Breaking News

Kaddararmu 11-12

 KADDARARMU

               (OUR DESTINY)


                      11_12

                           ✍️


Da sauri ta dago tareda zuba masa Ido Anya kuwa taji abunda ya fada daidai kodai kunnuwantane ke Mata gizzo,

   ko a jikinsa kamar bashi yay maganar ba haka yacigaba da busar cigar dinsa Yana wani lumshe Idanuwansa kamar maijin bacci , her heart skipped a bit if she's not mistaken taji kamar Yana ce mata to take her clothes off , to kodai yanashan Wani abune...

    Karaf suka hada Ido dashi da sauri tai kasa da nata Idon tana Mai karanto duk aduar datazo Bakinta , Ganin irin kallon daya ke binta dashine kamar mai jiran wani abu  yasata gasgata abunda yace  , his eyes where shot dagger at her .


 She stepped backwards as if trying to get out of his site , she can't take it any more inda ace kallo na kissa  she would have been dead by now saboda irin kallon dayake binta dashi  Saida taji bayanta yataba Bango ta dago da sauri her mouth starts trembling with fear as she manage to speak,


  I'm sorry , I'm really sorry young master I'm not prepared for this , mu bari Wani lokacin tafada tunawa da conditions din daya Bata which she  accepted without  a second thought, dukdà tasan Mai Ake nufi da mistress and despite that , she still accepts the deal Dan haka tasan dolene he's going to sleep with her no matter what .


She taught it's an easy task,

  A nata tunanin ba lallai ya aykata abunda yace ba , Amma yau datake tsaye gabansa sai taji kwata kwata bazata iya ba , she's weak , ita din musulmace  bazata iya Saida mutuncinta ba , ga wani Wanda ba muharaminta ba  , tasan illan haka a addininta , Zina kenan, 

Baice mata komai ba , illar ajiye cigar dinsa dayay a ash tray tareda relaxing back,  on the chair Yana karantar abunda ke zuciyarta kan yace ....

I didn't ask for your opinion ,I just asked you to take your clothes off your body , yafada in a relaxed tone batareda Wani damuwa ba .

She looks at him with so much hatred a idonta , tasan wanan mutumin ba Imani a ransa ko kadan tasan he wanted to rape and ruin her life  duk akan laifin da Bata aikata ba , but atleast he should have mercy on her virgin soul ya barta ta shirya ma Hakan tunda tasan ba makawa dolene ya dauki fansa akanta kamar yadda yace if not her beloved sister will be his next victim .


He was just staring at her Kamar Wani venom ne a Idonsa as if yasami Wani toy dayake bashi pleature ne ganinta cikin pain bakaramin Dadi yakema zuciyarsa ba .


Bata daddaraba taci gaba damasa magiya akan yakyalleta.


Please , I beg you ,  Im  not prepared she try to explain her voice cracking Batasan yin kuka a gabansa , Nan ma no response, kuma Hakan baisa ya dauke idonsa daga kanta ba as if to tell her that  she's just wasting her time.


kallon dayake màta is making her feel uneasy sai tattare rigarta take , tareda danasanin amincewar datai at first place , watakila da afra ce ba lallai yay treating dinta haka ba , Tunda shiya zabeta da Kansa . A hankali takai hannunta dake rawa taja rigar tafadi kasa ta rintse idanuwanta Saboda  takaici da danasani yafi cikin kwando tana tsine masa .


Her white skin came into view , Tunda take a rayuwarta Bata taba tsayawa haka ba gaban wani da namiji da Wanan shigarba sai yau Dan haka Jinta take Wani iri she's not comfortable , how she wish baba bai taba sanin wanna mutumin ba talkless of even collecting hes money   

, how she baba zai ganta a wanan Halin tasan he will regret ever knowing this man on earth , she wouldn't have been in this situation now .


"KE!! 

yafada da karfi har muryarshi nabada  eco , I hate repeating my words for the last time .

Take off those fucking cloths off you body , I want you naked.


Dam dam gabanta ya buga Yayinda idanuwanta suka cicciko da kwallah , she stared at him with so much hate and disguest, Bata taba ganin mutum mugu ba a rayuwarta irin wanan mutumin datake ganin a gabanta . ji take Kamar taje ta falfellawa kyakkyawan Fuskarsa Mari Amma Hakan Bazai yuwuba, idan tai Hakan  Kamar ta kara salt into injury ne kan laifin da mahaifinsu yay .she held herself and has to be strong for her to face this man in front of her .


She pleaded  for mercy dukda tasan  he's heartless dabatasan rokansa but ba yanda ta Iya she needed his mercy indai yau zai daga mata kafa ta tafi she would put the past behind her , ta manta duk Wani Abu daya faru .


Young master was quite, kwata kwata Fuskarsa ba Wani tausayi a tareda shi he looks at her figure for some minutes, sanan yay magana kamar bayaso.


Do you take so long to remove your clothes or should I call the guards to help you.


