Breaking News

IYAYENMU 23-24

 


🅿️2️⃣3️⃣➡️2️⃣4️⃣














Arasawa yayi cikin murmushi ya furta "wai ke har yanzu bakison taro ko.? Ajiyar zuciya tayi yaci gaba I kno kinje kin 'boye ne don kawai kada kishiga mutane su Yadikko sunata fa'da kizo maza muje 



Ta kalleshi tace Ya bari nayi make up driya yayi yace baby wayace miki kina bu'atar makeup? Sunkwi da kai tayi yayi dariya ya furta u r very parfait haka princess so je kawai ki 'dauko bag inki muje har an kusa tashi ma toh ta furta ta haura 





Wadrobe inta ta bu'de ta ajiye kyawtar Amaan ta 'dan shafa pawder da lips gloss tasa wani ha'da'dden flat shoe da bag insa ta da silver watch mai 'dan karen tsada very simple tayi kyaw ta sauko 




Ko iftawa Munir bayayi kafin a arshe ya cire idanunsa yana ajiyar zuciya bai iya magana ba har ta araso suka bar gidan







Haka a kaci gaba da taro ayyuka sunyi yawa sam bata samu damar zuwa gunsa ba ko waya sabida shima kamar yayi busy  



yau Sisters day sunsha Jan Aseobi gown sunyi kyaw dukkansu kamar a sace kallon Lubna bestinta tayi ta furta gaskiya ki tabbatar yau yazo haba gaskiya na fara kaiwa bango da halinsa a fakaice yabada masifar 'daukan kai shi bai zuwa gidanku shi kiran ma yawanci ke kike yi meye haka..? Lubna tace ai kinsan dabginsa kaf basu asarnan so hidimar tafiya ma bata barinsa ga aiki ga.. besti ta katse ta ki tabbatar yau yana tare da ke domin nima kinga Jamil na hanya kuma won barinki zanyi na koma gunsa inajin 'dumin abina a toh 



.duka Lubna ta kai mata ta furta wlh bakida kirki tana shirin jefa masa call suka hangoshi yana tsaye wani irin zabura tayi ta mi'e tana furta bestie gashinan 




Ta furta wa?  Cikin zalama ta furta "my man" kallon gurin duk sukayi suka fara arasawa wani kyaw yayi na fitina lyt red shima yasa na simple yadi da ba'in cover shoe yaji muryarta tana furta "sannu da zuwa ... Juyawa yayi zai ansa ya hangota Munir ri'e da hannunta tayi wani irin masifaffen kyaw kallon yadda Munir ya ri'e mata hannun yake take gaba 'daya annurinsa ya 'dauke zafin kansa ya taso wani irin juyewa idanunsa su kayi na masifar 'bacin rai ya shiga taku cikin nutsuwa su Lubna suna binsa da kallo suna son gane mai ya fusatashi cikin an'anin lokaci haka kuma ina zashi...✍🏻💖IYAYENMU💖








No comments