Breaking News

Kaddararmu 23-24

 KADDARARMU

             (OUR DESTINY)


                  23_24



      For regular update pay 500 into this acct 0013350361 Fatima muhd sagir jaiz bank saiki turo shedar payment ta wanan number 08062352006.

                 ✍️


she thought that his  estate was magnificent , Ashe Bata ga Komai ba Dan wanan wajen datake Gani a gabanta was something else, Wani irin  ironed gate ne , Wanda Akai masa design da ruwan gold sai daukar Ido yake ko Ina tar da hasken fitilu bakace Darene ba , suna Isa  gate din  ya bude da kansa suka shigar da motarsu ,  wani  kamshin queen of the night ne ke masu sallama da Wani sanyi mai niima dake busowa a wajen.


Baki jadeeda ta hangame Lokacin da suka shiga cikin harabar gidan ,har Batasan Lokacin da tsaya ba , in front of the exquisite mansion, dake dauke da fountain a gabansa .

  Wanan mansion din zaiyi biyon Wanda youngmaster ke zama aciki there were lots of  many flashy cars da Akai parking dinsu a wajen , she thought to herself indai har Nan ne inda zai kawota to meet his family , then she wonder how many wealthy people zata Hadu dasu a wanan Daren .


Har Suka Isa inda zai parking motar ya  kashe engine bata sani ba , Saida yajuyo yana Kallonta , hakanne  yasata gyara nutsuwarta da sauri tareda  sadda kanta kasa tana wasa da yantsunta  .


" I will do all the talking and you will answer when it is necessary , do you understand? taji muryarsa .


Nodding kanta kawai tai , don ita fah a gaskiya tafara tsorata da wanan  gidan dake gabanta tunma kafin tashiga ,sai taji tarena kanta tana shakkar haduwarta da  mutanen dazata  hadu dasu a ciki banda mutum biyu data taba Gani , wato grandpa , da danuwansa .


" Wait here ! 

And Also , remember da  akwai cctv around Kuma wani zai iya fitowa  any moment Amma right now I  need to create the  first impression   .


Ita dai kallonsa Kawai take , har ya Bude kofar yafita , tareda  zagayowa Inda take ya bude mata kofar , she was like what the hell his this man doing , as he stretched his hand to help her alight  from  the car .Sosai tazama shock and speechless,

Amma Koda ta tuna da act din dayace mata zasuyi saitai taking deep breath kafin ta cire hannunta   tana daurawa kan nasa , Wani irin shock taji, da sauri  tai  kokarin zame hannunata , Amma Bai barta ba , instead he held her tight and pulled her out of the car

he's hands where warm and smooth to touch ta dauka zataji hannunsa so icy without warmth kamar dai  yadda heart dinsa yake .


Bayan ya rufe kofar , a hankali yasaka hannusa ta bayanta just around her waist so tight that he  pulled her very close  , ai batasan lokacin data juyoba Tsabar frigitan data suna Kallon junansu straight in the eyes , saura kadan tip of their nose yahade Tsabar closeness din dake tsakaninsu yayinda kowanansu ke shakar numfashi Dan uwansa , heart dinta kuwa sai beating yake  very fast she wasn't expecting him to put his arms around her .


   " stay still ! Yafada cikin husky voice Dinsa ,  remember akwai cameras dake Wajen Nan yasake fada making her stand still.


I'm sorry tafada a hankali bakinta na rawa , trembling with fear tun baaje koina ba she was already flopping, ko dayake batai blaming kanta ba , Saboda tasan he's a beast hada jiki dashi will be something else.


  Kalloñta yay for a moment kamar Wanda ke son Karanto abunda ke zuciyarta  , abunda Yafada ne yabata Mamaki Anya kuwa baya gani har hanji .


"As much I don't want to touch you , I have to , kamar yadda na gaya maki if you misbehave kika sa nagaji am going to take your sister , I hope I made myself clear .

Saika rantse da Allah hirar soyayya suke duk wanan maganganun dayake yana rumgume da ita ajikinsa .


Nodding kanta kawai ta Iya yayinda maganarsa ta girgizata takara kamkame purse dinta it hakanne yasa fear dinta wasn't noticeable .


