Breaking News

Kaddararmu 13-14


KADDARARMU

            ( OUR DESTINY)


                    13_14


                         ✍️


Bayan kwana biyu da zuwanta company din , suna zaune a tsakar gidan kawai saiga kira yashigo wayarta  , jikinta har  rawa yake wajen dauko wayar data soke Jikin zanninta tana aduar Allah yasa mlm sani ne ke Kiranta , illai kuwa shi dinne ,Wani  farincikine ya lullubeta dama  kullum cikin tsimayin kiransa take , aibatasan lokacin data saki wukar datake yankan salad din ba  tai daki da Sauri , tana Jin hajia na tambayarta waye Amma batabi takanta ba .


" Hello ! 

tafada , bayan ta sakala wayar a kunnenta ,

Asallama alaikum aka fada dagà dayan bangaren malam Sani ne ke magana ,  na wajen m.....

malam sani tafada tana katseshi , ainagane  ka,  tafada da sauri tana jiran  Jin dalilin kiranta dayayi ,

 dama kiranki nai  nagaya maki alhaji yazid yazo wato Dan uwane gashi  yallabe ,shine nace bari na kiraki kokinada  bukatar ganinsa , katseshi tai da Sauri , zanzo yànzun nan aiyananan ko Bai tafi ba ? Eh Yana Nan , Amma ki sauri Dan zai iya fita ko Wani lokaci .


Toh shikenan ganinan zuwa yanzunan zan taho nagode malam Sani tafada,  bakomai saikin karaso yace Mata sanan takashe  wayar .


  Hajia ! hajia ! tashiga kwallawa hajia Kira , wanan Wani irin  Kirane  haka afra saikace makwaniya hajia rabi tafada tana lekowa daga kitchen, 

bakisan Wani Abuba hajia , ta Ina zan sani Ina Nan tafada tana kallonta  yànzun Nan mlm Sani yakirani wai yazid yazo Dan uwan Wanda jadeeda ke wajensa tafada tana tsallan murna .

Mlm Sani Kuma?  waye mlm sani ni Rabia  tafada tana kallonta Cikin mamaki. Kai hajia wanan tsohon dake aiki a company din Marwan investment .


Au kicemin wanan mara mutuncin Maigadin Dake hanamu shiga Duk Lokacin da mukaje Danafi ganewa to yànzu daya kiraki uwar Mai zai maki da har naga kina tsalla badai cewa yay Yana sonki Bako?


Kai ! Kai ! hajia kin fara ko,  ana Baki kina kin karba Allah na tuba Mai zanyi da mlm sani mutumin da yayi saan baba ya Haifa , tafada tana Bata fuska tareda turo Baki irin ranan nata yabace .

To naji shikenan basonki yake ba fadamin Kiran Mai yay maki Danaga kina wanan Uban murnan , yawwo yànzu naji magana tafada tana Sakin murmushi Itama murmushin tai mata,  

Nan ta zauna tashiga Bata labarin Abunda yafaru  triyan triyan hajia Bata katseta ba har Saida takai karshen zancenta  , aikuwa zama Bai kamamu bari na tashi saimu tafi tare , Yi Maza kishiga  gidansu hafsatu kikiran hauwa tazo kan Abincin Nan bara na dauko hijabina mutafi , toh Kawai tace  yayinda take ficewa daga gidan 

da sauri  dan Kiran hauwa Yarinyar dake taya hajia akin abinci .

   

Koda suka fito shatar maisahu suka dauka Dan basasan tsaye tsaye kar ya bata masu lokaci yazid yatafi , saukesu yay  gaban gate din suka bashi kudinsa tareda  karasawa gate din ,  tunkan  sushiga afra ke aduar Allah yasa Yana Nan Bai tafiba karsui zuwan banza , Koda suka zo gaban gate din malam Sani baya Nan sai Wani dabata sanshi ba , kikira wayarsa mana  saimuji inda yake kar muzauna Cewar hajia tana zama kan Wani dakali, dailing number tashiga Yi ,inda taita ringing Amma baa dauka ba,  Saida sukai masa miss kol uku sanan yabiyo Kiran , da Alama wajen da mutane don suna Jin hayaniya .


 Hello mlm Sani gamu mun karaso bamu sameka awajen ba  , Toh Shikenan bari mu zauna  , toh tasake fada tana kashe wayar .


