Breaking News

Kaddararmu 33-34

 


KADDARARMU

                  (OUR DESTINY)


                      33_34

 

                      ✍️


kwanan jadeeda takwasa a basement din Nan kullum kuma zaa kawo mata abincinta 3 square meals , tun tana kinci  har ta hakura ta dawo tana ci , ganin zataima kanta illar  zata mutu da yunwa , duk tabi ta fige tayi Baki , Tayi danasani yafi  cikin kwando.


 Tunanin afra tasan zata nemeta a waya  , idan Kuma sukaji shiru hankalinta ba Karamin tashi zaiyi ba ,

Duk safiya zatazo tana bubbuga kofar  ,ko Wani zaizo to her aid , Amma Shiru , tun tana yi , da karfinta har Saida takai ta gaji ta bari .

A Kwana na hudu  ta Daina bubbuge bunbugen datake ganin nobody is coming to her help . in Banda maid din dake Kai mata ba Wanda Ke zuwa wajenta , ita dinma idan tazo fuskar  Nan tata a daure zatayi abunda ya kawota tafice .


 A tunaninsu kota mutu ne  , tai committing suicide  saboda sundaina Jin buge bugenta .


Tuni labari ya karade mansion din  , inda akaita tsaigumin Abunda ta aikata daya janyo aka kulleta , su binta kuwa Allah sarki hankalinsu ba Karamin tashi yay ba , sukaita Neman hanyar dazasu bi suje  basement din dansu taimaka mata Amma badama , Dan tundaga kofar shiga wajen akasa tsaro .


Sai maid din dake Kai mata abinci ita kadai Ake bari tashiga wajenta ,bayan ita Kuma baa barin kowa  wata gibgegiya da ita ,mara faraa ,  kamar kurma  haka take duk maganar da zatai mata daga uhum sa um um daga haka Kuma saita ja bakinta ta shiru , ita ke Rakata tai wankan tai sallah sanan su dawo takuma garkameta kamar Wani cell .


 Tun tanasa ran ganin yaushe Zata Fita harta hakura tareda zubama sarautar Allah Ido  .A Rana ta takwas dinne madam tazo basement din , Koda taji alamun zaa Bude kofar an sakala keys ana kokàrin budewa  Bata dagoba kanta a kasa  tsakanin kafafuwanta ko motsi batai ba tana nan yadda take .


   Da wayarta tashiga gaska dakin     ta hasketa ,  da sauri ta rintse idanta saboda hasken daya shiga idanta tunda ta jima a duhu , ki fito mu tafi madam tafa tana kallonta .

 banza tai mata batareda ta motsa daga wajen ba , ganin haka yasa madam tacewa guards din da suka rakota akan su fito da ita , Dama Kuma tazo dasune Sanin halin jadeeda  wani lokacin tanada taurin Kai musamman  idan ranta a bace yake .


Jin haka yasata tashi  dakanta tana tafiya a hankali har  tafito daga dakin .

Ba Wanda taima magana a cikinsu tashiga  dragging weak legs dinta  don barin wajen .

 Dama Kuma tunda Taga madam tasan she's free anyi freeing dinta kenan .binta sukai a baya , har dakinta suka Rakata tana zuwa kuwa bayan tashiga kawaii saita rufe kofar da sauri Dan karma sushigo mata , tsaye sukai Suna bin kofar da kallo  speechless.


madam da ranta yadan bace tashiga banging kofar jadeeda najinta tai banza da ita harta gaji Dan Kanta tareda barin bakin kofar yayinda  ragowar maids din Dake binta suna take mata Baya Suma suka juya .


A bangaren youngmaster kuwa tun bayan dayasa aka rufeta Bai dawo daidai ba , he hate to think about it , duk Lokacin dazai tafi aiki yakanji banging kofarta , da Kuma yadaina Jin bugun nata he became worried .


Jin har kwana Biyu ba Karan buga kofarta  , kamar yadda tasaba , he called madam and ask to check if she was still alive , kodata dawo saita tambayi maid din dake Kai mata abinci , ta gayamata she's alive kawai Dai tadaina ne .