  Just when he was about to say another  word, yaji murya daga bayansa 

Wah nake Gani kamar jikana Marwan ? And there was a beautiful smile a fuskar dattijowan yayin da take tunkaro inda suke , kana ganinta kasan  kyakkwawan macece a lokacin kuruciya Banda yànzu da fuskarta ke duke da winkle da Kuma Dan  furfura dake kanta .


Da Sauri jadeeda ta matsa daga jikinsa tana gyara tsayuwarta tareda  rigarta data Dan tattare , ganin matar na  tahowa  inda suke , tunkan takaraso tasheda fuskarta , itace grandma dinsa  daya nuna mata ita a picture Amma Kuma a filli tafi kyau .


  Juyowa yay Yana kallon direction din dayajiyo  muryarta .

Tana zuwa inda suke she gave him a warm  hug, although fuskarsa ba yabo ba fallasa with no expression, he did not refuse her .


Sai Kuma ta juyo Inda jadeeda ke tsaye gefensa tana kallonsu cikin shaawa  don sun birgeta matuka Hakanne yasata tunowa da tata mahaifiyar data rasu , da sauri ta goge kwallan dake Shirin zubowa dagà idanta  cikin dabara  ,  ta  kalleta with a smile on her face .


Kaddai kece matar  jikana ?

she asked out of nowhere, fuskarta na dauke da faraa ,da Sauri jadeeda ta daura fake smile a fuskarta tareda tsugunawa da sauri  dan gaida ita , Hakan datayi ne yabata Amsar tambayarta , Dan haka da sauri  tasa hannu ta dagota sai kawai ta   rumgumeta a jikinta , nice to meet you sweetheart welcome to our family tafada tana  raba jikinsu tana murmushi tareda  kallon young master dake danna wayarsa , she's so beautiful, kyakkyawa da ita Marwan, a Ina kasamo mana Wanan yar kyakkyawar  haka , tafada tana kuma Maida kanta kan jadeeda dake murmurshi tana sunkuyar da Kanta  cikin Jin kunyarta .


Shiko ko bitakansu Bai ba yafara tafiya towards the door , ganin haka yasa  grandma rike hannun  jadeeda suka biyo bayansa tana mata Yan hiraraki irin na tsoffi Ita dai sai murmushi kawai take saki , Nan da Nan Taji tana kaunar matar saidai ko Kusa jikanta baiyo Halinta ba Sam .


Gabadaya grandma ta rasa inda zatasa ranta saboda farinciki , dama  Kakansa,  yagaya mata sun daura wa Marwan aure sati biyu dasuka wuce inda ta Nuna rashin Jin Dadinta na Rashin sanarwan da baayi ba Kamar Wani auren dole ,kodan  shi marayane ,  anan dai  yake  gaya mata  duk abunda yafaru inda yace karta gayawa kowa Yana son yay surprising dinsu ne ,  zai sami lokaci ya tarasu  sanar masu da Kansa , zai kuma yasashi  kawota Gidan  tazo taga family dinsa Suma Kuma su ganta , wanan shine dalilin zuwansu Gidan a matsayin dinner .


K.Ismail shi ya Soma sanar ma iyayensu cewa Marwan yana bin maza , Kuma Tunda his ne CEO na Howell cooperation , Bai kamata a barshi   ya  bata masu image na  company  da family  name dinsu ba ,

inda yacema granpa yabashi dama yacigaba da kulla da company din saboda kar asami matsala dan a yanzu haka maganan yafara circulating the CEO of Howell cooperation is a gay 

Sam  granpa yaki , instead ma sai yanema masa wata Yar danuwansa ya aura . Inda shi kuma yaki ammincewa ,it's just a conspiracy Ake son hada masa a hadashi da Kakansa .


Dukda Shima granpa ba wai ya  yadda da Wanan maganar bane , don  ko kadan bai dauki zancan da mahimmanci  ba .


