasa ahankali yakai hannunshi zai kama nata, boye hannunta tayi abaya sannan tafara tafiya hakan yasa yace “yauwa muje” bude mata motan yayi ta shiga ya maida ya rufe shima yashiga daman fitowanshi kenan kuma Babane ya aike shi kwana yayi yakoma zuwa police station din shiga ciki yayi yay parking wajen parking, ganin ko Hajibi babu ajikinta sai dan kwalin data daura awuya yasa yaciro wayanshi dialing number wayan Baba yayi, wayan na gab da katsewa Baba ya dauka anatse yace “Aliyu” dasauri Aliyu yace “Yallabai I just found Yasmeen akan titi gatanan amota na kafito banso na……..” katse wayan Baba yayi baima jira Aliyu yakarasa magana ba, gudu gudu sauri sauri Baba yafito daga cikin police station direct wajen parking yaje zuwa wajen motan Aliyu Yasmeen bama ta luradashi ba sabida yanda take kuka Baba yadade tsaye yana kallon Yasmeen ta glass he can’t believe itane kafin ahankali yabude kofan motan dasauri tadago kanta ganin Baba batasan lokacin datai wani jumping tafito ba kawai tafada jikin Baba ta kankameshi, kankameta Baba yayi yana shafa bayanta kaman zai haukace sabida dadi dagota yayi daga jikinshi ya wani kalan mammanna mata kiss agoshi kawai yasake sata ajiki duk Aliyu na kallonsu, yanda Baba keson yaranshi yadade baiga wani dan arewa mai son yara haka ba, sun dade ahaka ganin kukan yaki karewa yasa Baba yabude bayan motan yashiga da ita shima yashiga tareda rufo kofa anatse yace “take us home Aliyu” tada motan Aliyu yayi shikuma Baba kawai ya kankameta yayi shiru yanabin tundaga kan kafanta dayaga bandage da kallo zuwa goshinta dabai gama dawowa daidaiba kaman yatayata kukan datake yakeji, he’s so happy at the same time sad, wuraren 7:30 suka kai gida ga yan sanda akorfar gidansu guda uku, bude bayan mota Baba yayi yafito tareda mika mata hannu ahankali yace “fito” fitowa tayi ahankali yana rike da ita yawuce yabude gate babu kowa a tsakar gidan banda Ammi da ita kadaine zaune abakin kofanta akasa babu ko tabarma tasa hijabi hannunta rike da charbi tanaja tana kallon sama idan ka ganta zaka iya kuka harta rame ta chanza kaman ba Ammi ba, jin an taba gate saida tadanyi motsi amman bata juyoba, ahankali Yasmeen dake tsaye wajen gate din cikin wata kalan raunanniyan murya ganin Mamanta tace “Am…….Ammi” wani kalan juyoda kanta Ammi tayi jin muryan Yasmeen, ganin Yasmeen gatanan Yasmeen dinta sanye da kayan datasa ranan dazataje makaranta amman banda Hijabi danda Hijabin Farida tadawo yasa Ammi ta shiga tattaba bango kaman makauniya tana kokarin tashi amman takasa sabida yanda kafanta yayi sanyi, dawani kalan gudu Yasmeen ta taho batai wata wataba tawani kalan shige jikin Ammi tace “Ammiiii” kankameta Ammi tayi tace “Yas…..yarinyana kene, Yasmeen dina” tafashe da kuka bude kofa Yaya tayi jin hayaniya dan gidan nasu yadawo kaman na makoki tun bayan an sace yaran, ganin Yasmeen yasa tawani kwala ihu “Baffa fito Yasmeen” kowa na gidan fitowa yayi hadda su Farida da Sa’a haduwa sukayi dukansu suka kankame Yasmeen, kowa na gidan Hamdala yake ganin Yasmeen, sun dade ahaka sannan Ammi tasake ta hannunta takai ta daura kan goshinta inda Ya kumbura dakuma kafanta da hannunta duk tana dubawa, wani kalan murmushi Yasmeen tayi ahankali tace “jiya naji ciwon da ina kokarin guduwa ta window dakin danake, don’t worry Ammi lafiyana kalau” Gyadamata kai Ammi