Breaking News

Kaddararmu 41-42

 KADDARARMU

             ( OUR DESTINY)

       

                 41 _42


                       ✍️



Karban katin tai a hannunsa tana murmurshi , 

"Thank you! Jadeeda tàfada fuskarta dauke da murmurshi. Dan yau

Allah  ne ya taimake ta  dataji kunya saboda takula waje ne na Yan karya ,duk Wanda yazo wajen ba karamin mutum bane wajene ne manya , but this man in front of her was her savior tafada internally in her mind .


He turned to her with a small smile on his lips batareda yace mata komai ba , sai Kuma ya Maida Kansa wajen matar dake cikin counter din tana masa packaging ordernsa .


  Wata zuciyarce ta Bata shawaran ta tsaya tai masa godiya Kanya tafi Dan abunda yay mata was a great help ,da wanan tunanin ta koma gefe tana jiran agamai masa packaging .


   Koda ya karbi ordernsa yajuya  inda Jadeeda take tsaye ya saki smirk on his lips .

" I'm Rasheed, what's your name? yafada Yana kallonta .

mamakine ya kamata sosai don batai tunanin he's going to introduce himself ba right away .

Ganin yana kallonta ne Yasata magana ! 


" Oh....I'm Jadeeda it's nice to meet you dama Inason nai Maka godiya ne akan taimakon dakaimin back there , thanks a lot, tafada tana  Kuma yi masa godiya Yayinda  suke fitowa daga shop din .Dariya Kawai Rasheed yasa 


" Nay ! A gorgeous lady kamarki shouldn't be left to wander in the street like that yafada Yana smiling.

she blushed as she looks at him , on a closer look sai Taga suna kama da young master amma it was just on a first glance amma idan a kusa ne suna da bambamci 


young master Yana da wasu irin manyan idanuwa that were so captivating , and has a Charming smirk although he rarely smirked Amma duk lokacin dayayi sai ya barka da Tunani.


Yayinda shi Kuma wanan Idanuwansa matsakaita ne , Kuma idan yay murmurshi it's okay kyakkwa ne shima , very tall with  build body , Amma he's not as sexy as young master .


Wait a minute wai mema ke dumunta  ne , take comparing wanan mutumin da haduwarsu kenan da youngmaster bayan tasan  tana da aure tunda koma Yaya ne dai amincewarta aka daura masu aure Hakan na nufin ba auren wasa Akai Masu ba Kenan  tunda mutane sun sheda .


Da sauri ta shiga istigfari tareda  rufe Idonta after relialising what shes done . tareda korar wanan tunanin daga kanta .


Fine young master is a very attractive man , Amma Hakan ba Yana nufin zatai comparing dinsa da duk Wanda ta Gani ba  , he was a demon bai kamata tana hadashi da mutanen kirki ba , Tafada tana kawar da wancen zancan a ranta Tareda  Bata Rai....


" what's wrong?

Rasheed ya tambaya ganin all of a sudden  mode dinta ya chanza Nan da Nan .


Da sauri Tashiga girgiza masa kanta 

Oh....no bakomai kawai dai kana min kamin kama da Wani Wanda nasanine Tafada tana  faking  smile on her face .


"yeah I got that all the time Yafada Yana  rolling his eyes Dinsa Wanda da alama dabiarsa ce .


Haba ? Tafada with excitement and so much interest tareda  folding hannunta kan  kirjinta ga Kuma package dinta a hañnu Dan tamanta ma da  abunda  yakawota , tashiga kalloñsa Cikin mamaki , to kodai Dan uwan young master ne kamar yadda take tunani , don suna kama ,  Amma Kuma Mai yasa Bata ganshi ba Ranan dasuka je family house din su ? Kema Banza ce wallahi  kika Sani ko baya kasar ne , she thought to herself, Nan da Nan ta yadda da hakan ba mamaki Baya nan Lokacin dasuka je , dan daga Ganinsa   baiyi kama da wanda ke zama Nan Nigeria ba , duk cikin Yan sakanni Tayi wannan tunanin inda tai concluding cewa his related to her boss .