Jadeeda data zama  kamar wata status tana kallonsa yànzu tadaina mamakin Mai yasa baida Imani ko kadan a zuciyarsa , 


" if someone hurts you what will you do to them? "


Unexpected taji Wanan tambaya tashi bayanta tajuya da sauri Dan Ganin Koda wani yake magana Amma bakowa su biyu ne a Dakin don haka ita yake tambaya. tabbass da ita ke da wanan Daman dashi zata fara ta ayyana Hakan aranta tana sakin Wani wicked smile, dukda tana cikin Wani Hali , Amma a zahiri ta bashi Amsa da , if I got the chance I'll break their bones to tiny piece and feed their bodies to the wild dogs Tafada tana kallonsa straight In the eyes as if gaya màsa take abunda zatai màsa if she had the chance .


 Wani murmushi yay na mugunta Tareda nodding kansa Tsaye yana kallonta Yayinda yafara Takowa zuwa inda take , Ganin haka Yasa jadeeda rikicewa gabadayanta Anya kuwa wanan young mastern nada hankali just a minute he asked her question tabashi Amsa daidai da abunda ke zuciyarta thinking he will pardon her Amma the next thing kuma he's coming towards her , da sauri ta juya kofar Dan tsara da rayuwarta shes not ready for this not now or ever data bashi kanta gara ace mutuwa tai , one step dazatai taji hannunsa a waist dinta before she could think of anything yay Wani irin juyo da ita sai gata gabadayanta  kan chest dinsa da sauri ya tureta baya sai gata a kasa hankalinta sosai ya tashi batasan lokacin data fashe da Kuka ba ta hau jada baya da baya ganin yana binta tareda unbotting shirt dinsa broad chest dinsa yafito tareda abs dinsa kamar Wani boxer haka take ganin well build body dinsa sai gata Yar tsurut a gabansa , hankalinta ba Karamin tashi yay ba  .

   please young master kayi hakuri karka batan rayuwata I promise you duk abunda Kake so zan ma make me your slave , torture , or even take my life daka tabamin mutuncin.... maganar tace ta katse lokacin daya damki gashin kanta  ihu tasa saboda azaban dataji tarike hannunsa dake rike da gashin kan nata tana kuka , kamar ranta ,zai fita , kan gadonsa ya jefata kamar wata yartsana da sauri ta mike tana kokarin saukowa  ya Kuma damkota tareda juyoda ita gabansa , Bai wata wata ba ya yage yar rigar data rage  jikinta lokaci guda ta kwallah wata Kara dasaida wajen ya Amsa taja bedspread din dake shimfide kan gadon tana rufe jikinta dashi , girgiza masa Kai tashiga yi da sauri da sauri ganin Yana kokarin zipping wandonsa aka banko  kofar dakin da karfi Tareda kwallah masa Kira  . 

 " M..A...R..W..A..N  

"Chak ya tsaya da Abunda yake batareda yajuyo ba , da sauri jadeeda sauka dagà kan gadon Tareda matsawa gefe  dagà gabansa tamakurewa ko Ina na jikinta sai bari yake .


  Wani farin dattijo yashigo Yana tafiya a hankali daga ganin sa ya manyanta sosai  bayansa Kuma  wani matashi dake binsa a baya  suka shigo tare ,  Yana zuwa gabansa Bai wata wata ba ya wanke young master da Mari kwarara guda biyu ,  ba yazid ba saurayin dasuka shigo da dattijon ba hatta ita kanta jadeeda Dake gefe tana kuka batasan lokacin datai freezing ba tsabar  shock  din data shiga na wucen gadi , bata taba Tunanin akwai Wanda zai iya tsayawa Koda gabansa ba bare har ya mareshi ba , batareda ya tanka masa ba ,  wanan wanene they must have connection with him . 


   His father wata zuciyar ta tunatar da ita da sauri tasake  Kallon dattijon daya  manyanta rikeda sandar dake taimaka Masa wajen tafiya .


   Please Granpa take it easy cewar matashin dasuka shigo tare Yana kallon young master dake tsaye har lokacin kansa na  Kallon gefe daya Ransa in  yay dubu yabace da Marin da granpa  yay masa da Wanine yay masa haka wallahi ba abunda zai Hanashi ballah masa hannunsa gida biyu .


     Dama abunda  ake fada min akanka gaskiya ne kenan Marwan , wanan ba irin tarbiyan Dana bawa mahaifinka bane , Banda kaddara data fada masa , Idan aure Kake so Mai yasa bazaka zo ka fadamin ba ,

Zina  ? A zuriata yafada jikinsa na karkarwa yau dan muhd salis shike Shirin aikata Zina   juyuwa yay Yana kallon Kakansa da idanuwansa da suka kada Sukai jajawur dasu kamar an zuba masa barkonu aciki , Granp...hannun granpa yadaga masa cikin bacin Rai yajuya don t

Fita daga cikin s

dakin  ,  he tried  so hard to control his temper yasan ba wanine ya zuga kakansa ba sai wanan bastard din dake gabansa Amma ya daukan ma kansa Alkawarin hes going to deal with him later .