 Koda k.ismail yaga haka  saiya rika biyan mutane Yana turosu su gidan don su fadama granpa Karya da gaskiya duk kuma akan youngmaster hakanma baici  nasara ba , ciki Kuma harda baba Wato mahaifinsu jadeeda  inda Wani dagà Cikin Yaransa Dake  Aiki a Howell coopertion yake masa spying duk wani shige da ficensa da Kuma  abunda ke faruwa , yake bashi labarin baba inda yakara dacewa tunda yazo Howell Hakan Nan jininsa ya hadu dana Marwan inda yazama mutum na farko dayay trusting  Cikin kananan maaikata, Koda k .Ismail yaji Wanan batu , yasa aka dauko masa baba har farm house dinsa anan ya gaya masa abunda yake son yay masa nazuwa gidan yafada ma mahaifinsa akan  idonsa yakama Marwan da Wani suna Neman junansu , Koda baba yaji Wanan maganar jikinsa rawa yace gaskiya bazai iya wanan aikinba saboda ba abunda youngmaster bai masa ba , sunemi wani Amma Banda shi Koda  kasheshi zasuyi  yafada Yana kokarin barin Wajen . 


Ya Kalli yaronsa dake tsaye gefensa  yay  masa Ido , da Sauri ya dauko  Wani akwati ya ajiyeshi a  gabansa  , ya daga  kafarsa kenan yana Shirin Tafiya  yaji muryarsa  k Ismail,abunda yafada ne yasashi tsayawa tsak , har yànzu kana kan bakanka koka zakayi mana aikin , Idan Kuma ka amince wanan yazama naka halak . da Sauri ya juyo Dan bashi Amsa idonsa yafada kan jakar kudin Dake gaban k.ismail abude cike  tap da kudi , kallon kudin ya tsaya yi kamar Wani tsohon maye , wani irin murmurshi k.ismail yake daki , ganin hakansa ya ciman ruwa ,  don dama abunciken da Akai masa yasami labarin  son kudi irin na mlm Habu , da Kuma cacar dayake   , don haka zai masa tayin kudinan  daya karba  an wuce gurin duk abunda yasashi zai Masa .

Wanan shine mistake din da baba yayi wanda gashinan yayansa na karban hukuncin abunda ya aikata.


Nan yashirya yaje har wajen grandpa ba tsoron Allah ya Fadi karya akan boss dinsa saboda kudin da aka bashi .

A wanan Karan grandpa hankalinsa ya tashi Sosai dan  Saida yay masa  Jan Ido akan koya Nemo yarinya  a aura masa ko Kuma   yay resigning kawunsa yacigaba da handling company din , Wanan magana ita tabatawa Marwan Rai saboda tundama can basa Wani ga maciji da kawunsa Ismail Wanda har Hakan yashafi dansu wato yazid kenan  wanda kwata kwata  bai dauko Halin kowane daga cikin iyayensa ba , dan yana kaunar Marwan da zuciya Daya Amma bakin jinin iyayensa ne yashafesa  a wajen young master .


Koda granpa ya Fadi Wanan maganar shine yay tunanin Mai zai Hana ya  Dauki  daya daga cikin yaran Mal habu as a revenge na abunda yay masa Nan take yasa aka dauko masa jadeeda da afra .


Wanan Rashin gituwar tasu Kuma tasami asaline tun lokacin da granpa ya Nemi Ismail Daya maida masa company dinsa tunda ya mallaki hankalinsa , kuma Dama  an bashine don ya kular masa dashi bayan rasuwar iyayensa tunda a lokacin Bai Wani mallaki hankalinsa ba .


Bakaramin kudi kawunsa ismail yay ba da wanan company din sosai suke bushasha da kudin marayan Allah , dan daga karshe ma lokacin da aka nemi ya bawa Marwan company din ,  nunawa  yay ya  zuba hannun jarinsa a ciki a cewar sa don son  zuciya shiyasa yake son a mallaka masashi , ganin take takensa yasa granpa cewa ya maida masa .


 A hannun kanwar mahaifinsa ya zauna Antyaisha saboda kusancin dake tsakaninsu  dashi muhd salis din  tanemi abata Marwan ta rike .


 Saida aka Kai ruwa Rana kan aka Samu dakyar k . Ismail yay resigning a company din amma har yànzu Yana Neman slightiest opportunity to get it back ,but Marwan made sure he saw none .

