Breaking News

Gidan Aunty book 1 page 33-34

 



BOOK 1 📕



 …….💖💖بسم الله الرحمن الرحيم 


Page 33 _34💖


Kawar da fuska tahee tayi tana faman turo dan mitsitsin baki, bin bakin nata da ta turo yayi da kallo kafun ya dauki karamin finger dinsa ya bige mata bakin,saurin Mayar da bakin tayi tare da saka tafukan hannunta idanuwanta har sun fara tara kwalla, kara kallanta yayi na yan sakanni kafin ya daga hannunsa kan fuskarta,a tunanin ta marin ta zai yi tayi saurin rintse idanuwanta,yana kai hannun nasa fuskarta, gashin kanta ya ke kokarin rufe mata ido ya bude tare da mayar dashi baya, batai aune ba sai ji tayi ya rige gashin gagam, karamar kara ta saki batare da ta sani ba ta rike hannunsa,kwallar da ta tarar mata na zubo mata ,kara rike kan nata yayi gam ,cikin sheshshekar kuka take furta “da.. da zafi”, sakin mata kan nata yayi yana hararar ta ,kamar Wanda aka sa dole ya furta “wayace ki barar mun da abu”, kwalla na zuba ta turo dan karamin bakin ta,”Nima ban sani ba “, kallan daya yayi mata ya jinjina kansa, be kara cewa komai ba ya bar wajan, saurin biyo shi tayi tana rike masa hannu,cikin narai da ido ta ke miko masa ribbon din ta,guntun tsaki ya ja kafun ya karbi ribbon din ,hannunsa yasa cikin lallausan gashin kanta,amaimakon ya Tufke mata gashin sai ya shiga ya mutsawa,sosai laushin gashin ya burgeshi, tsawan lokaci suna a hakan ,motsi tahee tayi tare da kallansa “ka fata” dauke kansa yayi daga kanta kamun ya kamar kan sumar kanta har yanxu yana mamakin yawan cikin gashin kanta,tattare gashin yayi waje daya kafun ya sa mata ribbon din, kallan jikinta yayi kafun ya mayar da kallansa kan kyakkyawar innocent face dinta, a hankali ya furta a ina Kika dakko kayan nan” girgiza masa kai tayi “Nima ban sani ba ,dady nayi kyau “girgiza mata kai yayi alamun a’ah,shagwabe masa fuskata tayi kamar wata karamar yarinya”dady"shareta yayi ganin tana ko karin bata masa lokaci kafun ya nuna mata veil dinta,shima mika masa tayi ,kamar Wanda ya kware kuwa haka ya nada mata shi ko wata macen albarka,dan siririn dantsen hannunta ya kama batare da yace komai ba yaja ta suka bar dakin, futar su ba dadewa wannan shayin da tahee ta zubar ya koma ba’ka’kirin dashi.


*****har suka fito falo hannun sa na ruke da nata Daidai saitin one sitter yasaki hannun nata batare da ya kara kallan gefen inda take ba, waje ya samu kan daya daga cikin kujerun yana crossing legs din,karasowa wajan sa tayi tana shagwabe fuskarta,”dady yunwa nake ji”ta furta a hankali sabida yunwar da ta fara ji,kallan agogo yayi kafun ya mike tsaye Daidai lokacin da idanuwansa suka sauka kan babban tray din dake wajan dinning, karasa wa yayi hannu daya yasa tare da bude wani dan dogon plate ,lafiyayyen charcuterie,scratch pastas,and bread ne akai ,dan guntun murmushi yasaki sabida yasan babu me gigin aiko da abu part din sai ita,alama yayi wa tahee ta da karaso,da saurin ta kuwa ta karaso wajan ,nuna mata plate din yayi da hannu kawai batare da yace komai ba, kallan abincin tayi kafun fa kallesa shima,waje ya samu ya sauka kan kujerar dinning table din,ganin Hakan yasa itama ta zauna da sauri tana binsa da idanu,abincin da ya nuna mata ta tsaya kalla,kafin ta kallesa ganin hakan yasa ya dauki fork daya dare da saka abincin dan kadan abakinsa yana taunawa, itama taheen kamar yadda taga yayi hakan itama tayi,nuna mata yayi da ta karasa cin abincin yana ajje fork din, binshi tayi da kallo tana ajiye fork din itama kamar yadda taga yayi,kallan ta kawai yayi ba tare ya yace komai ba ya koma falon, turo dan mitsitsin bakin ta tayi tare da daukan plate din tana binsa da kallo,Daidai inda ya zauna kusa dashi ta zauna har tana gugan jikinsa,yanxun ma langwabar masa da kai tayi ,kin kulata yayi take a wajan ta fara hawaye tare da mikewa da niyar Mayar da abincin,hannunsa daya yasa ya dauki plate din tare da daukan scratch pasta din yayi tare da kai mata bakinta da sauri ta bude bakin yasaka mata,kara daukan wani spoon din yayi ta rufe bakinta tana kallansa,ya gane me take nufi a hankali ya kai spoon din bakinsa shima,murmushi ta sakar masa bin dimples dinsa sake lotsawa a hankali, finger dinta saka a wajan ,a bazata ya kalleta,wani murmushin ta kara sakar masa “dady na kafi kowa yau”, ta bude baki da niyar kara magana yasa mata abincin dake fork din abaki, be kara bari sunyi wata maganar ba har suka kammala cin abincin a tare ,duk Wanda yansu a lokacin sai yayi tunanin masoyaye da suka dade da fadawa soyayya, suna kammala ciki,magungunanta ya bata nan ma sai da suka sha daru kafun Tasha maganin.


