Breaking News

Kaddararmu 15-16

 KADDARARMU

                   (OUR DESTINY)

  

                        15 _16


 

                             ✍️

A yau tashirya tsaf don zuwa gidansu, bayan tasanar ma madam inda tanema mata izini wajen youngmaster , kamar dai yadda  Yafada , sai gaurds dinsa sun bita hakanne  yakasance don tana fitowa biyu  daga cikin guards dinsa  suka taho inda take  , Koda ta gansu saita daure fuskarta danma karsu ce zasu bita don ita Shaf ta manta da abunda yace mata na tareda su Zata rinka Fita .


 "Miss we were told to escort you to the city, this way please dayan Yafada Yana mata pointing inda suka ajiye mota , ba yadda ta iya haka tashige gaba sukabi bayanta don ta matsu taje Wajen afra ne, da wallahi ba  abunda zaisa ta tafiya da wayannan gunduma gunduman mutanen masu kirar samudawa. 


Wulakancin ma Saida sukazo shiga motar ta tsaya kallon yadda zasui zaman ,ganin  mota guda suka dauko daga Cikin motocin Dake pake a harabar gidan , dazasukai akallah guda ashirin   idan  ba kallon tsoro tai masu ba .

 

Bude mata gidan baya akai tashiga , yayinda Dayan ke gaba shida driver ragowar Dayan Kuma ya bude dayan barin datake yashigo tareda rufe kofar kirif , jitai numfashinta na kokàrin daukewa dukda acn dake kunne a motar , she prefer To go alone Amma Hakan Bazai yuwuba tunda abunda boss dinsu ya tsara masu kenan ,  ita kaddai cikin kattin maza , Gashi sun Saka wasu bakaken kaya saikace wasu barayi , da kyar ma take iya fidda numfarshi Jin yadda take  suffocating, Allah Allah take su sauketa .


"Miss where to ? Mai tuka motar  ya tambayeta lokacin dasuke fitowa daga first gate din , Nan yafada masa address din inda zai kaita , daga Nan Kuma  Bata Kuma magana ba .


A daidai bishiyar lemon tasasu parking dan nesa da gidan  tace su tsaya anan ,  dan ita har ga Allah kunyan a ganta da wayannan mutanen take,  kofar ta Bude da sauri  fice daga cikin motar , cikin sauri gudu gudu ta doshi hanyar Gidansu kamar ta tashi sama haka takeji tana aduar Allah yasa su afra suna Nan karsuyi sabani Dan tasan irin wanan lokacin tana school ita sai yànzu ma ta tuna da school dan hankalinta baa jikinta yake ba tasa ranta cewa yau zata zo tagansu.


Afra Dake tsakar Gidan tana shanya kayanta data wankesu kan igiya ta dago tana kallon kofar Jin alamun ana  shigowa karaf Idanunta suka fada kan jadeeda dake shigowa cikin gidan , ai Batasan Lokacin data saki kayan dake Hannunta ba tana kira sunanta da karfi ba  , tanadaura Hannunta kan bakinta cike da mamakin ganinta a gidan.

Nan da Nan idanuwanta suka cicciko da kwallah Gani take Kamar a mafarki take ganinta  , ko Kuma gizon data sabai mata ne .


    Ganinta ta tsaye tana kallonta batada alamun zuwa inda take,  yasa jadeeda Bude mata hannuwanta alamun taho , aikuwa Kamar Jira take da gudu ta taho suka rumgume junansu sai kuka , jadeeda I can't believe you're here , Tafada tana breaking hug din tareda dudduba jikinta as if trying to find out if she's really ok , I promise you Idan har that idiot yay maki Wani Abu am going to skin him alive tafada cikin kuka da kunan  rai.

 Bubbuga bayanta jadeeda tai tana sakar mata murmushi relax afra nothing happened to me ok , stop crying now tell me me yahanaki xuwa school  Tafada tana chanza magana, Dan tana ganin it's not save suna irin wanan maganan ana kar Wani dagà Cikin yaran youngmaster Yana eardropping on their conversation shiyasa ma watakila ya hadata dasu , she has to be careful , tears dropping from her eyes tasake rumgumeta sosai a jikinta kamar zaa rabasu I missed you , thats why idan ma naje I wouldn't concentrate on my studies shiyasa , she cried holding her so tight , Itama kasa rike nata hawayen tai takuma embracing dinta sundan jima a haka kafin jadeeda ta sake raba hug din tana kallonta ,

I missed you too ,   muje ciki sai muyi maganar inah hajia ? naga ke kadai ce  a gidan tafada Yayinda suka doshi hanyar dakinsu ,Batanan tana shago, shanyar da baa karasa ba kenan .


