Breaking News

Kaddararmu 35-36

 KADDARARMU

               ( OUR DESTINY)

                    

                       35_ 36



                           ✍️

kallonsa tai for the second time , sai kawai  ta tashi  daga kan couch din datake zaune ta dawo saitin inda yake zaune ta  tsaya a gabansa yadda zaiji dadin  ganinta  fuskarta dauke da murmurshi , tasa Hannu tasa  Kan mayafin  taja tareda  jefar dashi  nan kasa .


  He was shocked! But caim so yake yaga karshen Rashin kunyarta , was she going to strip naked in front of him  or  ? ya tambayi Kansa as he didn't want to  interrupt her  kallonta kawai yake keenly ,yanason yaga Iya Gudun ruwanta .


Hannuta tasa tana tattare doguwar rigar dake Jikinta batareda wani tunani ba ,idonta na kansa tashiga Jan rigarta sama  dan ta daukar makanta shidaya  Kara Ganin kukan ta ,har abada , dukda her heart is pumping kamar zai hudo kirjinta , haka tacire tsoron dake ranta tunawa da ba abunda zai iya mata he's a Gay , hakanne  ya  Kara karfafa mata gwiwar abunda take  yayinda tasa Hannunta taja rigar sama wajen kanta tacireta gabadaya .


What ! yafada his heart beating very fast he was so shock to his spine, yafada Yana rintse idonsa cikin Yan mintuna kadan idan ba kula Kai ba , cikin dabara ya Kuma bude idonsa bayasan ta gane expression din dake fuskarsa Gashi dai a zahiri ita yake kallo , batareda wani tunani ba she removed the clothes yasakeshi Nan kasa wasu lacy inner wears ne a Jikinta white wanda kana iya ganin jikinta  cikinta .


As he thought to himself she must be crazy zai iya tunawa the last time dayace mata to strip herself she hesitate why was she so different now .


Koda yace mata tai striping kanta he never intend to touch her kuma bai yi tunanin she would have the courage to do that ba , har gashi lokacin daya Bude idonsa yaganta daga ita sai undies standing in front of him  , just as he wanted he open his lips to tell her to stop  , suddenly he froze .

   jadeeda dake tsaye tana kallonsa  tasa Hannunta kan hook din bra dinta and with a slight pull tai untie dinshi sai Jin sound din faduwar Abu yay akasa , he tried to move his eyes away but he couldn't .


 Gabadaya  jiyay he's body was  shivering Yayinda gumi ke tsattsafo masa , da kyar ya iya kamo nutsuwarsa .yay kokarin basarwa .


 Hannunta ta kai gashinta  tareda jah hair band dinta ,  a hankali ta Girgiza kanta nan take gashinta ya zubo  tareda  rufe mata fuskarta , tasa Hannu ta. Maidashi baya .


  Wani  yawu ya hadiya da Kyar batareda yakalleta ba , sai muryarta dayaji.


I'm done should I go lie on the bed now? tafada tana kallonsa tareda sakin wani murmurshi ganin yakasa kallon jikinta Wanda Hakan na nufin zancan da Ake akansa Hakane .tunda gata Nan tsaye a gabansu naked yakasa Koda kallon .

  Ta dauka he's going to act like the other time Amma sai taga akasin haka .

  he's eyes fixed at her face Kuma baida niyar daukewa  saboda Yana ganin that's the only place he can watch batareda ya Kalli jikinta ba , tun kallon farko dayay mata yaji  bayason ya maimaita saboda Wani dalili nasa daya barwa Kansa sani .


Again he swallowed hard har kana iya ganin ta Adam apple dinsa  , the sweet smile on her face was not helping matters .


What the fuck is she doing? kodai aljanu sun shiga kanta ne , he thought to himself.  Yayinda Cikin dabara ya daura tab Dinsa akan  cinyarsa *** as he struggles to keep his body calm 


Jadeeda dake tsaye tana jiran abunda zaice mata ta danyi mamakin sauyawar dayay lokaci guda dukda bawai nunawa yay ba , ba Kuma  Kamar wancan lokacin ba .


Dan haka take Taji gabanta yafadi Lokacin da Wani  tunani yafado mata a Rai , anya is  he gay kamar yadda Ake fada  kokuma bisexual ne shi ?


Da sauri ta dago tana kallonsa kaddai his bisexual Kuma gashi she strip herself in front of him without thinking twice , Dan a tunaninta he would not touch her  , Amma Bata kawo a ranta zai iya yin both men and women, ba at the same time , Amma saita boye razanar datai a fuskarta karya Gane .


A hankali Tafara tunanin hanyar da zata bi don saving kanta idan har hakan gaskiya ne , Yayinda heart dinta yashiga beating very fast against her chest . hanya kawai take nema dazatai masking up batareda ya Gane ta tsorata ba .


