Breaking News

Kaddararmu 17-18

 KADDARARMU

                (OUR DESTINY)



                       17_18


                            ✍️ 

 

    Pay 500 into this acct 0013350361 Fatima muhd sagir jaiz bank .



Saida tabari wata nutsuwa tazo mata tukunna sanan  ta kakalo wani  fake smile tà Sanya  a fuskarta gudun karsu Gane tashiga shock da maganar dasuka fada  mata , inko har da gaske ne wanan maganar , then it was a good news for her .


  Hakanne  yasa Kowa yashiga mamaki Lokacin da kikazo Gidan Nan a  matsayin mistress din young master  saboda ba Wanda ya taba ganinsa da wata yamacce da sunan budurwa , Kuma  dalilin hakane  Ake zargin da harkan gay, wato maza yake nema , ganin maganganun sunyi yawane  , yakeson yay silencing maganar ta dalilin kawo mace rayuwarsa da Kuma gudun kar maganar taje kunnen Kakansa , Amma ya makaro ,

 Dan Saida kakansa ma yahada shi da wata Yar uwarsa amma yaki amincewa , shiyasa yay tunanin kawoki a matsayin mistress dinsa saboda wancen maganar Dake yawo a gari to kinji dalilin dayasa Kowa ke Mamakin ganinki a gidan  .


   Koda taji wanan maganar ba abunda ya fado Mata arai illar ranan da madam takaita  dakinsa , to Amma idan har abunda su binta suke fada gaskiane that means he's just using her to kill two birds with one stone , 

  1_  he's using her to pay for her father's cream 

 2_ using her to silence everyone about fact that he's a Gay idan ana ganinsa Tareda mace .


Now she taught about it , kenan ranan dayay kokarin using nata was just an act Tunda he  can't touch her that means he's just scaring the hell out of her  to derive pleasure  , idan ko har haka abun yake tana ganin she would be the happiest human being , since he's a Gay Hakan na nufin he would never touch her har Lokacin dazata zama free .


Wanan magana Ita tafi mata komai mata  dadi Tunda tazo mansion din Nan .


Kuma kinsan Mai youngmaster can be scary at night , taji muryar binta don maganarta cema ta dawo da Ita daga duniyar tunanin data tafi , 

   bangane ba what are you trying to say ? Maria Dake mintsininta ta shiru sai hada gumi take tana tsoran kar tambayoyin suyi yawa ,ta Rasa yadda zatai tahanata wanan gulman  Amma taki kulata tasami abunda take so .


Um ....I mean youngmaster yanada wani ciwo, baya iya bàcci da daddare  batareda yasha pills ba, Kuma Koda yasha haka zai Kwana Yana having strainge nightmares shiyasa ba Wanda yake zama a floor dinsa saboda Wani Lokacin ma har sleep walk yake Yana haduwa da mutum Kuma saita Allah Dan saiya kusan kakkarya maka kasusuwanka duk Wanda tsautsayi yakaishi kuwa  floor dinsa da daddare Saita Allah .


    Sosai ta tsorata da wanan maganar da binta ke gaya mata haba shiyasa kenan shi kadai yake rayuwarsa a bangaren sa , and about the pills tabbas ta tuna Lokacin data ganshi Yana watsa pills a bakinsa ranan da kakansa yazo .

Mamaki tai Sosai da wanan Abu dataji , lallai tanada sauran aiki agabanta akwai abubuwa da yawa Daya kamata tasani akan youngmaster Wanda bata sani ba .


Amma why is he so wicked ? dama haka yake ? ta tambaya, although batason tacika yawan tambaya  , but she wants to know the kind of demon she's dealing with....


Eh toh ban sani ba , Amma naji labarin akwai abunda yasashi zama haka Wanda ba Wanda yasan ko Mainene shi .


Tanason sake Mata Wani tambayar aka fara  kiran sallah magrib , dole ta hakura tai reserving tambayarta zuwa Wani lokacin, sanan ta kallesu  , yakamata  mushiga ciki Lokacin sallah yayi ,tafada tana mikewa  da sakar masu murmushi , mikewa sukai Suma suna ce mata shikenan  sai Wani Lokacin , hannu kawai ta iya daga masu tana nan tsaye har Suka bace ma ganinta into the mansion .


