Breaking News

IYAYENMU 29-30

 


🅿️2️⃣9️⃣➡️3️⃣0️⃣








Murmushi tayi na 'bacin rai ta furta *banzo nan wasa da ke ba " 




Sauke hannu Umaima tayi daga goshinta tana kallonta taci gaba da magana 






Kin sakani ba'in cikin da bazan ta'ba mantawa da ke ba amma ina tabbatar miki dole zaki warware kullin da kika kulla 




Kallonta kawai Umaima keyi taci gaba 






Amaan bai ta'ba mantani ba sai a dalilinki ,




Tun muna yara mu ke tare har izuwa yau banida wani mutum a rayuwata kamarsa hatta da mahaifina baida darajar da Amaan ke da ita a rayuwata 




Yana bin wasu matan ban ta'ba shiga damuwa ba sabida zai bisu kuma ya dawo gareni saidai tunda kika shigo rayuwarsa na rasashi ta share kwalla taci gaba ko da yake har yanzu inada damar dawo dashi gareni 




Albishirin ki.! Kallonta Umaima keyi kawai taci gaba kinyi aikin banza domin Amaan baisan komai ba kan kisan yayanki domin tun ranar da wannan da wannan abin ya faru ta kunna galaxy tab inta tana 'dorawa Umaima a cinya 




Amaan ne da Nabil suna magana 




Amaan na fa'dawa Nabil ya janye sakin ya mayar da Umaima har arshe ta kashe ta Amaan tab inta  taci gaba 




Ruwa ne suka shiga taruwa a idanun Umaima na mamakin ko da wasa Nabil bai fa'da mata ba tajiyo muryar Khloe 






Wannan shine tashin hankali na mafi girma a duniya bcs ban ta'ba tunanin a kwai macen da zata canza Amaan ina yayi sha'awar aure ba cikin an'anin lokaci 




Hawaye Umaima keyi take zuciyarta ta ara saqo mata to wannan ma daliline da yasa ya kashe Nab... Khole ta furta 




Wanda ni na tura wanda ya kashe yayanki..




Cikin firgici Umaima ta 'dago tana kallonta 



Ta girgiza kai taci gaba " sannan ina tabbatar military Wanda ya na turo bashi ya kashe yayanki ba sannan a satin da lokacin da wa'dan nan abubuwan ke faruwa Amaan yana cikin jinya a ranar da ya samu labarin na  turo a sace ki ne ya baro Abijan zuwa nageria 





Wani irin gumi Umaima ta fara tana kallonta ko iftawa bata yi ta kunna Tab inta ta saka wani video ta 'dorawa Umaima a jikinta tana kallo cikin masofar tashin hankali wata mata ce idanunta a rufe itama take badA umarnin a sato mata Umaima har sai bayan 2wks a. Fito da ita re ta 'dago tana kallon Khloe taci gaba 




Saidai tun daga ranar da na aika a satomin ke nima ban ara ganin nawa 'dan aiken ba sannan ko wayarsa bata wucewa inda a ranar da zaije auyenku muna tare kuma kalan kayan da Wanda ya kashe Yayanki yasa nima nawa shi yasa saidai bashi bane kuma da na ara bincike da kyaw mace ce ta kashe yayanki ba namiji ba 




Wani irin hawaye Umaima keyi na tashin hankali tana kallon Khloe






Khloe taci gaba sannan kafin kisan Amaan yana cikin jinya ne mai tsanani wanda har abinci bashi ake kuma yayanki mai rasuwa yasani sarai inda tasa mata wani video again 




Nabil ne da maribell yaje Abijan suna magana tana bashi labarin jikin Amaan inda yake fa'da mata Umaima na kauyensu hutu 





Kuka Umaima ta saki sosai tana dafe irjinta Khloe ta yi tsaki ta furta "yaudara a cikin jininku yake 



Ina cikin bincike kuma wlh ko ke kika kashe yayanki da kanki domin ki 'bata masa suna zan tabbatar da na hukuntaki sannan magana ta arshe nasan a yanzu kinfini kusanci da Amaan tunda ke matarsa ce amma zan kafa miki wasu dokoki masu zafi kuma ina tabbatar miki ko guda 'daya kika etare zakisha mamaki  sabida nasan ko da wasa IYAYENKU bazasu barki dashi ba koda kuwa sunsan bashi ya kashe Yayanki ba so kisani 


I



Inason Amaan kuma tabbas shi zan aura so inaso da farko ki yanke dukkan alaqa da shi kuma wannan cikin nasa da kike da shi ki tabbatar bai ta'ba sanin da zamansa ba koma ki zubda shi in ba haka ba ina tabbatar miki miki ni zanyi duk abinda zaisa hannunki ya fito cikin kisan nan danginki su kyamace ki a kan kece ma kika kasheshi domin ki kasance da Amaan kin gane.?




Hawaye Umaima keyi sosai ta kasa magana taci gaba 




Inada hojjojin marasa iyaka da  zan iya jinginaki da kisan nan kuma in wanke Amaan idan har baki bi ka'idoji na ba domin sarai nasan kina mutuwar sonsa inada full 3GM da ke cike da video yadda kike bashi gindinki yana ci wanda kowa ya kalla yasan mutuwar son da kike masa yasaki sadaukar masa da kanki haka 



Magana ta arshe ko zan jadadda miki ko da wasa kada Amaan yasan da wannan cikin in kinbi doka in rabaku cikin salama in kuma kika yi taurin kai in saka masa iyayyarki fiye da soyayyar da kike jin kina masa tana gama magana ta fita tana bugo ofar word in 




Wani irin kuka mai cike da tashin hankali ta saki tana kama goshinta tana tanbayar kanta shin garin yaya.?



Maiyasa bata ganin gaskiyarsa ko da bai furta mata ba.?




Maiyasa Bata bari soyayyarsa ta rinjayi zarginsa ba.?





Kuka ta ara saki mai ha'de da ara tana furta "ya Allah wayyo zuciyata.





Kukan take sosai tanajin wani sabon masifaffen soyayyarsa na huda kowani hujin gashin jikinta



Tariyo kalmarsa ta arshe tayi *Allah yasa hakan ya zama alkairi a gereni ni da ke* dukan goshinta tashiga yi tana kuka sosai to et ita yanzu ma tayaya zata iya kareshi.? 




Sonsa aunarsa mugun tausayinsa ya mamaye ta tana furta nashiga uku wayyo abbana kadawo ka taimakeni wlh inasonshi ina son rayiwa da shi 




Shafa mararta tashiga yi cikin da sai yanzu itama taji tana da shi dukda tabbas yanzu tatuna wata na biyu kenan da bataga P inta ba 




Wani Irin numafashin tashin hankali take tana tariyo maganar Khloe *Nasani wani ya shirya masa kuma zan warware* 



Maiyasa ni ban tuna hakan ba?



Kenan tafini sonsa.?




Ah ah tashiga bawa kanta ansa wlh nafita wlh nafita...✍🏻💖IYAYENMU💖






No comments