Dan haka Tashiga sakar masa murmurshi to hide her expression while a zuciyarta fargàba ne fal ranta .


Yayinda a zuciyarta ta kama aduar kar Allah yasa yace mata taje ta Kwanta kan gado Idan har tunaninta yakasance gaskiya nacewa shidin bisexual ne  , idon ko yay hakan batajin akwai abunda zai hanata fasa masa Kai da flower vase din can  dake gefen gadonsa ba .

har lokacin idansa nakan fuskarta, face dinta kawai yake kallo as he stared at her for a moment , then pulled he's eyes immediately.


kafin  taji muryarsa , yayinda kirjinta ke fat fat tana tsoran abunda zai fada , 


" put on your clothes back  and get out !

Leave!!

Yafada with an irritating voice Kamar irin yaga abun kyama dinnan .

Yana tashi tsaye batareda ya kuma juyowa inda take ba  , ya Karasa wajen fridge dinsa ya dauki cigarettes tareda lighter ya kunna  Sanan ya fara busa hayakinsa cikin kwarewa .

wata ajiyar zuciya ta sauke , with a sign of relief  dama abunda takeso kenan kar ya tabata , Koda hannunsa ne bata fatan ya taba jikinta dan idanta tuna da Hakan yanasa Jin zazzabi .


He puffed out smoke in the air yana busashi Sama Tareda wucewarsa Dakinsa , leaving her in the falo .


Kansa ya dau chaji coz this is the first time daya rasa abunda zaiyi , ya kulla she's insane dan so take takasheshi .he has never been with a woman before Sanan , seeing her gorgeous sight in front of him yasashi Kasa controlling Kansa .

Meh take masa ne ? He believe she's using mavic on him , Yafada as he was getting frustrated , suddenly yaji muryarta daga bakin  kofar dakin .


yaushe zan fara aikin tafada Kamar ba Wani Abu daya faru .

He froze still cikin mamaki , yayinda ya juyo a hankali Yana Kallonta 

Yànzu tana sanye da kayanta a jiki tana tsaye tana kallonsa waiting for his answer.


A hankali Idanuwansa suka sauka kan lips dinta a Kuma wanan lokacin she  licked it sweetly .

Adams apple dinsa ne ya motsa saboda Wani irin yanayin dayake ji a jikinsa mara misaltuwa , does she has those sexy lips , da sauri ya kawar da Wanan tunanin a Ransa as he immediately pulled his eyes away from her , he hates whats he's feeling at that moment, meyasa yake paying attention to her looks ?now , or was he the one crazy  ? zuka daya yayma cigar din takare don so yake ya goge tension din dake Ransa .


Tomorrow! Sanan Karki bari na rigaki fitowa ? Now get out

   Juyawa tai Batareda ta Kuma juyowa ba tafice dagà dakin , lokacin data juya idansa na kan **" harta  fice daga dakin Sanan yasaka hannunsa kan sumansa  tareda burkita gashin Kansa , 

Kwata kwata baya Jin dadin yadda yake feeling......weak , Bai taba jinsa weak ba ,irin haka ba ,  Bai taba rasa abunda zaice ba , Bai taba  zama dumpfounded  irin hakaba in he's entire life .

 " He has gone wrong somewhere !

Wanan wacca irin  yarinyace .

Ya dauka saboda family dinsa yake daga mata kafa Ashe abun ba haka bane.


Jadeeda tana fitowa ta rufe masa kofarsa a hankali Sanan Tashiga saukowa daga benensa  tasan so yay tai rejecting offer din kokuma tai masa kuka Kamar yadda tasaba , baisan ita yànzu ta daukar ma kanta  Alkawarin ko hawayenta bazai Kara  Ganiba har saita bar masa gidansa .


Hanya dayace dazaka iya maganin makiyinka shine denying him the satisfaction of seeing his prey in pain .

And as far as concerned Bazai Kuma ganin hawayenta ba , never bazata taba barin Hakan yafaru ba .

Bayan abunda ya faru a dakinsa tasan zai dawo coz  he would make sure he gets back at her , saidai bazata taba bari hakan ya faruba .


Wanan shine karo na farko datai defecting dinsa , ta Kuma San she hurt his ego and he will so badly.

She would always be one step ahead of him .