  Tasan ba laillai tajima a gidan ba saboda mutanen datazo dasu , don haka Koda suka shiga cikin dakin Saida jadeeda tasa sakata ta rufe kofar tareda dawowa wajen da afra ke tsaye tana kallonta cikin mamaki , 

  jadeeda it looks like there is something you are trying to tell me kodai Wani abu yafaru ne ,  tafada tana binta da Ido .

Afra ki kwantar da hankalinki ba abunda ya sameni , then why are you locking the door ? 


   shhhh afra it's a long story naso ace nasami su hajia Amma Hakan Bazai yuwu ba , saboda bani kadai nazo ba ,  tareda Yaransa ne , don haka duk abunda zamuyi we have to make it snappy . kwalalo idanuwa afra tai cikeda mamakin abun Yar uwarta ke fada mata , but I thought kin dawo kenan bazaki koma ba , saboda mun hadu da Yazid .....Nan tashiga Bata labarin haduwarsu da Yazid da Kuma taimakon dayace zai masu .


    Iska jadeeda taja a bakinta sanan tasaki , dama Saida jikinta ya bata cewa afra nada hannu azuwan granpa din youngmaster ,

Nan itama tashiga Bata labarin abunda ya faru bayan zuwansa  da kuma abunda yace  , hankalin afra ba karamin tashi yay ba . Tayaya zaace jadeeda ta auri wanan  heartless man din, I'm really sorry jadeeda I shouldn't have don that , tafada cikeda  nadaman abunda yafaru .


murmurshi kawaii jadeeda tai mata tasan afra tana kaunarta kamàr yadda itama takeson ta , Koda ace itace Hakan yasameta tasan bàzàta taba Jin Dadi ba hakama a bangarenta and she would done the same thing , to save her .

kalloñta take cikin tausayin kansu ace a Wanan shekaru nasu sun hadu da kaddarar rayuwa iri iri , kallonta take ganin yadda tears ke rolling down her checks she looks very  innocent and harmless talkless of even hurting a fly Amma ji kaddarar Daya samesu ,hannu takai kan fuskarta tana share mata hawayen Dake dropping Daga Idanta  stop crying afra it's not your fault we are going to sort everything out  together shiyasa ma kikaga nazo tafada trying ta give her courage ganin yadda ta damu , nasan  you did that in order to save me from that evil man , right ? A hankali ta gyada mata Kai . Nasan da Hakan coz I believe you...

But jadeeda about the marriage bazanso ki auri someone that is so heartless and cruel like him am so worried.

   No that shouldn't bother you , kada Hakan ya dameki muyi adua Allah Yana tareda mu ,  I'm sure one day he's going to get tired of me and let me go , and then we will be freed from the debt Tafada with a smile on her face , Dan hankalin Yar uwarta ya kwanta , she is sad Amma Batasan nunawa afra damuwar  datake ciki .Dan Batasan ko kadan taganta   cikin damuwa tashiga goge mata hawayen dake fuskarta da  Hannunta , 


 " Are you sure? Tafada tana kallon jadeeda to clear her doubt.

  insha Allah tàfada tana sakar mata murmushi, Itama murmushin tai mata .

Sun jima sosai Suna Hirasu inda ta Bata labarin yadda Suka kare da mutanen Dake bin baba kudi dayawa daga cikinsu sun yafe yanxu haka mutum biyune suka rage , Wani sign of relief jadeeda taji aranta na wanan labarin don kullum cikin fargaba take idan har daya daga cikin wasu bin baba bashi zai dauki wanan matakin what about the rest , Alhamdullilah ba karamin dadin taji ba .

   Daga karshe tare suka dafa abinci  tazuba masu shinkafa da wake sukai  inda jadeeda  ta tayata yanka masu salad  suka zauna ci ,  sosai tai missing wanan abincin , Dan a gidan Young master baa irin wanan cimar , Saida suka Kamala jadeeda Tayo Alwala da gabatar da sallan azahar  sukaji muryar hajia datashigo tareda sallama.

Aa yau wanake Gani kamar jadeeda Tafada tana kallonta cikin farin ciki tareda Jin dadin ganinta datai .


Nice hajia Tafada tana sakar mata murmushin dake fuskarta bayan Tashafa aduar ta mike tana cire hijabin dake jikinta  Allah mun gode Maka, daka dawo mana da yarinyar Nan lafiya Amma dai tsaya tukunna kedawa kikazo ko ?


 Aho yànzu nagane zance ,ko shiyasa kenan naga wasu murtuka murtukan mutane a Kofar gidan Nan sun tsaya suna wa mutane muzurai Koda naji , inai masu magana bawanda ya tamka min cikinsu , da sauri jadeeda ta mike tsaye tana  daukan mayafinta data ajiyeshi gefe Shaf wallahi tamanta dasu , gara ta koma kar dan rainin hankalin can ya Hanata zuwa Nan gaba .


