Breaking News

Kaddararmu 1-2

 


KADARARMU

         (OUR DESTINY)


       Bismillahir Rahmanir Rahim 


Godiya ta tabbata ga Allah daya sake bani daman  rubuta Wani littafin  Mai suna kaddararmu (Our Destiny) Wanda ke tafe da Wani salo na daban , Dan haka ku karkade kunnuwanku kusha labari 💃


                 Gargadi 

 Littafin Nan na kudine ban yadda wata ta fitar min dashi ba , ga Wanda yake bukatar  littafin zai tuntubeni a wanan number waya kamar haka 08062352006.


                         1_ 2

                        ✍️

        Tsaye yake jikin glass  windown Dake office din Yana kallon duk Wani shige da ficen da mutane keyi a harabar maaikatar  hannunsa Daya cikin aljinhunsa , yayinda Dayan ke rikeda sigerrete yana sha Lokaci zuwa Lokaci Yana wani lumshe Ido , daga gani Yana Jin dadin abunda yake  , bakajin Komai sai sanyin ac, tareda kamshin turarensa hade da kamshin siggeratte dake tashi Wanda ba irin normal siggeratte da kuka Sani bane  Daya gauraye wajen yabada Wani different scent mai Dadi dayake tashi .


 Akan Idonsa Steven sukai parking motarsu, Wani murmushi yasaki na gefen Baki , yana kallon Lokacin da aka fito da two sisters din zuwa main entrance  , gashinsa yashafa ya maidashi baya Yana  cigaba da zukar tabarsa cikin kwarewa  .


Tunda suka shigo maikatar hankalin jadeeda yay mugun tashi idan Bata manta ba wanan, Nan  shine Wajen da mahaifinsu yake aki saboda Sunan data Gani Asama main building din , Gabantane yacigaba da faduwa ta Kalli afra da Itama hankalinta ke a tashe , jadeeda mun shiga uku Nan kamar  wajen da baba yay aikine ko? Allah yasa suma ba kudinsu yakarba ba, damun shiga uku, tayaya zamu iya  biyansu  tafada in between tears ,  shiru wacca aka kira da jadeeda tai , tabbas maganar afra haka take tayaya zasu iya bayansu  shine abun tashin hankali  dan tasan baba ya taba gaya mata ogansa ne yabashi kudi Wani dare Daya shigo Gidan lokacin afra tana bàcci yashigo gidan da Wata jakka dauke da makudan kudade  Koda tagani hankalinta ba Karamin tashi yay ba , Amma data tambayeshi yace mata ogansa ne yabashi sai Murna yake  , inda washegari yasasu a caca , Wanda lokacin  da aka buga wasan yafadi  tundaga nan yafara Rashin lafiya Wanda yakaisa ga ajalinsa  Bata gama tunaninta ba , taji muryar wanan mutumin Daya kawosu Kai wuce mutafi , Yafada yana daka masu tsawa ganin yadda Suke tafiya a hankali ,haka ya tasa keyarsu zuwa  cikin elevator, 

A fifth floor suka tsaya , sanan suka fito , sudai kawai binsa suke kamar rakumi da Akala , har zuwa Wani  office , saida yay knocking Kanya tura kofar yashiga suna biye dashi.


Tana Sanya kafarta Wani kamshine ya buso masu , batasan lokacin data lumshe Idanunta ba kanta ware da sauri tana kallon wajen saboda tsabar haduwarsa kamar Wani presidential villa haka take kallon wajen  Tunda take Bata taba ganin Wani haddaden wajeba kamar wanan .


Gabanta ne ya buga Lokacin data hango Wani dogon mutum tsaye jikin window yabasu baya , haka Nan taji gabanta na bugawa fat fat Wanda tarasa dalili , a bangaren afra kuwa hannun jadeeda ta rike Kam jikinta sai  bari yake  .


   Mutumin dayazo dasune ya karasa inda wanan mutum yake  yay masa magana , hannu kawai yadaga masa 

 alamar zai iya  tafiya , Saida ya Dan rankwafa  màsa cikin girmamawa kanya juya yafice daga office din yarage su uku a cikin office din .


Sunfi minti goma a tsaye batareda ya Kalli inda suke ba sunanan  yadda suke har sun fara zama weak saboda jimawa dasukai a tsaye sukaji muryarsa .


"Your father is dead right! 

 

Da sauri suka Kalli inda yake tsaye suna Kallonsa cikin mamakin yadda Akai yasan mahaifinsu ya rasu , kodayake ba abun mamaki bane idan sukai laakari da Sanin shi waye da Kuma matsayinsa .


"Do you know what he did ? 

Yafada lokacin Daya juyo yana kallonsu kafin ya zauna kan kujerar dake wajen Ya  jefar da ragowar segerrate din Dake hannunsa cikin ash tray tareda Maida kallonsa  kansu har Kuma Lokacin ba abunda Suke Banda  shivering  with fear they just look innocent Amma Hakan bazaisa ya kyallesu sutafi haka ba , batareda sunyi paying abunda mahaifinsu yay masa ba , na hada Kai dayay da enemies Dinsa after what he has done to him .


