Breaking News

Kaddararmu 37-38

 KADDARARMU

            ( OUR DESTINY)


                     37 _38



                          ✍️



No one dares come later than the boss Dan idan har ka bari yarigaka  you're late , dama a kaidane kowa zaizo kafin zuwansa .


Mr Fredrick Dake tsaye yana  duba wasu documents dazai bashi yaji footsteps coming towards him , da sauri yadaga daga Kansa , and he saw his boss coming , Nan yashiga gaidashi cikin girmamawa , gaisuwar tasace ta makale lokacin da idansa yasauka kan jadeeda dake bayansa , 


"He froze instantly! , was that a woman beside his ...boss, yafada yayinda idansa ke kan jadeeda .


Hannunsa yasa yashiga  share idansa don ya tabbatar da abunda yake gani kaddai yafara ganin abubuwa ne .


" who is she , he's sure she's not a client saboda Yasan wayanda zasu meeting dasu yau  danshi ya tsara meeting din , 

Then who is she ?

he was lost in thought har baiji lokacin da boss dinsa yay ordering dinsa daya biyosa  office  ba  .


Jadeeda kuwa da abun ya daure mata Kai , takalleshi ganin  half of his mouth open batasani ba ko akwai stain a fuskartane , why are they all  staring at her , tunda tashigo company din takullah da irin kallon dasuke binta dashi .


" Fredrick! 

youngmaster blared when he entered his office ganin Fredrick na Nan tsaye Bai biyosa ba .


" yes boss ! he said as he quickly stumbled  to the office

jadeeda na daga gefe tana kallonsa yadda yake rawar jiki yayinda ya shige office din da sauri .


" go tell the legal department to prepare a contract; young master yafada as he writes something on the paper Yana bama Fredrick.


lokacin da Mr Fredrick ya karbi takardar his eyes fell to the content da sauri ya Kalli barin da jadeeda ke tsaye .


What ?

HIS PA!'.

 he was already his PA, why is he taking another one or he wants to sack him?


Tsoro da tashin hankaline yakama shi lokaci guda , did something 

happened to boss over the weekend

kwanan Nan yakara masa salary and now he got another PA, what did he do wrong.


Mr Fredrick! did you hear me or not 


Ye..ss ....boss he said as he was kicked  out of his thoughts da sauri ya dago tareda kallon boss din nasa then  

immediately bowed a little and walk out of the office.


Koda Mr Fredrick ya fita zama yay a kujararsa tareda connecting laptop dinsa yafara  Aiki ignoring jadeeda dake tsaye cikin office din as if she does not exist .


Gajiya tai da tsayuwa saboda heels din Dake kafarta , she's being standing for a long  yayinda kafarta ke Mata zafi but she did not say a single word , she just continue standing.

Although baya son yay paying attention akanta but he felt his eyes darting towards her once in a while 

inda ya kullah da Tana shifting weight dinta   daga left zuwa right  wato dayar kafar saboda gajiya datayi  da tsayuwan, kokarin ignoring dinta Yay but he couldn't concentrate on his work.


Don haka ya gyara zamansa  by sitting upright kan kujerar as he narrows his eye  trying to keep her away from his thoughts Amma Hakan ya gagara Saboda tsayuwar datai a gabansa .


Ransa a Dan  bace ya juyo yana kallonta 


" will you stop standing there dancing like a fish aren't you going to fine somewhere to sit .


Taji maganarsa kamar saukar  guduma a kanta saidata dan kalleshi for a moment Kafin ta karasa wajen da kujerun suke taja Daya Dake gabansa  ta zauna Akai .


" tayaya zata zauna bayan Bai mata tayin zama ba ? She said to herself as she mumbled on her head !ya dago Kenan Idanuwansa suka fada kan boobs dinta saboda rigar ta matseta Sosai  daga sama kana hango tundun su sosai kamar zasu tsone ma Ido gashi rigar saiya kara fidda curves dinsu , Hakan Daya Gani ne yasashi tunawa da abunda ya faru jiya tsakaninsu , Jin throat dinsa na tightening kamar Wanda aka shake a hankali yake Jan numfarshinsa .


