Breaking News

Kaddararmu 7-8

K


ADDARARMU

                 (OUR DESTINY)


                         7_8


                            ✍️


it was a sunny afternoon, he was playing hide and seek with his sister it was his turn to hide, waje dayane dazai boye  yake Ganin kanwarsa bazata gansaba , shine dakin iyayensu , Dan haka da sauri yay sneaking to their parents room batare da saninta ba , tana can tana counting.


Samunsu yay suna bacci , har yànzu Yana iya tuna kayan da umminsa tasa a ranan ,  hakama kalar bedspread din Dake shimfide a gadon with red roses on the quilt not a single word has he forgotten, not a single memory, a hankali yake tafiya Gudun karsu tashi , tip toeing yafarayi a hankali har ya karasa inda wardrobe dinsu yake  yasa hannu ya Bude a hankali gudun kartai Kara su Farka yashige ciki Yana dariya yasan safna da wuya ta gansa don tasan ko Wani hiding place dinsa except din daya zo.


Yana Jiyota tana counting 5 ,6, almost nearing to 10 , he was so eager to win this time , suddenly yaji ta tsaya da counting din at eight ;

Dariya Yasa Dan yasan irin wayyon datake masa kenan saitai shiru da counting din ya dauka ta tafine Ashe tana wajen idan yagaji ya fito saitasa ihu tana  murna yeyh nakamaka , nakamaka .


Nasan wayyonki yarinya I will never come out of my hiding place har saikin zo kin kama ni, nasan bazata taba Tunanin Ina dakinsu ummi ba  yafada Yana Kara gyara zamansa yadda zaiji Dadi .


Da karfi yaji an banko kofar dakin  hakanne ya razanashi ya leko ta hole din da sauri thinking that it was safna , Amma to his surprise mutane yaga suna shigowa four armed men , sanye da bakaken kaya hakama fuskarsu dauke da mask suka shigo dakin hannunsu dauke da makamai , Kallonsu yake tacikin wardrobe din ganin sun tsaya daidai kan gadon da mahaifansu suke , Who are they he Wondered what they were doing in his parents room he thought  to himself, Karan tafiyar daya jine yasashi Maida hankalinsa kan kofar  shigowa , wata macece take shigowa dakin kafarta sanye da wasu highhills  , Haj maryam sadam Bazai taba manta smirk din Dake lips dinta ba lokacin data shigo dakin ,Kai tsaye inda mahaifansa suke kwance ta nufa tareda tadasu, da sauri Abby ya mitsitsike Idanuwansa ganin mutane tsattsaye akansu ,yahau sallati hakama ummi .


 Kallonsu yake daya bayan daya muryar dayaji ne yasashi kallon direction din da sauri , Maryam you ? yafada da Mamaki Yana nunata .


"Suprise! tafada tana ware hannayenta a sama with a wicked smile on her lips.


"mekike Anan ?! who are all those people , who let them in , Abby ya fada seriously confused .


Dariya tasa sanan ta dubeshi aren't you happy to see me muhd salis after a long time , na dauka zakai farin ciki da Ganina tafada tana sakin murmurshi Amma buried in her eyes were so much hatred and disguest.


" what are you doing here" aikan Yana karasawa yaji saukar Mari a fuskarsa , da sauri ummi ta Kare Abby tashiga Bata hakuri tears falling from her eyes , what do you want please spare my husband .


Can't you see? are you blind ?! I'm here to kill both of you 

tafada lokacin data karasa wajen couch din Dake dakin ta zauna tana kallonsu with so much pleature Ganin yadda hankalin Abby yake a tashe 

  Amma kafin Nan akwai maganar da nakeson fada maku kafin kutafi grave dinku ....tafada tana sakin murmurshi.


"Don't be stupid Maryam you're making a great mistake yafada muryarsa na breaking ,

wata iriyar Dariya tasa irinta basawan Nan kanta tsada kallonta Kansa , Wanan ba damuwarka bace you're a dead man already.