  Dan murmushi yasaki Ganin yadda  ta tsaya tana kalloñsa lost in thought, sai Kuma ya daga kansa ya Kalli barin da Howell cooperation yake  his body froze  Lokacin Daya tuna abunda take cema waiter dinan  ,tana aiki a Wani company Dake tsallake Yana kallon shop dinsu  zataje ta dauko mata card dinta , that's means she's working there he thought to himself.

kafin ya maida Kallonsa kan jadeeda  da har Lokacin take kallonsa Kamar already yace màta  ciki Daya Suka fito da young master din , 


  You .....work in the howell cooperation right ?yafada Yana pointing mata gate din company din tareda  kalloñta .


Saida tajuya itama takalli company din Sanan ta Maida Kanta tana murmurshi , Sanan tai nodding kanta ,


" Eh kwanan Nan aka daukeni aiki , yànzu ma haka boss Dina ne ya turoni na karbo Masa Wanan , tafada tana nuna Masa ledar dake hannunta with a faint smile .


There was a flash of something in his eyes for a moment amma Bata lura da Hakan ba , tana chan tana tunanin watakila they're related tunda gashi har Yana tambayarta  ko a Howell take aiki that means ..... Shidin Dan uwan youngmaster ne , Amma bari ta bugi cikinsa taji .

 katse Masa tunaninsa  tai da cewa Wanda nake cema Kuna kama shine boss Dina Marwan muhd salis are you two related ta tambaya eager to know .


jiyay kamar Wani Abu ya shake Masa wuyansa da Sauri yajuyo his face with anger , sai Kuma ya wayance saboda tunawa dayay dawa yake magana ,  yasaki ransa  tareda  clearing throat dinsa  in the process Yana letting anger dinsa go , inda ya  saki faked smile .


No! not at all bansan Maiyasa mutane da Dama Suke cewa Muna kama ba I don't see the resemblance yafada  ransa na Masa daci Amma bazakace Hakan ba , saboda fuakarsa Bata Nuna Wani Expression ba dazaisa ka fahimci Wani Abu ba ,  Dan ba abunda ya tsana yaji ana comparing dinsa da Wanan son of a bitch din ,  bayan abunda ya faru  in the past years  .


Dan Wanan alkawrine yay ma kansa sai ya dauki revenge akan Howell cooperation, Amma there is no need to  rush komai zaibishi ne a hankali har yakai ga gaci .


Haka dai kake Gani , jadeeda ta dawo dashi ,daga tunanin Daya tafi na wucen gadi .  Amma Akwai kamanni sosai a fuskarku at first glance tafada tana dariya,tana Kai Hannunta bakinta  sai a

 sanan idanuwata Suka sauka kan agogan Dake ha nnunta ta zaro Idanuwanta  waje ganin Lokaci yaja tajima a wajen suna Hira Ashe .

 

 Kallon Rasheed tai  Dake Tsaye  Yana kallonta , Cikin Sauri tace Masa thanks again for saving me from the  embrassment ,zan tafi kasan my boss is really scary tafada cikin whispering tone.


Dariya kawai  yasa to her childish act , sanan yay magana politely , can we be friends yafada Ganin tajuya tana Shirin barin wajen , Wani irin juyowa tai da sauri  kamar zata fadi saboda abunda yafada , Wanda yasata kallonsa a bàzàta  well she would love to Amma Banda yànzu datake Dauke da auren Wani a kanta ,  murmurshin Dake fuskarta ne yay fading  I'm sorry but I'm married already tàfada tana kokarin juyawa jikinta a sanyaye .


Then as a family like brother and sister ? Yafada Yana sakar mata murmurshi yasan  bazatai rejecting Dinsa ba this time around, Amma to his surprise she nodded her head ,

 I'm really sorry I can't , wanan Karan da sauri tajuya tafara tafiya don  barin wajen.


 she couldn't risk putting her sisters life in danger again ,Dan Bata manta da abunda young master yasa Akai ma Mahmud ba .

Tasan muddin young master yasami labarin suna haduwa da Rasheed sai ya kusan karya mata kafafuwanta , sanan Bazai barshi haka ba , he's going to torture him .


Dan haka batareda tajira amsarsa ba tajuya da sauri tàredà tsallaka titin.