" No ! not here kije Wani wajen ki zauna , yafada Yana nuna mata Wani mini falo dake office din  ,   A hankali ta Tashi  tareda Komawa inda ya nuna mata .


 Da sauri ya cire glasses din Dake idonsa tareda rubbing face  dinsa   yana shafa Kai.


 "Why is he thinking about her nakedness what's wrong with him , this is really getting out of hand .

tayaya zaiyi aiki with the picture of her a mind dinsa yafada Yana sakin Wani Dan karamin tsaki as he force his  eyes fixed to the computer .


Shi yace mata tazata  PA dinsa and telling her to backup zai zama Kamar ya zubda mutuncin sane.

and look like a big fool in front of her .

still fighting with his thoughts yaji an kwankwasa kofar , da sauri ya Maida kallonsa bakin kofar tareda cewa 

 "Come in! 

Mr Fredrick ne yadawo his face gashi Nan ba wani faraa dai  sosai , Sanin cewa ya rasa aikinsa kenan


zuwa yay  gabansa tareda ajiye masa contract din dayace masa ya karbo a legal department.

Dauka yay Yana karantawa , after going through it , then he instructed  Fredrick Dayaje ya kirata .


Kodata zo Mika mata yay , 

"Go through it and sign ! 


bayan ta Karba Takoma gefe Dan Nesa dashi don Bata manta wulakancin dayay mata ba , some minutes ago .ta Bude takardar .

there was a lot of gribberish  written  

in small letters wanda ba lallai ta Gane ba  , what shes interested was the pay .


flipping file din tashiga yi , tana scanning abunda ke ciki tana bin letters din da kallo , har Saida idanta ya fada kan numbers Sanan ta dakata , 

Her heart skipped lokacin dataga numbers din da aka rubuta , tunda take a rayuwarta Bata taba rike kudi masu yawa irin haka ba , her salary is much ,

Wannan tasan Idan tai aiki na wata hudu  ma , it will be enough to pay off her father's debt , and even have enough to spare .


Zai ishesu wajen kulla da kansu to make their life comfortable Sanan harma tai amfani dashi wajen yin Wani abun .


Maybe everything was a blessing in disguise.

Batareda wani tunani ba ta dauki pen din dake cikin pen holder  tai signing sunanta sweetly on the blank spot . Then ta tura contract document din gabansa .


Although she was very excited about the money,  Amma saita dake a fuskarta batareda ta nuna ba .


Bude pages din yayi tareda signed on the spot provided for him to sign .

Make photography and give her one , I will keep the original , yafada Yana mikawa Mr Fredrick Dake tsaye yana kallonsu .


" When do I start work ? Jadeeda tafada bayan tafiyar Mr Fredrick.


Dan kallonta yay briefly  for some minutes Bai mata magana ba ya maida Kansa kan computer dinsa but didn't reply to her statement.

Haushine ya turniketa batasan lokacin data harari Kansa ba , daidai lokacin daya kusan  kamata saboda dagowar dazaiyi  , saita  wayance  da tari  , excuse me Tafada tana kare bakinta  , Saida ya dauke Kansa ta murkuda Masa Baki , I hate his attitude jibi yadda yake yi  kamar nina rokeshi yabani aiki a wanan banzan maaikatar tasa ,  idan har Bazai rinka bani Amsa ba  , he shouldn't have asked me to work for him at first place, sai Kuma ta mike tana komawa mini falon taje ta zauna , coz his face disgusts her  zamanta da kamar minti biyar saiga Fredrick ya Kuma dawowa tareda photocopies din , Kodata ganshi saita mike ta dawo inda young master ke zaune ,Dan Allah take ya sallameta Dan tagaji da zama waje Daya dashi .


Mika mata copy Daya yay tareda ajiyema youngmaster Dayan a gabansa .


Fredrick you will take the office of the chief finance officer I have already sent him  a transfer letter to another branch , so untill then , you must coach her the basis of the job, understood ?.


Fredrick Daya kasa Daina murmurshi ya Dauka boss dinsa sacking dinsa zaiyi , not knowing  he was  promoting him , to the office of the financial officer that was a dream come true.


