Breaking News

Gidan Aunty book 1 page 31-32

 


BOOK 1



Page 31🦋


Direct falon sa na kasa ya nufa, yana fitowa ya tarar da babban trolley din kaya ga kayan tray din abinci da aka jera musu, yar guntuwar paper din da ya gani akai ya bude,short Rubutun dake ciki ya bude tare da karantawa,yana gama karantawar trolley din kayan yaja tare da nufar dakin da ya batta, a takure ya sameta duk ta kudun dune waje d’aya,sai faman shashsheka take saki , kallanta yayi na yan second kafun ya karaso inda take ,be kulata ba ya nufi kan daya daga cikin sofa din dakin yana rintse idanuwansa kamar me jin bacci, tsawan lokaci yana a haka har yanxu kuma bata bude idanuwanta data kulle gam ba ga siraran hawayen da suke zubo mota.ciki ciki ya furta “me akayi miki” da sauri ta bude idanuwanta da suka canza kala zuwa jajawur,mikewa tayi da niyar nufar inda yake ya dakatar da ita,”zauna nan inda kike”ya kara sa zancan nasa yana tsuke fuska kansa har ya fara ciwo sabida yawan maganar datake sakashi,lan gwabar masa da kai tayi zata bude baki, kallan da yayi Matane yasa ta zauna tana tura baki,ya d’au kusan mintuna biyar a hakan kamar Wanda be san da zaman wata halittar ba ,kafun ya nuna komar dazu da yatsa,cikin kasa kasa da Murya ya soma magana “kaza mace ke sai Ance miki kiyi wanka”,yanxun ma turo masa dan karamin bakin ta kawai tayi,”toh ai bakayi mun ba”, kallan ta yayi da sauri yana so ya gane me take nufi,kafun ya tsuke fuska yana nuna kofar da zata sadata da wajan toilet din,”Kazama tashi kije kiji Wanka” gyad’a masa kai tayi har yanxu bakinta a ture ta fara kokarin tube rigar jikinta da sauri ya mike yana kallanta ,tare da jan rigar hannunta batare da ya rike taba,a haka harya karasa bakin kofar toilet din da ita,”mun tuna kadan na baki kiyi wanka ki fito sannan karki sawa fuskar ki ruwa “yana gama fadar Hakan ya bar wajan,rigar jikin nata ta bude nan da nan Santa santalan kafafuwanta suka fito cikin black tie din dake jikinta, vest din jikinta ta tube shima ,take fararan breast din ta suka fito sosai cikin black bra din dake jikinta,bra din ta kama da niyar cirewa kamar yadda ta cire sauran sai taji ta kasa, a ko  karin cire war da zatayine manyan tsayayyun breast dinta suka fito waje da su har yanxu kuma ta kasa cire bra din, turo bakinta tayi tare da nufar kofar da ta ga king ya fita,yana zaune daga gefen bakin gadon ya jingina dashi , duk da yaji bud’ewar kofar da akai hakan be sa ya bude idanuwansa ba  , da saurin ta ta karaso Inda yake “dady”,ta kira sunansa,shareta yayi har yanxu fuskarsa a rufe,”dady “ ta kara kiran sunansa, yanxun ma be amsa va sannan be motsaba kuma, ganin hakan yasa ta dauka yayi bacci kawai sai ta kama hannunsa guda daya ta dora kan kirjinta tana furta “dady ka cire mun” da mugun Sauri king ya bude idanuwansa sabida mugun shock din da ya ziyarceshi tundaga kan kafafunsa,cikin Sauri ya kulle idanuwansa yana kiran sunan Allah,kafun ya daka mata tsawa yana funcike hannunsa”barnan wajan “ya furta a kausashe,sosai ta firgita da tsawan da yayi mata ga kanta da yasoma mata ciwo, baki ta bude da niyar yi masa magana yanxun ma wata tsawar ya daka mata data fi ta dasu,har yanxu idanuwansa a kulle suke , ja da baya ta soma yi jikinta na dauka rawa kafun ta fashe