Breaking News

AQIDARMU Book 2 Page 20

 





🅿️2️⃣0️⃣








Shiru yayi bayan ya kashe wayar y san me za tayi bayan ya kashe 'din bayason hakan saidai hakan zaiyi har ya samu abinda ya ke so 





Kuka tayi ta gaji ta hakura a kan bazata qara kiransa ba itama saidai wani masifar yunwarsa ta ke ji har ta tanajin kamar batada lafiya 





Kasa ma ci gaba da aikin yayi ya rufe system 'din ya kwanta yana lumshe idanunsa masifar son cinta ya keji ya jawo system 'dinsa ya qara bu'dewa ya shiga wani ma'ajiyar sirrinsa ya fara kallon wani video da ya mata tsurararta tana wanka bata san yanayi ba 



Numfashi ya ke saukewa à hankali ya kai hannunsa yana shafa irjinta yana lumshe idanu ya kalli gindinta da ruwan shawa ke sauka ya wani ha'diyi numfashinsa yana rufe system 'din jin température 'dinsa na shirin hawa 




Sai kusan 3:am bacci ya kwashe ta shima mara da'di domin a nayin asuba ta farka 






*************




Da safe suna dinning shi da mummy da twins kiran su Abu'nawwal ya shigo inda suke fa'da masa su zasu wuce yace ok 



Abu'noor yace kenan kaima cikin sati zaka koma sabida taron sabon muqamin ka ko.? 



Shiru yayi yana tunaninta baisan ya zaiyi ya bar garin nan ba tare da ya cita ba 




Ajiyar zuciya yayi yace eh IA ku tsara komai kafin mu shigo sabida shi da Najwa zasu koma ok su lkace su kayi sallama 



Bayan ya tsinke wayar yayi shiru mummy da tasan damuwarsa ta furta "Da farida zamu wuce"? 



Shiru yayi kamar baiji ba ta sake maimaitawa 




Ya 'dago yana kallonta yace mummy ki barta ta yi abinda taga ya dace 



Qura masa idanu tayi fushi ya keyi da mimi har yanzu 



Ajiyar zuciya tayi bataso shiga sabgarsu ba amma tace 



Saidai itama tana 'dan jin haushin mimi sam bata jan mijinta a jiki kamar yadda sauran matasan zamani keyi inda mummy ta danna record ba tare da hayat ya sani ba ta fara magana




Kasan yarinya ce kuma tanada kunya da kawaici ko dole kana mata uzuri 



Ajiyar zuciya yayi yace uzuri a 3yrs da aure.? 



Zuwa yaushe zatasan darajata a matsayina na mijinta.? 



Zuwa yaushe zata san ya kamata tana kallon damuwata kafin ta wasu.?



Mummy ni daga abinda na fahimta ma yanzu sam banine a gabanta ba 



Mummy tace son ka daina cewa haka 



Yace gaskiya ne mummy girman kanta ma nima bata barni ba tunda na farka inason jin d'umint... yayi ajiyar zuciya tunawa da yayi da mummy ya ke magana amma kanajin farkon maganarsa zaka gane mai ya ke son fa'da



Shiru yayi kafin yace mummy ki bar maganarta pls zanje na kwanta ina ganin alamun ita zata zama ajalina ya miqe ya haura sama



Yana miqewa  Ta lalubi number Dada ta tura voice 'din 




Kwanciya yayi yana jin jikinsa ya fara 'dan 'dumi mugun son cinta ya keyi tuni burarsa ta fara addabarsa da azaba na yunwa ko yanzu ma ta miqe yanata dannata da hannunsa yana lumshe idanu





da yamma mummy da Najwa su kayi waya kauthar zata ci gaba da zama kaduna gun Mummy da su twins su gama karatunsu tare 