 

dalilin dayasa Kuma ya kawo mace saboda he didn't want to lose the ownership of his father's company to his uncle sanan yay revenging akan abunda mlm habu yay masa wato  mahaifinsu jadeeda .


ita kanta Anty tasan Marwan is not a gay , Kuma abunda yasa yazama cold ice it's because of what happened to his parents, although har yànzu ba Wanda yay ma magana akan abunda yagani a ranan tasan abun dole yatabashi .

      

         Cigaban

A hankali take daga kafarta cikin sanyin jiki, ji take Kamar takoma da gudu saboda Tsoron mutanen dazata Hadu dasu Batasan wacca irin karba zasuyi mata ba .dukda dai grandma takarbeta hannu biyu.

Koda suka doshi kofar shiga tana iya Jiyo dariyar mutane dake ciki , suna Hira , her heart continue to beat rapidly .


Guard din dake Tsaye bakin Kofa shiya bude masu Kofar suka  shiga yana miko masu gaisuwa cikin girmamawa . and as soon  as the door open gabadayansu suka juyo suna kallonsu .


Jikinta ne yafara rawa jitai tana kokarin Lossing balance dinta zata Kai kasa , kawai taji hannun  young master cikin nata da sauri ta dago tana kallonsa Amma bai juyoba illar Janta ciki da yayi Ganin ta choge a wajen.


 Tsit Akai ana kallonsu kamar wasu sabbin halittane suka shigo masu.

Bakomai ne yasasu shirun  ba , facce ganin Marwan da sukai tareda mace , ba wanda zaice ya taba ganinsa da macce da sunan burdurwa shiyasa Hakan yabasu mamaki matuka .idan aka dauke yazid dayasan komai .

zasuyi kamar thirty seconds suna kallonsu kafin su dauke idonsu  , Bai cika zuwa dinner ba Dan sai yay wata Basu sashi a idonsu ba , idanko kaganshi yazo to  kakansa ne ke son ganinsa , Kuma idan yazo ma haka zai zauna shiru bayan gaisuwa ba Wanda zai Kuma Jin bakinsa .don haka lokaci zuwa lokaci suke dagowa suna satar Kallonsa musamman yarinyar dayazo da ita .


Farincikine Sosai ya lullube grandpa ganin Marwan yazo da matarsa kamar yadda ya bukata ba karamin Dadi yaji ba .


Granpa nada Yaya uku, Maza biyu ,mace daya 

, mahaifinsa shine Babba muhd salis , sai Ismail sanan Aisha da suke Kira da Anty .


kawunsa Ismail yanada mata Mai suna rukayya , dansu Daya yazid, haka kuma Anty tana da ya mace itakuma sunanta  fareeda .


K.ismail da mommy kuwa suna zaune a faloñ  sai kallon jadeeda suke fuskarsu ba yabo ba fallasa yayinda fareeda da Yazid sukuma ke kallon jadeeda with normal expression ,  dama Hira suke da kakanninsu  a falon ana  wasa da Dariya .


Hey  ya marwan ykk  fareeda tafada tana  kallonsu dukda tasan ba lallai ya Amsata ba,amma ga mamakinta saiji tai ya Amsa . ba Wani sabawa sukai ba dukda ma a gidan su yatashi Wajen mahaifiyarta da farko ta dauka ko tanarta yay saidaga baya ta gane ashe haka yake shiyasa suka fi shiri da yazid , granpa bakinsa kuwa har lokacin yaki rufuwa saboda farincikin  ,ya shiga kallonsu Lokacin dasuka gurfana a gabansa jadeeda da kanta ke kasa tashiga gaidashi Kamar yadda Taga youngmaster yayi   , sosai Hakan ya burge kowa Banda mutum biyu wato k Ismail da mommy dafata granpa yay tareda Amsa gaisuwar tata Yana Mai tambayar iyayenta , yana Cikin farinciki mara misaltuwa ko yau Allah ya dauki ransa baxaiyi Bakinciki ba dan yaga auran jikansa Marwan .