Har Lokacin Yana Nan  Tsaye a wajen Yana kallonta har tashige cikin  gate din Howell batareda ya dauke idonsa daga kanta ba .

Dariya ya kwashe dashi batareda ya dauke Kansa  daga   kallon gate din Howell  ba , sai Kuma ya hade Rai kamar bashi yagama dariyar ba yanzun Nan , 

Yasha haduwa da mata iri iri Wala yammata ko matan aure saidai Bai taba samun Wacca tai rejecting Dinsa ba direct  sai wanan yarinyar Wanda Hakan ne yasa masa interest a kanta nason  bibiyar rayuwarta ,she looks innocent, and he wanted to know her ,  saidai Bata bashi dama ba , ya Jima a wajen kanya juya yay hanyar daya ajiye motarsa Tareda budewa yashige .


" what took you so long ! Son 


muryar wata mace dake cikin motar tai maganar , tana daga  bayan motar inda ta hakimce a kujera  a  shekarun she would be in her forties , she's beautiful and looks young saboda yadda take kula da jikinta  .


A kallon farko zaka dauka mutuniyar kirkice saika zauna da ita Nadan  Lokaci kadan zakasan ko wacece ita , dazaran ka Kalli idanuwanta zakasa shes evil , he's much like his father .


Bakomai  da layi ne a wajen , Rasheed Yafada tareda Mikawa mahaifiyarsa  package din dayayo mata  Yana kunna motar .


Saida ta Kalli Dan nata na Dan wani lokaci batareda tace masa komai ba,  ta karbi abunda yake Miko mata , taganshi yana magana da wata Amma Bata Nuna masa  ba , saboda batasan takura masa saidai abunda ya daga mata hankali shine ganin datai ma  yarinyar dasuke magana tashiga cikin  Howell company , shine abunda yafi damunta .


For so many years tana protecting Dinsa  , tana bashi kariya daga makiyansu , shiyasa tai hiding identify Dinsa Dan har yanzu akwai sauran lokaci , ba yanzu take son bayyana masu shi ba a matsayin jininsu ba , saita gama saita duk Wani abunda zai shige mata gaba .


Rasheed Ina fatan Kasan dalilin dawowarka kasar Nan , Dan haka banason kafara da  chasing skirt , duk Wasu yammatanka ka ajiyesu agefe  banaso , Dan ba Wanan dalilin ne yasa nace ka dawo ba ,  do you understand?


Shiru yay for a moment Kafin yay Mata nodding kansa , sanan yace

 

"Yes I understood!

Murmurshi mahaifiyartasa tai , sanan tace masa , 


"Good! 

Tafada tana siping drink dinta ,

Yanzu ka maida mu gida ,tunda mun gama abunda yafito damu  .


Lokacin data shiga office din shikadai ne so she approach the table , tareda kallon expression din dake Fuskarsa , he stared at her kamar irin takama shi doing something bad , irin alamun Rashin gaskiyan Nan ,tagani a face dinsa , tunda tazo Gidan Bata taba Ganinsa cikin wannan yanayin ba ,Dan haka cikin dabara takai idanta kan wayarsa dake  rike a hannunsa Wanda ganinta ne yasashi kashe wayar da sauri kamar baiso taganshi ba .


Hakan data Gani ne yasata zargin ko Wani Abun yake boyewa ,  wannda Baya son asani ko agani  and shi caught his actions .


Sorry for  interrupting  nashigo banyi knocking ba , I should have knocked .tafada tana Dan matsar da file din Dake gabansa Dan ajiye masa sakonsa ,yayinda takai idanuwanta kan wayar for the third time tanason ganin abunda yake kallo acikin wayar kafin shigowarta ciki  .


Watakila ma he's watching porn sai Kuma tashigo batareda tayi masa knocking ba , shiyasa taga ya kashe wayar da sauri lokacin datake tunkaro shi ,but  what exactly is he watching! She thought to herself.


" Gay porn mana wata zuciyar ta Bata Amsa , da sauri ta ajiye masa ledar yayinda jikinta yakama  bari  .