da kuka tana dafa kannanta,”Kai na”,”kaina “ shine abunda take furtawa a hankali ya bude idanuwannasa kafun ya nufi inda take yana kawar da kansa gefe,kama hannunta yayi ta kwace zata gudun, saurin ruko hannun nata yayi “ya Allah” ya furta ,shi kansa yasan a wannan condition din nata be kamata ya dunga mata tsawa ba karya taba mata brain, yana cikin wannan tunanin ne yaji tana kokarin kwace hannunta ga kukan da take saki,be san lokacin da ya rungumeta ba gaba ki dayanta yana sauke ajiyar zuciya jin tsayayyun breast dinta a fatar cikinsa,har yanxu bata dena masa kukan ba,a hankali temperature din jikinta ya soma can zawa, ga wani zafi da jikinta ya fara cikin kan kanin lokaci, kan bed din ya karasa da ita ya na kawar da Kai , kafun ya ja mata blanket yana rufe kirjinta,sai a lokacin ya kalleta ,”Menene “ ya furta yana jin muryarsa kamar tana kokarin daukewa , hawaye na zuba a fuskar tata ta furta “Kai na “, taba kan nata yayi yana jin yadda kan nata yayi zafi sosai ,hannunsa ya mayar kan wuyan nata yanxun ma akwia zafin, be ce mata komai ba ya nufa inda ya ajje mata magungunanta,wasu allura ya dauka guda biyu ,saida ya hadasu sannan y nufa inda take , idanuwanta na sauka akan alluran nan ta soma kuka “ni banaso”ta furta tana kokarin me kewa, mayar da ita yayi ya zauna, wani kukan ta kara fashe masa dashi “ni bana so”gyada mata kai yayi yana ajje allurar “shikenan na fasa miki” gyada masa kai tayi tana sakin ajiyar zuciya, a hankali ya matso inda take har suna jin saukar nunfashin junansu, hannunta d’aya ya kama kafun ya rungumeta, ganin hakan yasa ta rikeshi so tie a blanket din da ya rufa mata yana zamewa,tsayayyun breast dinta akan rigar jikinsa,lumshe idanuwansa yayi yana kara matseta a jikin nasa ,kafun ya dakko allurar daya ajje , tie dinta yaja kasa kadan kafun ya fara mulmula mata wajan a hankali, lafewa tayi a jikinsa tana faman lumshe ido, sai saukar allura taji a jikinta , kuka ta fashe da shi tana kokarin kwacewa a jikinsa amma ya ki bata damar hakan sai da ya kammala allurar tasa, idanuwansa tuni sun kada daga launin farinsu,yana kammala allurar tasa murmula mata wajan ya shigayi, har yanxu bata dena kukan ba, ya dau dogon lokaci a haka ,kafun ya dena jin kukanta sai saukar nunfashi da ajiyar zuciya da take faman saki,dago da kanta yayi kadan yaga tayi bacci, girgiza kansa yayi tare da kwantar da ita kan gadon sosai, breast dinta da suka fito waje ya kurawa ido kusan tsawan minti daya kafun ya janye idanuwansa akanta, hock din bra din ya cire mata gabaki d’aya tare da ja mata blanket din har saman kirjinta,adduar kwanciya bacci yayi mata yana bin kyakkyawar fuskarta da tayi fiyau da ita da kallo na tsawan lokaci kafun ya bar wajan, muntuna kadan ya fito daga inda ya nufa fuskarsa ajike alamun alwala yayi, kabbara sallah yayi , ya dau dogon lokaci yana sallan kafun ya idar, ya soma karatun alqur’ani,shima ya dau tsahon lokaci yanayi kafun ya mike, kallan yadda take bacci peaceful yayi kafun ya nufi bed din, pillows uku ya jera a tsakaninsu kafun ya kwanta yana gyada bata blanket din, remote din lamps din ya dauka tare da kashewa, ya dau dogon lokaci a hakan yana tunanin ydda zai bullowa al’amarin a haka bacci shima ya daukesa batare da ya shirya masa ba.