Hannu yazid ya Mikawa youngmaster Amma sai yay kamar bai Gani ba saida granpa yace masa yazid na masa magana tukunna yajuya ya Mika masa hannunsa suka  gaisa fuskarsa a daure , yayinda yazid ke sakar masa murmurshi .


 Saiga Anty Aisha suna tahowa ita da  grandma dataje  ta kirawota dakanta akan tazo taga matar Marwan dayazo da ita kyakkyawa shine suka taho tare .


 Koda  tashigo, fuskarta na dauke da murmurshi  .

    Kai tsaye ta nufi Inda Jadeeda ke zaune kanta a  kasa suna gaban grandpa dake sa masu albarka  ta dago a hankali Jin muryar grandma dake introducing dinta to anty .

  Sai Kuma ta Kuma Maida kanta Kasa tana murmurshi tanajin   yadda grandma  ke zuba tana  Kara kodata,  yayinda  take Jin yadda idanuwa ke yawo a jikinta Hakan na nufin kallonta mutanen falon suke  .


Marwan sai yau Ake ganinka Anty tafada tana kallonsa , Koda yaji muryarta tashi yay yazo yay  hugging dinta so tight kan a hankali yace I m sorry sweet Anty how are you  , yafada Yana breaking hug din with a clear expression on his face ,Wanda jadeeda Bata taba Gani ba , it was close to a smile but it wasn't .  don sosai yakeson Anty Aisha  after his parents , grandparents sai ita , she's the woman that raise him up dolene ya girmamata .


Ina matar dan nawa in ganta cewar Anty ,tana kallon jadeeda da kanta ke kasa  saida ya hada Ido da k ,Ismail sanan yay Wani Abu kamar smirks Yana nuna jadeeda dake Nan zaune kusa dashi tana kokarin Mikewa   .

 

" This is my wife jadeeda abubakar yafada Yana Kai hannunsa kan waist dinta  a bàzàta for the second time , da sauri ta dago tana kallonsa yayinda shi Kuma idonsa kekan k.ismail don tula masa bakinciki tunda Dama suke hadashi da Kakansa duk wasu maganganu a wajensa akeji .


Murmurshi ta kakalo as she force herself not to appear  nervous a gabansu , but ji take kamar tai fainting saboda yadda youngmaster ke shafa bayanta .


A hankali cikin siririyar muryarta tashiga gaida Anty saboda ta kulla tana daya dàga cikin mutanen dayake so taima magana .


Masha Allah Anty tace tana janyota jikinta tareda Bata side hug , Ina kasamo wanan jewel din Marwan ? Shiyasa kenan kaki yadda da Salma da ....

Please Anty mubar maganan nan yafada don bayason afadi Wani Abunda zai zubar masa da mutunci wajen yarinyar Nan .


   Toh shikenan naji tafada tana dariya tareda Jan hannun jadeeda  muje ki zauna Yata mun barki a tsaye ko? tafada Suna tafiya inda su fareeda ke zaune , Ina fatan nephew dina yana treating dinki well , Anty Aisha takuma jefo mata wata tambayàr 

  Blushing kawai take yayinda tai nodding kanta, cikin Jin kunya .sanan ta zauna Nan kusa da fareeda , Dake mata smiling bayan sun hada Ido .


Mommy kuwa Dake Yar duniya ce tasowa tai tareda zuwa inda jadeeda ke zaune tace Masha Allah Allah yasanya alkairi dukda dai mu baa gayyace mu bikin ba , Hakan Bazai Hana muyi masu Allah yasanya alkairi ba tafada tana kallon Anty Aisha yazid Dake zaune suna hirarsu da fareeda ya rintse idonsa Jin kwabar da mommynsa take , walahi wani lokacin idan mommy tai Abu saiyaji Kamar yashige kasa saboda kunya .

Mommy fa bakowa ne yasani ba , ita kanta Anty Aisha sai yau take Ji..

Rufen baki dama nasan saikayi magana tunda na tabo mahaifiyarka .


Yazid Karna sakejin bakinka anan cewar Anty .

  Mts mommy tai tana  fita daga Falon Kamar zata tashi sama , murmurshi kawai Anty Aisha tai Dan tasan wanan auren na Marwan ba karamin tayar masu da hankali yay ba ita da mijinta , don tunda dadewa antyaisha tasan irin tugun da Ismail da matarsa ke hada ma Marwan , da kallo na Falon Suka bita harta fice . 


