Breaking News

Gidan Aunty book 1 page 63-64

 


Mss Lee 💖


BOOK 1


Page 63


 

Suna shiga office din principal din aka kawo mata ruwa, ita abun nasu ma mamaki ya fara bata , cikin kulawa principal din me suna rose ta fara yi mata interview da kanta, itama tahee tana bata amsa cikin baiwar da Allah yayi mata, sosai madam rose tayi mamakin kwakwalwar tahee ganin yanda take amsa questions din kamar yanxun ake koya mata babu gargada, da farko tayi tunanin za a kai tahee ss1 sai da tayi mata interview taga kokarinta ya wuce wannan class din, harta ss 2 bazea yu Asataba , Number king madam rose ta kira har sau biyu kafun a na ukun taji an dauka , a tunaninta king ne sai da akayi magana ta gane bashi bane,” At the meeting “zaki ya bata amsa daman number sace bata king ba,ganin hakan yasa itama bata bin kiran ba ta jagoranci tahee zuwa class din da aka bata wato ss3 flora, lokacin da suka shiga gabaki d’aya hankalin yan ajin ya dawo kanta ,ganin madam rose a ajin, mikewa sukai gabaki dayansu cikin zallan turanci suka gaishe da madam rose , kafin mss Afia da take daukansu Mathematician ta gaishe da principal din itama,nuna mata tahee principal din tayi kasantuwar Itace class mistress din ajin,cikin ya ran turanci madam rose ta gabatar mata da tahee a matsayin new student kafun ta bar class din,kallanta mrs afia tayi tare da nuna mata wani kujera da ke 3rd seat alamun taje ta zauna, cikin girmamawa kuwa ta karasa ta zauna tare dayi wa wacce take wajan sallama tayi zamanta, maths din mss afia ta cigaba da yi musu, saida ta kammala kafun ta dan dawo baya sabida tahee ta fuskanta, ai kuwa gabaki d’aya ta gane maths din da a akai musu Sabida yanda take koyawa musu daki daki, saida aka kammala kafun ta kalli tahee cikin cikin yaran turanci” ko xaki gabatar mana da kanki”, a nurse tahee ta mike kafin cikin yaran turancin da maki aka sari da tayi sai da suka dauka ba bahaushiya bace sabida yanda ko wana word yake futa “My name is taheera Mohammed “, yan tanbayoyi mss afia tayi mata cikin nutsuwa ta bata amsa duk da yawan idanuwa da taji akanta,tana gamawa mss afia ta tafa mata kafun gabaki d’aya ragowar student din suma su ta fa mata, mss afia zaka fita kenan massager ya shiga da wasu books , kai tsaye desk din da tahee take mss afia ta Nuna mata, tana kai mata tayi Mata bayanin sauran subject din da zaa yi musu yau ne , ragowar books dinta yana wajan madam rose.