I always want to be this woman tafada tana nuna ummi Dake gefensa Dake Kuka you know that , I wanted to be your wife ; salis , I loved you with all my heart , i even got pregnant for you Dan kawai ka  aurenne , but you changed your mind Saboda Wanan matar Dake gefenka.


ka barni nida Danka ka aureta , kagayamin fina Kyau tai Komai ?meh take dashi da bani dashi uhh? why do you have to choose her tafada da karfi  tana janyo Wani flower vase Dake gefen couch din tamakashi kan tiles din , Nan yafashe ta dago tana kallon Abby yayinda idanuwanta ke zubar da kwallah , Why salis ! why?


Da sauri Abby ya Mike look maryam kinsan duk Abunda kika fada ba haka bane nasan ada munso junanmu har Muna Shirin aure despite that irin son da kikemin I have to leave you , karki manta I myself caught you cheating on me with my friend Kuma yaron da kike magana saif is not my biological son , you must admit that....Dukda nasan da haka I gave you one of my companies warren cooperation as a compensation Saboda i never intended to have a child with you , you drugged me 


shut up !! tafada tana mikewa daga kan couch din Datake zaune  jikinta har rawa yake dakin tafara zagayewa trying to stabilize herself , juyowa tai da sauri tana Kallonsa Kamar wata zararra well I don't need you anymore, I have your Baby now and that means duk Wani Abu daka mallaka nawane nida Dana saif tafada tana kwashewa da dariya yayinda little tears ke dropping Daga idanta .


And do you know what I will do  ? I will kill both of you , you may be thinking you have two kids dazasu taking after you right? Ha_ ha zan kashesu gabadaya don haka am just an inch away from achieving my goals.

Tafada tana Kuma kwashewa da dariya yayinda ta Maida Kallonta kan ummi Dake Kuka hankalinta ba karamin tashi yay ba tsoranta kar matar Nan ta kashe mata Yara , you always want to be with her right? ba damuwa , I'll let you  have her Amma that will be in your grave tafada tana fizge bindigar Dake hannun Daya daga Cikin Yaran dasuka zo dasu .


Ummi data fashe kuka tace mata dan Allah karki kashe mana Yara Basu da laifi  spare my children please tafada tana kuka Tareda rirrike  Abby daya rumgumota a jikinsa yana rarrashinta .


Your daughter is already dead Dan haka ma ki kwantar hankalinki kema Kuma  yanzu zakije inda muka aikata ....aikanta Karasa Abby yay wani kukan kura ya shake mata wuya da karfi  Nan da Nan tashiga tarin azaba idanuwanta sun firfito waje , da sauri yaranta sukai kan abby Tareda rikeshi , leave me  alone Maryam I will kill you with my bear hands , how dear you kill my daughter Mai tai maki ni yakamata ki kashe not my family what are you waiting for kill me common Nace ki kasheni .


 Tana dawowa nutsuwarta ta zura hannunta cikin doguwar rigar dake jikinta sai ga wata Yar karamar pistol  tafito dashi ta saita Abby dashi da har Lokacin Yana  ihun ta kasheshi , yes go ahead kill me yafada ganin tana saitashi da bindigar da sauri ummi dake kukan mutuwar yarta ta tashi tareda shiga gabansa , Hannunta ta hada tana kokarin tsuguna mata , Abby ya matsar da ita let her shut me tunda ni takeso common shut meee....


Yaron   dake cikin wardrobe jikinsa sai bari yake Yana kallon yadda umminshi ke kuka ga Kuma wanan matar tsaye a gabansu dauke da gun tanai masu dariya hannusa ya dunkule yana cije bakinsa haweyene suke kokarin Fitowa daga idansa but he couldn't let that cije lips dinsa yake da karfi har Saida ya farajin Wani taste Mai gishiri gishiri  a bakinsa , he can't believe she killed safna he's sister , he watched as she point the gun to he's parents.