Da sauri yace yes boss I will just do that ! Thank you boss .

Wani Abu daya Karasa Fredrick farinciki was the fact that his going to leave his tyrant boss dan duk wani Abu nacigaba dayay masa Baya gani , he was never please with anything .


 He was a hard man to work with , harya fara Jin tausayin Wanan yarinyar who is standing in his position .

In fact , zai koya mata wholeheartedly Duk Wani Abu datake bukatar sani .


Yabashi Wanan mukamin ne saboda ya yadda dashi don yajima Yana aiki dasu tun lokacin da k.ismail ya rike Wajen Bai taba samun single complain akansa ba .

 

" Go get the report for today ! 

Right away boss yace yana fita daga office din , yayinda jadeeda tabi bayansa.



Da wuri yatashi daga office din, har aka tashi ba wani sosai yay mata magana ba , 


Let's go ! Shine abunda yace mata , ta mike tana Mai bin bayansa  yana Tafiya hanyar da elevator yake , yayinda mutanen dake office din suka bisu da kallo kamar yadda sukai masu lokacin dasuka zo har Kuma Lokacin da suka bacema Ganinsu .


Immediately suna fita daga company din,the female employee , wayanda suka kasa hadiye bakincikinsu suka Karasa inda Fredrick yake  tareda tambayarsa wacece ,


Sun koma Gida wajen 12 na Rana Kodata Isa dakinta takalminta dake damunta a kafa tafara cirewa tareda flinging dinsa cikin Dakin ta zauna tana  massaging kafarta kafin ta kwana , ko minti uku batai ba  Bacci  ya dauke Kiran sallan da Ake ne ya taddata .


Kodata idar da sallan wanka tasake yi ,  sanan tashirya jikinta cikin wata gown Mai Fadi Tashan iska  baby pink ta Kuma yane kanta da farin siririn mayafa sai Kuma flat shoes dinta suma farare tasaka, sai Kuma  wayarta data jefa  cikin aljinhun rigar  tafito dining Dan cin Abinci . 


A dining din ta tartar da Binta tana shirya plates , Cikin murmurshi tace barka da Fitowa naje nasamu kina Bacci shiyasa ban tasheki ba , wallahi Nima bansan lokacin da baccin ya daukeni ba , Kiran sallah ne ma yatasheni , I'm so exhausted da bansan nayi bacci ba Tafada Itama fuskarta da murmurshi, yayinda taja kujera ta zaune .


 Yana ganki Ke kadai yau Ina maria ?

 da sauri ta zagayo ta gabanta tana kokarin zuba mata pepper soup din dake cikin warmer Wanda ana budeshi kamshi ya turare wajen ta dauki plate ,maria yau tashiga gari sai yamma zata dawo , Tafada tana tura mata plate din gabanta .


  Murmurshi jadeeda ta sakar mata thank you Tafada tana Jan plate din gabanta tareda  sa spoon .

  Yawwa Dama inason na Baku kayana ku kaimin dinki nagaji da Saka dogayen riguna Nan Tafada tana Kai spoon din bakinta , Wani lumshe idanuwanta tai Saboda Dadin Dayay mata ,binta data ajiye mata plate din  fried rice  din daya sha kayan lumbu ci Yana turiri , 

Tayi dariya tace Toh  Shikenan ajima sai muje na Debi kayan ko gobene sai a Kai maki Dinkin .


Yawwa aikuwa nagode dakin taimaka Dan wallahi nagaji da sasu , tafada tana cin abuncinta .


Haka dai suka cigaba da Hirarsu  har tagama suka koma Dakin tare inda ta tayata zobo kayayyakin dazasu Kai dinki .


  Inko nace humh kowa zai biya mata kudin dikin Banda karambaninta .


Dawowa sukai Nan compound din gidan , yau Basu zauna inda suka Saba zama ba , zagaye gidan suka shiga yi ,  tana nuna Mata gurare  suna Hira suna dariya.

 Muje na nuna Miki  waje  daban  taba nuna maki ba nasa Zakiyi mamaki idan nace maki akwai maze a gidan Nan bansani ba ko kin taba ganinsa ?