Tunda mss afia ta bar class din gabaki d’aya ajin yayi shiru kowa har kar gabansa yake , tagen tahee ce ta dan kalleta kafun ta miko mata hannu “ I’m husna ma’aruf me gwanjo, nice meeting you”, itama mika mata hannu tahee tayi” nice meeting you too”, murmushin jin dadi husna ta saki kafin ta cigaba da duba books dinta itama, mintuna biyar tsakani sai ga wani teacher din ya shigo shima , chemistry ya rubuta cikin bold din rubutu, book din chemistry din tahee ta dakko da wani karamin book, abun da ya koya musu jiya ya fara tanbaya wasu daga cikin class din suna amsawa, musamman ta gefen ta da mafi akasari tafi bada amsa “ Good class rep” gabaki d’aya yan class din tafa mata sukai, TAHEE kuwa na tsuwa tayi tana sauraran bayanin topic din da yake musu me suna EVOLUTION OF ARTIFICIAL ORGANS, yana gamawa ya fara tanbayoyi ko yan class din sun gane, wasu na amsawa wasu kuma nayi masa tanbayoyi, saida ya kammala kafun husna ta mike a matsayin class rep din class din ta gabatar masa da new student din da aka kawo, shima tanbaya yayi wa tahee game da topic din yau, nan ma duk bayanin da yayi saida ta basa harda karin Wanda yayi musu, tafa mata yasa yan class din sukai kafun ya kalli husna cikin yaran turanci “ ki koya mata sauran karatun baya da akai” ok sir husna ta bashi amsa, yana fita tahee ta dan kalleta “ please ko zaki iya aramun note dinki”, mika mata husna tayi tare da mathematician din da aka gamai musu “ but lokacin break yayi , ki bari inkin koma gida zaki fi nutsu inyaso gobe sea na fara koya miki Wanda akayi na baya” duk da facemask din dake fuskar tahee hakan be hanata sakin murmushi ba “ thank you “, you welcome “ husna ta bata amsa ita ma, wasu daga cikin yan class din ne suka fara futa yayi saura mutane kadan, watace dake can bayan seat su uku suka taso cikin rangwada Daidai inda tahee book din tahee yake wata daka cikinsu ta saka mata kafa, book din ya fado, shewa suka saki kafun su bi tahee da husna da dirty look suna jan tsaki, “ am sorry please, haka halinsu yake basu da kunya sabida suna ganin suna da me tsaya musu”, gyada mata kai tahee tayi kafun ta dauki book dinta “ it’s ok “, messenger ne ya kara shigowa kafun ya mikawa tahee wani wasu card , yana fita husna tayi mata bayanin Wanda zata dunga karban abinci da kuma books ko wani abu da take so, ganin lokaci na tafiya ne yasa suka nufi cafeteria din kamar yanda husna ta jata , suna shiga cafterian matan dazu da wasu suka fara shewa suna nuna tahee, master card din abincinsu husna ta nuna , tanbayar abunda za a basu husna tahee, TAHEE bata karbi komai ba duk yanda husna tayi da ita, wani table aka nuna musu  me zaman mutane biyar suka nufa, husna ce ta karbo musu abincin ta mikawa tahee nata, bata ci abincin ba ganin yanda mata da maza suke kwata kwata bata da sake wa, mrs afia  ce ta shigo cafeterian gabaki d’aya student shiru sukai dan sun san halinta, inda tahee take ta nufa kafun ta nuna musu wani empty seat yadda tahee zatafi dadin sakewa , kamar kuwa ta sani wajan yafi Mata duk da bata ci komai na wajan ba, lokacin break na karewa suka koma class, da daddai da daddai teachers Suke shigowa class din, duk Wanda zai fita sai husna ta gabatar masa da new student din ajin har lokacin tashi yayi, gabaki d’aya tahee tayi week kamar ba ita ba har yanxu kuma bata cire face mask din fuskartaba, Ana tashi wasu dan kara dan karan motoci kuda uku ba’ka’ke suka shigo cikin harabar makarantar, Daidai inda tahee take motocin sukai parking, cikin taku Matar me suna stela ta bude mata kofa bayan books dinta da sauran abubuwa da ta dakko wa tahee, sallama sukayi da husna da itama aka zo daukarta. Tahee tana komawa gida wanka tahee da sallah kafun wani baccin wahala ya dauke ta, ba ita ta farka ba sai wajan karfe biyar, cikin sauri ta mike, Sallahr la’asar tayi kafun ta shiga kitchen har yanxu baccin fuskarta be saketa ba, cikin kankanin lokaci ta dafa musu abinci mara nauyi tare da kunun aya me shegen dadi, tana kammalawa gidan ta kara Kimtsawa kafun ta shiga wanka , har lokacin kuma baccin da take ji be sake taba, sallar magariba tayi kafun ta Jira ta isha’i shima tayi , tana Idarwa bacci ya dauketa akan daddumar. 


8:50 king ya shigo part din ganin bata falon ya nufi dakinta, ganin yanda take bacci akan daddumane yasashi dan zaro ido kafun ya kara so inda take , gabaki dayanta ya dauketa ya mayar kan gadon, bude idanuwanta da suka jike da bacci tayi tana kallansa, dan hancinta yaja kadan “sleepyhead” , tashi zaune tahee tayi “ Yaushe ka dawo”, now ya bata amsa”sorry bansan bacci ya daukeni ba, sannu da zuwa, ya aiki”, ta jera masa duka tanbayoyin lokaci d’aya, “Alhamdulillah “ ya bata amsa a hade , kafun ta temaka masa yayi wanka shima ya shirya, abinci tahee ta zuba musu sukayi feeding juna kafun ya tanbayeta abunda aka koya masa, bayanin karatun ta shiga yi masa dukda shima yayi mamakin ss3 din da aka sata, question ya dunga yi mata tana bashi amsa shima, ya jinjina kwazanta sosai, book din husna ta dakko masa ya fara yi mata lession din baya da akayi cikin zallan gwarewa , be sha wahala ba wajan yi mata bayanin ganin tana saurin gane wa, hamma da yaga tanayi ne yashi ajje books din kafun ya dauketa gabaki d’aya suka koma daki, akan chest din shi tahee ta kwanta tana shakar daddadar kamshin turaren sa, a haka bacci barawo ya kwashesu gabaki d’aya .


***** Washe gari tueday da wuri tahee ta shirya ta nufi school bayan king yasata cin abincin dole, suna zuwa ba assembly shiyasa ajikin su ta nufa , lokacin itama husna tazo, ganin da sauran mintuna kafun a fara classes din husna ta fara koya mata previous karatun da aka yi na baya, suna cikin yi yan class din suka fara shigowa da d’ad’d’e da d’ad’d’e, wayan nan yan matan ne suka kara shigowa ynxu ma cikin isgili suka zo zasu yardar wa tahee book , husna ta tsawatar musu daman itama ba sa ga miciji da zuna, tsaki ta tsayen tayi kafin ta kalli ta gefen ta me suna kubra , “kubry let’s go”, tana fadar hakan tayi wucewarta , itama dayar suna salma ana kiranta salmyyy baby wucewa tayi tana Jan kwafa, guntun tsaki husna ta saki Daidai lokacin da teachers suka fara shigowa, yau ma lokacin break nayi husna ta kara koya mata wasu abubuwan kafin su nufi cafteria , a wnnan karan ba leafi ta dan taba abincin dukda yanda husna ta rikice da kyawun tahee duk da itama ba baya ba wajan kyau, da ta kalleta sai tace “ gaskiya friend ke kyakkyawa ce “ ba abunda tahee take ce mata saidai tayi dariya , suna kammalawa classes Dinsu suka nufa ganin lokaci yayi, suna shiga teacher din biology ta shigo class din, tana kammalawa wan teacher din ya shigo, haka teachers suka cigaba da shigowa har lokacin tashi. 