➰➰➰➰➰➰➰➰


Zazzaune mutanan gidan suke a babban falon dada,tundaga kan abeey har zuwa kan su ihsan, zoyace kadai bata falan,da yawa daga cikin mutanan gidan babu Wanda ya karya kowa so yake yaji karin bayani akan zan tukan abeey musamman dayawa daga cikin zuciyoyin mutanan falon da take bugawa ,ummey da ammi na gefe suma a kan kujera ,sosai ammi ta fada sabida yar damuwar data sawa kanta akan rashin lapiyan tahee da kuma batan su oumma,gyaran murya abeey yayi “kamar yadda na fada zan sake maimaitawa” taheera matar king ce yanxu,kowa yasan rashin lapiyar da ya jarabceta, duk da haka kuma bazamu tauye mata hakkinta ba,kamar yadda ake yiwa ko wace amarya lefe itama haka za ‘ai mata ,sannan daga rana irin tayau taheera zata koma ban garan mijinta,shine me alhakin kula da rashin lapiyarta, ba shawarar kowa nake nemaba wannan umarni ne na zartar “, jinjina kai dada tayi cikin gamsuwa itama” kayi abun kai zayedu ,hakan ne ya kamata “sai kuma ta maida hankalinta kansu ummey “kuna da abun cewa ne “girgiza mata kai sukai kafun su hada baki “duk yadda kika yanke daidai ne dada”,suman zaune amrah da sumayya sukai jin zancen Auran na kara zama gaskiya , hatta su ihsan saida abun yazo musu a bazata,aunty kuwa kamar ta hadiyi zuciya haka take jinta.

A hankali daddad’an kamshin turaran sa ya cika ko ina na falon, har yar Riga rigan dagowa ake, cikin takunsa da ke kara masa kyau ya soma takowa cikin falon,sosai shigarsa ta kara fito da ainahin kalarsa ,babu Wanda ya kalla cikin mutanan falon sai ma hade ransa da yayi duk da be dago ya kallesuba yasan shi suke kalla,tahee na bayansa tun Shigowar su falon ta ‘buya a bayansa sabida mutanan da ta gani,be hanataba har suka karaso cikin falon,kan daya daga cikin 2sitter din falon ya zauna ,itama tahee da sauri ta zauna kusa dashi tana buye fuskarta a jikinsa,abeey king ya gaisar tare da su dada,ta kasan ido yake bin amminsa da kallo ganin cikin kankanin lokaci ta rame,ga baki daya manyan falon ya gaishe dasu amma ba Wanda ya bari suka hada ido dashi musamman abeey, duk yan falon zuba musu ido sukai ganin kusan Anko sukayi,duk Wanda ya kallesu sai ya kara sabida irin haduwar da sukai musamman Jan colour din da yayi matching din shigarsu,mikewa dada tayi tana nufo su”tahura ta zonan kinji yar albarka”, girgiza kai tahee ta shiga yi,sosai ta damke hannun king, tana juya kai,zata saki kuka tsayawa kallonta dada tayi tana tabe baki dan kin samu ma zan kulaki aikuwa sai kinzo, kara nufota dada,aikuwa  azabure tahee ta mike da niyar guduwa, cikin sauri king ya rike hannunta,kafin ya kalli dada ,cikin rawar murya ta furta “banaso “ gyada Mata kai yayi kafun ya zaunar da ita,itama dada ganin kallan da king yayi matane yasa ta tabe baki da komawa wajan zamanta, ba’kin cikin kamar ya kashe su amrah musamman da take tunanin wasan kwaikwayone kawai yarinyar take shiryawa,maganganun salma ne suka fado Mata arai,tabbas da wannan damar zatayi amfani wajan kawar da tahee,tunanin da take ne ya tsaya mata tare da wata muguwar shakewa ganin tahee ta dora kanta kan kafadun king tana rintse ido yayin da hannayensu ke sarke da na juna.Gabaki daya falon maida kallansu sukayi suna kallansu,musamman yadda taheen ta jingida dashi,shide abeey murmushi kawai ya ke saki. Be kara cewa komai ba ya mike tsaye ,kallan sa abeey yayi yana kokarin magana yaji sautin muryarsa kasa kasa”akwai abunda zanyi”be jira amsar abeey ba ya fara kokarin barin falon,”dady”tahee ta furta tana kara rike hannunsa gagam,kallan fuskarta yayi ganin alamun tsoro ya bayyana a fuskarta,bece komai ba ya kama hannunta shima suka bar dakin,gabaki d’aya falon binsa sukayi da kallo ciki da mamaki.


🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧


KANO


Zaune oumma take kan sofa din kujeran falo, yayinda zahra take Kusa da ita, fruit din da take yan kawa ta miko wa oumma ,karba oumma tayi tana mata Godiya ,itama zahran slice din apple ta dauka ta kai bakin ta kafun ta soma taunawa, hira kawai take yiwa oumma tun bata biye mata yanxu har ta sake da ita sabida ta gane zahra tana da surutu kamar su tahee dinta,a dan zaman da tayi dasu babu abunda zata ce musu se addua sabida yanda suke kula da ita kamar sun Santa,kullum cikin yiwa ‘ya’yanta da dan uwanta km addua take a duk inda suke tare da fauwala wa Allah komai, ganin ta kara samun saukine ne ta fara tunanin barin gidan kuma tunda dama sabida lalularta ne sukai mata alfarmar zama ,tunda yanxu ta Riga ta samu sauki .


🫧🫧🫧🫧🫧


LAGOS


Tunda suka bar part din dada,mota zaki ya bude masa suka shiga,har yanxu tahee na rike da hannunsa sabida ganin zaki da tayi ta kara tsorata musamman da ta gansa da kayan sojoji a jikinsa, fahimtar hakan yasa king be kwace hannunsa a cikin nata ba ,Kai tsaye umarni ya bada  da su tafi asibiti,cikin kankanin lokaci suka isa cikin asibitin,saida ya mula da kansa sannan ya fito daga cikin motar da zaki ya bude masa hannunsa har yanxu rike da na tahee,ma’aikatan asibitin sai faman miko masa gaisuwa suke, ba Wanda ya kula aciki,duk Wanda ya gansa yau sai yayi mamakin ganin sa tare da mace abunda da ne taba faruwa ba,sosai ya hade ransa kamar kullum ta elevator yabi kamar kullum tun kafun a sauka daga kan elevator kan tahee ta fara juyawa,be ce mata komai ba sai rugumeta da yayi gudun karta fadi, har a aka sauka daga elevatorn yana rige da ita direct babban office dinsa ya nufa da ita cikin dakinsa, kwantar da ita yayi kan gadon ganin har yanxu da saurin tsoro Akan fuskanta,bata dau dogon lokaci ba kuwa bacci ya dauketa,kallan kyakkyawar fuskarta ya tsaya yi na tsawan mintuna biyu kafun ya fita daga dakin.



2:30 ya dawo dakin ganin haryanxu baccin take ya karasa inda take,hannunsa daya yasa tare da shafa fuskarta, cikin gigin bacci take furta”dady”,tsayawa kallan yanda take mutsu mutsu da bakin nata yayi kafun ya kawar da kansa gefe,a wannan be shafa fuskarta ba sai pillow din daya dan bubbuga kadan , a hankali ta fara bude lumshash shun idanuwanta kafun ta bude su baki daya akansa, lallausan murmushi ta kasar masa kafun ta furta “dady” a hankali,lumshe mata idanuwansa yayi kafun ya mika mata hannun, cikin sauri ta rike hannun nasa , mikar da ita yayi ba tare da yace mata komai ba ya nufi hanyar toilet da ita,alamu yayi mata data wanke fuskarta, da sauri kuwa ta wanke ,ruwan fuskar duk ya kwanta a gefen kanta,hannunsa yasa ahankali yana gyaramata veil din,yanxu ma be ce mata komai ba ya kama hannunta wani kofa suka nufa da ban cikin yan mintuna yasa akai mata scanning din kanta kafun su bar asibitin. Tunda suka kama hanyar asibitin ta koma baccinta har aka karaso cikin gidan,Daidai ban garan king zaki yayi parking,a hankali ya maida idanuwansa kanta ganin yadda take baccinta peacefully,har ya daga hannunsa da niyar tashinta ya fasa sai ma gyara mata gyalan ta da yayi kafun ya dauketa gabaki d’aya yana nufar cikin part din, saurin sunkuyar da kansa zaki yayi mamaki fal cikin ransa ga wani tsananin farin ciki da ya bayyana akan fuskarsa.