Ko bayan da an sanar Masa , Bai nuna wani expression a face dinsa ba , dukda a zuciyarsa he wanted to free her badly .shi din ba mutum  bane Dake Jin tausayi or show mercy to anyone , but why is he feeling different akanta ? kokuma Dan yakaita Taga family dinsa ne .


Yes I think that's the reason da wanan tunanin  karfafa Masa gwiwa cewa abunda yakeji Yana da alaka da haduwarta da family dinsa shiyasa yake Jin haka .


And nothing else , you can leave now ! yafadawa madam Dake tsaye tana sauraransa .


 Yes boss tafada tana ficewa daga dakin 

Saida yabari takara kwana uku kan yasa a fito da ita . 

Ran Sunday yasa aka fito da ita , normally ranan yakan zàuna a paint studio dinsa Yana zane , he has passion for painting duk Lokacin daya ke  jinsa cikin nishadi yakan zauna nan for so many hours Yana zane .

inda  yace madam ta kawota nan  bayan ta fito da ita .


Kofar dayaji ana tabawa ne yasashi  tunanin itace yazo , sai Kuma  yaga madam ita kadai tashigo tareda rufe Kofar behind her a Hankalin trying not to make any sound .


Dakatawa yay da Abunda yake yadan kalleta for a moment Kafin ya Maida kansa kan abunda yake Ganin ita kadai ce .


" where is she !


Saida tai clearing throat dinta sanan ta iya bashi Amsa , boss she locked herself in the room and refuse to open it, should I call the guards to break the door? tafada tana jiran amsarshi 

  Chak ya Tsaya da zanan dayake yadago Yana  kallon madam she has been locked for some days I think she need some privacy .

Let her be for now but make her know that I want to see her this afternoon,yafada yana Maida kansa kan paint work dinta .


Yess boss I will do as  you say tafada sanan tafice daga dakin .


A daki kuwa tana kwance bayan tayi wanka , tashirya cikin wasu kaya marasa nauyi ta dauki wayarta da nufin Kiran afra Dan bayan Tafiyarsu madam su binta sun shigo inda tana Jin sune tabude masu Kofar suka shigo sanan tarufe  gudun kar madam ta dawo .


Jadeeda we are very sorry da abunda ya faru cewar maria datai fuskar tausayi kamar zatai Kuka , bakiga yadda mukaita kokàrin zuwa wajenki ba Amma ba Dama saboda guards din Dake wajen , Munso Muzo muga halin da kike ciki Amma ba Dama , wai Mai kikai ma youngmaster hakane  dayasa aka kulleki a basement dan duk Wanda yasa a kulle a Wajen to Wani gagarumin laifi yay masa .


  Dan murmurshi tai masu tareda Cewa ta gode da irin kulawar dasuke Mata  , Nan tashiga Basu labarin abunda yafaru , kallonta kawai suke cikin mamaki , kafin binta tace gaskiya kema kinyi ganganci da kin gaya mana dasai musama maki wata hanyar daban ba Wanan ba Tafada with  pity face , Karki damu ba abunda zai Sami Dan uwanki tafada tana dafata .

  Gyada masu Kai kawai tayi , yauwa Karna  manta Tafada  yayinda take Ciro  wata paper daga aljihun rigarta gashi watace tace na baki hannu da hannu  lokacin nadawo daga kasuwa zanshigo gidan na ganta a gate tana Kuka tana yima guards din dake Wajen magiya akan subarta tashiga wajenki zata zo , suka Hanata  shine na labe a baya karsu ganni kodatazo wucewa na janyota da sauri Basu lura da muba , nake tambayarta abunda ya kawota tareda gayamata Ina aiki cikin gidan Nan shine ta bani wanan papern cikin  farinciki tareda cewa nabaki hannu da hannu ,  inda nai  mata Alkawarin kawo maki , aitunkan Binta takara Jadeeda tashiga warware takardan jikinta na rawa dan ganin mai afra ta rubuto mata.tasan bakowa bace face afra Yar uwarta .


Ganin haka yasa sukai tashi  tareda yi mata Sallama Dan Bata some privacy .


Asalamu alaikum

Jadeeda munshiga damuwa bisa Rashin jikin da bamayi Kwana biyu ,a waya , mun kira , munkira Amma Bata shiga, nazo Kuma securities sun hanani shiga  I hope you are alright , please kikira ni as soon as takardan Nan ta Isa hannunki .