Mai haka badai tafiya Zaki ba ? naga kina sakala mayafi kina Wani  sauri kamar mijinki ne yazo daukanki , hajia Tafada tana murtuke fuskarta  ganin yadda hankalin jadeeda yatashi hakama afra , zan komane  hajia saboda wanan mutumin baida mutunci ko kadan gara natafi zan sake zuwa ko jibine , afra please ki koma school zamanki a haka Bazai ba , karki tada hankalinki I will be alright ok , gyada mata Kai Kurum taiya yi idan tace zata  bude bakinta tasan shi would burst into tears .


  Hajia data tsaya kikam tana kallonta cikin  mamaki tace toke din da kike wanan rawar jikin mijinki ne Koko shiya kawoki duniyar ? tafada tana rike haba , toh  wallahi ba inda Zaki mijinkine shi Koko shiya kawoki duniya koma ciki inga shegen dazai zo yatafi dake , yawwa afra tafada gara da kikace haka Nima Ina bayanki bazamu bari Takoma ba tunda tazo barima na kira baba malam wato mlm auwalu  tafada tana gunguni , kyaleshi basai kin kirashi ba Koni Nan ni kadai na ishesu , tafada tana gyara daurin zaninta .


Da sauri jadeeda da hankalinta ya Tashi matuka  tashiga  kallonsu musamman afra Dake Kara zuga hajia .


Afra are you insane? kinada hankali kuwa kinfi kowa fah sanin  wanan mutumin , you need no explanation basai   na sake maki bayani ba , to ai gaskia hajia Tafada Dan kawai abu yahadasu da mahaifinmu that doesn't give him the right to torture you , tafada tana tabe bakinta.

 

Da gaskiyarta hajia ta karbe zancen idan aka biye ta taki haka Zaki zàuna ya Maidake baiwa , antaba haka , kai Bada laifi ba sai a tuhumeka , a ina aka taba haka . Kamar a garin maguzawa mu a addinimu ba inda akace sangamemiyar budurwa ta tare gidan gwandameman saurayi ita ba matarsa ba .


Gyada Kai afra tai tareda ware hannayenta alamu kema Kya fada dai .


Ok fine hajia naji nakuma yadda da abunda kikace Amma inason for now ku barni nakoma saboda bamusan Mai zaije ya....Kinga kimin shiru  da bakinki Dan ba inda Zaki ato , Mai kikeson nacema danginku , eh daga zaman Amana ace masu ga halinda daya ke ciki , aisaisu daukeni mutuniyar banza , haka hajia taita sababi yayinda jadeeda tasami waje tai zamanta tana kallonsu ganin Duk ta inda ta bullo masu sunki fahimta,tana Nan zaune kawai tana aduar Allah ya kawo mata mafita . 


Young master akwai matsala fah , munkai ta Amma munfi awa biyar a wajen gidan Bata fitoba . 


Nabaku minti daya kushiga gidan duk inda take ku fito da ita yafada gama fadan haka ya katse wayar . batareda ya saurari bayanin dasuke Shirin masa .


Banko kofar da Akai ne yasa gabadayansu  dagowa suna kallonsu , bin gidan Suke da kallon kansu hango jadeeda dake zaune, ta mike da sauri ganinsu a cikin gidan ,  lafiya zaku shigowa mutane gida ba Sallama wanan Wani irin Rashin hankaline , hajia Tafada tana rike kugu , 

  

" Miss we are leaving we have no time to waste , Daya daga cikinsu yafada barareda sun bitakan  hajia dake tsaye tana sababi ba .


To fitsararre marasa ta Ido , wato Kun maidani mahaukaciya Ina magana kunyi kamar bakwajin yaran danake , to inga ubanda zai dauki Yata a gidan yau , koshi uban gayyan kuka kira bakaramin aikina bane na wanwanke fuskarsa da Mari ba,

 

 Jadeeda dakejin katobarar da hajia keyi  kamarta rufe bakinta dan Allah hajia kiyi hakuri ni wallahi Tsoron Abunda zai iya faruwa nake gara Abi abun ta lallami tafada tana Mata a hankali tana  magiya .


 Da Allah chan rufemin Baki ta wani lallami kikeso Abi,  bayan Wanda mukabi ,shiyasa Ake  cutarki saboda rashin kwantar ma Kai yanci ,  inace da Kakansa muka hadashi yace zai masa magana aikinga shiru kike ji, basui masa magana ba , mijinkine shi , Koko mlm habu  , mahaifinki ne ko Umaru , da aline , gayamin wanene daga cikinsu , dazaice  zaki zàuna dashi Kamar zaman arna kina Yar musulma , Sam badani zaai wanan  Dayan kan ba , tunda  Allah yasa kinzo dakanki to ba Wanda ya Isa yafitar dake dagà Cikin gidan Nan .