Tafiya take Amma maganar da binta tagaya mata sai fado Mata yake a Rai , he's a Gay , Wani murmurshi tasaki Dukda tana Allah wadaran da halinsa Amma ita Hakan gaba takaita damace awajenta nasanin cewa ba abunda zai iya mata tunda baida interest akan mace , the fact that dayace mata ta tube kayanta was just to humilate her ! thinking about it makes her feel disgust , lailai ma Ashe ya iya maniac mts tai tsaki  tana shigewa dakinta , 


Wanan labarine Daya kamata tasanar ma afra Dan hankalinta ya kwanta tasan she would be so happy tafada tana shigewa cikin toilet din Dan dauro Alwala .

   Kodata idar da sallah wayarta ta dauko tareda Kiran wayar hajia , tayi saa kuwa wayar na hannun afra ta dauka da sauri jadeeda how are you , Ina fatan ba abunda ya sameki ko?


 Relax ! Relex !!tafada tana Dan sakin murmurshi  first Ina hajia?  tana kitchen, afra ta fada eager to hear abunda Jadeeda takeso Fadi masu, don daga ji bakinta akwai magana .


 Okyyy , now listen to me carefully kamar yadda nace maki ba abunda ya faru Dani hakane , nothing off sure happen  to me, and will never happen,  na maki Alkawari,  kinsan Mai yasa he's not int..... har zata fada mata , sai Kuma ta dakata batasan Kuma Mai yasa takejin kamar it's not right to expose him ba , tunda wanan it's his personal life , Kuma Allah yana son Wanda yake rufawa Dan uwansa asiri ....


 Just forget about it yànzu dai mai kikeyi tafada tana chanza masu hirar !

Ina daki ina tunaninki mana .


 Hhhhh Silly girl jadeeda tafada tana dariya , Itama dariyar tasa  , keko ,tafada in a childish manner saiki  rinka treating mutum  kamar irin kin bani 10 years din nan , karki manta am also an adult , 


Yeah yeah yeah , I know  nasan Dama  abunda Zaki fada kenan sarkin son girma jadeeda tace tana  teasing dinta sosai suke Dariya kamar Basu ba , Dama tayi hakanne danta dauke mata hankali.


Ke kuma dawa kike wanan  dariyar cewar  hajia dake shigowa cikin dakin  , jadeeda najin muryar hajia tace afra ta Mika mata wayar , cire wayar tai daga kunnanta tana daurawa hajia a kunne, 

 Gashi jadeeda ce ,tafada tana  rike mata  wayar da kyau ,  Yaya Dai jadeeda ince ko ba abunda yasameki ko , Dan na tsorata da alamarin yaron Nan .


Bakomai  wallahi hajia ki kwantar da hankalinki, shiyasa ma nace bari na kiraku dan hankalinku ya kwanta , 

 

Ina mlm baba ?


Toh madallah , Allah ya dada kareku ,mlm baba yànzun nan yatashi yafita , 

Saikuma ta katseta , Yawwa Karna manta kina jina?

Eh inajinki hajia ! 


 Munyi magana mlm akan gobe yakeson  zuwa can kauye wajen  kawunku Umaru Dan Susan abunda Ake ciki da Kuma shawarar yadda zaa  bullowa abun , Dan  gaskia  jadeeda zamanku a haka Bazai yuwu ba , don  hankalinmu Bazai taba kwanciya ba , Abunda mlm ya fada gaskiya ne , sun fimu arziki komai sukai mana musuka chuta gara ace auranki yay da wanan zaman dazaki a gidan  tunda.....

   " Na amince!  ta fada Batareda ta damu ba , 


"meh ? 

kikace kin amince Zaki aureshi ? da sauri afra ta Maida wayar  kunnenta hello Jadeeda are you alright why the sudden change Kinsan ko Mai kikace kuwa are you out of your senses  ?

   Dariya Sosai Afra tabata  ganin yadda Suka bi  suka rikice Dan kawai tace ta amince da auren young master kamar wacca tai Wani sabo.


  Yes Ina cikin hankalina , put the phone on speaker ,tacema afra .

Ok nasa muna jinki , Hajia ku fahimceni wanan auren dana amince dashi Dan hankalinku ya kwanta ne kamar yadda kuke bukata, Kuma Nima zanso Hakan gudun kada sunana ya bace , Dan haka  Ina cikin  hankalina Ras ,  na Amince a daura min aure dashi .