Yau ma da gajiya tahee ta koma gida , tanayin sallah cornflakes ta dama da yasha marada sosai , tana gama cinsa ta dakko ice cream ta sha har roba biyu kafin ta dakko wasu chocolate din suma masu shegen dadi, ko ina a gyare ya’ke sai faman tashin kamshi yake shiyasa 3rd floor din king kawai ta gyara kafun ta shiga wanka, sai yau ta tuna da wayarta, ganin ba charge ne ysa ta saka wayar a chargy, bayan sallah la’asar kitchen ta shiga ta girka musu abinci kafun ta shiga wanka , ana kiran magariba sallah tayi kafun tayi isha’i shima , tana idarwa kara shirya jikinta tayi duk da bata saka turare ba sai wani mara karfi da bazata jishi sosai ba da ta saka. 

Yana dawowa ta rungumeshi kamar ba ita ba , ganin yanda ya gaji ne yasa ta hada masa ruwan wanka, “ I can’t do it my self , I need my wife’s help”, duk da bashi da tabbacin zatayi abunda yace din, amma ga mamakinsa batayi masa musu ko kadan ba ta temaka masa yayi wankan sai wani kakkare fuskatake wai karya kalli fuskarta, sosai king yaji dadin hakan da tayi, suna kammala cin abincin karatunta da akayi mata ya kara koyamata. Suna shiga daki king ya kashe hasken dakin ya bar ita dum light , janyo tahee yayi jikinsa kafun ya hade bakinsu waje d’aya, bata hanashi ba itama ta fara maida masa da martani, wani irin susucewa king yayi sai faman gurnanin dadin yake saki, gabaki d’aya tahee ta zautar dashi da salon kiss dinta, cikin sauri ya fincike mata rigar jikinta kafin ya fara ya mutsata yanda ya keso, yanxun ma tahee bata hanasaba musamman wani dadi da ya fara ratsa mata kwakwalwa sai faman tura masa breast din ta  take yana kara zaucewa, daga nan salo ya canza,wannan karan batayi wani rakiba duk da ta danji zafi amma dadin da takeji ya nunka zafin, king sai faman surutai yake mata yana shi mata albarka , wani abun duk bata gane me yake cewa, yana kara kusantar ta  ta ya tanbayeta ko da dadi, cikin sauri tahee ta daga masa kai tana kara rungumosa jikinta.

Bayan komai ya lafa king ya soma tsokanar ta , itama

Kam ba bakin magana sai boye fuskarta da take a cikin kirjinsa. 


Washe gari me haka tahee ta cigaba da suka makarantarta kome aka koya mata in ta dawo king zai kara koya mata, yanxu har karatun alkurnani take basa musamman yanda suke tashi sallar tsakar dare, a kwanakin nan gabaki d’aya tahee bata samu damar shiga cikin gida ba sabida makaranta da take zuwa.

 Haka ranaku suka ci gaba da tafiya yau ya kasan ce satin tahee biyu da fara zuwa school , cikin yan kwanakin nan wata shakuwa ce ta shiga tsakanin ta da husna duk da har ynxu husna bata san tahee na da aure ba, A kullum kuma tahee sai wani haske da fresh da fatar jikin ta take, gabaki d’aya kirjinta ya kara cikowa, duk lokacin da king zai kusanceta sai ya tanbayeta ganin yanda breast dinga ke cikowa tana kara murmurewa, wani irin soyayya suke wa junansu kamar zasu hadiye zuna, duk lokacin da d’aya bayanan toh daya zai kira yaji lapiyar daya , Tsantsan kulawa suke nuna wa junansu, musamman yanxu king da baya jin kunyar nuna soyayyarsa a gaban kowa . 


Yau ta Kasance Friday, gabaki d’aya kowa na cikin family farin ciki ne dauke a fuskarsu , kowa Ka gani sai aikace ai kace yake, har wannan lokacin amrah bata yin gangancin haduwa da king sabida bugun mutuwar da yasa akai mata lokacin da zaki yakawo masa bayanin phone number din aka turo masa da text, ita kanta tayi na damar hakan sabida ga baki d’aya bata da sakewa yanxu ,kullum fargabar ta kar king ya ganta da warning din da yayi mata da babbar murya in ya kara ganinta.