tayi sai kuma tasake jawota jikinta ta kankame fincike Yasmeen Yaya tayi daga jikin Ammi tace “ke Maman Nanah bakida kawaici kinsan kwana na nawa bama bacci sabida Yasmeen dina, zonan diyan kirki” tarungume Yasmeen tace “barka barka Allah ya fito mana dake” karasowa wajen Baffa yayi ahankali ya rungumeta yama kasa fadin komi sannan yacirota daga jikinta tareda shafa mata kai hakama Baba karami da Hajjo Ammi sai bin Yasmeen din take da kallo, kafin ta tashi da sauri bucket tadauka tawuce kitchen dasauri ruwan zafi ta debo ta sirka bucket din yacika tadauko dasauri Baba yazo yasa hannu zai karbi bucket din wani kalan kallo Ammi tamai hakan yasa ahankali yacire hannunshi dagakan bucket din, wucewa Ammi tayi da bucket din dakinta dan bazama tabarta tai wanka atsakar gida ba bayinta ta ijiye tafito takalli Yasmeen din dahar ta zauna kusada su Farida da Sa’a duk sun rirrike mata hannu su Baffa kuma duk sun tsaya kallonta suke Ammi tace “zomuje kiyi wanka” tashi tayi ahankali tabi Ammi ciki hakan yasa Baffa yakalli su Yaya da Hajjo dasukai charko charko yace “aje ahada karin kumallo” yakalli su Farida yace “kuje ku taya iyayenku aiki a kitchen” duk suka watse Baffa yawuce yashiga dakinsu hakan yasa Baba ahankali yawuce yashiga daki afalo yazauna yay shiru yanajin Ammi da Yasmeen.



Zaunar da ita Ammi tayi abakin gado tana kwance mata dankwalin data daura awuya tace “babu abinda suka miki” girgixama Ammi kai tayi ahankali tace “a’a” anatse Ammi tana kallon kwayar idanunta tace “babu wanda yataba mutuncin ki na diya mace? Karki mini karya ko ki boye mini wani abu, babu wanda yamiki wani abu”? Ahankali tace “eh” anatse Ammi tace “kin fara period”? Gyadama Ammi kai tayi, Ammi tace “yaushe?” Ahankali tace “yau day 2” ijiyan zuciya Ammi tasauke tace “waya baki pad”? Murya chan kasa tace “nayi rashin lafiya inata amai cikina na ciwo shine aka kawo Dr yadubani ni bansani ba kaman Dr ne yagaya musu abinda ke damuna sai suka kawomini pad Dr yace na shirya zai dawo nan da 15minutes hadamin drip, bayan 15min yadawo yasamin, drip din baima kareba ganin ba kowa adakin na zare nai attempting escape ta window shine naji ciwukan nan, karnukansu suka biyoni aka maidani daki” shiru Ammi tayi tana kallonta tace “wani yataba dukanki ko marin ki”? Dasauri ta girgiza kai tace “babu abinda aka tabamin” ahankali Ammi tace “kinga fuskan Ogan su shi Pablon”? dasauri ta girgizama Ammi kai tace “a’a suna boye fuskansu” hannunta Ammi takai tadaura akan cikinta tace “baki wani ci abincin kirki ba ko”? Gyadama Ammi kai tayi, ahankali Ammi ta mike tsaye tareda dagata zage mata zip na riga tayi tareda bata zani karba tayi tajuya akunyace tacire rigan tadaura zani, kayan Ammi ta karba tace “jeki wankan to” wucewa bayin tayi Ammi takawo pad da pant dawani simple gown na bacci mai taushi ta ijiye mata kan gado sannan ta kwashe kayan data cire tafito falo zatakai waje Baba tagani zaune kallo daya tamai tadauke kai tafita tadan jima awaje dan saida ta tsaya a kitchen tahado shayi dan Yasmeen nason tea da bread tana shigowa bataga Baba afalo ba wucewa uwar daka tayi zaune taganshi abakin gado yarufama Yasmeen datai bacci bargo dan tun dazu tafito ta shirya tsaf bin Ammi yayi da kallo zuwa Ammi tayi ta ijiye tea ganin tana bacci tajuya zata fita karaf Baba yakama hannunta wani kalan