   Kankace Mai har makota sun fara lekowa tsegumi , dama hajia badai fadaba idan aka tabota dukda kirkinta da son mutane ta Amma Bata idan katabo ta kashiga uku , so dayawa mutane suna mamakin yadda Allah ya hada jininta dana yayan marigayi mlm Habu wato  mahaifinsu Jadeeda Saboda masifarta .


  Ganin abun yafi karfinsu yasa Daya dagà cikinsu danna ma young master  kira .

  

" Young master there's this old lady that....... Nan ya labarta masa duk Abunda Ake Ciki , shi Kansa yana Jiyo sababin hajia ta cikin wayar kit ya katse wayar batareda ya bashi amsa ba .

  Fita sukai daga Cikin gidan shewa hajia tasa Yankutsenwa da Kun tsaya mana nidin ai ba kanwar latsa bace , sanan ta juyo tana kallon mutanen Dake cikin gidan ganin yadda kowa yay cirko cirko ana Kallonta, Toh ai saikowa Yakama gabansa  tunda abun kallon yakare tafada tana kallon ragowar makotan dake wajen , aikuwa da daddaya da daddaya aka fara watsewa , suna Allah yakyauta ,Dadi kamar yakashe afra ganin yadda hajia ta fattataki mutanen nan  , itadai jadeeda tana zaune tayi Shiru tsorone fal zuciyarta , ana Cikin haka saiga mlm auwalu yadawo da sallamarsa ya shigo Gidan Saida ya kafe Babur dinsa  sanan ya karaso Inda suke cikin mamaki yake kallon jadeeda , gaidashi tai maimakon ya amsa yashiga tambayarta yadda Akai ta dawo Gidan  tana cikin masa bayani wayarsa tai Kara unknown number ce ya dauka tareda sallama shiru baa amsa shiba Yana Shirin Katse wayar yaji maganar data mugun daga masa hankali , nan da Nan Jikinsa yafara karkarwa kamar maijin sanyi , yadafa  Bango Gudun karya Fadi , hajia dake kallonsa tana Maida zance ta tashi cikin sauri  tana tambayarsa tambayarsa Abunda yafaru , KADDARARMU

                   (OUR DESTINY)

  

                        15 _16

 

                             ✍️

A yau tashirya tsaf don zuwa gidansu, bayan tasanar ma madam inda tanema mata izini wajen youngmaster , kamar dai yadda  Yafada , sai gaurds dinsa sun bita hakanne  yakasance don tana fitowa biyu  daga cikin guards dinsa  suka taho inda take  , Koda ta gansu saita daure fuskarta danma karsu ce zasu bita don ita Shaf ta manta da abunda yace mata na tareda su Zata rinka Fita .


 Miss we were told to escort you to the city, this way please dayan Yafada Yana mata pointing inda suka ajiye mota , ba yadda ta iya haka tashige gaba sukabi bayanta don ta matsu taje Wajen afra ne, da wallahi ba  abunda zaisa ta tafiya da wayannan gunduma gunduman mutanen masu kirar samudawa. 


Wulakancin ma Saida sukazo shiga motar ta tsaya kallon yadda zasui zaman ,ganin  mota guda suka dauko daga Cikin motocin Dake pake a harabar gidan , dazasukai akallah guda ashirin   idan  ba kallon tsoro tai masu ba .

 

Bude mata gidan baya akai tashiga , yayinda Dayan ke gaba shida driver ragowar Dayan Kuma ya bude dayan barin datake yashigo tareda rufe kofar kirif , jitai numfashinta na kokàrin daukewa dukda acn dake kunne a motar , she prefer To go alone Amma Hakan Bazai yuwuba tunda abunda boss dinsu ya tsara masu kenan ,  ita kaddai cikin kattin maza , Gashi sun Saka wasu bakaken kaya saikace wasu barayi , da kyar ma take iya fidda numfarshi Jin yadda take  suffocating, Allah Allah take su sauketa .


"Miss where to ? Mai tuka motar  ya tambayeta lokacin dasuke fitowa daga first gate din , Nan yafada masa address din inda zai kaita , daga Nan Kuma  Bata Kuma magana ba .


A daidai bishiyar lemon tasasu parking dan nesa da gidan  tace su tsaya anan ,  dan ita har ga Allah kunyan a ganta da wayannan mutanen take,  kofar ta Bude da sauri  fice daga cikin motar , cikin sauri gudu gudu ta doshi hanyar Gidansu kamar ta tashi sama haka takeji tana aduar Allah yasa su afra suna Nan karsuyi sabani Dan tasan irin wanan lokacin tana school ita sai yànzu ma ta tuna da school dan hankalinta baa jikinta yake ba tasa ranta cewa yau zata zo tagansu.


Afra Dake tsakar Gidan tana shanya kayanta data wankesu kan igiya ta dago tana kallon kofar Jin alamun ana  shigowa karaf Idanunta suka fada kan jadeeda dake shigowa cikin gidan , ai Batasan Lokacin data saki kayan dake Hannunta ba ta kira sunanta da karfi tana daura Hannunta kan bakinta cike da mamakin ganinta a gidan.

