Breaking News

AQIDARMU Book 2 Page 7

 🅿️7️⃣








Wani irin kuka ta qara saki ta kwantar da kanta a cikinsa ya rungumeta da kyaw yana kissing tsakiyar kanta yana ajiyar zuciya




Wani irin bushewa su kayi a gurin barin baba da ke jin yau tabbas da hannunsa zai kashe Hayat




Shi kuwa General ji yayi tabbas Hayat ya musu arshen cin mutunci don haka suma zasu masa arshen 



Taimur kuwa wani irin gobara ne ya kama masa zuciya idanunsa su ka ka'da a yayinda 




Safwan kuwa jiri ne ya kamashi ya na ayyana yadda zai kashe Hayat komai zai faru wani qwallan bakin ciki ya sakko masa har yayi zaman aure da Mimi ya gama ko nishi bata ta'ba yi ba in yana saduwa da ita bare kuka bare kuma ihu 



'Dagota yayi a hankali ya kaita ya mata wanka da kansa sabida shi gida zaiyi ya shiryata tsaf cikin wata matsatsiyar gown na atamfa babu yadda zaka ganta ka zata tanada aure bare har d yara bakwai 



Janyota yayi jikinsa ya rungumi cikinta yana kissing tana shafa lallausar sumarsa ya furta "ya Allah kasa sun shiga" zaro idanu tayi ta furta *Mine* yayi dariya yace duk ranar da mu kayi irin wannan aikin Allah na ninka mana jin da'din da farko lada na biyu furen da aikin ke haifar mana "shiru tayi ya qara 'dora kansa kan nonuwanta yana kallonta ya furta IA sababbin twins 'dinmu na saka a yau qwalla ta fara cikin shagwa'ba ta furta Mine ka bari na hut.. tsigar jikinta suka miqe irin kallon da yake mata Ajiyar zuciya yayi ya furta ki zauna bari naje "ta maqe kafa'da ya qara rungumeta yana tsotsar kumatunta zuwa goshinta ya furta "zan dawo IA" sunkuya ta furta yayi murmushi ya sunkuya ta kama harshensa ta shiga tsotsa da masifar zafi har numfashinsa sai da ya tsaya na wucin gadi kafin ta saki ta tsotsi kunnensa ta saki ta tsotsi wuyansa tukuna a hankali ta kai hancinta ka nasa ta furta *I love u mine* ajiyar zuciya yayi ya ansa *love u more baby* su kayi shiru kafin ya miqe ya jawo ofar 





Gaba 'daya suna kallonsa saidai ko gezau a jikinsa General ne ya fara magana "kasan hukuncin abinda kayi'?  Kallonsa Hayat ke yi kazo har gidan mutum ka yiwa 'yer sa fyad... Hayat ya furta 




A na iya kaini kotun duniya a kan haka zanci gaba da yin haka a duk sadd wani qara yayi ya fa'di 




Cikin fargaba goggo ta furta "Safwan ka kasheshi" duk kallonsa su ka shiga yi a kasa a kwance saidai babu wanda yayi yunkurin yin wani abu tsakaninsu Mazan mami ta kalli baba ta furta 





Malam ya kasheshi fa.. ajiyar zuciya baba yayi ya juya ya kalleta ya furta Jihadi yayi goggo ta saki salati tana qarasowa gurin baba tace yaya ku 'daukeshi zuwa asibiti baba yace 




Wlh tallahi ko da wasa naji maganar nan a waje za kuyi danasani ya kwalawa Salisu kira





Wani irin bugawa irjinta yayi bayan fitarsa ta saka 'yer hula kanta ta bu'de kofar duk suna tsaye ta bushe kanta na sarawa saidai kuma a take ta fara kalle2 inda ta ta ganshi kwance kamar gawa da sauri zata qarasa gurin taji muryar baba 