🫧🫧🫧🫧🫧🫧


Tun bayan magungunan da ta sha,sosai suka birkita mata kwakwalwa sai faman surutai take, cikin sauri ta rarimi wayarta tare da kiran wani layi,bugu daya aka daga wayar,cikin maye ta soma magana “kana ina”banji ko me aka ce mata ba sai amsar da ta bayar cikin maye”kazo dakina yanxu ina jiranka” tana kammala maganarta ta jefar da wayar, wata kwalbar ta bude daban ta fara kwankwada, kusan tsahon mintuna 30 tana a haka kafun taji an bude kofar ,cikin maye batare da ta dago ba ta soma magana “me kika dawo kiyimun kuma bayan kin kasa tsinanamun komai,ki fita kawai ki bani waje”, ita kadai take surutanta ganin ba a kula ta ba ta dago a zuciye. Sanye yake cikin wasu bakaken kaya ,ba a ganin ko ina na fuskarsa hatta yan yatsin hannunsa akwai bakar safa akai,kulle kofar yayi taciki kafun ya fara takowa cikin dakin,Wanda ta ganine yasata sakin murmushi,cikin maye ta mike tare da nufarsa,tana zuwa daidai inda yake ya fesa mata wani abu a fuska, kansa tayi daniyar faduwa ya riketa tare da jefata kan gadon, be damu da yadda take a Mayan ba ya fara faffarka mata kayan jikinta,komai a zafafe yake yinsa, cike da mugunta ya fara yin sex da ita, ya dau kusan awanni hudu a kanta yana yin rough sex da ita kafun ya dakko wani Jan kalle,ya kwace maniyinta a jiki, saida ya tabbatar ya kwace sannan ya kafa bakinsa a wajan yana tsosa ,nan ma ya dau dogon lokaci yana yi kafun ya fita daga dakin ya barta a haka.


🫧🫧🫧

➰➰➰➰➰


KANO 


kamar kullum yadda ta saba farkawa ta farka, gefenta ta kalla kamar tana jiran gefen yayi magana sabida yadda ta tsurama Wajan ido,ba Wanda ya fado Mata arai sai taheeran ta,duk da Tasan tana hannun Kwarai ko yau ta mutu tasan kilishi zata kular mata da ita,mikewa tayi tare da dauro alwala, sai da tayi nafila kafun ta kabbara sallah, bayan ta idar kamar yadda ta saba karatun alqur’ani ta fara da ka, ta dau dogon lokaci tana karatun kafun ta kammala ,har yanxu tana kan daddumar,kwankwasa kofar akai, cikin daga murya yadda za a jiyota ta bada damar shigowa,zahra da khaleed ne suka shigo dakin,ganin oumma zaune kan dadduma ne yasa suka karasa inda take “oumma ina kwana “ amsawa zahra tayi tana sakin mata murmushi,shima Khaleed gaishe ta yayi,ta amsa masa cikin kulawa, sun dau kusan mintuna ashirin a dakin suna Jan oumma da hira har ta sake musu itama tana amsa musu kafun suyi mata sallama akan zasu dawo .


➰➰➰➰

BUNKURE 


Tun bayan tsawan sati biyun da kaka ta bawa tayi batare da ta kara bi ta kan zancan su oumma ba ta soma Wasu irin mugayen mafarkai, sosai take mafarkan wani lokaci ma bata samun da Man yin bacci,abunda bata sani ba shine ba ita kadai bace take mugayan mafarkan kusan yawanci yan gidan basa bacci sabida mugayan mafarkan da suke musamman da wasu mucizai da suke kawo musu hari, daga rin Allah ya waye zasu manta da komai sai dare yayi sannan abun yake kara dawo musu .