Nan da Nan idanuwanta suka cicciko da kwallah Gani take Kamar a mafarki take ganinta  , ko Kuma gizon data sabai mata ne .


    Ganinta ta tsaye tana kallonta batada alamun zuwa inda take,  yasa jadeeda Bude mata hannuwanta alamun taho , aikuwa Kamar Jira take da gudu ta taho suka rumgume junansu sai kuka , jadeeda I can't believe you're here , Tafada tana breaking hug din tareda dudduba jikinta as if trying to find out if she's really ok , I promise you Idan har that idiot yay maki Wani Abu am going to skin him alive tafada cikin kuka da kunan  rai.

 Bubbuga bayanta jadeeda tai tana sakar mata murmushi relax afra nothing happened to me ok , stop crying now tell me me yahanaki xuwa school  Tafada tana chanza magana, Dan tana ganin it's not save suna irin wanan maganan ana kar Wani dagà Cikin yaran youngmaster Yana eardropping on their conversation shiyasa ma watakila ya hadata dasu , she has to be careful , tears dropping from her eyes tasake rumgumeta sosai a jikinta kamar zaa rabasu I missed you , thats why idan ma naje I wouldn't concentrate on my studies shiyasa , she cried holding her so tight , Itama kasa rike nata hawayen tai takuma embracing dinta sundan jima a haka kafin jadeeda ta sake raba hug din tana kallonta ,

I missed you too muje ciki sai muyi magana inah hajia rabi naga ke kadai ce  a gidan tafada Yayinda suka doshi hanyar dakinsu ,Batanan tana shago, shanyar da baa karasa ba kenan .


  Tasan ba laillai tajima a gidan ba saboda mutanen datazo dasu , 

Koda suka shiga cikin dakin Saida jadeeda tasa sakata tareda dawowa wajen da afra ke tsaye tana kallonta cikin mamaki , 

  jadeeda it looks like there is something you are trying to tell me kodai mutumin Nan ya maki Wani abune why are you locking the door ? 

   shhhh afra it's a long story nado ace nasami su hajia Amma Hakan Bazai yuwu ba , saboda bani kadai nazo ba , tareda Yaransa ne , kwalalo idanuwa afra tai cikeda mamakin abun Yar uwarta ke fada mata , I thought kin dawo kenan bazaki koma ba , saboda mun hadu da Yazid .....Nan tashiga Bata labarin haduwarsu da Yazid da Kuma taimakon dayace zai masu .

    Iska jadeeda ta fesar daga bakinta Dama Saida jikinta ya Bata afra tanada hannu azuwan granpa din youngmaster ,Nan tashiga Bata labarin abunda ya faru da zuwan granpa dinsa , hankalin afra ba karamin tashi yay ba  Jin maganar auren yayarta da wanan heartless mutumin Nan tashiga Yi mata tambayoyi cikeda nadaman abunda yafaru .

murmurshi kawaii jadeeda tai mata tasan afra tana kaunarta kamàr yadda itama takeson ta , Koda itace Hakan yasameta tasan bàzàta taba Jin Dadi ba hakama a bangarenta.

kalloñta take cikin tausayin kansu ace a Wanan shekaru nasu sun hadu da kaddarar rayuwa iri iri , kallonta take ganin yadda tears ke rolling down her checks she looks very  innocent and harmless take less of even hurting a fly Amma ji kaddarar Daya samesu , stop crying afra it's not your fault we are going to sort everything together shiyasa ma kikaga nazo Tafada trying ta give her courage nasan you did that in order to save me from that evil man bawai intentionally kikai haka don Dan ki , saving dina , Amma I'm sure hes going to get tired of me and let me go , and then we will be freed from the debt Tafada with a smile on her face , she is sad Amma Batasan nunawa Yar uwarta damuwar datake ciki .Dan Batasan ko kadan Taga afra cikin damuwa tashiga goge mata hawayen dake fuskarta da  Hannunta , 

 " are you sure Tafada tana kallon jadeeda to clear her doubt.

  insha Allah tàfada tana sakar mata murmushi, Itama murmushin tasaki .


sun jima sosai Suna Hira inda ta Bata labarin yadda Suka kare da mutanen Dake bin baba kudi dayawa daga cikinsu sun yafe yanxu haka mutum biyune suka rage , Wani sign of relief jadeeda tai Jin wanan labarin ba karamin dadin taji ba .

   daga karshe tare suka dafa abinci  tazuba masu shinkafa da wake sukai  inda jadeeda  ta tayata yanka masu salad din suka zauna ci , don sosai tai missing wanan abincin , Dan a gidan Young master baa irin wanan cimar , Saida suka Kamala jadeeda Tayo Alwala da gabatar da sallah sukaji muryar hajia datashigo tareda sallama, aa yau wanake Gani kamar jadeeda Tafada tana kallonta cikin farin ciki tareda Jin dadin ganinta datai .