A wanan Daren jadeeda duk ta dudduba kayan daya dace ta tafi dasu , duk yawanci dogayan rigunane, mts ! tai tsaki I'm sick and tied of this place shikennan kullum Mutum baida Kaya sai dogayen riguna , sosai tai missing Saka atamfa kuma bawai babu bane , kawai dai baa dinke suke ba , Binta ce tafado mata a Rai tana ganin gobe kawai idan suka Hadu zata Bata saita Kai mata dinkin , da Wanan tunanin ta dauko wata arabian gown peach ta ajiye agefe  tareda takalmin dazai hau dashi Sanan tafada wanka tai tareda Sanya nightgown dinta Rigar da wando ta dare kan gadon , wayarta ta dauko tareda dailing number Mahmud Amma abun mamaki number busy  Saida tai trying Kamar sau uku Yana fada mata Abu Daya Sanan ta hakura , Kiran layin hajia tai , ringing daya ta dauka .

 Asalamu alaikum hajia tafada da Karfi  yayinda muryarta ta karade cikin wayar , Yar nan lafiya kuwa munata kiranki munata kira sai ace wayar  a kashe bakiga yadda hankali mu yatashi ba , Yar uwarki kullum Batada aiki sai kuka inda hawaye nakarewa da tuni hawayen Afra ya Kare saboda kukan datake .


  Ho ! Hajia badai mita ba jadeeda tafada a ranta  , ganin tamaki barinta tai magana tunda tafara take zuba .

   Kina jina kokin ajiye wayar ne  taji muryarta ,firgigit ta dawo cikin hankalinta.

 

Hajia lafiyata kalau kawai dai wayarce ta Dan Sami matsala shiyasa kuka jini Shiru Ina Afra tafada tana chanza maganar Dan kwata kwata batasan tarinka gaya masu abunda zai daga masu hankali Dan zasu shiga damuwa ba Kamar ita da zata iya jurewa ba .

  Koda nace Dama Saida na kawo Hakan a Raina Amma yarinyar Nan tace min ita dai hankalinta Bai Kwanta ba , gwara tazo ta duba tagani koba lafiya ba , gata Nan kinganta  Yar halak yànzun Nan tashigo gidan hajia tafada tana Mikawa Afra wayar da shigowarta kenan , 


Waye ? tafada a hankali karna wayar yajita , sai akunnenki mana saikiji ni Kya tambayeni tafada tana mikewa tsaye .

  Maida wayar tai kunnanta , a hankali tace salamu alaikum , muryar datajine yasata kwalla Kara , tareda fadawa kan gadon , Dama kece wallahi bamma kulla da number  ba saboda hankalina ba awajen yake ba yay nisa .

 

Jadeeda !  maiyasami wayarki ? Nan dai tashiga Tambayarta abunda Yasa idan suka kira wayarta basa samunta , Kuma Itama mai yasa Bata kirasu ba .

 Cikin Dariya jadeeda tace saikace wata yarki Zaki sani a gaba da tambayoyi toh lafiya ta kallau nace maki ki kwantar da hankalinki ba abunda zai sameni da yaddar Allah , abunda nake so Dake kawai kicigaba dayimin aduar Kamar yaune zakiga na fito .


Ok tunda kince haka but batun Mahmud please karkice Zaki fito kizo wajensa Ina tsoran abunda zai faru , coz I had a dream that mahmad Yazo Kun hadu inda Youngmaster yasa Akai màsa duk har ya kwanta asibiti ....

  No something like that will not  happen please  kawai ki manta wannan maganar yayinda a zuciyarta tace afra mafarkinki gaskiya ne but now mahmud is my past Dan haka she's only going to face her present now ....chanza zancan tai , guess what ? 

 You know I'm not good at guessing kawai fada min what's the news , ok then , Kin shirya ?


"Ever ready tafada tana dariya!


I.. g..o..t a job !

What !!


What!! Are you damn serious tafada with so much excitement.

Wallahi I'm serious gobe ma zan fara zuwa .


" Wow , wow ! I'm so happy jadeeda now we will be able to pay baba's debt and be free  Tafada jikinta nayin Sanyi.


Silly girl Baki tambayeni Ina nasami aikin ba ? Jadeeda tafada trying to cheer her up .

 Ni koma Ina ne indai zasu rinka biyanki sosai bandamu ba , tafada tana dariya .

Koda har company din Howell cooperation ?


No ! tafada da sauri I wouldn't like you to work under that monster of a thing tafada tana zumburo baki Kamar tana gabanta.


And thats exactly where I would be working yànzu maganar Nan danake maki young master has offer me job in his company as his personal assistant , and I accept his offer .


What jadeeda are you insane or what tayaya mutumin damuke Neman hanyar da zamu rabu dashi kike Kara kusanta kanki dashi ?


Look I know what exactly I'm doing , karki manta he's using me for his revenge , then I see no reason why I shouldn't use him to earn money , Kinga kenan its 50/50 nabashi Daman yay min Duk abunda yake so , I will be his servant and obey whatever he ordered me to , karki damu please.