   Sauke numfarshi hajia tai Sanan tace shikenan jadeeda yadda kikace Hakan zaayi Allah yay maki albarka yànzu zan kira mlm na fada Masa , inyaso saiya sanar da kawunku sai asan abun yi , zan Kuma kiraki na sanar maki yadda ta kaya tsakaninsu , Allah yasa Hakan shiyafi alkairi , Bata Amsa ba illar cema hajia datai  aba afra wayar zatai mata magana , Koda ta karba rarrashinta taitai haka dai har tasamu ta hakura sanan tace mata zata kirata anjima sukai sallama ta kashe wayar .

 

Kodata kashe wayar dariya ta kwashe dashi tana gyara kwanciyarta tareda rumgume pillow a jikinta , hhhh I'm not a fool afra auren dazaa daura shi zai bani peace nasamu nazauna cikin gidan batareda Wani fargaba ba , musamman Dana Gane cewa bana gabansa , hhhhh youngmaster this just the beginning tunda har nasan secret din you're dead , tafada tana kumasa Dariya .


A bangaren youngmaster kuwa Ransa sosai ya bace da abunda tai yaso ace Yana kasar da saitayi nadamar  sosai akan abunda yafaru  , Yana kasar Singapore Wani aykine yakaishi Kuma zaiyi kwana Biyu kanya dawo Nigeria , Don business dinsa Kawai yasa a gaba .

  A Bakinsu binta takejin youngmaster baya kasar Dan haka hankalinta a kwance , yànzu batada wajen Hira sai karkashin bishiyar dabino ,wajensu binta , kwata kwata bata tareda wata damuwa ,  sosai suka shaku dasu binta , tun maria na dari dari har Itama tazo tasake sosai ana Hira da ita  Ganin yadda jadeeda kejansu a jiki , Wani iKon Allah kuwa madam Bata taba ganinsu ba .


  Kan sati yazagayo tasan abubuwa sosai gameda youngmaster wanda take Ganin shi zai taimaka mata wajen sanin yadda Zata zauna dashi .


   Koda mlm baba yasanar ma k Umaru  halin da Ake Ciki sosai hankalinsu ya tashi matuka inda suka zauna Akai meeting suka Yanke shawarar k Ali yabi mlm baba sukoma tare , Dan basason a dauki wani jinkiri , sosai suka Bada goyan bayan a daura ma Yara aure gudun kar Wani Abu yafaru , 

Koda suka dawo Saida suka zauna Akai magana ta yadda zasu bullowa alamarin , wayar yazid suka Kiran , Dan shine zai masu jagowa zuwa kakan nasu , tunda shi suka nema wancan Karan.

Saidai Kash baya gari Amma  sun  masa bayanin abunda suke so , inda ya Basu hakuri akan  da zaran ya dawo  yay masu Alkawarin zuwa har inda suke ya kawosu wajen kakansu .

  A washegarin ranar daya dawo ,dayaje   gaida granpa anan yake gaya Masa abunda yafaru da Kuma abunda suke bukata, sosai ran granpa ya bace da abunda young master yay inda yacema yazid Yana bukatar ganinsu dangin yarinyar .


Gidan tazo tareda kwatancen da afra tai masa ya tsaya a wajen gidan tareda Kiran wayar, Saiga mlm baba Nan yafito da malum malunsa , yabashi hannu suka gaisa inda yay masa jagora cikin gidan , Dama tunda yasanar masu gashinan a hanya zaizo aka gyare ko Ina tareda sa turaren dan tsinke .


Sosai suka gaisa da k Ali yakuma Basu hakura tareda sanar masu granpa nason ganinsu in badamuwa , 


Su biyu suka bisa da hajia taso aje da ita Amma mlm baba yace tai hakuri koma Maiye zasu dawo su sanar da ita , badan taso ba , haka ta hakura suka tafi batareda ita ba ,shikuwa yayi hakane saboda sanin halinta .

narashin hakuri .


Sun girgiza sosai daganin irin gidan da aka kawosu , lallai dole yaron Nan yay abunda yaga Dama cewar Mal Ali dake bin gidan da kallo .

    Hannun biyu granpa ya karbesu kamar Dama can ya sansu suka gaisa tareda nuna masu inda zasu zauna .

Koda aka maimaita maganar hakuri dattijon yay ta Basu  

Inda yace Shima Yana goyan bayan daura auren Dan wanan  Abu da jikansa yay koda ta dawo hakan ka iya Bata mata suna ,wajen mutane  Wanima cewa zai yawan banza ta tafi , inda  yakara da cewa  suzama cikin shiri jibi jumaa bayan an sauko daga masallaci Yanason a daura auransu  , sosai sukai murna  dajin wanan magana tareda  jinjina dattako irin nasa. nan Suka shiga yi Masa godiya , sanan Sukai Sallama  .