Nice hajia Tafada tana sakar mata murmushin Dake fuskarta , Allah mun gode Maka daka dawo mana da yarinyar Nan lafiya Amma tukunnama kedawa ? Aho shiyasa kenan naga wasu murtuka murtukan mutane a Kofar gidan Nan sun tsaya suna wa mutane muzurai Koda nai masu magana bawanda ya tamka min cikinsu , da sauri jadeeda ta mike tareda daukan mayafinta data ajiyeshi gefe Shaf tamanta dasu wallahi gara ta koma kar Dan rainin hankalin can ya Hanata zuwa , badai tafiya a Zaki ba kike wanan saurin hajia Tafada tana mikewa ganin yadda hankalin jadeeda yatashi hakama afra , zan koma hajia saboda wanan mutumin baida mutunci ko kadan gara natafi zan sake zuwa ko jibine , afra please ki koma school zamanki a haka Bazai ba , karki tada hankalinki I will be alright ok , gyada mata Kai Kurum taiya yin Dan tana Bude bakinta tasan shi would burst into tears .

  Hajia data tsaya kikam tana kallonta mamaki tace ba wallahi ba inda Zaki mijinkine shi Koko shiya kawoki duniya koma ciki inga shegen dazai zo yatafi dake , yawwa hajia gara da kikace haka Nima Ina bayanki bazamu bari Takoma ba tunda tazo barima na kira baba malam wato mlm auwalu , da sauri jadeeda da hankalinta ya Tashi take kallonsu musamman afra Dake Kara zuga hajia .


Afra are you insane kinada hankali kuwa kinfi kowa sanin Wani lokacin irin botsatsen mutum ne wanan basai na sake maki bayani ba , to ai gaskia hajia Tafada Dan kawai abun yahadasu da mahaifinmu that doesn't give him the right to torture you , tafada tana trying number baba mlm Amma not reachable .


Ok fine hajia naji nakuma yadda a abunda kukace Amma inason for now ku barni nakoma saboda bamusan Mai zaije ya....Kinga ki shiru da bakinki Dan ba inda Zaki ato , Mai kikeson nacema danginku , eh daga zaman Amana ace masu ga halinda daya ke ciki , aisaisu daukeni mutuniyar banza , haka hajia taita sababi yayinda jadeeda tasami waje tai zamanta tana kallonsu .


Young master akwai matsala fah , munkai ta Amma munfi awa biyar a wajen gidan Bata fitoba . 


Nabaku minti daya kushiga gidan duk inda take ku fito da ita yafada Yana karshe wayarsa batareda ya saurari bayanin dasuke Shirin masa Yana huci .


Banko kofar da Akai ne yasa gabadayansu dagowa suna kallonsu , lafiya zaku shigowa mutane gida ba Sallama wanan Wani irin Rashin hankaline , hajia Tafada tana rike kugu , 

  

" Miss we are leaving we have no time to wait Daya daga cikinsu yafada barareda sun kulla hajia Dake tsaye tana sababi ba .


To fitsararre marata Ido wato Kun maidani mahaukaciya Ina magana kunyi kamar bakwajin yaran danake , to inga ubanda zai dauki jadeeda a gidan yau , koshi uban gayyan kuka kira bakaramin aikina bane na wanwanke fuskarsa da Mari ,

  Jadeeda dakejin kamarta rufe bakin hajia tace Dan Allah hajia kiyi hakuri ni wallahi Tsoron Abunda zai iya faruwa nake gara Abi abun ta lallami tafada tana Mata magiya .

 Da Allah chan rufemin Baki ta wani lallami kikeso mubi bayan Wanda mukabi ,shiyasa Ake  cutarki saboda rashin kwantar ma Kai yanci ,  inace da Kakansa muka hadashi yace zai masa magana aikinga shiru kike ji, mijinkine shi Koko mlm mahaifinkine dazaice Zaki zàuna dashi Kamar zaman arna kina Yar musulma , Sam bazaa wanan Dayan kan Dani ba , tunda Allah yasa kinzo dakanki to ba Wanda ya Isa yafitar dake dagà Cikin gidan Nan .

   Kankace Mai har makota sun fara lekowa tsegumi , dama hajia badai fadaba idan aka tabota dukda kirkinta da son mutane ta Amma Bata son raini , so dayawa mutane suna mamakin yadda Allah ya hada jininta dana yayan marigayi mlm Habu wato abubakar mahaifinsu Jadeeda Saboda masifarta .

  Ganin abun yafi karfinsu yasa Daya dagà cikinsu danna ma Marwan kira .