Kai Haba maze a gidan nan ?

   No ! Really a ina yake Baki taba min zancen ba tafada tana kallonta with so much excitement a fuskarta , muje Dan Allah ki nuna min wallahi ban taba ganinsa ba saidai inaji a labari .

   

   

  A Wani Katon gini suka ja suka tsaya ,

Wow Jadeeda Tafada tana daga kanta sama tana karema girman wajen  kallo  , sosai wajen ya burgeta Bata taba Ganinsa  a zahiri ba saidai a movies Bata taba Ganinsa in real life ba .


Wow! This is so beautiful bantaba sanin Akwai maze anan ba,  it was sure a beauty constructed with huge flowers .

Tasha Jin ana cewa Yana da different path ways but she wants to see it , it would be great fun .


Common  zo mushiga what are you waiting for  tafada tanayin hanyar da zaiyi leading Dinka ciki .


 Da sauri binta tace No ! Please karki shiga zamu Iya rasa hanyar mu , Kuma ba Wanda yasan Muna Nan ,  Kinga yànzu dai biyu da Rabi Koda mun shiga Kafin mufito zai dau lokaci koma mukai dare .


Dariya Jadeeda tàsà tana kallonta kin fiya tsoro binta wayace maki zamu Bata idan muka shiga ,  Dan Allah kizo mushiga so nake naga ya wajen yake , har ma shiga mu fito ba Wanda yasani tafada pleading with her , Dan  yadda wajen Nan ya burgeta saita shiga Taga ya yake , Itama tabawa wasu labari .


Amma Kinsan ba Wanda yasan hanyar da zaa bi a fito ko?  , illar youngmaster shi kaddai ke shiga wajen duk lokacin dayake cikin damuwa Nan wajen shine wajen zuwansa , I guess yana rage masa damuwar dayake ciki ne .


Ohhhh  kawai kallon wajen zamuyi bawai ciki sosai zamu shiga ba , tafada ganin taki Bata hadin Kai .

 Ok binta tace tana nodding kanta , muje .

 Tafiya suke suna zagaye wajen , the place was so quite and looks natural  bakajin Komai sai kukan tsuntsayen Dake kan bishiya , 

Bazaka ce a cikin mansion din kake ba .

 

"Wow ! It's so amazing! 


Tafada As she walked around the maze tana shafa thick bush flowers din  , 


Eh sosai ma Yana da kyau . Toh  mutafi  aykin gani , Binta tafada eagerly waiting for jadeeda su bar Wajen.


Dan Allah mudan Kara tsayawa kadan sai mu tafi .

Dama da Rana Wajen Yana da dadin zuwa , Amma da daddare Wajen abun tsoro...

saida suka zo daidai kofar shiga ta figi hannun binta don sushiga tare tana dariya , Dama Kuma dabara tai mata donta nuna mata kofar , tàsà ihu , no jadeeda Dan Allah karmu shiga kizo mukoma , tafada tana Janta Amma saita warce hannunta tareda fadawa ciki tana dariya.

Ihu tasa tana kwalla Mata kira tafito yayinda jikinta ke bari , inda tasan haka jadeeda keda stubborness da Bata yadda ta rakota Wajen  ba ta first place yànzu ya zatai , wazata kira , suna zaman zamansu shi has landed them into trouble.


Waje tasamu daga Wajen taje ta zauna , hankalinta a tashe matuka , gashi Bata taho da wayarta ba , bare tai tunanin ma Wanda ,zata kira ya taimaka masu .


Har akai awa biyu jadeeda Bata fito daga maze din nan ba , gashi kuma it's getting dark , duhu Yafara yi , gurin yay shiru sai Kukan tsuntsaye da kwari ke tashi hakanne zaisa kajin tsoro saboda ba Kowa a Wajen .


Tsoro sosai yakama Binta ganin har Lokacin shiru ba jadeeda ba labarinta , Banda gumi ba Abunda ke tsatssafo Mata daga zaunen datake , yayinda takejin Wani fitsari ya rike Mararta gam kamar tayoshi Anan . ganin zaman Bazai fisheta ba , ta mike tashiga zagaye Wajen tana kwalla mata kira Saidai shiru ba Amsa Saida ta hanata shiga takiji yànzu yazatayi Mai abunyi ? 