Wlh kika kuskura ta'bashi ki tabbatar da Mun yafe ki daga har Salman kuka ta saki da arfi tana zama bakin ofar a gabanta su salisu su kazo 'daukarsa zasu fita da shi Najwa ta shigo gidan ta dakatar da su 




Ta kira wasu escorts 'dinta biyu su ka shiga da shi motarsu ta kalli baba da General ta furta wlh a wannan karon zamu zuba kuma a yanzu ku sani muna tare da shi bazai ta'ba sakinta saidai ku mutu ta juya ta tafi baba ya kalli Mimi ya furta 




Ki sameni 'falo yanzun nan ya wuce suma su Safwan su kabi bayansa duk a ka taru a falon 




Direct su ka wuce 44 a kayi emergency da Hayat hankalin najwa a tashe ta kira mummy ta sanar mummy ma cikin tashin hankali ta fita zuwa asibitin




Kuka mummy keyi tana addu' a 




Duk suka watse sai ita da kyar ta miqe ta shiga falon baba ta zauna can bakin qofa kanta na asa ya fara magana





Farida ke bakya tsoron Allah ko.? 'Dagowa tayi cikin rashin fahimta fuskarta duk hawaye tana kallon baba yaci gaba wlh tallahi balaraben nan ko ha'diye miki zuciya yayi zai amayar domin dole ku rabu sakaryar banza kuma in ba haka ba zai cigaba da ganin tashin hankali yadda mu ma yake sanyamu sannan  wannan karon da ke zamu shiga kotu duk abinda lauya yace miki shi za kiyi, duk abinda a kayiwa 'dan shi'a jihadi be ko kasheshi a kayi, fice ki bani guri 




An samu an gama da Hayat saidai likitoci sunce ya samu buguwa sosai a qoqolwarsa zai iya mantawa da wasu abubuwa na rayuwarsa da sai a hankali zasu dawo masa 




Tana fitowa 'falon baba ganin babu kowa wajen ta nufi gate ba ko takalmi qafarta escorts na biyota ta gudu ta hau wani aca'ba ai kuwa suma suka koma 'dauko mota kamar ta sani 44 ta nufa haka wasu ke kallonta babu takalmi ta hango su mummy ta qarasa bata bari sun ganta ba ta 'boye tana kallon mummy da Najwa na magana suka nufi reception da sauri ta shiga word 'din da taga suna fuskanta a 'dasu cikin sa'a ta hangoshi kwance ta qarasa tana riqo hannunsa ta saki kuka tana furta "Ya Allah ka sassauta mana haka " a hankali taji yana motsi da yatsunsa ta 'dago taga yana qoqarin bu'de idanunsa ta koma can wajen kansa tana kallonsa har ya bu'de idanunsa a kanta kuka ta saki tana furta pls "kada ka tafi ka barni kaji.? Murmushi yayi da kyar ya motsa hannunsa zuwa nata kwantar da kanta tayi irjinsa tana kuka 




Najwa da mummy suka shigo saidai mamakin yaushe mimi ta iso su kayi mummy ta furta "Farida babanki baya nan ne"? Kafin ta ansa su kaji an bugo ofar an shiga suka juya escorts ne suka kalli Mimi suka ce zaki taso ko mu 'dauke ki.? Rawar tsoro jikinta ya fara mummy tace Farida kizo kije a hankali ta miqe ta koma ta masa peck a goshi mummy da Najwa su ka bi ta da kallon tausayi kana ganinta kasan ta gama fita hayyacinta tunda maganar aurensu ta fito a ka sani kwanciyar hankali ya qaurace musu daga ita har Hayat 




Bayan tafiyarta asibitin gaba 'daya baba hankalinsa ya qara tafiya kan in ma Hayat bai mutu ba to zai karasashi da kansa 




A washegarin ranar Salman ya shigo inda yaji labarin komai shima ya sake 'daura a niyar ganin bayan 'dan shi'a shima cewa yayi ai kashe 'dan shi'a jihadi ne sun manta ubangiji da kansa yace labarin laifin da ke tsakanina da bawana nine mai hukuncin komai gafara ko azaba