Akan 3 sitter din falon ya kwantar da ita tare da nufar wani daki a sama,yana barin wajan ba dadewa ta farka,kallan falon tayi ganin ba kowa ta mike a zabure “dady”shine abunda ta ke furtawa tana jujjuyawa ko zata gansa, ta gane dakin da suka kwana cikin sauri ta nufi hanyar, bata karasa ba taci sallama saurin juyowa tayi azatanta king ne se ganin amrah tayi tana sakin mata murmushi,saurin ja da baya tayi tana Kallan yadda amrah ke sakar mata murmushi,wani shu’umin murmushin amrah ta kara saki tana karasa shigowa cikin falon,tray din hannunta ta ajiye tana bin falon da kallo sosoi bakin ciki ya kamata tunda take a gidan bata taba shigowa nan ba sai yau ta dalilin wacce ta tsana duk duniya,cikin Sauri sauri tasoma magana gudun kar king yazo ya sameta”amaryan mu ta dadynta, ga abincin kunan ke da dadyn ki kinyi ,karki barshi da yunwa “gyada mata kai tahee tayi har yanxu taki sakewa da amrahn,wani dan karamun abu amrah ta dakko tana mikawa tahee “to ungwa wannan dadynki yace na baki Ki shafa a jikinki,jin ta ambaci dady ne yasa da sauri tahee ta karasa tare da karban abun,da wayo da wayo amrah tasa ta shafa abun ajikin rigarta kafun ta bar part din da sauri zuciyarta na bugawa.

Itama tahee batare da tunanin komai ba ta kama hanyar dakin da suka kwana tana jin jikinta na mata wani iri, zaune ta samesa sanye da Farar singlet da farin wando iya gwiwa a jikinsa, murdaddan jikinsa ya bayyana cikin kayan da yasa ,sosai kamanninsa ta larabawa ya kara fitowa a jikinsa musammman yanda gashin kanta ya kwanta a bayansa dalilin taje kan dayayi, da sauri ta taho da niyar rungumeshi ya dakatar da ita “jeki Wanka “ya furta a takaice Sabida bayasan dogon magana ,ma’ke masa kafada tayi “toh dady kazo muke muyi wanka kaji”Girgiza mata kai yayi “ni nayi”turo bakin ta tayi “toh dady kayimun wanda” yanxun ka girgiza mata kai yayi,”kinaso dodo ya kamaki” saurin girgiza masa kai tayi “Tohm jeki yi Wanka kizo kici abinci “gyada masa kai tayi tana turo baki kafun ta bar wajan, dafe goshinsa yayi yana girgiza kai kawai. Kamar dazu yanxun ma da kanta tayi wanka tare da dakko wasu guntayen kaya itama ta saka bayan ta gyara jikinta,kamar wacce batayi loosing memory ba haka ta zauna ta gyara jikinta ,ga wani kaikayi kaikayi da take ji,gun tuwar Riga kawai ta saka ko bra babu,shatun tsayayyun breast dinta suka fito ta cikin rigan , cikin dakin ta dawo sabanin dazu yanzu wani kyakkyawan kwaryace a gabansa cikinta fura ce sai faman maiko take alamun ta sha damu,da saurin ta tahee ta karaso inda yake be ankara ba sai ji yayi kawai ta fado jikinsa,guntun tsaki ya saki tare da tureta ta fado kasa,kwallace ta tarar mata a ido ta mike da niyar barin wajan ,hannunta da ya rike ne ya tsayar da ita ,batare da ya kalleta ba ya zaunar da ita gefensa tare da matsar mata da furan gabanta. Sosai Tasha furan kuwa,sai da ta gama sha ya dakko magungunan ta ,yanxun ma ba karamun damu suka sha ba sai da ya zare mata ido sannan ta tsaya tana matsalar kwalla.



🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧


AMRAH


Tunda ta samu ta bar part din take farin ciki da sauri ta shige dakinta tare da kulle wa ko kan aunty dake mata magana bata biba,da sauri ta dauki wayar ta tare da dialing number salma,bugu biyu ta daga ,sosai amrah ta saki wata shegiyar dariya “Lalle kawata na yadda ke shedaniyace ,kinsan turaren da kika bani na yi nasarar bawa shegiyar yarinyarcan,in fada mi ban bar part dinnan ba saida na tabbatar ta shafa shi ,na san yanxu tana can ta fara hauka,so nake show din nan ya fara inga yadda shegiyar yarinyar zatayi”, sosai wacce ta kira take babbaka dariya ,bansan me ta fada mata ba sai dariyar da naga amrah ta saki tare da kashe wayar,wata number ta kira bugu biyu ta aka daga batare da ta damu wanda ta kira yayi magana ba ta soma magana “anjima ina bukatarka “tana kammala maganar ta taji an kashe wayar ba tare da an furta mata komai ba. Wata shegiyar dariya amrah ta saki farinciki fal ranta, fadawa kan gadon ta tayi tana sakin murmushi,jira take taji labarin zaucewar da tahee zatayi,bata damu da kiran sallahn da ake ba sai ma waya da ta dauka ta fara charting.


🫧🫧🫧🫧🫧🫧


9:30pm 


Tunda ya fita ya barta a dakin take cin abubuwan da ya barmata,tun tana ci da marmari har ta dena ,sai faman kallan kofa take kaikayin da take ji na kara yawa,yanxu ma hannu tasa tana sosa wa , duk inda ta sa hannu ta sosa sai taji wajan ya kara kaikayi musamman kan breast dinta zuwa cikinta,ajje abunda take ci tayi fara susar jikinta ,tun tanayi a hankali harta fara a haukace, cikin azabar da takeji ta fin cike yar karamar rigarta,tsayayyun breast dinta da suka fito waje duk sunfara yin ja Susar da take musu,kuka kawai ta fashe dashi tana cigaba da Susa jikinta, kamar a bazata king ya shigo dakin,binta yayi da kallo ganin yadda ta cire Riga tana kuka, a hankali ya karaso inda yake sabida baya da ta juya masa,hannu daya yasa tare da zuyo da ita,kallan yadda fuskarta ta baci da hawaye yayi,ga fatar breast dinta da wani wajan yayi ja,ko kallansa batayi sai susar da ta cigaba dayi a haukace kamar wacce ta fita a hayyacinta,kallanta yayi sosai “menene” jin saukar muryarsa sa akanta ysa ta dago fuskarta ganin shi dinne yasa da sauri ta fada jikinsa tana sakin kuka ,bayanta ya shafa a hankali yana runtse idanuwansa,kara za bura tayi da niyar barin wajan,riko ta yayi yana kara juyo da ita, kara kwace wa tayi da daga kamar ta alamar zata sa gudu,kara fincikota yayi jikinsa ,cikin fitar hayyaci tahee take so ta kwace jikinta ganin hakan yasa yasa hannu taya tare da riketa,sosai take kuka ,jin kaikayin na kara yawa ta fara sakar masa ihu ,jikinta har ya fara daukan zafi,kara rungumeta yayi a jikinsa,ganin tana kokarin sosa jikinta ne yasa yabi wajan da kallo,sosai ya waro idanuwansa ganin yadda breast dinta yayi ja alamun susa,cikin sauri ya furta” zafi yake miki”kanta kawai take daga masa,jin wani karfi yazo mata lokaci d’aya yasa ta kwace kanta,kara fisgota yayi jikinsa suka fada kan gadon baki daya ,shi yana kan gadon Ita kuma ta fado jikinsa,juyi d’aya kawai yayi ta koma kasansa,wani kukan ta kara saki tare da bude baki da niyar sakin ihu kawai ya hade bakinsu waje d’aya,sosai yake bata passionate French kiss abaki hannun sa d’aya kuma na kan breast dinta da yake shafawa a hankali har zuwa kan cibiyarta ,kafun ya kara sa hannu ya damki breast din da karfi ,launin idanuwansa na canzawa……


MASU COMMENT INA GODIYA SOSAI DA SOSAI🙌😍.


Sannan ina kara baku hakuri da canza tsarin update da nayi,kamar yadda na fada zan dawo yin update ranar Monday,Tuesday,Wednesday and Friday 🥹✍️


MSS LEE 💖

💖💖GIDAN AUNTY💖💖

        (a heart touching love story)


Story & written 

       By

Mss Lee 💖


No comments