**** A bangaran Dije kuwa duk da irin mugayen mafarkan da suke hakan be hanasu sheke ayarsu ba ,liyafa ta cigaba yanxu kwata kwata mutanan gidan basa sa musu ido musamman yadda bintalo takoyi yawan dare, da yawan lokuta in tafita tun safe bata dawo sai dare wani lokacin ma sai washe gari, hakan baya damun Dije kwata kwata sabida yanda take mata barin kudi, yanxu har babbar waya bintalo ke rikewa ga  manyan ledojin da take shigo dasu na kayan ciye ciye sosai ta fara samun kudi ka manyan matan da suke kara bude mata ido,kullum tana tare dasu,d’aya daga cikin matan da take bi me suna hajiya yasira sosai ta fara kwadaituwa da bintalo, shiyasa kullum cikin kashe mata kudi take tana neman hanyar da zata biyawa kanta bukata.


🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧


3:10am

Kasa kasa ya fara jin shash shekar kuka  cikin barcinsa,nutsuwa yayi dan jin daga ina shash shekar yake futowa,a hankali ya bude idanuwansa,sosai ta ke rungume a jikinsa pillows din da ya jera ma babu a wajan ta watsar,kara karfin kukan ta tayi sabida yadda cikin ta ya kara murdawa,”Nide kam na shiga uku,abeey duk kai kajawo mun” ya furta cikin ransa kafun ya kalleta ,fuskarta ta jike da hawaye ga zufar da take har yanxu idanuwanta a kulle suke,so yake ya banbareta a jikinsa amma se kara shigewa ciki take,a jiyar zuciya ya sauke a hankali yana taba goshinta,babu zafi ko kadan sai zufar da ta jikata,hannu daya yasa ya banbareta daga jikinsa kafin ya mike zaune, bed side lamp ya kunna guda daya yana ganin yadda ta kara kudun dunewa tana dafe cikinta,hannu ya kai da niyar ta bata ,sosai ta rike hannun nasa tana do rawa akan cikin nata,har yanxu kuma ta ki bude idanuwan, Daidai saitin fuskarta ya nufa tare da hura mata iskar bakinsa, ajiyar zuciya ta soma saukewa a hankali be dena ba ya cigaba da hura mata iskar,kamar me kokashin yin bacci sai ta kara fashewa da wani saban kukan sabida wani irin murdawa da cikin ta yayi mata ,bude idanuwanta tayi da sauri tana furta “dady” a hankali,kamar daga sama taci saukar muryarsa “me akai miki”, cikinta kawai take nuna masa ta ma kasa magana,kallanta yayi na tsawan sakanni kamar me nazari akanta ,kafun a hankali ya dora hannunsa kan farar fatar jikinsa,shock din da ya ziyarceshine yasashi lumshe ido ,a hankali yake shafa lallausan fatar cikin nata, itama taheen jin yadda yake shafa mata ciki yasa ta lumshe idanuwa,sosai ya cigaba da shafa mata a hankali har zuwa mararta , nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tana kara lumshe idanuwa,bin idanuwanta yayi da kallo,ganin yadda take lumshe wa, ya dau dogon lokaci yana matsa mata cikin har wajan marar tata da yake jin dimi a wajan, sosai hakan yayi mata dadi bata san lokacin da ta fashe masa da kuka ba jin wani abu na tsarga mata a jiki , wajan cibiyarta da ya ta bane yasa ta motsawa tare da dago da fuskarta kama, daidai lokacin da fuskarta take dagowa a Daidai lokacin da ya kawo fuskarsa wajan , a bazata yaji saukan lips dinsa akan nata.


Saurin kawar da kansa yayi daga saitin fuskar tata yana mikewa, be kara ko minti daya a dakin ba ya fita da sauri , lokacin da ya fita daga dakin itama tahee a haka wani daddad’an bacci ya kara daukarta har lokacin kuwa king be kara dawowa dakin ba.


🫧🫧🫧🫧🫧


💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖

💖💖GIDAN AUNTY💖💖

     (a heart touching love story)


Story & written 

     By 

Mss Lee 💖


PAID BOOK


MAI BUKATAR COMPLETE DIN GIDAN AUNTY YAMUN MAGANA TA WANNAN NUMBER 07041879581.


