Breaking News

Kaddararmu 43-44

 KADDARARMU

           ( OUR DESTINY)

 


                      43_ 44


                           ✍️


Gajiya tai danan ,  as she looks at the pool baida Wani zurfi sosai hakanne yasata fitowa daga Nan wajen , ta nufi Inda pool din yake , tai baya saikuma tatafi da Dan gudu ta fada ciki as the water splash everywhere making a sound  , Nan tashiga diving, cikin kwarewa  , dama ko alokacin dasuke school swiming is one of her hobbies saidai ba wani sosai ta iya diving ba , datasa kanta batafi minti daya biyu tafidda kanta waje,  tanadai shiga ruwan da baida zurfi sosai Kamar Dai wanan tai swimming.


After swimming for a while she decide to practice breath holding skills , saita dauke numfarshinta tai  swimming for a while ta dago haka taitayi , she really hard fun , ita  yànzu taga wajen zuwa she thought to herself.

           Young master

Koda ya tashi daga baccin dayake he felt week , Dan dawuri suka dawi daga office kasancewar yau Friday, tunda ya dawo daga mosque ya kwanta , Dan haka after taking his shower yay dressing into sport wears dinsa  don yana son motsa jikinsa to relieve his thought, ya Kuma Sami energy.

coz this days he has been avoiding her Kamar meh .

kwata kwata Bayasan abunda zai hadasu , dan sai yànzu yake Jin haushin kansa na bata matsayin pa dinsa , dole kullum ya rinka ganinta , suna haduwa  shiyasa yay limiting  shigowarta office dinsa , inda ya nuna mata cewa  duk abunda take nema ta kirashi through the phone basai tazo ba .


Jogging yake sosai  yayinda gumi Ke tsatsafo masa Tako Ina  , he has neither friends duk Lokacin dayake  yin sport , yakanyi da wasu dagà Cikin guards Dinsa.


A  Yànzu ma Yana tareda daya dàga cikinsu yana jogging din, shikuma  yana binsa rike da ruwa da towel dinsa a  hannunsa Koda Yana bukatar su.


 Ya rigada ya yanke shawaran bayan ta cika Wata biyu he's going to send her away and look for a  replacement , he has not felt this way for anyone sai ita , Dan haka Yasan if he sent her away komai za dawo to it's normal place .


After second round he was exhausted hannu yamikawa guards dinsa  batareda yay masa  magana ba , da Sauri ya daura masa towel din a hannunsa , and he wiped his face with it , sai kuma ya Miko masa ruwa , 

   balle bakin covern yay Tareda daura robar kan lips Dinsa yashiga Sha , Saida yasha rabi ya chillar masa robbar yana yin  gaba abunsa, da Sauri yachafe Yana mara masa Baya .


Saida yay third round ya wuce ciki , 

The entrance to the basketball court ya shiga wanda Ke hade da pool area sàidai kofarsa daban Amma Idan kashigo zakaiya bullowa ta pool area din , hakama Idan Ka biyo ta pool din zaka fito ta basketball court , har Lokacin Yana goge jikinsa da towel din , so yake yay using pool din yay taking bath kafin yashige cikin gidan,


 "Suddenly he stopped lokacin da Idanuwansa suka fada kan kayan Dake kan kujerar,  

   " who the hell.....

baigama tunaninsa ba yaji splash na ruwa alamun Wani ke using pool din , da sauri yajuya direction din and was shooked for a moment da Abunda idansa ya Gane Masa , jadeeda cikin pool din tana wanka , hankalinta akwance kamar tana cikin bathroom dinta .


  He wanted to walk away but baisan Mai ya rike kafafuwansa a wajen ba , and could not keep his eyes from staring at her curve , she looks sexy gashinta duk ya makalkale a wuyanta da goshinta , yayinda ta rufe idonta tana splashing ruwan , all around she looks so happy,  and he could see that on her face .