  

" Young master there's this old lady that....... Nan ya labarta masa Abunda Ake Ciki , shi Kansa youngmaster Yana Jiyo sababin hajia ta cikin wayar kit ya katse wayar batareda ya bashi amsa ba , 

  Fita sukai daga Cikin gidan shewa hajia tasa Yankutsenwa da Kun tsaya mana zakusan nidin ba kanwar latsa bace , sanan ta juyo tana kallonsu ganin yadda kowa yay cirko cirko ana Kallonta, Toh ai saikowa Yakama hanyar gidansu tunda abun kallon yakare tafada tana kallon ragowar makotan dake wajen , aikuwa da daddaya da daddaya aka fara watsewa , Dadi kamar yakashe afra ganin yadda hajia ta fattataki mutanen  , itadai jadeeda tana zaune tayi Shiru tsorone fal zuciyarta , ana Cikin haka saiga mlm auwalu yadawo da sallamarsa ya shigo Gidan Saida ya kafe Babur dinsa ya karaso Inda suke cikin mamaki yake kallon jadeeda , gaidashi tai maimakon ya amsa yake tambayarta yadda Akai ta dawo Gidan  tana cikin masa bayani wayarsa tai Kara unknown number ya dauka tareda sallama shiru baa amsa shiba Yana Shirin Katse wayar yaji maganar datai mugun daga masa hankali , nan da nan Jikinsa yafara karkarwa kamar maijin sanyi , yadafa  Bango Gudun karya Fadi , hajia dake zaune tana Maida zance ta mike da sauri tana tambayarsa da lafiya .mai yafaru , Mai aka gaya Maka  a wayar kowani ne ya Mutu, Rabi munga takan mu , Inallilahi wainaillaihi rajiun sai Kuma yatashi da Sauri tareda karasawa inda jadeeda ke tsaye tana kallonsa ya kama hannunta ,

 

Ya haka mlm Ina zaka kaita ,Karka cemin wajen mutanen can zaka kaita  sutafi da ita ,  idan ko  kayi haka Kaci amanar marayu Kuma Allah bazai barmu ba  tafada tana bin bayansa da Sauri  Ganin yayi hanyar fita da ita .

 Dakatawa yay da Tafiyar  tareda Juyowa yana kallon hajia kan yamaida  kan  jadeeda da hankalinta yake a tashe hakama afra , Wani tausayinsu ne yakamashi , tabbas  idan ya Mika yarinyar Nan bai kyauta ba , Amma bashi da yadda zaiyi ,

Rabi  bamuda arxikin dazamu iya jah dashi , a matsayin mu na talakawa , Kiran da kikaga Anmin ba Wani ne ba illar wanan yaron Daya rike jadeeda a wajen sa.

 Gabadansu Saida suka girgiza dajin wanan magana har hajia , ita Kanta afra tai mamakin yadda Akai yasami number baba mlm ,maganarsa ce tadawo dasu , daga tunanin da kowan Nan su yashiga , yabani minti Biyu na fito da jadeeda ko a rushe mana gidan Nan  gaba... Sallati suka sa ita Kanta hajia ta mugun tsorata da hatsabibancinsa , Jikinta ne yafara rawa tahau safa da Marwa , wanan Wani irin mutum ne Anya kuwa Mai hankali ne , wanan Wani irin karfa karfa ne da nuna Iko , ita Kanta afra Jikinta ne yay sanyi tareda danasanin biyewa hajia Dan tasan zaiyi fiye da Haka ma, ita kuwa baiwar Allah jadeeda murmurshin yake kawai  tai , Dama abunda take gudu kenan , kadan daga Cikin abunda zai iya kenan , ko kadan bazata so matsalarsu tashafi su hajia ba , Dan su din mutane ne masu gaskia da rikon amana , masu sansu tsakani da Allah .

Ganin hankalinsu yatashi  tashiga  kwantar masu da hankali tabbas a Dan  zaman datai  dashi , dukda ba Wani haduwa Suke sosai ba , Amma duk lokacin dasuka hadun ba alkairi ,Sam zuciyarsa ba hakuri , kamar dutse haka zuciyarsa take .


 Bakomai mlm baba ku kwantar da hankalinku dama nasa Hakan zai iya faruwa shiyasa tun farko naso ganar da hajia don tafahimci wayeshi da kuma abunda zai iya .jikinsu ne yay sanyi gabadayansu ita Kanta hajia jikinta yay sanyi tayi danasanin abunda ta aikata , kiyi hakuri jadeeda nadauka Hakan danayi shine kaddai  hanyar dazan kubutar Dake Ashe ban sa.....bakomai hajia takatseta Nasan kinyine Dan ki fiddani daga cikin wanan ukubar Dana ciki ,  Amma kicigaba dayi min adua dole wataran nasami yanci , dazaran nacika lokacin Daya dibar min , hakane jadeeda Allah ya fidda ke ya kuma kareki a duk Inda kike,  kodata juya wajen afra kuwa  kuka kawai take ,tarufe fuskarta da dankwalinta batace Mata komai ba illar rumgumeta datai tana bubbuga bayanta , kamar Jira take itama tai hugging dinta back ,I'm sorry jadeeda I shouldn't have think this way na dauka this the only......shhhh it's ok bani wayarki saimu rika communicating ta nan dan Nasan da wuya yasake barina nazo , but if I get the chance I will come and see you da Sauri ta Ciro wayar tana mika mata , murmurshi tai masu sanan tajuya yayinda hawaye ke zubowa daga idonta she has to be strong for her loved ones , har zuwa lokacin dazata zama free and come back to them .


