Breaking News

Kyalkyalin Kauna 33

 EPISODE 3️⃣3️⃣




Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃


Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.

Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰

Registration is 1k

Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.

wa.me/+2347012181461


Daukan goran Hajiya tayi tafito daga kitchen din, tadan leko cikin falon daganan dinning taga falon babu kowa hakan yasa tawuce tai hanyar corridor da saurin bala’i, bude kofan study Maheer tayi ganin baya ciki yasa taji hankalinta ya kwanta dasauri tai wajen kofan dakin da Yasmeen keciki, key tashiga sawa tana waige waige kaman wacce tazo sata, Yasmeen har bacci yadan soma dibanta dan bata dade da gama shan tea ba taji ana kokarin bude kofan dakin datake ciki dasauri tabude idanunta tareda tashi zaune har cikin ranta taji kawai tana addu’a Allah yasa shine she just wanna see him, daidai an bude kofan dakin Hajiya tashigo fuskanta adure, wani kalan mugun faduwa gaban Yasmeen yayi itadai batasan waye wannan matan ba, ko Maman shi ne ko wata Antyn shine oho, amma dai basa kama dan ita kaman balarabiya shikuma bakine, to maybe step mom dinshi ne ita Baban shi yarasu dan bata tabajin muryan Babba ma agidan ba, dai koma wacece ita duk sanda zata ganta gabanta saiya fadi hakanan takejin tsoron matan, wani kalan kallo Hajiya tamata saikuma ta danne duk wani abu dake ranta takaraso gaban Yasmeen dasauri Yasmeen tasauke kanta kasa tana wasa da yatsunta feeling restless, sosai Hajiya ke karema Yasmeen kallo from head to toe, to uban me Maheer yama gani jikin yarinyar nan dan babu abinda batafi yarinyar nan dashi ba gata baka, gata ba auki, dan dama dama ma tanada dan nono dan koyaya ka kalli kirjinta zakaga yes akwai abu bawai irin tangerine din nan bane wannan sunkai girman lemu mai zaki but dudda haka me akeyi da irin nonuwan nan ga nata nan lafiyayyu Masha Allah manya manya dasu damdam, ga yarinyar babu wani ass na kirki, ita ta kalli Yasmeen din takara kallonta tarasa uban me Maheer yagani awajenta dan wlh ba hassada ba the only abu da Yasmeen zata nuna mata shine yarinta da karancin shekaru banda haka duk wani abu da Allah yayoma diya mace tafita, dan ijiyan zuciya ta sauke ahankali tace “wa ma kike da suna”? Batare da Yasmeen ta kalleta ba tace “Yasmeen” cikin murya kaman Hajiya zata maketa tace “ke munafuka ni ba namiji bane dazaki lakema murya kina wani abu sanyi sanyi sabida asoki ba makira kawai mayyan maza, kinga Pablo yaro kyakkyawa burin kowace ya mace, ga kudi ga ilimi ga connection, ga kira gymnastic body kin kanainayeshi kina mishi wasu yan abubuwa kaman yarinyar shekara uku ko, makira ni fadamini asalin sunanki ba sunan yara kananan nan dakika kiramin ba menene asalin sunanki”? Hajiya ta dakamata tsawa da saida jikinta yadauki rawa ahankali Yasmeen tace “Yasm…..Fateema” tsaki Hajiya tayi ta tsugunna agaban Yasmeen takalli kwayar idanunta tace “kalleni nan nazo namiki magana ne sabida naga take taken ki, koma menene aranki kan Pablo ki nisance shi, ki kiyayi Pablo kikuma manta shi da kamanninshi aranki, bar ganin yana miki mutunci bazai hana idan Babanki yakara tabashi yasa akashe uban naki ba ki koma marainiya, na riga na raini Pablo baida imani” faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri takalli Hajiya, murmushi Hajiya tayi ganin ta firgita tamike tsaye tareda bude marfin goran ruwan dake hannunta tamika mata tace “ga ruwa kisha” kallon ruwan Yasmeen tayi saikuma tasauke kanta ahankali akasa cikin yar kankanuwan murya tace “banjin kishi” “ke zan hallaka ki wlh tallahi ni ba Pablo bane, hallakaki zanyi nataro yaran gidan nan kusan su goma su taru akanki su cicciki ciki su wulakanta miki rayuwa wlh su kekketa miki haddi ki rasa mai auranki har abada dan haka kibini ahankali, kidaina matsemin murya kina yan abubuwa mace ce irinki agabanki ba namiji ba, amshi ruwan my friend” ahankali Yasmeen tamika hannunta dahar rawa rawa yake takarbi ruwan daga hannunta, Hajiya takama waist nata tana kallonta tace “Oya sha agabana nagani” Gyadamata kai Yasmeen tayi hawaye na ciccikowa a idanunta takai