Gashi batasan tabita ciki saboda she would get Lost too , Kuma ita kadaice tasan tana Nan , idan tashiga ba Wanda zaisan da haka , saida ta kara kusan Wani one hour a Wajen Ganin har Lokacin shiru ba Wani labari , tai tunanin komawa cikin  mansion din Dan Neman Wanda  zai taimaka masu , 


Koda suka dawo sallah kawaii yay tareda yin wanka sanan yaci abincinsa Bai Samu ya kwanta ba saboda wani email da aka turo Masa Wanda yake da mahimmanci sosai hakanne yasashi shiga study room dinsa .

Wani document dinsa ya dauko he needed to review , Yana son yay ma Mr Frederick forwarding sai kuma fasa tareda tunanin yay printing dinsa kawai yabawa yarinyar can tai aikin tunda ta chanji  , Fredrick

 

Koda ya gama mikewa yay  yana Bude papers din Yana dubawa  daya bayan daya if there is any mistake   sanan ya fito tareda wucewa dakinsa , ya dauki wayarsa inda yashiga dailing number cikin gidan Yayinda yake fitowa daga dakin Nasa Yana komawa  study room din.


Madam ce ta dauki wayar .

Send her upstairs Yafada Yana hanging wayar .


Kallon kofar yay his  brows crease , thirty minutes has passed Amma shiru ba ita ba madam .

Daidai lokacin Daya mike don Kiran madam yaji what's keeping them this long yaji wayarsa na ringing.

 Ciro wayar yay daga aljihunsa inda ya kafa a kunne .


Muryar madam yaji hankalinta a tashe , 

Boss she's nowhere to be found.

           

Lokacin daya aika a kirata , madam taje dakinta Bata ganta ba , ta tura maids su duba ko ina a gidan suce mata tana son ganinta nan ma suka dawo tareda sheda mata Basu ganta ba , Kuma duk sun dudduba ko Ina a gidan Bata Nan , hankalin madam ne Yafara tashi tunanin ta ko takuma sneaking out of the estate ne kamar wancan Lokacin , da kanta ta fito suka shigo zagaye gidan tareda maids din duk Wanda suka tambaya saisuce Basu ganta ba , ko Basu ga fitarta ba haka sukaita zagaye ganin Lokaci na tafiya Kuma tasan halin young master ya tsani Jira yasata kiransa Dan Sanar masa Abunda Ake ciki , na cewa yarinyar Nan is missing.


He was quite after madam has spoke  , sai agogon Daya Kalla Dan tabbatar da time , bakwai saura minti goma shabiyar and his brows creased.


"Are you sure of what you're saying?

Ya tambaya saboda there is no way she's going to get missing acikin mansion din Nan , and she could not run away either


Yes boss I have searched everywhere but she's nowhere to be found.

Madam tafada tana sauraransa  adua take kar laifin yadawo kanta yace mata sakacin tane  .


What about the guards ask  if she left the mansion?


Yes they said she did not leave the mansion ,but still we can't find her .

None of the maids know where she had gone .


Biting lips dinsa yay yana tunanin where the hell has she gone to ,as he wondered bayan few seconds he spoke.


"Continue your  search , since she didn't leave the mansion that means she could be somewhere else ,make sure you find her .


He said after dropping the call , ya zauna don cigaba da aikinsa but he couldn't concentrate  anymore , yayinda ya zubawa waje Daya Ido over ten minutes , his  thought disoriented.


" Where is she?

Could something happened to her ? 


He thought of Millon places a mansion din dayake tunanin zata iya zuwa  Wanda har zai zaunar da ita for some hour but he couldn't pinpoint any .


A thought flicked in his mind da sauri ya mike  .


Wait .... Am I boredered about her or what ?

 Saikuma ya koma ya zauna , da sauri yay shaking Kansa as to shake away thought of her in his head .

 Sai Kuma yay rubbing face dinsa da hannu tareda komawa kan aikinsa trying to concentrate and forget about her .


