Breaking News

AQIDARMU Book 2 Page 17

 


🅿️1️⃣7️⃣








Lauyan ya fara magana






Shekaru biyar da suka gabata Siyama yarinyar Binta ta ha'du da wani saurayi mai suna "Mashkur" a zariya 




Amma ainihi Mashkur 'dan maiduguri ne kaf iyayensa can suke Mashkur ya baro maiduguri ne domin Aqirsa 




Yawu goggo binta da Safwan su ka ha'diya lauyan yaci gaba



Mashkur  *'dan shi'a ne babba* 




A zabure baba ya juya yana kallo goggo binta da gumi ya rufeta 




Su goggo kuwa salati suka saka 




Mami tace ga ainihin dalilin da yasa basuso a na zuwa gidanta 




Lauyan yaci gaba...




Mashkur ya kasance daga cikin hazikan 'daliban babban malamin shi'a na Zaria ne 



Wanda hazaka da kokari irin na Mashkur kan Aqidarsa Malam ya sanya shi cikin 'daliban da suke bawa schoolership zuwa Iran 




Saidai a haka suka cigaba da soyayyarsu shi da Siyama bata sanarwa gidansu Aqidar sa ba har zuwa lokacin da su kayi aure ya barta ta ci gaba da karatunta zaria shi kuma ya gama har et ya kama aiki Iran 



Inda bayan aurensu siyama ta sanarwa mahaifiyarta aqidar mijinta ganin yadda ya ke turowa Siyama ku'di suka yanke hukuncin 'boye sirrinsu a kan cewa ai ita ba shi'ar ta keyi ba 




Wani irin gumi baba keyi yana kallon goggo binta 




Lauyan yaci gaba 




Inda dama burin Siyama da mamanta shine Mijin siyama yafi na kowa cikin yaran dangi hankalinsu na kwance har zuwa lokacin da maganar auren Farida da Hayat ya fito binta ta gano irin tarin arziki da nasabar Hayat wanda hakan na nufin ko inuwarta siyama bata kai ba 



Hakan ya 'daga musu hankalinsu har suka gommace ta komai hannun Safwan tunda shi arzikinsa nasu ne dukda shima ko kwatar arzikin hayat bai kai ba




Inda binta tafi kowa zuga yayanta kan maganar raba auren Farida da Hayat tana fakewa da aqidarsa inda ta ke nuna masa Safwan ne yafi kowa dacewa da Farida sabida shi ya fara saninta 




A na haka kuma sai a kwanakin baya Siyama taje hutun 2wks gurin mijinta a iran inda sukayi taro kamfanin a ka qarawa Mashkur and girma kamfanin da yame aiki inda ta gano ai ba wani guri Mashkur mijinta ke aiki ba face 'daya daga cikin kamfanonin su  Hayat wanda ta gane hakan ne da Qanwar mahaifin Hayat da ita ce ta bawa Mashkur kyawtar karramawa inda ta tanbayi mijinta Cikin dabara ya bata labarin masu kamfanin har ya kira mata sunan "Hayat Muthallib"




Hankalinsu ya tashi bata ko gayawa mijinta gaskiya ba tace masa zata dawo inda ta dawo suka fara neman mafita da mamanta da kuma yayanta 




Salati su goggo keyi suna mamakin wannan irin makirci da baqin hali 




Lauyan yaci gaba 




Daga nan ne suka qara zuzuta maganar shari'a na susamu a raba auren Farida da Hayat domin gudun fitar sirrinsu




Mai girma mai shari'a Hayat maraya ne gaba

 da bayansa shi ka'dai iyayensa su ka haifa

 Bai ta'ba samun matsala da kowa ba dukda girman zuri'ar daya fito kowa na kaunarsa da yabonsa domin yanada cousins a qalla sunkai 28 amma bashida abokin fa'da kaf cikinsu haka duk inda ya zauna mutane na kaunarsa sannan ya kasance miji na gari kamar yadda matarsa

ta bada shaida




Malam Sa'ad sunci mutuncinsa sun wulakantashi sun taka masa hakkinsa wajen haanshi rayuwa tare da iyalansa matarsa da yaransa sannan sun ruguza masa komai na rayuwarsa domin yanzu haka gomnatin Iran ta sanar da shi a matsayin sabon ministanta na oil da gaz saidai baqin Cikin da cin zarafi da malam Sa'ad da binta da Safwan da Taimur su ka masa ya sanyashi zuciyarsa ta buga yana kwance rai hannun Allah inda na ke rokon wannan kotun da ta duba hujjojina ta kuma duba zalunci, qasqacin da wa'dan nan mutane su kayiwa Hayat muthallib tabi masa hakkinsa tare da fatali da bukarsu na son ya bawa matarsa saki alhalin tana matukar kaunarsa kowa shaida ne sannan ga shaida ni ma na bada 




Wani irin gumi baba keyi ga kunya da ya fara ji yanajin kamar ya nutse gurin da ya ke 




Shi kuwa general sai yanzu ya fahimci duk inda ya ke tunanin zai iya saka qafa a Nigeria Hayat zai wuce gurin 