BOOK 1 📕


Page 32💖


Sanye take cikin wasu baka’ken kaya ba’a ganin ko ina na fuskarta hatta kwayar idanuwanta ta kulle su da bakin glass,magana take da wani da shima ba a iya ganin fuskarsa cikin wani yare mara dadin ji, wata yar karamar leda ya mika mata ,cikin ta wani farin abune aciki,tana ganin abun da ya bata ta kyalkyale da dariya kafun ta soma magana “tabbas a wannan karan burin mu na daf da cika, tunda munyi nasarar juyawa yarinyar kwakwalwa,ta Hakane zamuyi anfani da ita muka she wancan tsinannan ,burinmu na cika sai mu dora mata lefi,tabbas wannan karan za a jubda Jini”,babbakewa da dariya mutumin yayi kafun ya soma magana,”tsawan shekaru na dauka ina jiran wannan lokacin, da dukiyar NAHYAN zata dawo hannuna,kina tunanin zanyi sake da wannan damar,basu kadai ba,duk Wanda yayi kokarin rutsemun ginin da na dade ina gidawa babu abunda zai hana muga bayinsa,kamar yadda muka ga bayan mohammad”lokaci d’aya suka babbake da dariya tare da zuya harshen su zuwa wani yare da baba ganewa.


🫧🫧🫧🫧🫧


Karfe 6:30am ya turo kofar dakin a hankali,tun futar dayi dazu be kara dawowa ba,a takure ya hangota kansaman gadon ta takure jikinta,ba a hango komai nata sai fuskar ta dake a ya mutse,a hankali ya fara taku tare da nufar bakin gadon ,gabaki d’aya dakin tashin kamshin imperial majesty yake,sosai kayan jikinsa sukai masa kyau,sanye yace cikin wani red suit me shegen kyau, fuskarsa sanye yake cikin wani bakin glass da baka iya hango kwayar idanuwansa,sosai glass yin yayi wa fuskarsa kyau musamman dan karamin pink lips dinsa da ya kara fito da ainahin sajan sa,gashin kasansa sai kyalli take kamar kullum kara mata yawa ake,kallan diamond watches dinsa yayi kafun ya mayar da kallansa kan fuskarta da take baccin ta har yanxu ,sabanin dazu yanxu harda dan turo dan karamin bakin ta duk da bacci take, guntun tsaki yaja kafun ya taba pillow da kanta yake,motsa fuskarta tayi tana kara cono bakinta gaba,wani tsakin ya kara ja yana dafe goshinsa da ke Sara masa, kara taba pillown yayi ganin bata motsa bane a hankali ya furta “ke”, nan ma bata motsan ba ,da dan karfi ya daki pillow din a bazata ta mike da niyar guduwa, dan karamin tsaki yaja yana furta “matsoraciya kawai “ cikin kasan makoshinsa,kafun ya kalleta,”baki iya sallah bane,komai sai an koya miki” ya furta yana kara tsuke fuskarsa , shiru kawai tayi tana faman rarraba ido kafun ta turo karamin bakinta, “dady” ya furta da shakakkiyar muryarta,kallan yadda tayi maganar yayi kafun ya furta “momy”shima yana harararta,dariya ta kyalkyale dashi,be bari ta kara magana ba ya furta je kiyo alwala, gyada masa kai kawai tayi,sosai ta gane kofar da zata kai ta toilet,baka kara cewa komai ba ta mike tsaye dukda kasan cewar bariga a jikinta haka ta mike ,tana nufar kofar, saurin kawar da kansa yayi da ka kallanta ,yana ganin ta shige kofar shima ya fita daga dakin.