Meyace ?

Wai mujirashi a Nan  yaje wani wajene Amma baiyi nisa sosai ba yànzu zamu  gan....ke da Allah ce bashi nake tambayarki ba  ,shi Dan uwan shugaban  wajen Nan dayace maki yazo nake tambaya Kya kawo min  zance Wani  .


  Dariya afra tasa Kai hajia Mai laifin malam Sanin bayan shiya taimaka mana, na dauka ma mungama maganar Nan tun agida . itadai batace màta komai ba haka suka Sami inuwa suka koma suka  zauna zaman jiransa , chan saigashi yataho yanata sauri  afra na ganinsa tamike tsaye  tana washe Masa  hakwara .

yauwa diyata sannunku Kun gaji ko , wallahi aikana akai ,aa  hajia Dama tare kuke sannunku ,  aa Aikai zaama sannu kaida kaje aike , mukuwa ai azaune kasamemu  , kaga kuwa Kaine da sannun tafada tana dauke kai afra ko sai kifkifta mata Ido take Amma taki Koda  kallontane  , shikansa malam Sani Yasan dolene taji haushinsa Amma ya zaiyi haka  aikinsa yake bakowa suke bari yashiga masu ba sai kanada sheda  .


Kiyi hakuri mama ba yadda zanyi ne shaanin aikinana haka , bakomai hajia tafada komai ya wuce tunda yànzu ka wanke kanka , yànzu ma  tukunna, Ina shi Wanda mukazo Gani ?


"Yana Nan koya tafi ?


 Yana ciki Jira nake yafito sai muyi masa magana , haka ko suka cigaba da zama a wajen Suna Hira jefi jefi  har bayan laasar duk sunbi sunyi laushi dasu anan sukai sallah sun kasa sun tsare suna jiran fitowarsa  don  malam Sani yabasu labarin cewa shi Dan uwansa Kuma yanada kirki Amma Kuma Basa shiri .


   Sunanan zaune anan  akai horn , da sauri malam Sani ya tashi don Bude gate din wata haddadiyar motace ta kunno gate din , da sauri mlm Sani ya tsaida motar tareda zuwa baya Inda Yazid ke hakimce kan kujera kamar Wani sarki , a hankali yashiga  wining glass din  fuskarsa ta bayana , shidin ma kyakkyawane na bugawa a jarida, Yana sanye da bakin tabaro , yajuyo   Yana kallon mlm Sani tacikin tabaransa daya tsuguna masa yana kora masa bayanin abunda ya kawo su afra akan sunason ganinsa saboda mahimmanci abunda sukeson tattanawa dashi Daya shafi kanninsa  .

  

Gyada masa kai kurum yay  tareda tambayar sa Ina suke ?, Dan matsawa yay yana bashi Daman ganinsu , a hankali yashiga cire gilas din Dake idonsa , hannu mlm Sani yasa tareda yafito afra da sauri ta mike daga zaunan datake , ganin haka Itama hajia ta mara mata baya , Koda suka karaso inda yake complimentary card dinsa Kawai ya dauka tareda Mika mata kusameni a wanan wajen saimuyi magana a tsanake  not now yànzu Ina  kan hanya ne , Kai kawai afra ta iya daga masa  jikinta a sanyaye suka matsa gefe akaja motar suna kallo yay tafiyarsa .


godiya sukaima mlm Sani sanan Suka bar wajen Dan zuwa titi su Sami Dansahu suka koma gida .


Washegari kuwa da wuri suka shirya wanan Karan harda mlm auwalu aka tafi     Koda isarsu suka Sami waje suka zauna  suna jiran karasowarsa .


Tun daga kasa suje Jiyo muryarsa yana gaisawa da mutane harya karaso Inda suke Nan ma hannu yamikawa mlm auwalu sukai musabaha sanan yashige office dinsa .


  Kai wanan tsinanen yaron Bai kyauta mana ba ,Cewar hajia  yànzu yauma sai abincina yay min kwanta .kwafa tayi tareda yi masa Allah ya Isa , Allah sai ya kubuto da yarinyar Nan lafiya tafada tana gyara zamanta .


Saida suka Kara  kamar minutes 10 a zaune can yabasu izinin shigowa .