  Aikuwa Kamar yadda granpa yace ran jumaa ana saukowa daga masallaci aka daura auren Marwan muhd salis da jadeeda abubakar Idris iya na jikine kawai  suka hallata  hakama a bangaren jadeeda .


  Tana kwance tunda aka sanar mata yaune daurin aurenta da youngmaster takejin faduwargaba Wanda ta Rasa dalili , ada tana ganin wanan auren it's just a cover for her kar image dinta ya bace , Amma tunda aka sanar mata yau zaa daura take jinta Wani iri , Karan wayarta ce takace mata tunani datake gabanta na faduwa  lokacin datai arba da Sunan afra  da sauri ta tashi daga kwancen take hannunta  Wanda ke  rawa ta dauki wayar , he..llo afra an daura ko ?

 Eh Jadeeda yànzu su mlm Baba suka dawo , 

hello Jadeeda tafada da sauri Jin Tayi shiru are ,you crying tafada hankalinta  itama a tashe , kawai Saita kashe wayar batareda ta Bata Amsa ba , ta Kifa kanta kan pillon tana cigaba da kuka  she just feel like crying Batasan mai yasaba why is she feeling sad ?

 Tajima a kwance har  bacci ya dauketa a wajen , motsin Bude kofa ne ya tadata daga baccin datake maria ce da binta , ganinta a kwance sukai deciding su tafi kawai dama sunga kwana buyu bata fiya fitowa ba . da Sauri ta dakatar dasu ,  Ganin suna Shirin komawa. bamusan bacci kike ba , da bamuzo mun tadake ba ,  dama munga kwana Biyu baki leko bane shine muka zo muga ko lafiya , binta tafada tana sakin murmushi a fuskarta ,   murmushi tasakar masu itama tareda cewa  bakomai naji Dadin dakukazo gashi natashi dama lokacin sallah yayi , nadan kwanta ne saboda Kaina danaji Yana Dan min ciwo Amma Yànzu Alhamdullilah Dana Dan Samu baccin Nan yarage sosai.


   Allah yasawake suka fada a tare cikin tausayawa bari muje clinic saimu karbo maki magan...... No  karku damu  kan ya lafa , Dama Rashin baccine Kuma Dana kwanta naji sauki  tafada tana mikewa daga kan gadon bara naje nai Alwala , da Toh suka Amsa mata ,sanan tashige toilet din .

 Nan suka shiga gyara mata dakin daga karshe ma mariace  taje dining debo mata abinci , koda tafito daga bayi taga wanan aikin dasukai mata ba karamin Dadi taji ba , Nan tai sallah Sanan ta zauna cin abinci , har kan gadon binta ta daura mata ita abun ma  Dariya ya bata ganin yadda suke mata kamar Wata  sarauniya , tana ci suna bata labari sai gata tana Dariya Nan da Nan mode din datake ciki  na damuwa  yay varnishing .


 Nagaya Maka Duk abunda Kake yi kabari kadawo Dan na daura Maka aure a yau din Nan da yarinyar daka gajiyar a gidanka.


   Granpa nagaya Maka I have something more  important to do , tunda kayi abunda Kake so kamin aure without my permission mai kakeson kuma Nayi ma  , I think thats all you want then fine , be it Koda auren ko Babu I don't bloody care......


Marwan !!! Granpa yadaka masa tsawa Ransa yay mugun Baci da abunda youngmaster  ke fada masa  , muryarshi ce tafara breaking jikinsa a sanyaye    I didn't expect that from you , bantaba yadda da abunda Ake gayamin ba akanka sai yau , da bakinka kake fadamin you don't bloody care about the marriage Dana daura Maka , Mai Yasa kake haka Marwan this is not you , wanan ba jikana bane Wanda nasan Yana da good heart just like his father , don't allow your ego to control you , jikana dana Sani Mutum ne Mai son mutane , and easy forgives  koso kake na mutu saboda bakinc.......