" Yes you owed him money Amma Dan Allah Kai mana hakuri ka Kara mana lokaci zamu biyaka, I  promise jadeeda tafada muryarta na breaking with fear .


I don't know anything about being patient yafada  ko ajikinsa fuskarsa dauke da Wani murmushin mugunta .

   

We...we don't have any money right now Dan Allah Ka Kara mana lokacin zamu dawo Maka dashi tafada  muryarta With so much pain .

Tayaya yakeson mu biyashi  bayan yasan bamu dashi Ina yakeson su Sami ten million bayan sunsan yafi karfin kudin dayake bin mahaifinsu .


Kallonsu ya Kuma Yi , for the second time wanan Karan fuskarshi bako alama rahma a tattare dashi ,  har wasu jijjiyoyine suka fito masa Akai tsabar masifa Dake cinsa , they must pay for their fathers crime .


" Then you have to pay some other way ! 

 

Da sauri afra ta Kalli jadeeda With so much fear jadeeda what are we going to do , wacce hanya yake nufi , tafada tana shivering.riketa tai sanan tana  girgiza mata Kai , just pray afra insha Allah nothing will happen, uhm Kai  Kurum ta gyada mata Amma dukdà haka a tsorace take da wanan Mutumin  .


Wacca hanya kenan kake nufi jadeeda tafada after gathering so much effort to speak.


Murmurshi yay Yana mamakin courage din yarinyar , Saida ya dau lokaci kamar bazaiyi magana ba sanan  yace , 


"one of you must stay as my mistress; 


What !!! Suka fada atare tareda kankame junansu cikin firgici  tsabar tsoratan dasukayi , hankalin jadeeda bakaramin tashi yay ba,  Nan ta hau waige waige  kozata ga hanyar dazasu bi su gudu Amma tasan Hakan bamai yuwuwa bane saboda securities din Dake wajen ,hanya ko wanan mutumin Yana da hankali kuwa ?  wani irin gumine ke karyowa ko  waccen su barema afrah data fita hayyacinta Kam tarike hannun Yar uwarta ta manne a Jikinta sosai tana sakin ajiyar zuciya Akai akai , suna Jin yadda Pump jinnin jikin  kowannesu  ke   yawo cikin veins dinsu , da Kuma yadda yake komawa back to their heart tsabon tsoran wannan bawan Allahn dake gabansu .


Dukda Suna cikin wanan Halin Hakan  Bai hana jadeeda rarrashin afrah ba ganin yadda ta firgita , everything will be alright ok tai mata whispering a kunnenta , kanta kawai ta iya daga mata .


kamar bazaiyi maganaba haka ya barsu anan yana kallonsu they looked the same age but one looks stronger , a small smirks slanted he's lips as he shifted his gaze to a frail looking one 


  " I want her ....


Suka sake Jin muryarsa da Sauri jadeeda tatura afrah bayanta da jikinta ke rawa , Basu gama fita daga wanan shock din ba ya sake jefasu wani Anya kuwa is he human ta kalleshi jikinta na rawa tayaya zaice afra yako tazama mistress dinshi that's impossible bazata taba barin haka yafaru ba even if it's going to curse her own life  kallonsa  take  kamar idanuwanta zasu fado kasa   .

Wanan Wani irin mutum ne Anya kuwa akwai zuciyar musulunci atare dashi   how can he be such heartless and cruel.


" why didnt he choose her afterall she the elderest and no matter what bazata taba bari yay harming kanwarta ba Dan daga ganin yadda yake kallonsu she can read his face his doing this deliberately trying to purnish them for their fathers crime, batasan Lokacin da Wani karfi yazo mata ba  .


No ! you can't take my sister instead nika daukeni Amma ka kyalle kanwata tatafi I beg of you kafada mana laifin Mai mahaifinmu yay  Maka dahar zakasa  a kamomu batareda Sanin abunda muka aikata ma ba tafada in between tears da tun dazu take rikewa .


Kalloñta yake Kamar Wanda yaga abun kyama a gabansa , she begs for mercy , my foot , tana ganin har akwai abunda zaisa ya yafema mahaifinsu ? No he will  never forgive their father  , yaci  amanarsa kuma dolene suyi paying  thats it's 


And this rat has the guts to question him  kallonta yay for some minutes

  

And  Who are you to question me daidai lokacin Dayake karasowa gabansu ya tsaya Kam a gaban jadeeda tareda tsareta da wayannan idanuwan nasa masu firgita mutane.


Ai  kusan Suman tsaye  tayi  saboda kyaunsa data Gani Dan sai yànzu suka Samu daman ganin fuskarsa dan duk Wanan maganan dasuke Yana nesa dasu Kuma wajen ba haske sosai Amma shi Yana ganinsu  , sai gata Yar firit a gabansa Dan saidata daga kanta sama take iya ganinsa .


   Wani yawu ta hadiye mukut ta zuba masa Ido bako kiftawa , yayinda  Bakinta ne yashiga karkarwa tama rasa Mai zatace hakama afrah dake lekowa ta bayanta tana kallonsa a tsorace .