Bayan sun gaisa tareda gabatar da kansu suka shiga kora masa bayanin abunda ya kawosu baiyi Mamaki ba dama proof yake nema da zai nunama granpa dinsu , 

   A take yaciro wayarsa tareda Kiran layin kakansu Dan shikadai Marwan yake daukan maganarsa Amma ragowar family members baya kallonsu da Gashi . 

   Cikin saa kuwa bugu Daya wayar tashiga bayan sun gaisa tareda yin barkwanci na kaka da jika Nan yake sanar masa abunda ke faruwa hankalinsa ba karamin tashi yay ba , inda yazid yakara da cewa granpa yànzu haka ina tareda iyayen ita yarinyar a office Dina bari na hadaku sai kuyi magana Yafada yana Mikawa mlm auwalu wayar Nan suka gaisa inda ya zaiyyane masa komai , hakuri yay ta Basu tareda Alkawarin in Allah ya yadda yarinya zata dawo gida su kwantar da hankalinsu  , sunji Dadi sosai na abunda granpa Yafada Nan sukaima yazid godiya tareda sallama Sanan suka dawo gida , wanan shine dalilin zuwansu granpa gidan young master a daren.

        Cigaban labari .

Tun bayan abunda yafaru a wanan Daren Bata Kuma haduwa da young master ba , Hakan ba Karamin Dadi yay mata ba , sosai 

Yau Saturday, bayan ta tashi wanka ta farayi tashirya cikin Wata doguwar Riga Tunda duk yawanci kayan da aka kawo mata  dogayan rigunane  , parking gashinta tai cikin blue hairband kalar kayan datasa  , sai Kuma  takalman data  dauka jikin shoe rack flat shoes tasanya a kafarta tareda daukan har purse dinta Wanda ba komai cikinsa illar lip gloss datasa  a cikin tafito dàga cikin dakin.don yau taci alwashin  saita ga afra komai , zai faru kuwa  tunda Batada abunda ,zatayi tagaji da zaman kadaici tunda maaikatan gidan ma kamar tsoran yi mata magana suke gudun karsuyi laifi .


A hankali take tafiya  a harabar gidan  , there were few people in sight Kuma ko wanansu hankalinsa nakan abunda yake , yayinda wasu ke dagowa su gaidata cikin girmamawa , haka take amsasu ,wasu tai masu murmurshi tasan by now kowa yasan matsayinta a gidan  as the young master's mistress ,from the way they're looking at her .she knew that they pitied her greatly .


Tunkan ta Karasa gate din ta hangoshi, her heart skipped a beat Bata zaci ganinsa a Wanan Lokacin ba , haka dai ta dake  , dukda she's feeling nervous Amma Bata bari Hakan ya nuna ba a fuskarta , instead she regained her stance immediately , wasa yake na archercy yayinda Wani middle age man ya rike masa  quiver din , he shot all the target , wanan Yana Daya dagà Cikin wasan dayake so sosai a rayuwan shi , Yana kokàrin shotting last target dinsa ya hango giftawan Jadeeda ,

   Da sauri ta chanza hanya tana kokàrin komawa inda tafito gudun karya ganta ,Dan tasan haduwarsu ba alkairi bane , Amma Inah ta makaro ,don tuni ya ganta , juyowa yay tareda yima wani guard dinsa dake tsaye gefensa rike da ruwa  magana , nodding Kansa yana  ,  Juyawa inda jadeeda take tafiya , Jin taku a bayanta yasata juyowa da  sauri her heart skipped a bit , 


Ganin Yaransane yasa hankalinta Dan kwanciya .huh atleast ba Wanda take tunani bane tafadi haka a ranta tana kallonsa .


" Miss boss want to see ! you yafada Yana bowing cikin girmamawa , Saida ta Kalli inda yake tsaye ta hadiyi Wani yawu Daya wuce mata da kyar ta shiga gyadawa guard din Kai Kamar wata kadangaruwa , Hakan Daya Ganine yasashi barin wajen , kamar tai wucewarta ciki , sai Kuma Wata zuciyar ta kwabeta akan ki shiga hankalinki jadeeda fada da duk Wani Abu banaki bane mutumin Nan yafiki Rashin mutunci , gara Kawai kije kiji Mai zaice maki ,  wanan shawarar tabi dan haka a hankali tafara tafia towards inda yake gabanta na bugawa fat_fat tasan kiransa ba alkairi bane a Wajenta , Amma haka taci gabada karanto Duk wata adua datazo bakinta harta Karasa wajensa , tasan bayan cin mutuncin dayay Mata kwanaki har Kakansa yazo he can do anything wicked and evil to her , tunda his heartless.