A babban falon Habib

 Mainasara suna cike kaf inda duk suka nunawa mama zulai rashin dacewar abinda su kayi ita da mijinta da yaronta inda kuma suka yanke hukuncin zuwa gidan mummy su gaida Hayat sannan su bashi hakuri akan komai kuma su rika zumunci 




da asar zai fita suna shigowa mummy na sama ta hangosu kamar cikin mafarki a dole ta sakko sanin halin Hayat kada ya musu wulakanci 



Zai karkace gefensu ya fita ta sakko ta kira sunansa ya tsaya ta umarceshi ya shiga ya zauna kusa da ita 




Su kuwa gaba 'dayansu ne nan suka fara gaisuwa har da tanbaye2 inda suka yiwa Hayat ta'aziyar iyayensa tare da nemansa yafiyar komai 




Mummy ta kalleshi yace babu komai kawai a haka suka 'dan ta'ba hira su kayi musayar number a qarshe mazan suka wuce abuja matan zasu kwana gun mummy 



Yau ma haka ta wuni sakaka 




Dada ta kirata tace wai yaya kuka shirya tarewarki.? Irjinta ne ya bada dammm batasan mai zata ce ba 



Dada tace ina jinki naga azumi ya kusa dole dai da mijinki zakiyi azumi a karon farko ko.? 



Girgirza kai kawai tayi 



Dada tace to ya kamata musan ranar domin yi miki 'yen shirye2 amma zan kira mummy ku naji daga gunta 




Dada ta kira mummy saidai mummy tace ai mimi ce zata shirya duk sadda taso sai mu shirya mu 



Dada tace to shikenan zan sake magana a ita dukda babansu yace dama mu shiryata kafin sati biyu masu zuwa 



Ok mummy tace amma ki tanbayeta kada a takurata in tanason qara hutawa a gida sabida laulayinta ok dada tace su kayi sallama 





Shiru mummy tayi tana sakin murmushi na yadda ta shiga taya 'danta kwatar soyayyarsa a gun mimi 




Ko da dada ta gama waya da mummy taje ta sanarwa su goggo su kace gaskiya domin muma da anyi sallah zamu koma gida gara ta qara hutawa cikinta yayi qwari sai mu shirya mata 'dan biki da ba'ayiba a farkon auren sai ayi kowa ya shaida 



Mami tace to goggo kamar nan da yaushe kenan.? 



Goggo tace kamar bayan sallah da sati biyu 



Dada ta kalli mami su kace hakan yayi sai a kintsata yadda ya kamata 




Sukuku ta ke zaune har kaikayi take ji gindinta na mata kwana biyu kamar tsutsotsi na Cikin gindin tsabar jarabar da take ji 



Tana kwance lamo dada ta shigo tana bata labarin yadda suka saka ranarta 



'dan kallon Dada tayi cikin firgici har dada ta gane saidai ta basar 



Shiru tayi Dada tace kimaida hankali kinashan duk kayan da na baki "bata iya ansawa ba Dada ta fita 



Shiru tayi tana lissafi yau saura 27dys a fara azumi sannan ga 30dys na azumi sannan ga 2wks yawu ta ha'diya tanajin sam bazata iyaba 



Kwanakin sunyi yawa ta furta inda Dada da ke dawowa 'dakin ta ji ta sarai ta basar tana mamakin lallai Hayat ya koyawa mimi jaraba 




Da dare suna falo shi da mummy yara sunyi bacci mummy tace 'dazu gidansu Farida sun kirani kan tarewarta 




Bai 'dago ba saidai ya matsu yaji kuma mummy tsaf ta gano shi 




Taci gaba sun yanke hukuncin ganin azumi ya gabato sai bayan sallah zata tare 



Wayar hannunsa ce ta zame yayi dabara ya basar yana furta ok 



Kuma ta sani.? 



Mummy ta ce to ai dole tasani koma da ita su kayi shawarar 



Yawu ya ha,diya yace ok ya miqe ta ce ina kuma zaka ..? 



