Breaking News

IYAYENMU 25-26

 


🅿️2️⃣5️⃣⬅️2️⃣6️⃣








Tanason yiwa Munir magana saidai sun shantake da hira shi da Anas saidai wani irin bugawa irjinta ke ci gaba da yi ta jikinta ya  'dagowa ta kuwa 'dago arasowa tayi tana ganin yadda yake arasowa cikn nutsuwa dukda babu alamar annuri fuskarsa sannan ga su Lubna na biye da shi 




Hannunta tashiga o'arin zamewa cikin na Munir cikin masifar tashin hankali da bata ta'bajin kalansa ba saidai shikuma Munir bai juyo ba amma ya'i sakin hannunta 




Tari tashiga yi tana jan hannunta da arfi Munir ya juya yana kallonta daga shi har Anas ganin hawaye kuwa idanunta wani nabin wani tana girgiza kai 




Juyawa su kayi gaba 'daya saidai har lokacin Munir ya'I sakin hannunta saima O'arin janta jiminsa da yake yi Tuni Amaan ya isa gurin ya fisgota ta fa'do jikinsa 





Ara Lubna ta saki tana arasawa da sauri tsakaninsu tanason fahimtar abinda ke faruwa 




Tuni hankalin mutane ya koma kansu inda Iyayensu ma suka rantayo gurin cikin tsananin mamaki da 'bacin rai su ke kallon Umaima da ke ri'e hannun Amaan n rabin jikinta na jikinsa 




Baffa modibbo ne ya daka mata tsawa yana furta "Umaima kina da hankali?



Kuka Lubna ta saka tana arasawa gurin tana furta zan kash.. munir ya tare ta yana rikewa da arfi tanata kuka tana fisge2 




Itama kuka tasaka tana o'arin fusge jikinta ya i sakinta dukansa tashiga yi a irji tajiyo muryar baffa "Umaima wlh idan kika bari na aras... Suka ji ana furta *Mr Mussafir u r Under arrest*  cak ta tsaida dukansa tana kallon gungun Police wajen su takwas suna arasowa da ankwa wani ya mi'a masa takarda ya ansa ya duba ya maida masa yana kallonta, itama ura masa idanun tayi ta manta kowa a gurin 




Baffa ne ya furta wai me ke fariwa ne.? 



Babban D.P.O ya kalli baffa yace kan maganar kisan yaronku *Nabil* ne 



Zabura Lubna tayi ta arasa gaban D.P.O kamar mahaukaciya ta furta "to shi ina ruwansa cikin wannan case?  Kallonta D.P.O yayi yace banida lokacin yi miki bayanin komai ki tanbayi 'yer uwarki da tafiki hankali domin da taimakonta mu ka iso wannan matakin 




Yawu Umaima ta ha'diya tana sakin wani irin hawaye mai masifar zafi 



A zabure Lubna tayi kanta tana furta "dama nasan tanamin hassada nasamu miji shiasa taje ta ulla masa sharri ta kai hannu kanta Amaan ya ri'e hannunta tashiga kallonsa kamar mahaukaciya 



Nina ce da Munir suka zo suna ri'eta ganin yadda ta zauce tashi guda 





Cikin nutsuwa ya juya yana tallafo fiskarta ya shigar da idanunsa cikin nata ya fara magana..




Kalmarsa ta Farko ya furta *Ina matu'ar aunarki* kallon Baffa Rulwanu baffa modibbo yayi cikin zafin rai Baffa ya nuna masa suci gaba da kallon abinda ke faruwa ko zasu fahimcu wani abu 




Cigaba amaan yayi idan har dalilin hakan ne na iso wannan matakin bana ba'in ciki ina fata hakan ya kasance Alkairi a garemu ni da ke 





Kuka ta saka tana sunkwi da kanta ya rungume ta sosai a jikinsa baffa ne ya shiga zai fisgota "Munir ya furta Baffa pls baffa ya tsaya 3mnts ya zare ta daga jikinsa ya juya ya mi'awa police hannu suka saka masa ankwa suka tafi shi 





Hawayen ne taji sun tsaya tun bayan da ake saka masa ankwa yanzu kuwa kwanyarta taji ya tsaya cak baya aiki duhu2 take kallon gaba 'daya IYAYENSU  da danginta da ke gurin wadda su ko iftawa basuyu wajen kallonta kowa da tanbayoyi fal bakinsa suka ga ta zame gurin 



Cikin firgici su yapendo su kayi kanta saidai babu alamar numfashi Yadikko tace Munir ka 'dauketa muje asibiti ya kalli Nina yace kuriketa nan su yapendo da Nina su ka ri'eta suna kaiwa mota 




Haka taro ya lalace dangin ango sai un'uni suke itama amarya duk tagama cika tam








A asibiti duk IYAYENSU sunyi jigum ganin va oshi ga kwanan yunwa suna murnar biki sun dawo tashin hankali 




Can Dr ya fito ya tinkari gaba 'daya IYAYENSU mazan ya fara musu bayanin Dogon suma tayi so sun saka mata Drip sakamakon hutu da ke bu'ata kuma da alama shigar cikin da take da shi ne ya sanyat... Modibbo ya ara matsawa gaban dr cikin rashin fahimta ya furta ban fahimta ba.? 



Dr martèlent ganin yadda modibbo yayi kamar zai sha'eshi yace maine baka fahimtaba.?