Fuskàrta ba emotion kwata kwata Kamar yadda tasaba tai appearing a gabansa , he did not glance at her Kona second daya idansa nakan abunda yake , sanye yake da wasu kaya na sport grey Tareda p cap dinshi Wanda ya rufe Rabin fuskarsa , inda rigar ta dameshi sosai har kana iya ganin abs dinsa dasuka fito Rado rado ,  Dauke Kai tai da sauri tana tuno incidence din daya faro tsakaninsu har yacire rigarsa , da sauri ta kawar da Wanan tunanin a ranta Tareda istigifari Dan kwata kwata Batasan tuno abun ko kadan .


"Place the chair on target ! 


Yay commanding guard din Dake tsaye, da saurinjiki yay abunda aka sashi .


 muryarsa dataji shiyasata  Maida idanta Kansa tana kallonsa ganin bada ita yake magana ba , sagensa take kallo yadda gashin wajen Ke kyalle ya Wani kwakwanta a fatan jikinsa , haka ma lips dinsa dayake pink dashi Kamar Wanda ke shafa janbaki Anya kuwa wanan mutumin baida Hadi da jinsin larabawa kuwa?  his face looks innocent bazakace shine Mai wanin zuciyarta marasa Imani ba....


If you're done with the staring , "


 Go sit there yafada still batareda ya Kalli inda take ba ya dauki  wani arrow daga Cikin quiver the middle age man ya matsa baya bayan yadauka .


Baki ta hankaline tana kallonsa tama rasa tunanin dazata was he about to shoot her to death? 


Bai kalleta ba kokarin Saka arrow dinsa Kawai yake , a hankali tashiga Takowa inda kujerar take her heart trembling with fear , although she want to see her sister for the last time kafin ya kasheta Amma tasan Hakan bamai yuwuwa bane , Kuma ta daukan ma kanta Alkawarin she will never plea or beg for mercy , idan yakasheta tasan nauyin Kansa zai koma Kuma wanan shi zai kawo revenge din dayake dauka and her sister will be set free .

  Koda ta zauna saida ta kallesa for a few seconds kanta rufe idanuwata tana Karanto kalma shahada , ganin yadda ya saitata da arrow din ,  index  finger dinsa placed above the arrow , yayinda middle finger dinsa ke kasan arrow din , ya rufe left eye dinsa as he tried to aimed.


    Jin shiru yasata mude Idanuwanta da sauri tarufe ganin Yana Shirin sakar mata kibiyar , dan karfi tafara sallati jikinta na rawa her heart slamming against her chest , dukda tana son ya kasheta for him to end the torment datake ciki , but she was still afraid , afraid dinda bazata Mutu da wuri ba , and the pain she would go through , would be unbearable, kanta yay pointing da arrown , a zahiri dai kamar hankalinta a kwance yake illar bakinta Dake motsi alamun adua take , dukda gumin Dake tsatssafo mata ta goshi , hannu da kafarta .


Koda young master yarufe idonsa  yay baya  da arrown yaja after about three minutes he let it go , sound dinne yasata bude ido ganin kibiya na tahowa inda take yasata suman zaune Dan tasaddakar kawaii mutuwa zatai Dip Taji Abu yashige ta saman mayafinta ta tsakanin hair band wanda ya tsinke   sai jikin wall din take gashinta data daure ya ware tareda zubowa kafadata yana  rufe mata fuskanta gabadaya . 


Everyone freeze kowa hankalinsa na kan young master to shoot her , their heart in their mouth suna kallon Lokacin Daya saki arrow towards her , shi Kansa tsohon dake rike masa quiver Saida ya rintse Idanuwansa , not wanting to see , what became of such a beautiful lady sitting over there , dukda yasan baida haufi akan youngmaster don ya jima yana ganinsa Yana training amma haka dai zuciyarsa ke cike da fargaban abunda zai faru.