   Salis ko baka fada don haka  wanan gun din dakake Gani musamman saboda Kai nayota it's a paper weight gun bazaka tabajin kararta ba don haka no one will come to your Aid , hakama you will feel no Pain saidai kana kallo Jininka zai kare kafin ka mutu , tafada tanasa dariya Kasan Mai yasa ? Saboda I love you so much salis dukda inason ka mutu I couldn't like you to feel the pain of death saidai Kawai  ka mutun tana gama fada tai pointing ummi da gun din , 


Zan fara Dake !

Da Sauri Abby yafara  kokàrin kwacewa daga hannun yaranta 


"No! 

Maryam don't , please we will talk about it .


No matter how much he wanted to look away,  yakasa idonshi Kem akan matar Dake kokàrin pulling ma umminsa trigger yana kallo hopelessly.


Pleas...e yaji muryar Abby yayinda ummi kuwa lumshe idonta tai tana jiran harsashin .

Sallatin ummi dasuka jine yasasu kallonta da Sauri kamar yadda ta fada ba wani sound sai jini dasukaga yana bulbulowa ta wuyan ummi Kamar an  Bude famfo hakan na nufin a wuya ta Harbeta .


No ! Abby Yafada Lokacin dayaga jini na fita jikin ummi ,  kankace Mai gabadaya white rose quilt dinsu ya fara Baci da jinin , hadiza Yafada yana riketa, rigar  jikinsa ya cire yana toshe mata inda jinin Ke fita , stay still karki mutu it's all my fault Yafada hawaye na zubo masa , a hankali ummi ta dago Hannunta da kyar dake bace da jini takai fuskarsa , kar...k..kace hhhaka ...sali..s tafada Muryarta na rarrabewa it's OUR DESTINY ( Kaddararmu ce ) ba abunda....za...mu...iya can..zawa tafada tana  Tari saiga jini ta hanci da Baki idanuwa tane suka fara  kokàrin rufewa Abby Dake kuka wiwi ya Mike tareda kallon Maryam Dake tsaye tana kallon duk abunda suke yace karshenki Bazai taba kyau ba kill me kill me Yafada shouting on top of his voice.


Oh  oh my salis why? Why  are you in sure a hurry karka damu I will kill you ko baka fada ba , tafada dariyarta na echoing a dakin you deserve to die salis .


Yes kill me and get done with it , kin kashemin mata , my daughter, my son i have nothing left with yasake fada on top of his.voice.


Oh yes , baby ! I will do that right now   tafada tana saita gun din a forehead dinsa .


I hope In the next life you make the right. Choice Goodbye sweetheart tafada tana danna kunaman .


Tas kake ji ta daukeshi da bandigar baya yay yafada kan gadon inda matarsa take jinin na zuba a goshinsa yayinda idanuwansa ke kallon saitin da wardrobe idonsa cikin nasa , yana kokarin magana rai yay halinsa , Idanuwansa ya zaro ganin mahaifinsa zai mutu .


Kallon ragowar tai find the boy he must be in the mansion ku duba ko ina tafada tana kallon gawarwakinsu .


Yes boss suka fada suna ficewa daga dakin da sauri .Saida ta gama kallonsu kan tajuya tana bin bayan ragowar .


Idan da abunda can be more  damaging is the fact that a gaban idonsa aka kashe masa iyayensa dayafi komai so a rayuwarsa tareda yaruwarsa safna haka ya zauna for good six hour yana kallon gawarwakinsu batareda yay Koda digon Hawaye ba har lokacin da police suka kawo masa rescue Nan aka Hada gawarwakinsu harda na safna abun tausayi aka tafi dasu.


Wanan Abu da yafaru ba karamin tabashi yay ba both physical and mentally tun daga wanan lokacin zuciyarsa ta kekashi baisan Wani Abu ba waishi yafiya ba , hes life  became horror.

Ko magana ya Daina yi , haka Yan uwan mahaifansa sukaita fama kafin wasu shekaru yafara dawowa nutsuwarsa Amma he has become a new creature instead.

No comments