***************





Ranar da suka shiga kotu kaf dangin mimi haka su Najwa ma kaf haka General da Taimur sai Hayat tas ya Warke dukda yana sanye da abin wuya itama mimi tana sanye da doguwar rigar atanfa blue da qaramin hijabi blue tayi kyaw Sosai mai gabatar da qarar ya fara bayani




Inda bayan ya gama a ka fara kiran Salman yayi yace bayani tun daga farko har zuwa sakin da Hayat yayiwa mimi har ya bada takardar 



A ka kira mummy itama ta bayar inda tayi nata tana cikin yi lauyan su baba ya miqe ya fara mata tanbayoyi tana ansawa yace 



Wace kwakwarar shaida kike da ita na ya mayar da ita.? Mummy ta fa'da masa yadda su kayi da banat yayi murmushi yace amininsa ne zasu iya ha'da baki sannan in da yasan ya mayar da ita bazai bari ku taho ba ya juya yana kallon alqalin ya fara magana 



Mai girma mai shari'a kamar yadda baban mai qara yazo domin a kwatar masa hakkinsa Hayat Muthallib yana zin... Yaji an shaqoshi a gigice duk a ka kalleshi babu wanda ya lura da isarsa gurin juyo da lauyan yayi ya sakar masa naushi a baki ya fuskanceshi ya furta "idan har ka sake furta Zina tsakanina da matata zan tabbatar na datse maka harshe da hannuna 



Wani irin tsit gurin yayi har alqalin Hayat ya sake 'daga hannunsa zai kai masa naushi yaji an riqe hannunsa anshinta shima yaji a hankali ya lumshe idanunsa yana sakin ajiyar zuciya ya hanka'dashi can ya fa'di ta juyo da shi tana kallonsa hawaye fal idanunta shima qwalla bakin ciki sun taru masa wai duk sabida Aqidar danginsa suna tsaye suna kallon juna ya janyota jikinsa ya rungume ta saki kuka mai ban tausayi salati su goggo suka saka goggo jummai ta kalli mami tace wlh laifin yaya ne tun yaran nan na kawaici gashi ya jawo sun fara bayyana haukansu da dai a zuciyarsu abinsu yake a fusace Salman ya miqe yaje gurin zai fisgota goggo tace wlh Salmanu ka fita idanuna duk a ka juya a na kallonsu ta fara magana kuka tace kaine da kanka ka 'daura musu aure yau kunzo kun tasasu gaba tun suna jin kunyarmu har sun gaji shin idan shi bakusanshi ba kuna ganin mimi zata yadda tana saduwa da shi alhalin tasan basuda aure.? Sannan ma ko... Alwali ya daka masu tsawa ya ce ya 'daga shari'a sai nan da awa uku ya miqe ya shige a harzuke Taimur yayi kan Hayat yana shirin fisge mimi Hayat ya kai masa naushi ya 'daga hannunsa zai kaiwa Hayat naushi ya tare Abu'Ahlam ya janye Hayat zuwa gunsu et Taimur zai bishi Najwa ta tsinka masa mari ya 'daga hannu zai rama Mustapha Mummy ta tsinka masa itama suka wuce babansa ya jawoshi  



shi kuma Salman ya janyo mimi ya tsinka mata mari ya kalleta ya furta "Idan kin raina baba ni mama tasha fa'da miki nine matsayin baba a gunki wlh za'a dawo anjuma kuma za'a baki za'bi tsakanin Safwan da shi ko bazaki koma hannun Safwan ba mun yadda amma bazaki koma hannun wannan halakak.. ta furta pls yay.. ya qara sharara mata mari yace wlh mun gaji a yau zaki yi za'bi anjuma tsakanin mu da shi zaki za'ba ya wuce ya barta gurin tana kuka ...

💖AQIDARMU💖







No comments