To idan bashi ba Mai kike tunanin zai Kallah , A hankali ta dago idonta tana kallon face Dinsa Cikin tsoro , abunda take zargi shi take gani a fuskarsa , dolene ya kashe wayarsa mana saboda zaiji kunya idan kika ganshi Yana kallon something dirty a wayarsa ,  or  he must have been doing something dirty lokacin dakika shigo office.


Sai Kuma Abun yaso Bata Dariya , tunawa  da  reaction dinsa  lokacin datashigo , uhum andaiji kunya , jibishi a haka a fuska kamar Mutumin kirki but a crock in the heart tafada Kasa Kasa yadda bazai jita ba .


Tasan yana iya kokarinsa wajen rainawa mutane hankali akan karyata zargin da Ake masa , don baya son a Gane ,she concluded in her head batason tai Dariya .


Amma da yasani ya rufe kofar tàsà mana  da key if he wanted to indulge into something dirty .


Ya dauki kamar minti uku kanya Gane Yarinyar nan has misread his actions , saboda ganin yadda take kallonsa tana Wani blushing ,as if akwai abunda yake zuciyarta sai kallon wayar take wanting to see what he was doing with it ,  Mai take tunanin Yana hiding away from her lokacin data shigo office Dinsa , Dan Yana lura da ita sai leken wayarsa take as if she's suspecting something, wato akwai abunda take son Gani  Kenan.


 Wayar ya dauko tareda kunnata , sai Kuma ya dauki file din data matsar Dake kan table Din and pretended to be going through it , Dan Bata daman kallon wayar dakyau,  bayan Wani Lokaci ya dago da idansa Nan yakuma ganinta tana kallon wayarsa , then he felt extremely relieved saboda karkata mata hankali dayay  zuwa Wani Abun daban .


" Did Fredrick helped you with it ? Yafada Yana dauke mata hankali 


Da sauri ta firgita tareda gyara tsayuwarta , gudun karya kamata tana kallon wayarsa .batasan kawai kallanta yake ba .


Yes tafada tana stammering tana   Maida kallonta Kansa , Ashe ba abunda take zargi bane yake kallo , mts tai tsaki kema jadeeda Ina ruwanki wata zuciyar ta kwabeta to amma maiyasa yay  looking embarrassed dayaga na kamashi Yana kallon Abu a wayarsa , ya trying to hide something

Tafada saboda ta karanta content din Dake kan wayar .  clinic  tagani a wayar Daya kunna saidai Bata Samu Daman takaranta statements Dake kasan content din ba wayar ta dauke .


 Baida lafiya ne ? She thought to herself.


Toh ko kunya yakeji bayason kowa yasan baida lafiya ?


Wani murmurshi ne ya kusan subuce mata Dan  ko kadan bataji Wani  tausayinsa ba , she wished he would be deadly I'll , yadda kwanakinta zasuyi saurin karewa  tasami freedom yancin kanta.


" You can leave! Yafada Yana rufe file din Dake hannunsa ,  Hakanne yasa  jadeeda  juyawa tareda ficewa daga office din bayan ta rufe masa kofar .


Wani relief yasamu , saboda bayason Taga abunda yakeyi , it's better than her thinking he was doing something nasty .


Wait a second kaddai ya damu saboda abunda take tunani akansa ? Me to Dan Tayi tunanin abunda mutane suke fada akansa why does he care he want her to know he's evil , and heartless kamar yadda take fada bayason tai thinking other way round akansa , as he bits his lips , tareda jan

 Gashin kansa  as he thought to himself ,  don abun is getting out of hand .


Shi mutum ne Mai zafi mara hakuri , yanayin Abu idan ransa ya bace without  a second thought with no pity .


Taya just a mere woman Zata rinka bashi too much headache ,  No , he should really see a doctor abun yafara wuce tunaninsa .

 Barareda wani tunani ba ya dauki wayarsa tareda

 booking with the doctor for the next day .


          

             Next day 

Matar zatayi akalla shekara hamshin da yankai , Kuma babbar likita ce ,Mai zaman kanta , he's gaze was dark , rannan nasa a hade yayinda ya zauna gaban likitan tareda crossing legs dinsa .


Yana bin bagon Dake wajen da kallo kamar abunda aka tambayeshi Yana Nan rubuce a wajen .