He waited for a scream Amma yaji shiru hakanne yasashi Bude idanunsa Dake rufe ya daura kan jadeeda Dake nan zaune kamar Wata mutum mutumi tsabar firgicin data shiga yayinda gashin kanta yarufe mata fuskàrta , wood din ya kallah Mayafinta ne tareda hair band dinta jikin arrow din held on the wooden target din , da Sauri middle age man din ya karasa inda yake tareda karban bow din yakoma Yana ciccire arrows din da young master ya harba Yana sauke Wani sign of relief Allah ya kiyaye da ya Saki arrow din at lower target da baisan what would have happen to this young lady ba .


Sai yànzu tasaki numfashin datake ta rikewa , da Sauri tàredà kai hannunta Saman kanta inda Taga Arron yayi to feel if there is pain or blood , Jin ba Komai bakaramin sauke ajiyar zuciya tai ba , Allah yataimaketa da alama he's a good archery if not she would have miss her skull, tashi tai da Sauri tashiga tattare gashinta daya barbazu kan kafadanta ,ta daureshi tareda cusashi ciki gashinta scanan ta dauki ragowar mayafinta Daya yage a Kasa tana rufe kanta   ,  ranta inyayi dubu to a bace da wanan wulakancin da yay mata , wanan is the least da mutumin Nan zai mata datake ganin bazata iya yafe masa ba , koya dauka she's just a toy for him to play with her life just like that yadda yake so  , Saboda rashin Sanin darajar Dan Adam .....

   

"Where are you off to! yàfada fuskarsa ko kadan ba Alamun nadaman a tattare dashi na abunda yay mata yana goge fuskarsa da towel din daya karba hannun guard dinsa dashi ,

    Mts !  tasaki Wani tsaki tareda bi ta gefensa zata wuce Dan abunda yay mata ya mugun Bata mata rai , gara ta nuna masa cewar Itama mutumce kamar kowa she hasb a heart .

     Hannunta taji an rike tareda dawo da ita ta gabansa ,  ya matse mata bakinta da hannusa cike da mugunta tare da zuba mata wayanan mayyun idanuwan nasa , batasan maiyasa ba duk lokacin datai niyyar gaya masa magana Yana kallonta da wayannan idanun nasa saitaji duk ta birkice Tama rasa Mai Zatace masa .

     I....I I'm...bakinta yafara rawa muryarta na breaking tunkan yamata magana , 

    

" How dare you hissed at me ? 


     Look Mace Bata Isa taimin tsaki ba , and let her go free , this is my den , I'm your boss here I treat you as my slave yadda nake so , and nobody would question me  you're under my control so get that to your fucking brain yafada Yana Turata baya saura kadan tafadi Allah ya taimaketa tai maintaining balancing dinta tana gyada Masa Kai , yanzu ta yadda yafi karfin tunaninta , dolene ta  chanza takunta idan tace zatai màsa Rashin kunya to itace zatasha Wahala tunda baida digo Imani a jikinsa ko kadan .


After she has though for some minutes na yadda zata chanza takunta tunda ta kula shi wuta ne dole a bishi a hankali , dagowa tai  tana Kallonsa wanan Karan kamàr ba ita ba .


  I'm sorry young master please forgive me , nayi kuskure tafada tana yin kasa da Kanta kamàr yadda sauran maaikatan keyi , Sanan tacigaba I wanted to take a walk to the city Inason sanin halin da kanwata ke ciki , tafada with no emotion on her face , 

   From now onward bake ba fita daga mansion din Nan sai Lokacin Dana ga dama and you must be followed by my men yana gama fadan Hakan yajefa ma Mai  guard din towel din Dake hannunsa Tareda juya wa don barin wajen , da sauri suka take Masa baya , ragowar maaikatan Dake wajen ne suka juya da sauri kowa Yana aikin gabansa Gani tahowarsa dama tsegumi ne yasa suka dakata da abunda suke suna kallon duk abunda ke faruwa .


    She heaved a sign of relief Lokacin dataga Yana barin wajen har ya bacema Ganinta she has to look for a way to get rid of this man , a yanzu she would stay in her room duk Lokacin dayake gidan to avoid seeing his glimpse , juyawa tai tana sake kallon gate din dake cike da fully aimed men , tasan wanan bazasu taba barinta tafita batareda Sanin young master ba , but she has to look for a way tafada tana daukan hanyar dazai maidata cikin gidan .

No comments