ST..O..p ! granpa and stop this drama  yafada da karfi as he screamed on top of he's voice I will book a flight  first thing tomorrow , since that's what you want , and don't expect me to come to your house  yana gama fadan haka yakashe wayarsa  tàredà jifa da ita kan couch  Yana fito da Karan cigar daga aljihunsa yasa lighter  , zuka daya yay mata takare yagefar da ragowar , Yana  maida Kansa kan couch din ya lumshe idonsa ,   maganar dasukai da Granpa dinsa ke masa yawo akai.


Yau na daura Maka aure da yarinyar Dake gidanka , bude idonsa yay yana kallon bari daya Idanuwansa sunyi jah Yayinda jijiyoyi suka fito akansa , yajima a haka  kanya saki wani murmushi na gefen Baki Wanda a duk lokacin dayay haka to you should run for your life dan mugunta zai shirya ma .


  Marriage ? yafada yana tabe pink lips dinsa , not bad , he's  going  to use this marriage as a weapon dazai  zamai masa backup akan so many things .  


Kamar yadda yafada kuwa a washegari jirginsu yadaga  sai kasata Nigeria , Koda saukarsa already guards dinsa sun iso tuntuni suna jiran isowarsa , A hankali yake saukowa daga matattakalan jirgin yayinda hannunsa ke rike da jakarsa , sanye yake da black bodyhug ta Maza tareda blue jeans , Idanuwansa sanye da glasses Wanda yakarama fuskarsa Dake dauke da sajensa Daya sha gyara da  kyau .

   Welcome boss suka fada a tareda lokacin daya karaso inda suke tareda karbe jakar dake hannunsa . 

  Wata farar farari suka Bude masa kofar baya angle 90 yashige suka rufe lokacin da driver yatada motar Suka dauki hanyar fita daga airport din ,Yayinda  ragowar convey din ke binsu a baya , 


  "Take me to Villa!  yafada cikin husky voice dinsa lokacin dasuka dauki hanya  


Mansion din granpa yake nufi da villa,sunansa yasamo  asaline  a lokacin dasuke kanana shine main mansion din Dake Cikin estate din Wanda kakanninsu ke zama aciki lokacin suna Yara ba inda sukeso a kawosu kamar Nan saboda a cewarsu yafi nasu gidajen kyau da tsaruwa tun daga Nan suka sama wajen Suna villa .


Koda securities din Dake gadin wajen suka hango motar da sauri suka wangale masu gate din suka shiga  

 sanan wanda ke cikin motar .


Koda motar ta tsaya Saida ya dau lokaci kanya zuro da kafarsa waje yana Mai fitowa a hankali   ya doshi gidan Cikin Tafiyarsa Kai matukar burgewa .


Rufe jaridar dake hannunsa yay Yana kallon Maid din data kawo masa ruwa 


 "Who's here ? 


I think the young master sir , tafada Kara rusunawa kanta  juya .


Murmurshi kawai granpa yasaki yasan dole ne Marwan zaizo , duk tafiyar dayayi Nan shine inda yake fara zuwa kanya tafi gida , yafi kowa sanin wayeshi  ,  kawai he's forcing himself to be like that .


Da sauri maid din ta matsa gefe Tareda yin kasa da kanta tana Mai bashi hanya danya wuce , sanan tafita . Saida yashiga ciki  yacire glass din dake idonsa tareda tsaida Kansa kan Kakansa maifi soyowa a Ransa Yana kallonsa .


Dauke Kai Granpa yay Yana maidawa kan jaridar dayake karantawa kamar baigansa ba Amma da Zaka Bude zuciyarsa farincikine fal a Cikinta  , Bai taba yadda da abunda Ake cewa na Marwan Yana Neman Maza  ba , haka ma lokacin da Ake sanar Masa dacewa  ya ajiye mistress a gidansa, Bai yadda ba saida yaje dan tabbatar da Hakan ,inda  yay mamaki matuka Kuma hankalinsa ya tashi sosai Nan take tsoron abunda Ake fada akansa yafado Masa rai Yana gudun kar Hakan yazama gaskiya . Yasan tun farko ba haka yake ba , tun incidence din daya taba faruwa dashi Yana yaro trauma abun yay affecting nasa sosai 

  GRANPA....yafada Yana kallonsa ,

Kin dagowa yay yan Mai dada Jan jaridar kan fuskarsa yadda bazai gansa ba , ba zato yaji an  fizge jaridar dake hannunsa , da sauri ya dago Dan tsitsigaleshi , Amma sai ya Maida Kansa kan cinyarsa tareda  rumgumesa ajikinsa tsim  .

No comments