   Bye afra .


Wayarta ta dauko cikin drawer Dan Kiran afra ,  Dama Kuma tana ranta , yànzu take zancenta a zuciyarta Ashe ita har gidan tazo , Allah sarki yaruwa Rabin jiki .

 Allah Allah take wayarta kunnu takirata , da sauri tatafi call log daidai lokacin da message yashigo wayarta from Mahmud Dan dakatawa tai tana kallon Sakon Kafin Tashiga Ciki Dan dubawa , yayinda kirjinta ke bugawa fat fat duk yadda akai sun masa wani abun shiyasa ya nemeta , ba mamaki yakira wayarta yajita a kashe  don haka ya turo mata da Sako .


   Hannunta na rawa ta Bude Sakon 


Jadeeda I never thought we would end up this way , but sadly ba yadda zanyi , you belong to another man now, I'm sorry I have to let you go , Ina maki fatan alkairi

   Mahmoud.


Wani irin shock taji data gama karanta Sakon Mahmud , the message was short and with no  emotion Kamar dai bai taba Saninta ba , he's just addressing her like a stranger Hakan na nufin alakarsu takare ,kenan ko meh? soyayyar da Suke ma junansu fah  .....Kukan datake rikewane tasaki batasan yin Kukan Nan  Amma batasan meyasa ba she  just feel like crying , shikenan Yayi  nasaran Rabata da masoyinta she's left with nothing sai Yar uwarta , tana cikin wanan kukan taji knocking a bakin kofarta , da sauri tashiga goge fuskarta tareda saukowa daga kan gadon ta nufi kofar da sauri ta Bude , 

Madam tagani a tsaye fuskar Nan tasha kunu bakan Gani .


  Binta  tashiga yi da kallo tana studying dinta for a moment Kafin ta maida kallonta kan jadeeda da kanta ke kasa ,

The boss wants to see you after lunch, and make sure you don't keep him waiting , tana gama  fadan haka  tajuya Batareda tace matà komai ba tai tafiyarta .


Tsayawa tai a wajen kamar Wata status tana bin madam da kallo har ta bacewa Ganinta Bata motsa daga inda take ba .


Tun bayan fitarta daga darkroom she didn't want to see or think about  him , amma hearing madams voice sai abun ya dawo matà sabo , he has took away everything she has , duk Wani threat dinsa batajin zasu kuma tsoratata , her life is ruined and shattered she's left with nothing , Dan haka tana ganin ba Wani abunda zai Kuma firgitata duk abunda zai mata yakai karshe Koda ace akwai abunda bazata iya yafe masa ba tana ganin wanan ne .Coz he has killed the humanity and broken her heart .


As she thought her heart start to squeeze jitake kamar zuciyarta zata fito yayinda takejin numfarshinta na yin sama sama karma wacca keda breathing problem .


 Now shes has only one thing left 


Afra!

She's going to fight for her , dan bazata taba bari ya dauketa ba , Dan tasan itace next target dinsa .


She would endure all the pain and hardship dazaita aciki ,from today ta dauki alkawarin bazata sake zubar masa da hawaye ba and that's a promise tafada tana rintse idanuwanta.

 

After lunch tashirya tatafi Kiran dayay mata Kodata Isa part din nasa the door was locked from inside then  she has to knock .

 Yana zaune Yana operating tablet dinsa yaji knock from the door ,Batareda yadago Kansa ba yace 


 "Come in !

A hankali ta Tura kofar tashiga Kai tsaye tareda rufe Kofar from behind .


Her face looks pale ba kwalli a ciki saboda kukan datasha hakama tadan fada tareda yin duhu kadan .

Dukda yaji alamun shigowarta Hakan baisa ya dago ba his face was glued to his tablet .


Boss you Sent for me !  Yadda tai maganar ne yasashi dakatawa da abunda yake tareda dagowa Yana kallonta cikin mamakin yadda tai maganar cikin girmamawa  yayinda fuskarta ke dauke da murmurshi as if nothing has happened to her .