Modibbo yace kace me? Kasake bayanin tun daga farko muna sauraronka.. dr yayi ajiyar zuciya yace daga bincikemu kamar tanada shigar ciki wanda shiya yayi sanadiyar et shigarta wannan halin na bayan da taga abina ya tsinka mata zuciya jininta ya haura sabida ba'ason mai ciki da damuwa 




Baffa Lurwanu ne shima ya matso gaban Dr yana huci ya furta "ciki fa kace? Dr ya kalleshi shima yana ayyana wa'anan wasu irin mutane ne ko dayake gasunan kana gani kasan fulani ne masifaffu muryar modibbo ne ya dawo dashi tunaninsa 



Kace tsammani kuke.? Dr ya kalleshi kusan 3mnts ya furta "tabbas ne ciki gareta ko kafin result ya fito anjuma alamomi duk and sun nuna ciki gareta 




Komawa duk suka yi suka zauna kujera baffa modibbo yashiga nanata Innalillahi x3 





Dr ya kallesu ya furta pls kuma tana kan drip sabida tasamu ta dawo hayyacinta kada wanda ya shiga har zuwa lokacin  da ta farka ko da sai gobe ne 




Ok Munir yace dr ya wuce su baffa kam babu mai magana su yapendo suka araso suna tanbayar mai Dr yace Babu wanda ya kallesu yadikko ta kalli munir tace "Munir mai likitan yace ta farfa'do"?




Kallonsi baffa yayi ya kasa magana Nina ta kalleta ta furta "Ciki ne da Umaima" hararta Yapendo tayi ta furta Asma'u ki kiyayeni nasha hanaku wannan ba'ar zuciyar a kan 'yer uwarku wai mai ta tsare muku kuka tsaneta haka kirasa fatan da zaki mata sai na cik.. ta jiyo muryar modibbo cikin mugun 'bacin rai yana furta 





Munir Kafa'damin gaskiya tun kafin na 'dauki matakin da zai shafi kowa...



Yapendo tace Yaya ya fa'da maka me..?




Nina ta furta Baffa babu ruw.. ya mi'e yana tsinke ta da wani irin gigitaccen mari walkiya ya fito numfashinta ya tsaya na wucin gadi 




Sunan Allah yapendo tashiga kira sanin tsananin zafin ran yayanta in ya tashi tashiga ja da baya 




Marin ya shararwa Munir ma yana furta da kai na ke magana.




Kallonsa Munir yayi ya kasa magana sai ga Mamansa ta araso tana furta idan Panasonic sani muje gida yanzu zakaji komai domin ba kansa zaku warware jagwalgwalonku ba 



.baffa hambari ne ya katseta yana furta "Hadiza ki kiyaye bakinki kada mu isa wani mataki na daban kuma..




Muryar yaddiko ce ta katse su cikin kuka tana furta don Allah muje gida kada mu tonawa kanmu asiri a duniya 




Sauran mazan ma suka ri'o Baffa modibbo zuwa gurin a suka yi parking 




A motocinsu babu mai magana har suka iso gidan a babban falon daddy 



.tun a bakin ofa suke jiyo kukan Lubna mummy na lallashinta gidan kamar ba na biki ba duk an watse shiru sai mummy da Lubna da ke ta gurza kuka 




ganin IYAYENSU ta tsagaita kukan tana tafiya zata bar palourn baffa yace ta dawo ta zauna asa 




Duk zama su kayi shiru kusan 20mnts maman Munir ta fito da Envelope tana mi'awa Baffan Mubi ya ansa yana kallonta 





Ya jima kafin ya fara bu'dewa manyan hotuna sosai ya fara zarowa yana mutsuka idanunsa ya 'dago yana kallonta ya gama kallo idanunsa duk sunyi ja ya mi'awa modibbo haka suka ri'a kallo a arshe Lubna ta ansa 




Kuka ta saka sosai tana furta Baffa binsa tari'a yi sbida ina na ta'ba zuwa da ita gaisheshi lokacin bayada lafiya "shut-up mummy ta furta 



Kukan tacigaba dayi tana magana wlh mummy Umaima amanata taci Amaan ni ya ke so bazai tab'acin amanata da ita ba said.. 



Nina ta furta stop pls kallonta duk palourn a kayi ta arasa gaban Lubna ta kar'bi hotunan tana nunawa Lubna abinda hankalinta bai kai kai ba ta fara magana 




Ki kalli wannan hoton da kyaw wannan ba a asarnan bane a gidanmu ne na Abijan 




Cikin gigita duk aka 'dago a na kallon Nina 




Lubna ta furta ban gane ba.?




Munir ya furta Lubna u r very stupid n stubborn sanin da kikayiwa gidansa na nan kusa da mu ki kalla hoton nan gidan ne.? 




Sai lokacin ta urawa hoton idanu sai kuma tashiga sabon hawaye 




Nina ta furta *Umaima da Amaan ban tun nan suke tare ba tun muna Abijan* 




Yapendo ta furta yaran nan kuji tsoron Allah fa katkuga ita batada 'yen ciki 'daya kuyi mata sharri 




Nina ta fito taje gaban makeken tvn palour ta kunna ta fito da wayarta ta jona da tvn ta kunna musu vedio ya fara 





Umaima ce a da Amaan a bedroom insa na Abujan yana rungume da ita doguwar riga ce jikinta mara hannu yana  tsotson wuyanta shirin 'daga rigarta Baffa ya dakawa Nina tsawa ta tsayar da videon ta juyo ta fara magana 




Umaima tun Abijan take tare da Amaan ... Yadikko ta katseta kina nufin tun Nabil na raye..?




Hawaye Nina ta share ta furta "eh yadikko....




Innalillahi duk suka shiga furtawa suna kama gaban kansu...💖IYAYENMU💖




No comments