kallo tamai ahankali Baba yace “hit me if possible but I can’t stand wannan silent treatment dakike mini dan Allah kiyakuri” cikin wani kalan murya Ammi tana kallonshi tace “how dare put my children at risk Ibrahim eh? How dare you kasa rayuwan yarana a hadari? Kadauka bansan meke faruwa bane? I know yanda baka basu duka abubuwan su ba dalilin dayasa suka rike Yasmeen kenan, wlh wlh ka godema Allah mutanen nan basu tabamini yarana ba, I believe everything da Yasmeen tace sabida nasan tana al’ada banda wannan ni mahaifiyarta ce nasan baa  tabamin yarinya ba, amman wlh wlh wlh kaji na rantse maka sau uku da mutanen nan sun tabamini yara da sai kaga complete new side of me, and bari kaji nafada maka” Ammi tai maganan azafaffe but yet muryanta so soft ko Yasmeen dake dakin da idanunta biyu daba lallai tajisu ba tanuna Baba da yatsa babu tsoro ko shakka tace “bazan taba hanaka aikin ka ba amman kasani don’t you ever and ever put rayuwan yarana a hatsari wlh tadalilinka ko aikin ka idan wani abu yakara tabamini yara Allah saina bark……” hannu Baba yasa dasauri yadaura akan bakinta dan yasan duk cikin bacin rai take maganganun nan cikeda lallashi da saukan da murya dan yasan kowa shi zaiyi blaming baida option but yabasu hakuri daga ita har Baffa yace “bazan kara sa rayuwan yaranmu a hatsari ba I promise, I am so sorry wife ki yakuri dan Allah I can’t stand this anger, now that yaranmu duka are with us let’s solve our differences mucigaba da kula da yaranmu muna basu tarbiya tare kinji, kiyakuri forgive ur husband” yanda Baba ke lallashinta kaman bashiba tadade tana kallonshi tausayi ma taji yabata duk yay zuru zuru kaman bashiba shima tasan yashiga damuwa dama da itama kawai shi namiji ne dole Ya daure amman kowa yasan yanda yake son yaran nan dudda taso tai sati bata kulashi ba kasawa tayi shigewa jikinshi tayi tafashe da kuka ahankali tace “hankalina gabaki daya ba akwance yakeba yanzu tayaya xan barsu suje school sucigaba da activities nasu what if sun dawo sun kara kwashemini yara” dasauri Baba yace “duka yaranmu will resume activities nasu babu abinda zai samesu da izinin Allah, zan zuba yan sanda a school nasu Farida, zansa Aliyu for now yadinga bin Yasmeen school, da wajen aiki yana gadinta daga nesa batare datama sani ba, so our kids are safe in sha Allah kawai kidage da musu addu’a kinji” gyadamai kai Ammi tayi dagota Baba yayi ya manna mata peck agoshi murya chan kasa yace “I love you sosai Maman Nanah” juyamai idanu tayi cikeda yanga tace “shiga bayi kai wanka nidai” kallon Yasmeen dake bacci sosai yayi sannan yakalleta, fari tamai da idanu tace “ba saisa nace maka kasayi fili ba migina bigger house” wucewa tayi tafita daga dakin shikuma Baba yawuce bayi yana sauke ijiyan zuciya hankalinshi ya kwanta saura Baffa yanzu, deep down tunani yake ta yanda zai kama Pablo dan yanda yay kidnapping yaranshi yasa Baba ya kudirci aniyan kozai mutu in the process he must bring Pablo Escobar din nan to justice but for now he will secure and safeguard family nashi tsaf tsaf dan su kadai Pablo zai taba yatabo shi harsu Baffa yanzu zai zuba undisguised yan sanda akasuwa dan baiso su Baffa su sani dan wlh bibiyan Pablo yanzu yafara he will get that boy koshi dan gidan uban waye, he will get Pablo Escobar no matter what!.


✨KK✨




✍🏻M SHAKUR


No comments