Koda Docton Taga haka saita juya zuwa inda yake kallo saidai bata ga wani abun   sha'awa wajen  ba it's just a wall , saita maida kallonta  gun youngmaster ,amma yanayin sanyin sane yarufe bakinta wanda ke shirin furta wata kalma .


Bata sanshi  ba Wanan shine haduwarsu ta farko  amma  kallon dayake mata  tsaka-tsaki ne  , with no expression , Amma Kuma kana kallonsa zakasan shi mutum ne mara faraa ,  to meya  kawo mai irin wannan kallon mai ban tsoro zuwa ofishinta tafada a zuciyarta , yayinda take binsa da kallo .


ya fi minti ashirin bai ce uffan ba, dan taso tai masa magana ta hakura takasa  saboda tsoro.


 A Bangaren youngmaster kuwa  yana tunanin yadda zai furta mata abubuwa da yawa Dake damunsa a  kansa amma yana tunanin ta Ina zai fara .


kamar yadda zai gaya mata cewa  tunaninsa akan macene  kuma baya so.


" Or like ?


Dr akwai wani Abu Dake min yawo a  kai da nake son na fitar dashi  , how do I do that .


She's occupying every inch of my being, and I don't like it. She's fucking making me insane .



"Whatever the problem is you can talk to me as a doctor , and my patient issues are my top secret tafada tana smiling ganin har lokacin baice mata ga Abunda ke damunsa ba .


Kallonta yay for a moment but still didn't speak.


 She's starting to get impatient dashi , datasan   irin wanan Mutumin zatazo ta Gani a  yau , datai zaman ta a gida , har tafidda Rai zaiyi magana, Taji muryarsa kamar bayason maganar 


"Kuna da wasu kwayoyin dake Saka mutum  keeping someone out of his  mind ? yafada Yana 

lumshe idonsa  yayinda  yake kallon likitan dake gabansa.


Dr Mary thought he was joking at first, da maganar dayayi  but when she saw the seriousness on his face she knew he was serious.


Okay you have to explain your problem better to me so I'll know how to diagnose you properly.

Tafada  tana dan murmushi a fuskarta .



lumshe idonsa yay bayan yan dakiku  Sanan yayi mata karin bayani .


There is someone that I can't stop thinking about no matter how much I try to and it's eating deep into me....


Yadan dakata kadan I'm not this kind of person  she's making me become , so do you have any pills that can stop this ?


Oh a woman !

Dr Mary thought to herself.


baiyi kama da wanda zai rude akan soyayya ba, yana da kyau sosai, he looks wealthy  dolene  mata su taru a kansa , then what was there to be confused about.


Abunda mamaki ! 


As she cleared her throat tareda gyara zamanta tana kallonsa, forcing a smile on her lips , sanan takara dacewa dole ne ka fahimci cewa a wani lokaci A rayuwarka , za ka sami kanka a matsayi Irin wanan koda yaushe tunanin wani na musamman kake a rayuwarka , kana Jin cewa ba za ka iya zama IDan bashi ba , kokuma kakasa fitar dashi daga cikin zuciyarka .Hakan na nufin that person is special takare zancen tana smiling.



" SPECIAL!


Yafada Yana Lumshe   idanuwansa Sanan ya Bude  saboda Wani takaici dayaji da maganar da  likitan tafada special, who's special to him that's impossible?

 Wanan yarinyar it's nothing special to him , she's just a woman he wanted to take revenge on and that's all nothing else Kuma dazarar  lokacin rabuwarsu yayi  zai rabu da ita  , Dan haka  Babu Wani 

 abu  special game da ita .


Maganar da Dr Mary Taine ya katseshi .


It's seems weird at first, but you can't really figure out why this person has occupied a permanent spot on your mind , you just don't understand why your thoughts are always occupied by this person.

  When you feel this way Yana da alaka da abubuwa guda uku .


Kallonta yake yayinda brows dinsa crease harder .


" In what?

Yafada in an irritating tone ,that was the last thing he expected to hear he barely knows that girl , Amma why is the doctor talking about love . besides shi ba mutum bane Dake Saka kansa a Wanan harkan ba , he didn't even have time for that, she must be mistaken.