ruwan bakinta, tun kafin takarasa kai ruwan bakinta taji ruwan nada wani kalan wari hakan yasa takasa kai ruwan bakinta, dasauri Hajiya tace “bazaki sha ba” sake daga goran tayi awani kalan hankali kaman batada jini ajiki dawani kalan fushi Hajiya ta fizge goran a hannunta takai saman bakin Yasmeen data datse da sauri tafashe da kuka sosai, cikin fushi Hajiya tace “dan ubanki bude bakin saikin shashi wlh” kankame bakinta Yasmeen tayi gamgam taki budewa dan tasan ba ruwa bane wani abu ne daban ganin haka yasa Hajiya tadaura hannunta kan hancinta ta matse kan hancin nata da duka karfinta hakan yasa Yasmeen takasa numfashi dudda yanda ta daure she was fighting it rashin numfashi a hanci yasa ta bude bakinta Hajiya ta matse goran ruwa na shiga bakinta tai gulp daya kaman zata shide daidai an bude kofan dakin awani kalan firgice Hajiya ta juyo, ganin Maheer batasan lokacin data saki goran tasaki hancin Yasmeen datai wani irin nishi kaman wacce ke shirin suma ba, sakin kofan Maheer yayi dasauri yanama Hajiya wani kalan kallo yazo wajen, ahankali yajuya yakalli fuskan Yasmeen dake kuka sosai yaduka yakai hannunshi yadaura kan goran ruwan dake kan jikin Yasmeen dabai gama karewa ba yadau goran yajuya yakalli Hajiya dake kallonshi tazaro idanu yakai goran saitin hancinshi still yana kallon Hajiya, jefar da goran yayi akasa yajuya yakalli Yasmeen dake kuka sosai, batare dayace kalaba hannunta yakama dasauri tadago kanta takalleshi sabida shock din dataji, murya chan kasa babu alamun wasa kan fuskanshi yace “come” batai musu ba tashi tayi jan hannunta yayi yana gaba tana biyedashi tana kallonshi zuwa bathroom dake dakin budewa yayi yashiga da ita zuwa gaban wash hand basin, sakin hannunta yayi ahankali sannan yabude tap yatara hannunshi yana wankewa kafin ahankali yace “open your mouth” kallonshi tayi kaman bata gane abinda yake fadi ba, zubamata mayun idanunshi yayi softly yace “bude bakin ki” batasan mesa ba kasa musu tayi ahankali tabude bakin nata kadan tana kallonshi kirjinta na bugawa sosai sabida yanda suke tsaye abayi dagashi sai ita, shima kallonta yake still kaman yanda take kallonshi yace “bude da kyau” dan tsorata tayi ganin yanda ta tsorata yasa yace “close your eyes” lumshe idanunta tayi dasauri, ahankali yabi dogayen eyelash nata da kallo, murya chan kasa makoshi yace “open your mouth a little bit wider” bude bakinta tayi duka yabi fararen kananun hakoranta da kallo, gata da jan tongue kaman na jaririya, hannunshi dayake wankewa kasan tap yacire two middle yatsunshi yakai yasa abakinta dasauri ta rufe bakinta atsorace ta matse yatsunshi biyun abakin, wani kalan lumshe idanunshi yayi sabida yirrrrr da jikinshi yadauka cus bakinta is so damn warm, cikin muryanshi datai sanyi sosai dakenan chan kasa yace “are you trying to swallow my fingers” girgixamai kai tayida sauri kaman yarinya yabita da kallo kafin cikin wani kalan yanayi kaman Mai lallashinta gently yace “to open” batai musu ba tabude bakin ahankali, batasan meya mataba taji yatsunshi chan wajen wuyanta atare yadan daki wani bangare na cikinta kawai wani mugun amai ne yazo mata mata mara control yana fito da yatsunshi waje aman na zuwa tajuya gefe ma aman bai bartaba sai jikinshi, chak ya tsaya yana kallonta ko gezau baiyiba saima hannunshi dayasa yakama kafadarta ahankali ganin yanda jikinta ke rawa, hatta tea datasha saida ta amayoshi tass, saida tagama takalli jikin riganshi kawai saita fashe da kuka, sakin kafadarta yayi yasauke hannunshi kasa yace “ki gyara jikinki kifito” yay maganan yawuce yafita daga bayin yana jawo kofan Hajiya tabi rigan jikinshi da kallo, zare rigan yayi awajen yarike a hannu yataho cikeda zuciya yawani fizgo hannunta batare dayace kala ba yawuce yafita daga dakin baima tsaya kulle kofan ba, janta yayi har zuwa sama direct dakinta yabude yashiga da ita wani kalan jefar da ita yayi saida tafadi akasa dasauri ta tashi tana kallonshi jikinta yahau rawa ganin yanda ranshi yabaci, karasowa gabanshi tayi zatai magana kawai yadaga hannunshi jikake passs! Ya wanka mata lafiyayyen mari.




✨SPARKLES OF AFFECTION ✨


 

       ✍🏻M SHAKUR


No comments