Bayan ta gama tashiga fitowa a hankali daga cikin pool din fuskàrta tayi haske sosai saboda jimawan datai a cikin ruwan yayinda tasa hañnunta tana warware gashin kanta Dake digar da ruwa murmurshi dauke a fuskàrta , she really heard fun today tafada tana girgiza kanta Dan Kade ruwan Dake Kanta , yayinda gashin ke wasutswa  gefe da gefen  fuskàrta .

 

Mutuwar tsaye kusan youngmaster yay Banda bugun heart  dinsa dake bugawa  very fast fast ba Abunda akeji , gabadaya ji yay yawun Bakinsa ya kafe kaf ,  Sam yakasa dauke idonsa daga kallonta , so yake yabar wajen before she caught him Yana kallonta Amma yakasa .

  

      Meke damunsa ne ! yafada Yana bin curves dinta da kallo , ba Abunda yafi dauke Masa hankali irin *** da ***😀 sunyi mugun tafiya da hankalinsa , just then Yana cikin wanan tunanin yaga tagama goge Jikinta tana Shirin dagowa , Ganin haka yasashi  janye jikinsa  da sauri gudun karta ganshi , 


Wani Kara tasa lokacin dataga giftawar mutum, tai  baya da nufin guduwa saboda ta mugun tsorata  sosai  itadai a iya saninta ta rufe kofar , toh ta Ina mutum yashigo wajen , Sam ta manta da ruwan Dake bayanta , tana kokarin taking step kafarta, Wani santsi ya debeta tai baya  , wani ihu tasa tana kokarin maintaining balance dinta Amma Ina ta makara sai jinta tai tsundum a cikin ruwan batareda shirya ba .

   fitowa yay  daga hiding place dinsa saboda  yana Shirin tafiya yaji  splash na ruwa har yadaga kafarsa kenan dan barin wajen yaji  ihunta .

  

Kanta rike breath dinta mistakenly  she gulped a mouthful of water Wanda yabi ta wrong pipe , she instantly cough inside the water ,sàidai lokacin data Bude bakinta to cought , another mouthful of water rush in ,Yana tare tarin tareda pushing more water into her  mouth.


Jitai tashaki ruwan sosai a hancinta Wanda Hakan yasa tafara suffocating , saboda ta rike numfarshinta na tsawon lokacin  Dan tana bukatar tashaki iska or she would pass out .


kokarin yowa sama take amma Batada strength din dazai supporting din kanta saboda tafara fiya hayyacinta karfinta Yafara Karewa .


Hañnunta take flapping through the water tana pushing Jikinta sama Amma takasa .

    A hankali Jikinta Yafara saki , yayinda jinta da ganinta suka fara raguwa , dukda haka tana Dan flapping ruwan da Dan strength din Daya rage màta  , 


Har yakai kofa Yana Shirin Fita daga wajen kamar Wanda aka dakatar dashi yakasa tafiya baisan me yasa yakejin kamar she's not ok ba , Yasan tsorata Tai da ganinsa shiyasa tafada  ruwan batareda tashiryawa Hakan ba .

wata zuciyar tace Kawai ka kyalleta tunda ita takawo kanta sai Kuma yaji yakasa Tafiya yabarta , without a second thought sai Yakoma ciki .


Da sauri yakarasa kusa da ruwan ganin jikinta yana floating a Saman ruwan saidai Ba sosai take moving ba , a hankali hanunta ke Dan dukan ruwan trying to struggle a hankali komai nata ya Tsaya Chak .


Gabansa ne ya buga dam kamar ansa masa guduma , yayinda yake kallon lifeless body dinta dake yawo Saman pool din , batareda wani tunani ba he jumped into the water and swim fast zuwa inda take , hannunta ya dagà tareda daurawa kan shoulder dinsa sanan yay swimming back to the surface , 


Saida yafara fito da ita nan kan platform tareda kwantar da ita kafin yay pulling jikinsa out of the water .


Da sauri ya karasa inda take kwance har lokacin batasan inda Kanta yake ba , gatadai a kwance kamar mara Rai .