Taimur kuwa wani irin rawa jikinsa ya fara tabbas Hayat na da gata daga irin shirin da yayi ya kamasu ko kuma shirin da danginsa su kayi suka kamasu  tsoronsa 'daya rasa aikinsa da yake tunkaho da shi har cikin abokansa da dangi 





Shi kuwa Safwan rasa mimi da ya tabbatar yayi ne har abada damuwarsa domin yaga zahirin zunzurutun son da takewa hayat ranar kotun farko da ta riqe kafafunsa gaban duniya tana rokonsa kada ya furta "ya hakura da ita"




Qwalla ma ya Share yana danasani domin bai gane masifar son da yakewa mimi ba saida suka rabu kuma duk laifin mamansa da Siyama da suka rika zugashi wai mimi ta cika fa'din rai da girman kai in ya barta zata rainashi sannan in ya barta tayi dogon karatu ko shi bazai iya juyata ba d haka yaqi barinta cigaba da  karatu  abinda ya jawo masa 'dan girmansa da mimi ke gani ya zube 



Gashi yanzu et ya rasata bayan masifar son da takewa mijinta ga yara da Allah ke ta basu yasan ko cikin mafarki bazata dawo gareshi ba 




Juyawa yayi yana kallon mamansa yayi shiru itama sunkwi da kai tayi tana sharar qwallar nadama da borin kunya 




Lauyan yaci gaba ina rokon kotu ta duba abinda a kayiwa hayat ta kwatar masa hakkinsa "Nagode" ya zauna 





Shiru kotun tayi alqalin ya kalli lauyan su baba yace lauyan wanda a ke qara bakada wata magana.?




Lauyan baba da duk jikinsa yayi lakwas ya ma rasa mai zaice bayan duk uban hujjoji da shaidu babu abinda ya saura ya furta "babu mai lord"




Alqali yayi rubuce2 ya kalli jama'a yace kotu ta saurari bayanai da shaidu kuma ta gamsu da kowani 'bangare don haka zata 'daga zama zuwa nan da kwanaki biyar ta dawo domin bada hukunci na arshe



Saidai bayan shaidu da hujjoji na laifuka da kotu ta kama wasu don haka kotu zata ajiye malam Sa'ad da Taimur da General Sa'id Da Safwan gidan maza zuwa lokacin da zata dawo domin yanke hukunci na arshe 



Sai ita kuma malama binta kotu na bukatar 150k na belinta kafin ta suce gida zuwa lokacin da itama zamu bata nata sakamakon 



Alhamdullilah Najwa da 'yen uwanta su ka furta suna kallon juna 




Mummy kuwa hawaye kawai ta keyi inda ta miqe ta furta "zan biya belin Malama binta 




Duk kallony su kayi tayi ajiyar zuciyar tana kallon mimi da ke ta kuka kafin ta qarasa gaban Najwa ta furta "ko yanzu sun tabbatar Hayat ya fisu" najwa tayi tsaki tana kallon Baba mummy tace karki damu za muyi magana anjuma 



Nan mummy ta biya a ka saki goggo binta su kuwa su mummy suka riqo mimi suka wuce basu bari tayi magana da kowa ba sai kuka ta keyi 




A mota ta kalli mummy tace pls mu mummy ni zan koma kaduna



Mummy tace haba farida ai akwai masu kula da shi kibari ki huta har mu kamalla shari'arnan mu koma gabaki 'daya 



Kallon mummy tayi tace mummy babu wanda zai kulamin da shi sama da ni 



Ajiyar zuciya mummy tayi jikinta ya mutu tace shikenan bari mu saukeki airport 




A aiport su ka sauke ta saida jirginsu ma ya 'daga tukuna suka wuce 




A jirgin ma hawaye ta keyi sosai har su ka shigo kaduna tuni driver mummy na jiranta ya 'dauketa sai 44



tana shiga word 'din tana yadda su ka barshi a hankali ta qarasa gadonsa ta zauna tana shafa kansa cikakken sumarsa zuwa fuskarsa zuwa dogon hancinsa zuwa la'bbansa kallonsu ta keyi tana tuna yadda su ke da da'din tsotsa in tana tsotsarsu 



Wani irin numfashi ta ja a hankali ta sunkuya ta kama su ta fara wani irin tsotso tana lumshe idanunta 




Tsotso ta keyi tana shafa jikinsa ko'ina inda ta kai hannunta kan sandar mulki ta sa ki numfashi take wani masifaffen sha'awarsa ya dirar mata 



A hankali ta hau samansa ta ci gaba da tsotsar bakinsa cikin wani irin zuzutaccen fitina da ya taso mata 



Ta fara fita hayyacinta wajen shafar jikinsa da Tsotsar bakinsa taji yana 'dan numfashi da sauri a hankali ta 'dago still bakinta na cikin nasa tana kallonsa 



Wani irin numfashi etta saki shi kuma ya fara kokarin bu'de idanunsa tana kallonsa...

💖AQIDARMU💖






PART2




No comments