 Karfe 3:02 su ihsan suka nufi airport dan dakko su kabeer da haroon, wasu matasan samari ne chocolate colour suma duk da basu da haske babu mummuna a cikin su, ko wannan su ya aske gashin kansa da ya tara sai kadan da suka bari, kowa yayi farin cikin ganin su ganin yanda suka canza kamar basu ba, babu Wanda be nuna farin cikinsa ba sai aunty dake yaken dole, kowa aka dawo gida hirar Yaushe gamo aka kara kafun kowa yaje ya huta kasan tuwar dakinsu daya suma flat Dinsu da abeey ya bude musu, duk Wanda hidimar da ake tahee bata sani ba tana daki tana baccinta, sai da taje part din su dada ake fada mata dawowarsu, miran king ta gani a wayarta , kunyar daukan kiran take a gaban su dada ga abeey da ya shigo shima, sai da safe kawai tayi musu duk da kunya da tabi ta cika mata ciki, tana zuwa part din su ta tarar dashi sanye da bakar singlet da wando fari, wajan shi ta karasa zata rungumeshi tayi saurin ja baya, kallanta yayi alamun Menene “ banasan kamshin turaran nan”, da sauri ya kalleta alamun ta maimaita Menene bataso, ta bude baki zatayi magana taji wani irin amai ya ta so mata, da sauri ta nufi toilet din kasa har tana hadawa da gudu, system din gabansa ya ajje cikin tashin hankali yabi bayan babyn tashi, sosai tayi amai da ya sata galabaita, saida ya tabbatar data gama dakanshi ya wanke mata jiki sai faman kare hancinta take, yana ganin hakan sauri ya wa tsa ruwa kafun ya canza kayan jikinsa, be shafa komai ba ya nufi inda take a kwance,dago da ita yayi ta kara komawa luuu zata kwanta “ No !! Noo please , stay still , meke damunki, Menene ya saki amai” bakinta ta turo masa Nima ban sani ba kawai bana san kamshin turaran da ka sane ,ina shaka naji ina jin amai, kuma ni dan wake zanci da yaji”, idanuwansa king ya zuba mata, abunda yake fado masa arai yane yake so ya gasgata, “are you serious “, kanta ta daga masa dan ita dan wake take so taci, da wani irin sauri king ya kankameta a jikinsa , ya rasa Wana irin farin ciki zai yi, gabaki d’aya ya susuce ko magana ya kasa bayan rungumeta da yayi a jikinsa, cikin rawar murya ya soma magana “ thank you so very much dear, Allah yayi miki albarka, ya faranta miki kamar yanda kika farantamun, ke din farin cikin rayuwa tace da bazan iya musaltawa ba, I love you! I love you !!! I love you , I will now be a father , OMG”, ya karasa maganar tasa yana dora hannunsa d’aya akan cikin ta , bata gane me yake nufi ba shiysa take bunsa da kallo, wani irin tsantsan kaunarta ta hango a kwayar idanuwansa, a hankali ya kwantar da kansa saman cinyarta, ji yake komai na dawo masa sabo kamar yanxu abun ya faru, daukar damshi damshin da taji ne yasa tayi saurin dago da fuskarsa, hawaye ta gani suna sakko masa akan fusga, yayi saurin kneeling a kasa tare da yiwa Allah sujjada, bazai iya musalta farincikin da yaji ba, “ dady” ta fada itama kamar zatayi kuka Ganin hawaye akan fuskarsa, murmushin dayasa hakwaransa fitowa yayi kafun ta furta “ thank you zawj, I will now be a father, baby na ta girma she will be a momma “ har yanxu bata gane ba , shiyasa ta kallesa da sigar tanbaya, “ you’re pregnant “ ya furta mata, da wani irin expression ta kallesa ganin tsantsan farin ciki shin fide a fuskarsa, bata san lokacin da wani kuka ya kwace mata ba, da Sauri ya riko hannunta yana lallashinta har saida tayi shiru “ please inasan cikina “ ya fada mata a raunace duk da besan dalilin yin kukan taba, tausayi ya bata sosai, Inba me yin butulciwa WACECE ita da zataki Jinin dadynta, saukar hannunsa da taji akan cikin natane yasa ta kankame hannun nasa kafun ta rungumeshi ajikinta “ I love you so very much hayaty “ ajiyar zuciyar da har ita sai da taji yayi kafun ya rada mata “ I can’t expressed how much you mean to me maman unborn “, dan dago da fuskarta tayi tana kallansa “Ni fa sunana baby ba maman unborn ba” hancinta ya ja mata kafun ya furta “ you’re not a baby now , yanxu kin zama maman baby”, shagwabe masa fuska tayi kamar zatayi kuka “ wato tun kafun kaga dan Ka fara nunamun banbanci “, are you jealous “ ya furta yana zaro idanuwansa, kin magana tayi ta tashi sai faman kunbure kunbure take, wani irin sanyi ne yaji ya mamaye masa ransa , yayi saurin rungumota” Haba ke soyayyarki da bance ai, kadan zamu sanwa baby, kinga ynxu kinzama babbyn baby ko”, ita sai yanxu abunda tayi ma yasata kunya tayi saurin boye fuskarta. Jin kansa yake kamar a mafarki “I’m gonna be a father, Alhamdulillah ya  Allah, Alhamdulillah Ala ni’imatullah, Allah nagode maka,Allah ka albarkaci abinda ke cikin ta ka bata lapiya, Alhmdllh “ shine abunda king ke faman nanatawa aransa yana yiwa Allah tasbihi.