No ! I didn't say that I was just giving you the options, can I go on? Tafada tana Kallonsa ganin yadda yake kalloñta ransa a hade as if tayi creating sin .


Young master was already boiling from inside, Saidai zai kyalleta takai karshen magananta , since she has not finished with her talk .


Go on! Yafada his voice gravelly yayinda idanuwansa sukai jah and was looking angry ,

Dr Mary swallowed hard before she continues. Dukda she's feeling scared Dan she didn't know what she would say that could annoy him.


Another case shine zaka fara developing fresh feelings toward that person , sai Kuma ta Dan  dakata tana jiran reaction dinsa as he stared at her sternly.


Has she finished , as he waited for a moment ganin tayi Shiru and could not say anything.


" Are you done? Yafada Yana dage girarsa not believing a single word data fada .

Dr Mary adjusted her sit tareda clearing throat dinta sanan tacigaba .


Akwai abubuwan da  bazaka iya controlling ba , you must come to term  with them . from what you have told me , I can see that you are begging to fall for this person ....


ENOUGH!! 


Yafada Yana buga table din Dake tsakaninsu , he could not believe his ears.


" Falling In love! What a joke? Yafada Yana smirking. Baya cikin mutanen that leaves curled around woman's fingers , he never take a liking to a woman before and obviously I couldn't start now.

 

Kallonta yay straight in the eyes is there no any other explanation for this ? Ya tambaya saboda he's unsatisfied with her diagnosis.


Dr Mary thought silently Bata taba haduwa da mutum irin wannan ba so cruel and strange , why was he averse to falling inlove.


I'm sorry but there is no any other explanation.


He stared at her for a moment Kafin ya Mike tsaye Yana gyara kollar rigarsa then turned to the door.

But I will advise you to.....Dr Mary added making him to stop.


.... open your heart to what you're feeling and embrase it . because the harder you fight it the harder it becomes, there nothing else in falling for someone....

Tun kan Takai karshen maganarta ya juyo da  Idanuwansa  da sukai  jajazur kamar an zuba masa barkono a ciki , da sauri Dr Mary inched backward da  kujerarta , siding away from his frosty looks.


Kallonta yay for a moment giving her some  warnings looks  kafin yajuya walked out of the door and banging it behind, har Saida Karan kofar ya tsorata Dr Mary .


She heaved a sign of relief Lokacin daya fita daga office dinta tunda take bata taba haduwa da scary client kamar  wanan ba , in all the years of her practice.


Tuki yake Yana dukan steering wheel din saboda yadda ransa Ke tafarfasa yayinda jijiyoyi Kansa suka fito rudu rudu a goshinsa .

he regretted ever going to that stupid doctor ,now he was worse than the previous day kafin yaje  wajenta  . every minute her words resounded Into his ears .


What if she was right he was falling for her.....

Wani wawan burki yaci a tsakiyar titin yayinda wanan Tunani yafado Masa a rai , 


No it can't be true there's no way he's going to fall for that girl yakawo tane saboda revenge and nothing else ya karfafawa zuciyarsa sai Kuma ya kunna motar dan har ya hada Wani Dan karamin hold up a Wajen , yaci gaba da tafiya ,  yes I have nothing to do with her, but what  was even  there to fall for ? 


Yes shes beautiful ya yadda da Hakan , but he has seen pretty women , so what was that special thing about her that got him insane .


He runs his hand through his head  as he stopped on the red light traffic .


Just when he thought he's problems where too much his eyes glances to the other side da sauri ya dauke Kansa saboda Ganin wasu saurayin da budurwa  suna zance  kamar zasu  shige jikin junansu  maccen sai bankaro kirjinta take da kusan Rabi ke a Bude ,yayinda  saurayin kekai hannusa tana bugewa  cikin wasa 

  Da sauri ya dauke Kansa daga barin dayake ganinsu tareda wining glass Dinsa , Nan Kuma Tunanin jadeeda ya fado masa  arai , Hakanne yasashi fito da cigar dinsa da sauri Yasa light ya kunnata , Bai fiya shata ba , Idan kaga Yana sha to akwai Abunda ke damunsa ne , dayasha Kuma yake Jin yasami relief.