*****tun da ta shiga toilet din tsayawa kawai tayi tana bin ban dakin da kallo kafun ta dafe kanta da taji ya fara mata ciwon, sosai ta tsaya kallan bandakin ,cikin karan bani ta nufi wani glass dake kewaye da ban dakin, tsayawa tayi tana zubawa wajan idanu “toh shi dady yasan nan wani dakin ne shine zaice mun nazo”har ta juya daniyar komawa sea taji tana jin fitsari,kallan Inda zatayi futsarin ta fara dubawa,har ta tsugunna sai kuma ta tashi,kallan toilet tayi kamar me san tuno wani abu,kafun ta karasa wajan a hankali ,bakin tight dinta tacire jin ta fara yin futsarin,amai makon fitsarin kuma sai ga Jini, a firgice ta saki kara cikin razana ganin Jinin da tayi “dady ,dady” ta ke furtawa cikin birkicewa, cikin sauri ta nufi kofar fita daga ban dakin, Daidai ta taba hannun kofar toilet da niyar fita kanta ya sara mata,Kallan kafar tata tayi kafun kuma ta koma cikin bandakin,kamar tasan yadda ake anfani da kayan toilet din,sosai kuwa ta wanke jikinta har da zarcewa da yin Wanka da kayan wankan toilet din,kamar wacce ake controlling dinta, ban dakin sai faman tashin kamshi yake,komai a nutse take yi bayan ta kammala wankan harda gyara ban dakin duk da babu abunda tayi, fito wa tayi daga toilet din tana bin wajan da kallo, trolley din da king ya shigo da ita jiya ta tsaya bi da kallo, kafun ta karasa wajanta,budewa tayi a hankali tana bun jerarrun kayan dake cikin jakar,tsayawa kallansu tayi sosai kafun ta dakko wata doguwar riga baka sai digo digon ja dake jikinta, kara kallan jakan tayi,kafun ta sa hannu ta dauki wata jaka a ciki, bude cikin jakar tayi inners ne a cikin jakar sai pad shima,pant da bra ta dauka har zata kulle jakar sai kuma ta dauki pad din guda d’aya ,tare da Mayar da trolley din ta rufe kamar yadda ta ganta, a nutse ta saka pad dinta da pant, a wannan lokacin har bra dinta ta saka kafun ta kalli rigar dake gefenta,murmushi ta saki da har dimples dinta na dama da hagu na lobawa kafun ta saka rigar, bakaramun kyau rigar tayi wa jikinta ba musamman da ta kasance fara sai kayan suka haskata kasan tuwar kalan kayan ne ja da baki, hips dinta sosai ya fito cikin rigar jikinta ,yalwataccen gashin kanta da ya sakko har gadon bayanta me shegen cikowa ta kama da niyar tufkewa amma ta kasa,sosai ta fara kiciniyar yadda zata kamashi,ganin ta kasane yasa ta dakko gyalan kayanta daniyar barin dakin, taku d’aya biyu tayi kanta ya sara mata,tsayawa tayi tana bin inda take da kallo , tunani ta shigayi kafun ta turo dan karamin bakinta”to ni ya naganni a nan ba nashiga can ba” ta karasa zan can nata tana nuna kofar toilet ,sai kuma idanuwanta suka sauka kan kayan jikin ta , wayo manyan idanuwanta tayi tana bun jikinta da kallo, kafun ta kai hannu ta shafa kamar me tsoran shafawa, cikin Sauri ta dauke hannunta,”ko dady ne yamun wayo ,yasamun kayannan “ tunanin hakan yasa ta saki murmushi, cikin sauri ta karasa kofar fita daga dakin gashin kanta duk ya rufe mata fuska, bude komar datai ba wuya ta hango dadin nata na kokarin kai wani kyakkyawan cup bakinsa ,a guje ta nufi inda yake tana sakin gyalan hannunta,Daidai zai kai cup din bakinsa ta saki kara “dady”,dan juyo da idanuwansa yayi yana kokarin Shan coffee dinsa ta daka tsalle tare da bare kofin hannunsa,hawaye duk ya bata fuskarta cikin rawar murya ta furta “dady karkasha ,ansa guba “…..


(Tofa😳).