GIDAN AUNTY 

Mss Lee 💖


07041879581


BOOK 1


Page 64


Not edited 


Gabaki d’aya ranar king farincikin da ya keci ya kasa boyuwa da kansa ya kara dubawa ya tabbatar da cikin , begama farin cikin ba tahee ta bijiro masa da yan wakenta, yace zai kira ayi mata tace shi take so yayi mata, sabida farin cikin ta yau king akaro na farko da zai girka abincin Inba coffee ba da kansa, komai da komai saida tahee ta futo masa dashi gabaki d’aya ya bata kitchen din da floor hatta lallausan gashin kansa saida yasan da zuwan king kitchen, yanayi yana nishi, ita dai tahee sai faman dariya take masa, wajan sa dan waken ma da ya sa daya zai ce mata zai hutu wai ya dauka da daddai da daddai ake dafa dan waken, ga wata uban kuka da ya cika a cikin dan waken , yayi gore shar dashi, yana kammalawa tace masa saura tumatun da albasa, tunda ya fara yanka albasa yake lumshe idanuwansa sabida yajinta, da ya tashi yanka ta , gida shida ya rabata , wai haka turawa suke cin albasa, batace masa komai ba ya soya ma ta dakko yajin ta, da kyar ta yarda ya zuba mata yajin ganin uban yajin da take kokarin tunawa, tana saka dan waken abakin ta zaro idanuwanta, kallanta yayi cikin damuwa zai janye plate din “ karki ya cutar mun dake bari ko order sai muyi”, duk da uban kukan da ya cika mata murmushi ta sakar masa kafun ta furta “ yayi dadi, shine kake mun wayo ka iya girki ko”, kallanta yayi haryanxu yana kokarin dauke plate din , kukan shagwaba ta saka masa gabaki d’aya ya susuce sai faman sannu yake mata, ko da zasu kwanta ma duk motsi daya in tayi sai ya tanbayeta me yake damunta, sosai ya shiga lallashinta har bacci ya dauketa. Kallan flat tummy dinta yai kafun ya kai bakinshi ya sumbata, harta tahee dake bacci sai da ta motsa, gyara mata kwanciyar yayi kafun yayo alwala, sosai yayi nafila ya nuna wa Allah godiyarsa.



WASHE GARI


Yau weekend , tunda tahee ta farka yake tarairayarta harta abinci shike bata da kansa, ita dai sai dai tayi masa dariya wani irin Kaunar cikin na kara shiga ranta, karfe 8:30 ya shiryata, duk yanda taso dojewa saida king yasa ta shirya, yau da kansa yayi driving dinta har zuwa asibitinsa, kowa mamakine ya kamasa ganin king na driving da kansa, abunda ya fi daukan hankali kowa yanda ya rike wa tahee hannu har zuwa office dinta, sai a lokacin ya cire mata facemask din daya sa mata a mota, dakanshi ya duba lapiyan cikin , kafun ayi mata scanning, cikin wata d’aya da kwana uku, yana ganin result din wani murmushi ne ya kamasa “ so am not that bad “ ya furta a cikin zuciyar, wani murmushin ya kuma saki, be dade a office din ba ya dauke sai faman shaqwaba take masa , yawo ya zaga da ita shima bayan ya saka facemask sosai yayi mata siyayya ko me yaga ya burgeshi zai dakko mata, naira tayi kuka tun tana ce masa sun isa har tayi shiru da bakinta. Suna gomawa gida ganin yanda take rike bayanta ne yasa yayi saurin rikota “ meke damunki” kanta ta dan girgiza masa “ babu komai “, kin tabbata ,murmushin jin dadi ta saki kafun ta furta “ na tabbata “, daukanta yayi gabaki d’ayanta , wani wanka suka karayi atare kafun ya matsa mata jikinta, hakan da yayi mata kuwa ba karamin dadi taji har bacci ya dauketa, rage Ac dakin yayi kafun ya saka mata me dumi, fuskar sa cike da annuri ya nufi part din abeey , jinsa yake kamar a wata duniyar, Daidai lokacin da ya shiga falon abeey shima a lokacin abeey ya fito daka wani kofa, kallan fuskar king da take d’auke da annashuwa yayi, kafun ya tanbayi ba asi king ya karasa ya rungeme abeey din ajinka, kamar a mafarki haka abeey yaji dan an dau tsawan lokaci king yayi masa haka , cikin sanyayyar murya king ya furta “ finally abeey, akhii dina zai dawo, I will get another moha” dago da fuskarsa abeeey yayi alamun bai gane ba, “ she’s pregnant “ king ya furta ko kunya babu, a bazata abeey yaji saukar magana kafun ya fara bin king da kallan tuhuma, dariyar da ya kara fito da kyansa yayi har dimples dinsa na lotsawa na duka sides din yayi, cikin karyayyar murya abeey ya furta “ finally my real king is back, Allah na gode maka da ka nuna mun ranar da king dina ya dawo yanda yake, I’m so very happy son, I will become a grandfather now, oh my god, Allah ya sauke ta lapiya , Allah ya bata lapiya “, sosai abeey yayi wa tahee addua wani irin farin ciki na cika zuciyar abeey, jiyar fitar da zaiyi ya fasa ma hakan ya koma ya zauna, number mahma yayi dialing, king na ganin haka yayi saurin barin part din.