    Hannunsa ya daura kan cheeks dinta dayay Wani mugun sanyi , da sauri yashiga tapping checks dinta Amma no response , haka yay ta gwadawa har wajen sau hudu still ba Wani response , sosai yaji hankalinsa ya mugun tashi , rigar dake Jikinsa ya cire da sauri yana daura mata akan bare skin dinta to give her warm tareda daukan hannunta a nasa yashiga rubbing dinsa da sauri Dan tasami dumi but  shima is not working .

   Baisan Lokacin Daya jata Jikinsa ba  yashiga kiranta Yana girgiza taba .


"Ke ! Ke!!  Wake up !


 Yafada Yana shaking dinta vigorously Amma sai jikinta yakoma yasake  Kamar dai ta Mutu she's so cold .


He's eyes slammed against his chest  , he was so terrified.


" Was she dead ?

 he thought to himself ! Lokacin dayaga jikinta yasaki .


Jiyay Wani gumi na karyo masa lokacin da wanan Tunanin yafado Masa a Rai.


Ja..dee...dah , wake up !  tashi !  yàfada Yaba Kiran sunanta for the first time in his life .

 Tareda danna k'irjinta da hannayensa biyu ganin  bata motsi , yayinda  idanuwanta har Lokacin a rufe .


Bai ta6a jin tsoron something like this ba tsawon wannan lokacin ba irin lokacin Daya Isa iyayensa , yaji irin ciwon dayaji   kamar na shekaru goma sha bakwai da suka wuce ba , Hakanne ya dawo masa da fargaban dayaji a wancen lokacin  ,   similar pain , fear of Lossing someone.

Baya ganin komai 

A  kusa dashi illar jadeeda  kawai ,

 Tuno da wannan Darene  yafado masa. Hañnunsa da Jikinsa ba inda basa  rawa  saboda tsoro .


Pain din dayake ji a Ransa is unbearable .


Kallonta yake  and still She's not moving.


Da sauri ya daura hañnunsa kan kirjinta Wani irin shook yaji Amma haka ya rintse idansa yashiga danna mata , Nan ma she's not responding


Sosai ya tsorata da yanayin Daya ganta and without thinking twince , yaja Iska and leaned closer , Yana covering lips dinta danasa .

 

" Oh sh*t yafada Yana Kuma Jan Isha da sauri a bakinsa tareda Maida lips Dinsa kan nata , pushing it slowly down her throat wanan Karan Bai saurin raba lips dinsu ba , as he's eyes where closed .


Sai Kuma ya raba bakinsa da nata Yana Kallonta, 


Wake up ! You have to wake up , please!


Kamar taji maiyace saita fara motsi , he quickly let her go , and she vomited two mouthful of water ; coughing strongly.


He heaved a sign of relief as he watched her stabilize , kan  Ahankali ya d'aga hannayensa zuwa gashinta yana tura mata wanda yarufe fuskarta zuwa kunnenta .


Jadeeda data bude idanuwanta a hankali tana lumshesu   ta kalli wanda ke gabanta na dan wani lokaci, dukda da farko bata ganeshi ba , sai daga Baya , a hankali tabude   bakinta dake rawa tace  .


You...Ng master .....takira a hankali he's brows inde creased , inda yad'aga  habarta  a tafin hannunsa yana kallonta da kyau.


"  Are you okay ?tambaya cike da nuna damuwa a cikin muryarsa.


Kifta idanuwanta tai tana Kallonsa cikin Mamaki , was this reality or she's seeing things .



He's looking terrified , Yana kallonta ,yayinda idanunsa da sukayi ja kamar yayi kuka .


Idonta Maida kansa ta kalli gashin kansa Nan talura da ruwan dake  diga a gashinsa  , saita kalli pool din sai Kuma  ta koma gareshi .


"  Did he saved her ?tafada internally tana kallonsa 


Ta tuna lokacin data fada ruwa tareda  nutsewar datai , Did he pulled her out himself?



Bin wajen ta da kallo ko zataga Wani a wajen , but there was no one ,  

Hakan na nufin shine kenan yay ceceta .she was shooked beyond words , when he spoke again


"Are you hurt anywhere?


Girgiza Masa  kai tayi  tana  tuna lokacin dataga  giftawar  wani a pool side din  kafin tafada , shi ne ?