🫧🫧🫧🫧🫧

➰➰➰➰➰➰➰➰


AMRAH


Karfe 4:30 ta farka tana ya mutse fuskarta , dafe goshinta tayi tana ware yan mitsi mitsin idanuwanta kafun ta waresu gabaki d’aya ,bin dakin ta farayi da kallo kafun ta motsa jikinta da niyar tashi, zafin da taji a kasantane yasata koma tare da bin jikinta da kallo,da kyar ta tashi zaune tana faman damshe bakinta sabida zafin da take ji a kasan ta, kallan yadda take babu kaya tayi kafun taja dogon tsaki tana mikewa tsaye ,kofar dakin ta sawa key kafun ta koma ta zauna,tana danasanin kiransa da tayi a waya ,”amma in kasan wata ai bata san wata ba” ta furta tare da nufar wardrobe dinta, wata fincinar riga ta dauka tare da sawa a jikin ta sai faman wale kafa take, kwalbar magungunan da tasha ta dauka tare da mayar dasu ma’ajiyarsu data boyesu,tunanin yadda zata kawar da tahee ta fara,ko tunanin gari be gama waye ba ,batayi ba ta dauki wayar ta tare da danna wata number ,kusan missed called uku har yanxu ba a daga ba ,wani dogon tsaki taja kafun ta kara kiran wayar, ringing biyu aka daga wayar,nishin da ta fara jiyowa cikin wayar ne yasata sakin tsaki dakashe wayar tata tana jefata kan gado duk tsikar jikinta ya tashi,sosai ta fara juyi saman gadon jarabarta na tashi, ga wani tsanan tahee dake kara ruruwa a cikin zuciyarta”a wannan karan da kaina zanje wajan boka ,bana bukatar te makon kowa” a haka ta cigaba da tunanin yadda Zata cika burinta batare da kowa ya farga da ita ba .


🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧


KANO 


“Assalamu alaikum “ zahra ta shigo dakin tana dukar da kai,amsa mata oumma tayi tana sakin mata murmushi,itama zahra murmushin ta saki tana kallan oumma,”oumma daman breakfast aka gama ke kadai muke jira yanxu “, kallanta oumma tayi kamar bazata ce komai ba sai ta mike ,daman sanye take cikin hijab dinta, zahra na ganin hakan ta saki a jiyar zujiya , ta dauka oumma bazata biyo taba kamar yadda Khaleed ya fada mata,da sauri ta bude kofar dakin tana nunawa oumma hanya har suka karaso babban falon, Khaleed na ganinta shima ya mike,kwalo zahra ta sakar masa tana mika masa hannu “yaya my gift”,dan hararar ta Khaleed yayi kije kafun ya soma magana “kije dakina ki dauka” tsalle ta daka har da juyi tana dariya,kallan oumma Khaleed yayi tare da hararar zahra”kin tsaya shiririta kirbar mana oumma a tsaye “ da Sauri zahra ta juya Wajan oumma “ kiyi hakuri oumma”, shima Khaleed kallanta yayi ,tare da nuna mata hanyar dining “oumma kiyi hakuri mun barki a tsaye “murmushi kawai ta sakar masa itama tana tuno su taheern dinta , basu kara cewa komai ba suka nufi dinning din gabaki d’aya ,har yar rigan rigan Wanda zaiyi serving din oumma ake ,saida suka gama cika mata gabanta da kayan abinci har saida ta dakatar dasu , a hankali zahra tayi serving din Khaleed shima kafin su fara cin abincin, har sun kusa kammalawa breakfast Dinsu sai ga dady yafito, da sauri zahra ta zaro ido tana mike wa “dadyy “ta furta da niyar nufar inda yake ,nuni yayi mata data koma ta zauna kafun ya karaso wajan shima ,cikin zoyala ya soma magana “wato har kun fara mantawa dani” dariya suka saki banda oumma data kura wa abincin gabanta ido, a hankali ta bude bakinta tare da gaishesa, kallo daya yayi mata tare da amsawa shima zama yayi zahra tayi serving dinsa,shine ya soma tashi tare da musu sallama , mikewa Khaleed yayi shima dady ya komar dashi”ku kammala cin abin cinki, akwai meeting din da zani, auta me kikeso na taho miki dashi”girgiza masa kai zahra tayi “any dady”gyada mata kai kawai yayi tare da barin wajan ,yana jiyo yadda take faman furta “ Allah ya tsare dady,love you more “girgiza kai yayi yana sakin murmushi kafun ya bar falon. Suma suna kammala cin abincin falo suka dawo, suka fara hira da oumma wannan karan sunki barinta ta koma har saida ta fara sake musu suna hira,sallah ne kawai ke tayar dasu da oumma ta idar dasu kara zuwa su dakko ta , ko gajiya da hiran basayi.