Yah  kulleta for good  eight days he expect her to be rude not this way calm and collected like an obidient child .


Dukda dai a kallon dayay mata na Dan seconni she looks thin and pale with no emotion , he looks at her for a moment trying to figure out whats on her mind , Amma bazai iya Cewa ba saboda she calm .


Dauke idonsa yay dàga kallonta ya Maida kan couch din Dake gabansa 


"Sit!


Zuwa tai ta zàuna Inda ya nuna màta tareda tai masu ba , ta daura hannunta kan laps dinta tana kallon Kasa as  he gazed at her for a while.


Dabadan yasan shiyasa aka kulleta ba , dacewa zaiyi this lady in front of him doesn't look angry at all.


He clear his throat

Yana Maida kansa kan tab Dinsa , I hope you have learnt your lesson?


"Yes  boss I have learnt my lesson Kuma Ina tabbatar Maka da Hakan bazai sake faruwa ba , Tafada tana katseshi , dagowa yay da dan sauri Yana kallonta kamar this is the first time dayake ganinta .


"Was she insane! Or Wani abunne  yasameta lokacin datake cikin basement din as he thought to himself, Yana kallonta batareda ya dauke idonsa daga kanta ba , there was something different about her it's seems like she's no longer afraid of him .


Tana zaune fuskarta na Kallon hannunta Dake kan laps Dinta yayinda take sakin murmurshi as if nothing has happened.


" Then if you have nothing to say then you can find your way out ;  yafada trying to taste her patient , Dan so yake yasata screening or become rude to him Hakan ne zai bashi Daman humiliating dinta , but she was calm instead.


  For a moment Kafin ta dago kanta tana Kallonsa I want to look for a job if you don't mind .


Tafada muryarta ko kadan Batai shaking ba while speaking to him , Hakan ne yabashi mamàki .


Tana Ganin da wanan Daman zata samu kudin dazata taimakawa Yar uwarta da ita kanta kafin su rabu , don bazata taba bari yay making life dinta miserable ba , never in her life , tunda zai amfani da ita wajen daukan revenge then she's going to use him as well to get Money for her family  well being.


He gaze at her for a moment Dan tabbatar da abunda yaji hakane .


  Ganin cewa she's not saying anything Saiya Maida bayansa kan couch din dayake zama as he watched her instantly.

If shes pretending not to feel anything then he's going to push her botton to make her .


"If that's what you want then I will pay you to be my personal assistant

 Jitai Jinta ya dauke for a moment she was shooked at his statement her whole body froze at the spot .


Lura da Sanin cewa ba abunda ta tsana irin ganinsa hakane yasashi Bata wanan matsayin Dan yaga idan tana  karshensa he  would be torturing her bayan abunda yay mata that will course her pain .


Kallansa tai na Dan wani Lokacin batareda tace masa  komai ba , just when he thought she would reject the offer  she said .

 

" Ok how much is my pay ?


The smirk that was just on his face disappear ya dauka she's going to reject the offer Dan Bai taba tunanin she would accept his offer ba , ya dauka shes going to disagree but she shooked him .


Ko kadan bata chanza expression din Dake fuskarta ba, haka ma zaman datai har kuma lokacin fuskarta na dauke da murmurshi.


Hade hannayensa yay as if he's going to explored , anya wanan yarinyar is she  okay , he thought to himself ransa na masa zafi , Amma saiya barma zuciyarsa .


"I  hope you know what you are getting yourself into right ?

 Yafada Yana Crossing his legs  yayinda ya hade girarsa .


She slanted her lips and her  eyes narrow at him  .

  

" As long as you pay me I will do whatever you want .


He was amazed Dukda yasan karfin Hali take nuna masa showing that she's bold that's fine , yasan cewa she's weak and inside her she's trembling with fear just trying to mask it up.


 A smirk appears on  his lip as he thought about that .


" Whatever I want ?right ?

Ya kuma tambayarta , da sauri ta bashi Amsa da yes duk abunda kakeso shi zan ma tafada without a second thought.


Alright then , I want you to strip naked and ho lie down on my bed .

  Yafada badan yay mata wani Abu ba just wanted to see her reaction.


Amma abunda tai shiya matukar daure masa Kai !.

No comments