Amma ta yaya ya shigo bayan  ta tabbatar  data kulle kofar she wondered as she stared at him .


kallonta yayi na dan wani lokaci kamar yana tunanin wani abu sai Kuma  yamike daga kasa.


singlet ne ajikinsa ya saka tareda short dinsa  duk sun jike yanzu, tana kallon kayan suna  digar da ruwa amma bata ce uffan ba .


kallanta yay tareda   tabe bakinsa 


"zaki iya tashi?


Ya tambayeta with uncaring tone ,if not she has seen him clearly, da zata karyata cewa bashine  yay looking concerned ba a minute ago .


Dan Hakan sai tai masa nodding

Kanta Kurum  tareda  tashi tsaye ,tana kallonsa  sai Kuma ta tuna da kayan Dake jikinta da sauri takai hannunta kirjinta tana Karewa , he looked away from her ganin abunda takeyi , yay kamar bai ganta ba .

Sosai taji kunya yakama ta , Amma ganin baya kallonta Hakanne yasata saurin daukan kayanta Dake Nan Wajen ta shiga kokawar Sakasu da sauri  sai bayan data  nutsu takalleshi  har Kuma Lokacin Bai juyo ba .


Thanks for saving me , I would have dead today,  if not for you that saved my life .


Juyowa yay Yana Kallonta straight into the eyes batareda ya dauke idonsa Dake Kanta ba .


" I did not save you , I only helped someone out of the pool sai Kuma akayi saa kece , it could have been anyone else .


Kobayan Daya gama fadan haka  yajuya don barin wajen hakanan yaji Kamar abunda ya fada Bai kyauta ba , meke damunsa ne , 

What the hell was he saying, he helped someone out of the pool and it happens to be her .


What the actual fuck  is wrong with his brain .


Her eyes brows crease , yayinda jikinsa yay sanyi , me laifinta dan taimasa godiya na abunda yay Mata , for once  can't he just  appreciate and keep quiet....


Koya Dauka tana masa godiya ne with a romantic thought in mind .


Karma ya dami Kansa da wanan , 

 Dan Hakan Bazai taba faruwa ba ,she would never think of him that way , that was rediculous.


Okay but still thank you , tafada tana kallon jikinsa da har lokacin ke digar ruwa .


Tsayawa yayi lokacin dayaji abunda take fada Batareda yaci gaba da tafiyar dayake ba .


I'ii go get you some clothes to change if you don't mind ?

Tafada tana kallonsa .

 still he didn't reply, ganin bazaiyi magana ba takarasa wajen data ajiye mayafinta ta Dauka tareda takalminta tasaka sanan ta Kuma Kallonsa .


I will go get them now tafada ta daga kafarta ganin Baice mata komai ba,  Hakan na nufin Yabata permission Kenan , ta gefensa tabi ta wuce , harta Bude Kofar saikuma ta sake juyowa Yana Nan yadda ta barshi , tàsà Kai tareda ficewa daga wajen tana Mai rufe Kofar behind her .


Koda yaga ta rufe Kofar he slummed on the bench in front of him tareda sa hannunsa running through his hair ,

Bai taba sanin how deep she had grown through his mind  ba sai yànzu Daya ganta dying in front of him ba , a wanan lokacin nothing matters to him anymore, shidai abunda yasani shine yay saving life dinta  no matter what .


Her lip...


He can still remember how  they tasted in his mouth, dukda dai ba Hakan yashirya Yi ba , he didn't planed it , Amma yasan he has kissed her while resuscitating her and shockingly da kyar yay iya controlling Kansa .


It was crazy , Amma Kuma yaji Dadi daya ga tabude Idanuwanta ,he felt relieved .nutsuwar da baitaba jiba a wanan kwanakin ba .


She looks ordinary Amma yasan there was something different about her , Yana kokarin yacireta out of his head sai Kuma gashi ya kuma Saka kansa , she had just pulled him deeper into the hole dayake kokarin fidda Kansa.

Yasan Kuma at that moment he's not going to leave her web anytime soon.

No comments