He can't imagine doing that with that girl , ko wance Lokacin ma yayi Hakanne just to scare her , and inflict pain on her .


No , way this is not going to happen even if what the doctor said is correct , zaiyi kokarin yaga yayi training mind dinsa to stop thinking so childisly .

Yana da abubuwa dayawa Dake gabansa , so tsayawa wanan banzan tunani  would be  damaging . He couldn't risk it .


A sati Dayan Data fara Aiki a Howells  har mr Fredrick yay Mata handing over completely.

Yànzu haka tana da office nata sannan Basu fiya haduwa ba , it's seems like his avoiding her , dan ce màta yay anything datake bukata ko zata gaya Masa she should use the phone hakan kuwa ba Karamin Dadi yay Mata ba . saidai su hadu lokacin meeting kadai ,  yànzu Batada damuwar komai a ranta  illar missing Yaruwarta datake 


A gida kuwa idan yashiga baya Bai fiya fitowa ba , saita danganta Hakan da rashin lafiyan Dayake fama dashi Wanda yake boyewa mutane . Itadai ko a jikinta Dan Hakan ma tafijin dadin rayuwarta , she's happy with that .

 A Kwana biyun Nan binta Bata zama Sosai  saboda suna da biki a danginsu ita Kuma maria batajin Dadi Dama Kuma sune abokan hirarta, Dan yau Koda ta dawo daga Aiki tana dakin a kwance  duk ta karanceshi littafin dasuke kawo Mata idan suka shiga cikin gari Ganin tagaji da zama saitai tunanin fitowa Nan waje Tasha iska .


  Sanye take da atamfa yau kwana biyu kenan da binta ta kawo Mata su , Kuma duk sunyi kyau sosai , itadai batasan ya Akai ba da kudin dinkin , tadai ce mata madam ce ta Bada kudin data ganta da Kayan ,   dinkin A shape ne , wanda ya zauna dam a jikinta atamfar nada  kalar grey da touches din pink a jiki , Bata daura dankwali ba , Dama chan  ita ba gwanar daura dankwali bace  Dan ko a gida afra ke sata gaba saita daura Mata , sai kawai tayafa Wani siririn pink din mayafi a kanta  , tayi kyau sosai kamar ka sace ta ka gudu saboda kyan datayi .


A hankali take Tafiya tana kalle kallenta  harta wuce wajen sai Kuma ta dawo da Baya  tana kallon wajen , ganin ba Wanda ke kallonta tai saurin tura kofar a hankali tareda shigewa ciki .


Wow this place is heart taking Dama ta Dade tana son zuwa wajen nan Amma tana tsoran kar a ganta saboda securities din Dake wajen .

  Allah yayita da son ruwa kamar kwado , sosai wajen ya tafi da hankalinta Ganin yadda ruwa ke daukar Ido a tsaftace sai Kuma Inda Ruwan ke zubowa kamar Wani water fall ,   Nan da Nan Taji tana shaawa wanka a wajen saboda yadda ya burgeta da sauri ta juya tana rufe gate din gudun kar Wani yaxo ya ganta a wajen a Sami wani munafikin dazaije ya gayawa wancan mugun tafada tana datsar kofar tareda cire mayafinta ta daura kan dan gadon  da Ake kwanciya Akai , gashinta Dake Lilo tai  packing dinsa in a bun Inda ta tattare kasansa tareda nannadeshi  tasoke cikin ribbon dinta , duk abunda take she's doing it very nappy dukda tasan young master ba  fitowa zaiba shidayake fama da Kansa .


   Hannunta Takai jikin zip din Dake bayanta ,  ta zugeshi har kasa , ya rage daga ita sai pant da bra duk  pink a jikinta , da farko she was feeling shy to expose her body jitake kamar someone is watching her ,Dan  saidata dudduba  Taga bakowa tacire .


ta wuce Nan Wajen da Ruwan ke zuba ta Tsaya ruwan na sauka a fatar jikinta yayinda sanyin ruwan ke sending  shiver down  her spine , hannu take sawa tana taran ruwan da Hannunta tana zubawa a fuskarta .


       Mezai faru check out in the next pages    Hahaha 😀.

No comments