   Kinsan Mai mahaifinku yay min ?yafada  still Bai dauke idonsa akanta ba  he's voice with so much anger and hatred. 


Gabadaya hankalin jadeeda baya Kan abunda yake fada  kallonsa kawai take tana mamakin tayaya mutum kamar wanan his face looks so innocent can be so cruel , duk yadda Akai hes forcing himself to act this way , his so handsome da har take tunannin Anya  mutum ne ko aljan kwata kwata baiyi kamada  abunda yake zuciyarsa ba muryarsa ce ta katseshi maihaifinku shiyasa ku cikin wanan Halin dazaku shiga wanda ba Wani Dan adam Daya Isa ya fiddaku daga cikinsa Dan haka dolene daya daga cikinku tazama mistress Dina , and I have already made my decision there is no going back.....


   fashewa tai da Wani matsanancin kuka  tunkan yakarasa  wanda ta kasa rikeshi  sanadiyar Abunda yafada .

Hannayenta ta hade   tabbas abunda ks fada hakane , bamusan abunda  mahaifinmu yay Maka ba shiya ja mana shiga wanan Halin Dan haka Bamu da yadda zasuyi illar bin abunda kafada saidai Ina rokonka , daka daukeni please spare my sister tafada tana kuka  . 


   "  I don't repeat my words ...yafada Yana komawa kan kujerar Daya tashi .


Tun suna kanana Allah yay wa  mahaifiyarsu rasuwa , lokacin tanada  shekara bakwai ,afrah nada Biyar Dan tsakaninsu shekara biyu ne , mahaifinsu shine komai nasu , Yana Dan buga buga suna Samun nakaiwa Baki kafin yasami aiki karkashin wanan mutumin , tun daga Nan suka Sami sauyin rayuwa har makaranta baba yasasu , Saidai Abu daya dabasu sani ba Ashe mahaifinsu Dan caca ne inda yay kaurin suna a harkar , da yanayi a boye kan daga baya yakeyi ma a bainar jamaa yake , kowama yasani  komai yasamu zaisa a wasa wataran a dace wataran ai Rashin nasara , akwai ranan da bazata taba mantawa ba inda sukai fada da wata Yar ajinsu harda kokawa da kyar aka rabasu yarinyar Dayake tafita Baki haka tarinka zaginta tana fadan maganganu akan gidansu Tareda gorin mahaifinta Dan cacane aikuwa da kuka ta dawo Gidan koda tasami baba da  maganar tasa masa kuka tareda  magiyar yadaina caca Yana Bata masu suna , Amma da budar bakinsa sai cewa yay ta tayashi da adua Allah ya yaye Masa shima Bada son ransa yakeyi ba .

   

  Your father is a betrayal he betray me to my enemies Dan haka he will never go unpurnish ....


" But He's dead ! I don't fucking care yafada Yana daka mata tsawa kamar baisan Mai mutuwa ba Yana musulmi .


   Fine then take me intead and free my sister if that's what you want , tafada cikin dakiya wanan Karan , Dan takula da cewa ba Imani a zuciyarta he's so heartless and cruel dukda magiyar datake ta masa.


 No  jadeeda please afra tafada tana girgiza mata kai tareda dawowa gabanta take me instead tafada Itama  yayinda hawaye ke zuba daga Idanta , 


Are you stupid afra cewar jadeeda tafada tana Kuma janyeta  you can't just leave me and stay with a man as a mistress it can't be possible.... Karna Kara Jin muryarki am your eldest remember tafada tana zare mata Ido kanta juya  tana kallonsa , I sacrifice myself for my sister so take me . hannunsa ya nade yana kallon draman da two sisters din sukeyi .

  

Hannunta tahada duka biyun please take me I promise I will do anything you want she plead .


Da sauri afra ta juyo da ita jadeeda are you crazy Mai ke damunki why tafada hawaye na gangaro mata tasa kuka  .

    Rufe idanuwanta tai tana sauraran kukan da afrah keyi Tareda magiya Amma tai biris da ita tana ganin this the only way da zatai solving problem na wanan mutumin . Bazata taba bari Wani Abu na cutarwa yasami kanwarta ba she's the elder and it's a most to protect her. 

 

Muryarsa taji , you 

can only save your sister on one condition yafada Yana huro iska daga Bakinsa hankalinsa a kwance Yana Dan buga table din Dake gabansa da yatsunsa as If counting the sound.


  Wani dadine ya lullubeta Yayinda gabanta ke faduwa Dan jiran conditions din dazai fada .


  No matter what happens you're going to serve me for five months i don't fucking care if you die or if  you go against our agreement I have no choice but to pick your sister  too.


  Kallonsa take Batareda ta kifta Ido ba tana mamakin Mai to yasa mutumin Nan so evil, she wonder how someone pain will,  give him so much joy .


Wayanan sune conditions dinsa Bata da yadda zatai illar ta amince .


  I accept your conditions .

 Fine yafada Yana danna Wani botten .

No comments