 

A part din dada ma yana shiga be dade ba ya fito duk yanda take tsokanarsa, yau kwata kwata be maida mata da martani ba gabaki d’aya hankalinsa na kan babyn sa da ya bari, part din ummey ya nufa, waya ya tarar da ita tanayi, be damuba gaisheka kawai yayi ya bar part din. Yana shiga part din ammey ya tarar da ita tana cin gasash shiyar kazar da taji kayan hadi, gaishe da ita yayi ganin yanda fuskarsa ta cika da annuri ne yasa ta kallesa da murmushi dauke a fuskarta, “ Son Anya wannan farinciki haka , ko dai akwai albishir me dadi”, gashin kansa ya taba a duniya in akwai me saurin gane yanayinsa abayan ammey yake , Daidai lokacin da take saka naman kazar abakinta tayi saukar muryarsa” she’s pregnant ammey”, wani irin kwarewa me shegen zafi ammey tayi a makogwaranta sai faman tari take, da Sauri king ya zuba mata ruwa ya bata , saida tarin ya lafa mata sosai kafun ta kallesa , “WACECE take da ciki son”, a hankali ya furta “your daughter “ , yanxu kam kwarewar da ammeey tayi ya fi Wanda tayi na farko sosai, dakyar tarin ya tsagaita mata, ta soma nunfashi a hankali, ganin yanayin da ta shiga ne yasa ya ajje mata naman da take ci ya gara shafa mata bayanta hartaji nunfashinta na daidaita, kallansa tayi murna sosai d’auke a fuskarta “ finally my son will be a father , and I will be a grandma , oh my god, congratulations son dina “ ta fada tana rungumeshi, shima rungumetan yayi yana kara jin wani irin farinciki na mamaye ransa, tanbayarsa wata nawa cikin ammey tayi, be damuba ya fada mata, wani irin farinciki yagani a fuskarta sosai harya so Bashi mamaki, har Ammeey ta fara lissafin siyayyar da za saka yi wa baby, shidai nasa murmushine , ya dan jima a part din ammey kafun ya bar part din, yana barin part din wani irin ball abbey tayi da plate din Kazan ta da ya sata bare wa, bata zauna a falon ba tanufi dakin ta cikin sauri.


Yana fita ya hadu da kabeer da haroon, cikin ladabi suka gaishe da king, abunda ya basu mamaki ganin yanda ya amsa musu cikin sakewa ba tare da ya dauke fuska kamar yanda ya saba ba. Be kara wani minute din ba ya nufi part dinsa. Bin bayansa da kallo su haroon sukai, “bro kaga kuwa abunda nagani, yau yaya king ne ke amsa mana gaisuwa babu hade rai, “ cewar haroon, “ Nima dai abunda ya bani mamaki , amma in tayi tsami ai zamuji, Yaushe zamuje ganin amarya “, kallan baka da hankali haroon ya bishi dashi, “ da alama jikinka tsami yake , ka kwana biyu baka sha mari ba “, dariyar iskanci kabeer ya sakin kafun ya cewa haroon “ Yaushe zamuje part din ammey , yau tun safe ban ganta ba”, banza haroon yayi dashi yayi wucewarsa , shima kabeer din bin bayan haroon yayi suka cigaba da tafiya daman part din ummey zasu .


🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧 

 ABUJA 


MAITAMA


Babban gida ne katan gaske da ya gaji da haduwa, babban gate din gidan aka bude lokacin da wata mota fara ta shiga cikin gidan ,Daidai parking space mamallakin motar yayi parting kafun ya bude motar, ba kowa bane ya fito face Khaleed dake sanye da bakin suit a jikinsa, wayace kare a fuskarsa da alama waya yake , direct inda entrance din gidan yake ya nufa , knocking biyu aka bude masa komar, karo yaci da zahra lokacin da take bude masa kofar, wayo idanuwa tayi kafun ta saki kara tana rungumeshi “ yaya Khaleed oyoyo, nayi missing dinka “ Daidai lokacin da yake gama wayar , banbareta yayi a jikinsa kafun ya dungure mata kanta “ ke har yanxu wai bazaki girma ba , daddy da oumma zance su aurar dake ko na fadawa Hajiya kin isa aure duk kin cika mana gida “, sakar baki zarah tayi tana kallansa , kafun tayi magana wata hamshakiyar mata ta fito daka wata kofa jikinta sanye da purple din material , sosai kayan suka haska kyakkyawar fatarta duk da ashekaru bazata wuce shakara 43 zuwa 44 ba , da sauri Khaleed ya karasa wajan ta kafun ya rungumeta, “ nayi kewarki oumma ,kullum sai nayi mafarkin abincin ki, da sauri na juya dan ganin wacce yake kira da oumma , sosai nayi mamakin ganin oumma ganin yanda hutu ya kwanta a jikinta ga wani irin masifaffen kyau da ta karayi sak buzuwa abunta, cikin nutsuwa ta sakar masa murmushin da dimple dinta sak irin na tahee lo’bawa “ Nima nayi kewar ka son, yanxu dai kaje kayi wanka kafun kaci abinci “, toh oumma ya fada tare da kallan zahra, da Sauri ta matso wajan “ oumma kinga ko , yaya Khaleed ya dawo yanxu kin dena sona daman yanxu dady kawai ke sona , hajiya ma ta dena sona “, hancinta oumma taja “ waya isa ya taba mun Autaras dina Kema kinsan wasa nake masa sabida ya dawo ne “, dariyar jin dadi kuwa zahra ta saki kafun su shiga kitchen ita da oumma, dakansu suka hada musu lunch, zahra ta nufi dinning tana shirya musu abincin, ita kuma oumma wani tray ta dauka ta nufi wata kofa , knocking din kofar tayi kafun a bata izinin shigowa , wata matace zaune akan wani lallausan carfet duk da manyanta ya gama fito wa a jikinta, murmushi ta sakar wa oumma “ sannu maryama , Allah yayi miki albarka , bakya gajiya da d’a wai niya “, murmushi oumma ta saki ba tare da tace mata komai, akan lallausan carfet din ta ajje mata abincin Daidai lokacin da Khaleed yake shigowa madaidaicin falo urn bakin shi d’auke da sallama, “ hajiya me rankarfe , kiyi aure mu huta” da kuwa wacce yakira da hajiya tayi masa , “ saidai kaine zakayi Auran dan jakar uba, aika dawo zamu dora , bari uban naka ya dawo da kai da waccen ya galalalliyar yazo yayi muku aure , Kai invaka da mata akwai wata yarinyar Dije yar kawar kawata ce da mukayi mutumci amma san yarinyar kamar zararriya, nasan Itace maganinka, ita kuma waccan yaga lalliyar a bata shu’aibu me wanki”, kamar mutumin arziki khaleed ya karaso inda take kafarta da ta mike ta fara yiwa tausa cikin kashe murya ya soma mata dadin baki “ Haba hajiyar mu me yayi zafi haka ,kinsan ba a shiga tsakanin mu dake ko, Indai mata ce zankawo miki ba da dadewa ba , kisha kuruminki”, ta bile baki tayi “oho maka “, kallan oumma dake faman sakin murmushi yayi,”oumma kisa baki mana “ dariya oumma ta saka tana mikewa “kunfi kusa Nidea ba ruwana , hajiya a huta lapiya “, itama hajiya murmushi ta sakar mata “ ala huta gajiya maryama,nagode “, kafun oumma ta fita daga parlourn.


Tana fitowa ta tarar da dady da zarah,jakar da ya ajje ya dauka kafin tayi masa Sannu da zuwa , zarah na ganin oumma ta nufi part din hajiya itama , kallanta dady yayi, “Amarsu wannan kyau haka kamar yau ce aka shafa lapiya , kullum sai wani kara kyau kike kamar ba yarinya ba,” kunya kalaman dady suka bata , bata san lokacin da ta dara ba kafun tayi wuce warta part Dinsu, shima bin bayan nata yayi lokacin har ta hada masa ruwa tana kokarin fitowa “ Ah ah me kike nufi , yau fa amaryace zatayi mun wanka gaskiya inasan jin dumin matata nifa ba gwauro bane “Innalillahi oumma ta fara nanatawa aranta , yau taga abunda ya fi karfinta, dady kuwa ko ajikinsa yazo zai rike oumma kuwa tayi saurin Zillewa sai da taje bakin kofa kafun ta sakar masa wani murmushi da ya kusa kifar dashi “ kiyi wanka , bari naje na hada maka lunch dinka “ bata bari ya kuma cewa komai ba tayi ficewarta, dariyar dattako Alhaji kabeer yayi “ maryam badai kunya ba “, yana gama maganar zucin sa ya shige bandaki.