Ok tunda haka kika ce but ki kula da kanki don't land yourself into trouble ok , 

Ok I will , ok then Saida safe  zan Kwanta da wuri saboda gobe da safe zamu fita .


 Ok bye sai nakuma jinki , Nan dai sukai sallama tareda kashe wayar .

 

Huh , afra kenan easily take zama worried akan kankanin Abu tafada tana ajiye wayar gefen Kanta tareda daura kanta kan pillow tana Murmurshi tareda tsintse idanuwanta . Sai Kuma tasa Dariya ita Kadai lokacin Data tuna dramansu da youngmaster .


Tasan karfe takwas  yake fita office amma bayan abunda yafaru zai iya fitowa da wuri Dan kawai ya daura mata Laifin dazai  kawai yay purnishing dinta .

Dan haka she would be out wajen seven tajirashi wajen parking space , da wanan tunanin bacci yay awan gaba da ita .


Washegari kuwa Koda tai sallah asuba Bata koma bacci ba , Nan ta zauna hata kammala  azkar dinta Sanan ta tashi tashiga toilet Dan yin wanka tareda shiryawa cikin abayarta inda tasa jeans a ciki tareda yane kanta da mayafinta , ba Wata Kwalliya tai a fuskarta ba , illah powder da lip gloss , bakaramin kyau tai ba , sai dan turaren   data shafa a jikinta . Rigar ta dan kamata daga sama sai Kuma ta Bude daga Kasa , taso ta chanzata Amma idan tace zata tsaye zata Bata lokaci ne har young master yafito , Dan haka she has no option than to go like that   ,da sauri ta dauki purse dinta tareda sanya flat shoes dinta tafito daga dakin ,bayan takalli agogon Taga kusan takwas saura Yana muntina Dan haka takara sa ficewa da sauri .


 Zama tai akan swing tana Dana wayarta  time to time Kuma tana dubs direction din dazai fito .


45 minutes to 8 ta hangoshi Yana fitowa daga part dinsa , Tashi tai tunkan yakaraso ta nufi inda guards dinsa ke Tsaye bayan sunfito fa motocinsa suna jiran fitowarsa , sai suka ganta Fully dressed tana nufowa inda suke .

Kalloñta suke Cike da mamaki .

Batai masu magana ba , tadai tsaya a gefe tana Jiren karasowarsa , sanye yake da jacket suit a Jikinsa yayinda fuskarsa Ke dauke da wani glasses .


Taciki yakare mata kallon daga sama har kasa Amma a zahiri saika dauka sama yake kallo , kafin yajuya inda guards Dinsa suke he scanned them .


One of the guards ne yataso da sauri tareda Bude màsa kofar Dan yashiga .

Yana zuwa yashige cike Batareda yay mata magana ba .


She was puzzled ! Meh Hakan Ke nufi baice mata komai ba , kokuma so yake tai tracking da kafafuwanta zuwa company din .


Wani irin takaicine tareda haushi taji Yana taso mata a wuya .


Kodayake ba abun mamaki bane idan ya barta tai tracking da kafarta , don ba Wani Abu  dazai Bata Mamaki , hannunta ta nade a kirjinta tana kallonsa iKon Allah  lokacin  daya shiga cikin motar batareda ya Kalli inda take ba .

yayinda guard din yarufe kofar tareda zagayawa Daya side din gefen driver ya Bude yashiga tareda rufe Kofar Kallonsu take without saying a word tanason Taga what his up to.


Ragowar guards din Dake tsaye Suma suka shiga nasu motocin daidai lokacin dazasu yi igniting car din , Taga hannunsa through  the window and ordered her to come to him .


Saida ta hadiye Wani yawu Daya tsaya mata a makogoro saboda haushin wulakancin dayay mata gaban Yaransa  kafin ta daga kafarta zuwa gaban Motarsa .


His gaze was on his  tab , Batareda ya dago ya kalleta ba ,yace mata .


" Enter the car behind! 

Ta tsani wanan fariyan tasa Amma dole ne tayi hakuri for some months kafin tadaina ganinsa .


Just for few months tafada tana shiga motar Dake bayansa .

Bayan isarsu company din tana binsa a Baya taking her steps slowly one after the other .


Maaikatan Dake wajen where shooked to see him with a woman .

Dayawa daga cikinsu gulma ce sosai a cikinsu as they wait for the boss to walk in pass zuwa elevator da ita gurin ya exploding da magana .


Who is she ? Wanan Kuma wacece yake binsa ? Ba ance  boss is a gay ba , Amma yasuka ganshi da macce ? 

Client ce ko girlfriend? Kowa da tambayar dayake a Ransa Amma Babu wanda zai iya Basu Amsar tambayoyinsu illar Mai gayya ,Wato young master , haka suka hakura suka koma kan aikinsu .

No comments