Bai juyo ba yace zan shirya kayana gobe zan wuce 



Ok ta ce mu dai gaskiya sai ranar taro zamu shigo ok yace yana haurawa abinsa



Murmushi mummy tayi tace jarabbabu sam basu iya jurewa itama tanacan nasan tana fama 





haka ta kwana sakoko tana kallon wayar dada ko zai kira saidai shiru tayi kuka ta gaji tayi bacci







da safe ne tayi tunanin ko ganinsa tayi dabara tayi in ba haka ba zuciyarta zata buga 



Yanke shawara tayi ta tabbata in ya ganta zai nemi cinta ko yaya ne ta rage zafi da haka ta je kichen mami na girki ta gaisheta 



Mami ta ce mimi yaya dai.?



Shiru tayi kafin ta kalli mami tace wayata da kayana suna gidan mummy kuma bamu yin magana sabida babu wayar da zai kirani 



Kallonta mami tayi ta ce to kije ki shirya salisu ya ajiye kinsan babanku ya wuce Argungu musabaka sai jibi zai dawo in kikaji kinason Kwana ma can kiyi zamanki gobe kin dawo to ta ce Cikin jin kunya saidai zuciyarta wasai ta furta "Nagode " ta miqe 



Mami murmushi tayi na manya domin tsaf ta gano jaraba ke damun Mimi har a idanunta sun nuna 




Suna gama karyawa ya sallami mummy ya wuce abinsa ko rakiya airport yaqi mummy ta masa 




Wanka tayi ta shafa humra sun kai kala biyar na dada da nata ta 'dauko wani zazzafan rigarta shara2 mara hannu ko bra bata saka ba pant 'dinsa mai siriri lyt purple ne rigar 



Tayi kyam ta kawo abaya ta jefa sama ta yane kanta ta fito ta ma su goggo sallama ta wuce 



A mota ma sai qara gyara jikinta take har suka iso gidan mummy 




Mummy na shirin fita su ka shigo 



Murmushi mummy tayi a ranta tana ayyana yaronta ya taso Mimi gaba ta yar da makamanta ta biyoshi 



Komawa mummy tayi ciki mimi ta gaisheta 




'Dan sunkwi da kai Mimi tayi kafin tace 



Dama wayana da kayana na zan 'dauka mummy tace ok gashi kuma qila Hayat ya wuce dashi domin tare na ha'da muku kayan 



'dagowa Mimi tayi a zabure tana kallonta 



Mummy tayi murmushi a 'boye tace 



Tabbas suna akwatin da Hayat ya tafi dashi 



Yawu Mimi ta ha'diya ta kasa jurewa ta furta 



Mummy ina ya tafi.?



Mummy ta ce ya koma..




Tun kafin mummy ta qarasa idanunta suka fara qwalla mummy tayi shiru tana kallonta 



Mummy ta ce in naje sai na dawo miki da kayan wayar kuma bari mu fita yanzu sai mu saya sabuw..



Ta saki kuka tana sunkai da kai 



Mummy ta ce mai kuma ya faru Mimi.?



Cikin sheshekar kuka ta furta 



Mummy pls ki taimakamin naje yanzu ni ba waya nazo 'dauko ba dama 



Kallonta mummy ta yi tace au dama ba wayar kika zo 'dauka ba.?



Girgiza kai mummy tayi ta ce yanzu mai kike so to.?



Ajiyar zuciya tayi ta furta zanje yanzu 



Mummy ta ce ina 'din.? 



Gunsa ta furta..


Mummy ta ce iyayenki fa .? Bayan sunce sai bayan sallah 



Shiru tayi ta ce pls mummy..



Ok mummy tace ta kalli agogo shi kansa jirgin hayat bai tashi ba sai anjuma don haka dama kuma passport 'din Mimi na gunta take tayiwa Mimi bucking suka tashi zuwa airport to abj 



Ko da ta sauka abj sam batason su ha'du ma sai a gida don haka ta cire 'dankwalinta ta yane fuskarta kamar nikabi...


No comments