FLASH BACK


Abunda ya faru, tun lokacin da dady da su zarah suka nema alfarmar oumma ta zauna , gabaki d’aya tundaga lokacin wani irin shakuwa ce ta ban mamaki ta shiga tsakanin ta dasu zarah , duk da a yawancin lokuta gaisuwace take hada ta da dady, sati daya da faruwar haka dady ya yanko musu ticker zuwa abuja , inda yake rayuwa da mamansa, koda hajiya fatima taji labarin maryam itama sosai oumma tashiga ranta musamman yanda taga su zarah na kaunarta har hakan ya so bata mamaki.itama oumma gabaki d’aya ta fawwala lawa Allah lamuranta, a kullum ba ta gajiya wajan yiwa ya’yanta addua, har yanxu bata fidda Saran watarana zata gansu ba. Kwasam wata ranar litinin dady ya bijurowa hajiya cewar yanasan ya auri maryam sai su cigaba da kula dasu zarah kafun aga tahee da ya bata duk da haryanxu ana kan dubosa,itama hajiya sosai taji dadin maganar dakanta ta kira oumma akan auranta da dady yakeso yayi, rasa abun cewa oumma tayi ganin yanda dady yake satar kallanta yana jiran amsarta, a gefe guda ma hajiya na Rokan Allah kar maryam tace ah ah , wata iriyar kunyace ta kama oumma ganin yanda suke binta da kallo, a hankali ta furta “ Allah ya tabbatar da Alkairi”, ba hajiya ba hatta dady saida ya saki ajiyar zuciya, bakaramun dadi hajiya tajiba harda dan kukanta Aushe da raban zata kara ganin auren kabeerunta. A bangaran oumma kuwa har kuka sai da tayi ranar ganin yanda zarah da Khaleed suka nuna farincikinsu.wata iriyar soyayya dady yake nunawa oumma ko kunyar su Khaleed da hajiya bayayi, tun tana jin nauyin yadda yake nuna mata soyayya har ta soma bashi martani, sati biyu da hajiya taga abun nasa na musamman ne tasa aka daura musu aure da oumma .


BACK TO STORY


A dinning oumma tayi serving Dinsu abinci gabaki dayan su, ko wanne da annashuwa a kan fuskarsa,”yy khaleed har yanxu baka bani tsarabar bafa sai jamun rai kake”, kallanta yayi kafin ya kai wainar masa bakinsa, saida ya tabbatar ya cinye kafun ya soma magana , “ Na fasa , kin bi kin adda Beni kamar kin aikeni”, kamar zatayi kuka ta furta “shikenan “ ta mike da niyar tafiya, daga dady har oumma babu Wanda ya tanka musu, saida yagama cin abincin sa tsaf kafun ya zuba wani a plate , kallanshi oumma tayi alamun karin bayani” zan kaiwa autane, in tayi fushi dani ai babu zaman lapiya , yanxu sai tasa dady ya koreni”,gabaki d’aya dariya suka saki jin kalaman sa , yana barin wajan shima dady ya kalli oumma , “yanxu saura aikin lada , kin bawa kowa abinci a baki ban dani”, da Sauri oumma ta mike , dady yayi saurin rike hannunta , waigawa oumma tayi gudun kar wani ya gansu “ dan Allah kasakar mun hannuna kar wani yashigo”, shikenan zauna ki baki a baki , ba musu kuwa oumma ta fara bashi, befi spoon biyar ba ta gudu falourn hajiya .


   ( Soyayya bata tsufa, dady ka bani kunya 😂😂).



🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧 

 ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§ðŸ«§


A tsaye ya tarar da ita tana gyara dakinsa , da Sauri ya karasa ya karbi towel dinta “ banaso ki bari” sakin baki tayi tana kallansa yau taga ikon Allah “ ka bani gyara fa nake “ a maimakon ya bata kamata yayi ya zaunar da ita kafun ya taba cikinta, “karna kara gani kinyi wani aikin , okay “lapiya ta fa kalau, shima amsa ya bata “ eh na sani ai , common me zakici” bata dade da Shan complex ba “ na koshi” me kika ci!? , itama amsa ta bashi da complex, girgiza mata kai yayi “ it’s not a food, zo muje kici wani abincin”, zanyi amai idan naci kabari anjima kaji,” be kuma ce mata komai ba sai cikinta da yake shafawa a hankali har yanxu jinsa yake kamar a mafarki, itama lafewa tayi a jikinsa sabida yanda take jin dadin yanda yake shafa mata cikin.


Yinin ranar gabaki d’aya tare da tahee yayi shi, hatta abinci da kansa yake bata,ita kuma sai faman narke masa take. Da daddare ma lokacin da zasu kwanta sai faman shagwaba take masa hakan da take kuwa ba karamun zautar dashi yake ba musamman breast dinta da suka cika masa ido ga wani girma da yaga sun karayi masa, be san lokacin da ya fincike rigar jikinta ba ta ynda zai ga breast din da kyau. Ga baki d’aya ta birki ta masa tunanin, hatta lokacin da zai kusanceta jiyayi ta canza masa, kara susucewa king yayi gudun karya ji mata ciwo ne yasa yake binta a hankali sai faman surutai yake yi.

GIDAN AUNTY


MSS LEE 

07041879581



BOOK 1

No comments