Koda suka fito kofar gidan gabadaya securities ne suka zagaye gidan ,da bingigoginsu suna muzurai, hangame Baki hajia tai laillai kuwa wanan ba karamin tatattace bane , tsit kake ji unguwar ba Wanda yafito kowa na gidasa  kamar ba mutane a unguwar Saida su leko ta Katanga gudun kar agansu .


Haka suna kallo tashiga motar sukaja.


Koda suka koma gidan youngmaster Bai dawo ba , sosai tasami relief dama kuma tana fargaban haduwata  dashi , Kai tsaye ta wuce daki , tai wanka dama kuma tai sallarta a gidan kan Wanan abun yafaru , gajiya tai da zaman ita kadai she needs someone to take to ,    to overcome her loneliness and be strong for her family ,in order to do that dolene tasaki Jikinta she need to know more about young master , everything about him hakanne kadai zaisa tasan  yadda Zata bullo masa , da Wanan shawaran, tasaka takalminta  tafito daga dakin Dan yànzu basa kulle kofar , Inda ta taba ganin maids suna zama kwanaki karkashin bishiyar dabino Nan  ta nufi .



Hi , tafada tana zama gefensu su biyu ne zaune a Wajen , nagaji da zama acikine naga Wajen nan Akwai inuwa zaiyi Dadin zama tafada tana sakar masu murmurshi .


   Murmurshin sukai mata  dayar tabata amsa da eh munason zama anan .

Gaskiya ne , tafada tana kallon wajen sunana jadeeda kufa tafada tana kafesu da Ido , dayar Mai Dan jiki gajeriya itace tafi magana Cikinsu  tace ni sunana binta , ita Kuma wanan sunanta maria .

  Nice name da fatan zamu zama kawaye idan ba damuwa .sure Mai zai Hana , da sauri binta ta matsa mata ta zauna , Amma a cikin gidan Nan kuke zama ko ? ban taba ganinku ba , nafi Sanin danealla da rose , tafada tana kallon binta datafi magana , eh anan muke zama a hankali ta rinka jansu da hira tun maria na dari dari da ita tareda tsoran kar madam tazo tasamesu su shiga uku  dukda Bata Nan Bata saki jikinta ba , itako binta Dama Bata da tsoro , 


I heard that you're the boss mistress binta ta tambaya tana kallon jadeeda , batasan lokacin data kusan kwarewa ba tashiga Tari , I'm so sorry bari na Samo maki ruwa  tafada tana kokarin Mikewa da sauri jadeeda ta dakatar da ita , karki damu am oky , takula binta irin mutane Nan marasa tsoro and straight forward , kenan kowa kallon dayake mata kenan a gidan nacewa she's the boss mistress zarginta ya zama gaskiya.

   Maria kuwa sai hararata take takulla bakin binta baya iya yin shiru ko kadan Mai yasa zatai mata wanan tambayar inda tajefasu a matsalar fah.


Although tayi mamakin tambayar da binta tai Mata , kiyi hakuri da tambayata idan Baki ji Dadi ba , bazan sake maki maganar ba , 

 Da sauri jadeeda ta katseta Dan tana ganin tasami hanyar dazatai bincike akan young master ta wanan bintan Dan takulla tana da magana .

  

No  , Hakan karya dameki  ko Baki daukeni Kawa ba , tafada tana murmurshi, you can ask me koma Maiye nikuma zan Baki Amsa idan nasani .

  Well ranan ne akace ankaiki dakinsa da daddare donki kwana acan is that .... da sauri maria tasa Hannu tana toshe mata Baki tana ganin Kamar abun yayi yawa .

 Dan murmushin yake jadeeda tai kenan kowa kallon dayake mata kenan ,

  And Allah kiyi hakuri da abunda binta ke fada Dama abunda yasa take tambayarki saboda there was a rumor that youngmaster is a Gay she yasa ya kawo ki as a mistress to disguise.

Gabantane ya Bada Wani sauti Dam lokaci guda taji Wani Abu nayayo ajikinta take tsigar jikita ya tashi Banda Inallilahi ba abunda take fada a zuciyarta.

  

         Ga Wanda yake bukatan regular update  zasu iya contacting Dina wa wanan number 08062352006

No comments