🫧🫧🫧🫧🫧

➰➰➰➰➰➰➰


BUNKURE


zaune Dije suke a daki ita da bintalo sai faman irgan kudi suke ,kallan Dije bintalo tayi cikin ya tsine,”wai ke dije wace Irin mutum ce me shegen san kudi,yanxu kudin ma bazaki barni na irgaba Haba ki canza Hali da wannan shegen san kudin naki”batare da dije ta damu da bakar maganar da bintalo ta saba fada mata ba ta wangale bakinta” Haba yar albarka ta ,Kema kinsan da kudin nan nake so ki koma gidan gayunnan “dan ta bile baki bintalo tayi kafun ta kammala irga kudinta tana mikewa,”ni yanxu bani da wannan lokaci,ki jira nagama cin duniyata sai ayi wannan maganar”ta karashe zancan ta tana jefawa Dije dubu biyar “ga wannan “ da Sauri Dije ta wawuri kudin tare da zurasu cikin zaninta,tsaki bintalo taja tana daukar wayar ta da ake kira,ganin me kiran ne yasa ta sakin murmushi “hajjaju barka da dare”daga daya ban garan banji me aka ceba sai dariyar da bintalo ta saki tana furta “baki da matsala hajjaju ganinan tafe”tana kammala zancanta ta kashe wayar tare da wawurar mayafinta tana barin dakin,ko damuwa da fadawa Dije inda zata bayi ba ta Sakai ta bar gidan.


🫧🫧🫧🫧🫧🫧


Tun bayan data Barar masa da coffee din hannunsa bai motsaba,kafun ya dago da idanuwansa a zuciye yana kallanta “how dare you”, kura masa ido tahee tayi tana kallansa har yanxu da sauran hawaye a fuskarta da gashin kanta ya rufe fuskar,daga hannu yayi da niyar tsinka mata mari a bazata yaji ta rungumesa tana sakin saban kuka,kasa motsi king yayi ba ‘a jin karar komai sai karar sautin kukan ta dake tashi,a hankali ta soma magana cikin shashsheka “dady karkasha kaji, suna so sukashe mu ni banaso ka mutu kaji”,yanxun kam ko kwakkwaran motsi king be yi ba ,tunani ya fara “Anya buguwar da yarinyar nan tayi be taba mata hankali ba”,’ban’bareta yayi daga jikinsa yana hade ransa,langwabar masa dakai tahee tayi tana tuna dan karamin bakinta, bin wajan da ta zubar da coffee din yayi kafin ya maida hankalinsa kanta,”me ke damunki “,girgiza masa kai Kawai tayi alamun itama bata sani ba ,sai alokacin idanuwansa ya sauka kan kayan jikinta, sosai kayan sukai mata kyau musamman dogon gashin da ya gani a kanta,duk da ne gama yadda da gashin kanta bane ,a hankali ya fara taku tare  matso ta,ganin yanda ya hade fuskarsa yasa ta tsorata,tare da cuno bakinta, itama baya ta fara ja kamar yadda taga yana matsowa ,bata san lokacin da suka jingida da jikin bango ba,hannunsa daya king ya sa tare da dafe jikin bango ,sosai yayi mata runfa ko ganinta ba a yi sosai,dan sunkuyo da fuskarsa yayi dai dai kan tata….


No comments