Ganin yadda granpa dinsa ya juya masa Baya ,  whatever maybe , wallahi it's a promise you must marry this girl , yafada Yana masa pointing at inda jadeeda ke tsaye jikinta na karkarwa  akanta kadaina biye biyen matan banza  , bashi Kadai ba , gabadaya su har wannan saurayin dasuka zo yazid  Saida suka girgiza da kallaman Granpa.

 

 Youngmaster  da kansa ke kasa Basan lokacin Daya dagoba cikin shock Yana kallon Kakansa da tuni yakai Kofa .Bai hanashi ba Dan yasan halinsa da kafiya,  

yazid Daya dafa young master yace Masa why? why Mar.....blow din yaji a bakinsa  bashiri yadan ja Baya da sauri Yana kallonsa cikin Mamaki , get the fuck out of here before I do something stupid that both of us will regret ,  

Ok fine yafada Masa Yana daga hannu  alamun shikenan tareda sa hanky yana goge bakinsa dashi ,sanan yajuya don barin dakin da Sauri, Sanin halinsa   


Wani flower vase ya janyo tareda bugashi a kasa sanan yashiga Jan 

Gashin kansa da Karfi da karfi ,as if trying to figure out what to do. kanya tsaya chak ya dakata da abunda yake finally yasan ta 

yadda zai bullo masu ya ayyana Hakan a Ransa  Yana daukan Wani Karan cigar  ya kunna tareda kaiwa baki  ko kadan Bai damu ba , a so called marriage da Granpa dinsa  ke fada , dashi da babu duk dayane a wajensa but one thing he knows for sure  is that he must complete his mission no matter what  ,

 Kai tsaye fridge dinsa ya nufa tareda budeshi kwallabe ne kala kala a ciki guda ya dauko Bai wata wata ba ya cizge kan tareda kafa kwalbar a bakinsa yashiga Sha da sauri kamar Wanda yay shekara ba ruwa .

   Firgigit tai bayan ta dawo daga shock din data shiga na wucen gadi na  abunda granpa yafada sai kuma idanuwanta suka sauka kan youngmaster daya bude firdge banda sallati ba abunda take mai take gani kamar kwallaben barasa , Inallilahi haba shi yasa  baida zuciyar musulmi ko kadan aikuwa ko sama da kasa zasu hade bazata auri wanan mutumin ba , ita sai yànzu take Jin tsanar datake masa tafi tada , data aure shi gwara ta auri tsoho ko almajiri .

Kamar ko yaji abunda tace yajuyo karaf Idanuwansa suka fada cikin  nata , he saw her still standing shi ya dauka ma tabar masa dakin .



" What are you still doing in my room , "Leave!

Yadaka mata tsawa his face scrunched up with anger , kallonsa tai for a moment before turning around ta daga kafanta kenan tajishi , 

  Dont be happy  karkiga Granpa Dina yace I must get married to you ,kiyi tunanin shikenan , our deal is still on, Koda na aure ki,  ko ban aureki ba that won't stop me from making your life miserable, I only accept your marriage because of that old man amma you should mark my words this marriage will be the beginning of your sorrow , pain and suffering,   gyada masa kanta kawai tai yayinda wasu hawaye ke zubo mata tunda yafara wanan maganan , daace zai Bude zuciyarta ba abunda zai Gani illar kiyayyar datake masa Wanda ya mamaye ilahirin jikinta kaf , tafishi tsanar wanan auren , Kuma da yadda Allah bazata taba bari wanan auren a daura Shiba . Juyawa tai Batareda tabashi Amsa ba , ganin maganarsa Bata bukatar Wani Amsa daga gareta , tafice daga Cikin dakin da sauri  .


Koda take saukowa downstairs maganganunsa ne ke dawo mata Daya bayan daya , mark my words this would be the beginning of your sorrow, pain ,tai missing steps tai gaba kamar zata kifa Allah yasota tarike karfen da kyau.

 Nan ta tsuguna a wajen Hannunta cikin fuskarta , kawai saita fashe da Kuka, kamar Dama can abunda take Jira kenan .


   Flash back 

Abunda yafaru shine tunda Afra Taga su hajia sun jejie   company an Hanasu shiga, kawai sai dabara tafado mata , inda tai ma hajia karyar batajin Dadi bazata iya binta shagoba inda tai Hakan ne Dan tasamu Daman zama a gida kamar yadda tace mata  , da wanan Daman tasamu duk lokacin da suka fita saitai Maza ta shirya Dama akwai kudi a Hannunta ta bayan layinsu take bi Dan karma ta hadu da wani wanda tasani  , tatari adaidaita zuwa maaikatarsu inda yasa aka kaisu Amma kullum taje  ba saa , haka zataje takusan yini acan saita daidaici dawowar hajia saitai Maza ta koma .

Ganin haka Daya daga Cikin Mai gadinsu yaji tausayinta tareda karban number wayarta akan yana Ganin boss ko Wani na kusa dashi zai mata waya tunda tace masa it's urgent tana bukatar ganinsa da haka tai masa godiya Takoma gida .

No comments