He read a few lines sai Kuma mind dinsa ya kuma flashing back kan zancen yarinyar Nan , boss she's nowhere to be found, maganar madam takuma fado masa , 


Gashin kansa yadan jah kozai Daina Wanan Tunanin, 


" What if something had

 happened to her?

Kota fada cikin pool and can't swim , Dan ya kulla tanason zuwa wajen nan , or ta Bata she can't find her way to the mansion.

Hakanan yayta tunanin terrible things dayake tunanin zasu iya faruwa da ita , and suddenly he became troubled .


Ji yay gabadaya baida interest a aikin , he was just uneasy, dukda he didn't want to think about her , yakasa Hana zuciyasa wanan tunanin .


Wayarsa ya Kuma daukowa tareda dailing number leader din guards din gidan .


" Gather your men search everywhere in the mansion and bring that lady to me , he instructed when the  call connected .


Yes boss ! Yafada Cikin rawar jiki tareda ending call din .

Yadanji relief tunda yafadawa guards to search for her , 

Time to time Yana duba wayarsa kozasu kira subashi feedback Amma Shiru gashi it's getting late Dan yànzu it's already a few minutes past nine Kuma har lokacin Bai kira yace masa anganta ba .

Kasa hakuri yay ya tashi tare daukar wayarsa ya fito daga study room din , Koda ya leka ta window dinsa ya hango guards tsatsaye gaban mansion din suna magana  talking to one another, sosai yaji ransa ya bace 


" What where they standing there doing? Yafada Yana Kuma kallonsu 


Yasasu su nemota and they still have the time to stand idly when she was still missing.

  Jikinsa har Wani rawa yake tsabar yadda ransa yake a bace ya juya tareda fitowa daga part dinsa yashiga saukowa daga steps cikin sauri sauri da bibbiyu ya rinka tsalakawa kamar Wanda zai tashi sama yadda yake sauri .

 In less than 2 minutes sai gashi kasan downstairs .

Maids din Dake wajen Suna gulma suna Ganinsa Nan da Nan kowaccensu tashiga taitayinta tareda yin shiru .


His expression was dark and icy lokacin dayake tunkarar inda suke tsaye ,


" What are all of you doing here bayan nace maku kuje ku dudduba inda take acikin mansion din Nan , muryarsa cike da bacin Rai yafada.


" Boss we ve found her !the leader explained 


His eyes  scanned the crowd but he could not see her , sai Kuma ya maida kallonsa kan guards din da maids din , ganinsu yay kamar a tsorace suke dukansu , they look shaky and gloomy, and  instantly his heart skipped a beat.

 

" Did something happen to her ? Was she dead ? Koda yay wanan tunanin sai yaji yadan damu kadan .


Where is she ? Wanan Karan yay tambayar with concerned tone .


Su kansu guards din sunyi mamaki Basu taba ganin boss dinsu da wanan expression din ba , tunda Suka fara aiki a karkashinsa Amma today they were surprised Kodai something happened to him ne .


Sorry ...boss she's in the maze ,the leader of the guards yafada yana yin kasa da Kansa .


He felt bucket of relief dayaji cewa tana cikin Maze , So they were looking pale saboda tana cikin Maze suna tsoran fada masa 

And they made him worried for that .


Lumshe idansa  yay to calm himself.

Kafin yabude su and it had returned to it deathly glare .


Ganin sunyi kuri suna Kallonsa yasashi daka masu tsaya 

And what are you still doing here ? Yafada fuskarsa a daure , da sauri suka fara barin wajen zuwa inda jadeeda tashiga wato maze .


   Har sun kusa kaiwa wajen ya dakatar dasu .

On second thought kosu Kansu guards din  did not know the way around the maze  .Dan haka turasu ma will just complicate matters tunda basusan kan wajen ba , some of them might get Lost .

 Tafiya yake a hankali har ya karaso Inda suke .

  

The guards watched as their boss approach shook written all over their faces .


Meke faruwa ne kaddai boss intend to find the lady himself?

Kasa yadda sukai as they watched him approach sai Kuma ya wucesu and went towards the Maze .

No comments