Jadeeda dake sauransu kuwa heart beat dinta sai rising yake sosai ta tsorata da wanan shigegiyar matar , tunda tazo wajenta ta sadda kanta kasa bayan tai mata kallo Daya ta gane Bata Cikin jerin mutanen dayacema tai masu magana , shiyasa taja bakinta tai pim dashi .

  Fareeda kuwa Banda zumbura Baki ba abunda take  ta tsani yadda mommy ke takalan mommynta da fada da tayi magana mommy ta hau Yi mata fadan wai a mahaifiyarta ce itama tunda matar kawunsu ce .


Youngmaster kuwa    Sun Jima suna magana da kakaninsa  sanan Suka  dawo  falon inda kowa ke zaune ,  Ina Ismail grandpa yafada Yana kallonsu shi sai yànzu ya kulla Ismail baya Nan Amma kuma dazu harda shi a falon , Yana Shirin sake magana yaji muryarsa gani Abba k.ismail yafada suna shigowa shi da mommy wanan Karan fuskarsu dauke da faraa bakamar dazu ba , murmurshi grandpa yay cikin Jin Dadi , Ga surikarka Nan matar Marwan grandpa yafada yana Nuna masa inda jadeeda ke zaune kusa da fareeda ,

Na ganta Abba am so happy , congratulations son , yafada yana kallon young master dake danna wayarsa , da Kai kawai ya Amsa masa , batareda ya Amsa masa ba , hakanko bakaramin konawa k.ismail Rai yay ba haka ya danne zuciyarsa ya Sami waje ya zauna opposite din mahaifinsa .

          Flash back 

Koda yaga hankalin kowa nakan matar Marwan yasaci jiki yabar falon coz he can't withstand it , ji yake zuciyarsa kamar zata bullo jikinsa Saboda tafarfasa datake , Me hakan ke nufi ? Abba ya daurama Marwan aure batare da saninsa ba , sai yànzu kawai zai kawo yarinya da sunan matarsa ce , wallahi that's impossible ,  I will make sure na Bata auren Nan inma takama na kashe Yarinyar I will do that saboda ba Wanda ya Isa ya gaji Howell company sai ni ko Dana yazid ...

Mommy ce tashigo da sauri cikin dakin tun lokacin dataga yabar falon akan idonta , Kai KOMO yake Yana magana shi kaddai kamar wani zararrare .. 

   Ni yaron Nan zai wulakanta wallahi sai yayi nadamar abunda ya aikata min don ba karamin aikina bane nasa a kawar min dashi har matar tasa  dan yadda na tsani Marwan haka na tsani mutuwata Kuma wallahi ko yana so ko baya so dolene subarmin Howells cooperations ....yafada gumi na tsitsafo masa .haba Ismail kadaina fadar haka mommy tafada tana rike hannunsa  , tabbass sun mana abazata na boye Maka zancen auren Marwan Amma dukdà haka Bamu makara ba , tafada tana sakin Wani murmurshi,  ni abunda nakeso dakai Ismail ka danne zuciyarka karka biyema yaron Nan Dama shi abunda yake nema kenan ka bayana kiyayyar dakake masa a Fili , Wanda ya Dade Yana nema don yazama sheda a wajensa nacewa baka kaunarsa Hakan bai samu ba , toh yànzu ma inason mu dauke kanmu sai mubi ta wata haryar daban don cimma burinmu  .

Ajiyar zuciya yake Akai akai Kamar Wanda yay gudun kilometers dari , everyone fooled me even my own father kina Ganin a komai zai aikata saiya nemi shawarata Amma wanañ Karan he kept it a secret for me , yafada screaming on top of his voice .

  Dan Allah Kai shiru Ismail you have to control your temper and pretend to be happy , please mommy tafada Ganin yadda mijinta yabi ya birkice  Mata dakyar tasamu tashawo kan k.ismail ya amince da shawarar da mommy tabada .

Inda ya nuna mata zai saki jikinsa , tare suka koma falon.

No comments