Breaking News

AQIDARMU Book 2 Page 1

 


PART2 




Na



Boyayyiyar marubuciya



🅿️1️⃣





Da kyar mudassir ya kama hannun baba suka shiga fito hall 'din da kamar anyi shara mutane duk sun watse..




Manyan motocine sama da goma zallar zuri'ar *sheikh Abdallah mainasara* su ka nufi airport a yayinda su ma *Thariq Ahnan Family* tuni sun tada jirginsu duk da suman da Abu'ahlam yayi a jirgin ma ya farfa'do duk Calabar su ka nufa domin ganin gawar Hayat da idanunsu inda Abu'noor da Najwa ke saws2 matakin da zasu 'dauka tabbas zasu 'dauki mataki na tashin hankali a kan wannan mutuwar da tabbas shiryawa Hayat ita a a kayi haka su ke cikin jirgin babu wanda mai magana ko 'daya..




Kan kace me duk Zuri'oin biyu sun sauka calabar inda duk suka taru Babban headquarter na Calabar kallon2 ma su ke yiwa junansu saidai tashin hankalin da su ke ciki ya sanya su kama kansu da tattara kansu kan damuwarsu hakan yasa nan police su ka shiga yi musu bayani saidai sun karkata ne kan "Minister Habib Mainasara" inda hakan ya qular da Zuri'ar Thariq Family Suka fuskanci police suka fara magana "Mune ainahin Iyeyen marigayin"  kallonsu Inspector yayi kafin ya kalli minister "Habib ya ce eh sune iyayensa dangin babansa mu dangin mamansa ne inspector yace "ok" mummy dai har lokacin tana mota a sume tare da 'yen uwanta mata inda shima General babnsu Taimur tuni ya iso inda inspector ya ke faruwa musu bayanin bom ce a ka sakawa motar su Hayat sosai "Thafiq Ahnan Family su ka qara tabbatar da zarginsu inda inspector yace mu na kan bincike IA zamu gano komai sai a qarshe a kwai yarinyar da itama taje airport da exactly irin motar da shi mamacin a ka saka ta bom to bayan ya basu labari har suman Mimi nan Najwa ta furta "wato shiryayyen plan ne ansan zai dawo kuma ansan komai na sa ansan za taje "Daukasa a kayi anfani da irin motar ta " ta kalli Inspector cikin mugun damuwa ta furta "wlh in baku fito da Wanda yayi wannan abin ba nan da qaramin lokaci za kusan waye a kashe domin har ku sai kun fuskanci tashi hankali ta juya ta bar gurin suma yayyunta da matansu da yaransu hararar police da dangin mainasara su kayi su ka bar gurin zuwa asibitin da a kace gawar na can ajiyar zuciya su Minister su kayi kafin tabbas wannan zuri'ar sunaji da kansu ko a Iran sunfi arfin kowa sun mallaki kowa don haka tabbas ko a yaya wannan abin ta faru da zasu haqo duk wani mai hannu ciki nan suma suka qara magana da police kafin su ka nufi asibitin su ma don ganin gawar 



Najwa hawaye ta keyi sosai inda zuciyarta ta fara saqa mata duk auren Mimi ya kawo su wannan matsayin "tana hawaye tana tariyo maganar Zainab maman Hayat" *pls Naaj ki tabbatar kunyi baki 'daya da Yasmin ban yarda ku bawa Hayat komai na dukiyarsa ba har sai yayi aure yanada iyali*  hawaye ta qara sharewa gashi duk uban dukiyar bai mora ba garin qabilancin Yasmin taqi su aura masa balarabiya taje ta auro masa 'yer masu baqin zuciya amma wlh sai yayi danasanin kashe jinin *Ahnan Family* taji sun iso asibitin 





Likitoci sunyi ita a qoqarin su saidai har yanzu bata farfa'do ba can cikin Suman ta ke ganinsa cikin wasu kyawawan kaya sky blue yayi ya kyaw har ya gaji tana zaune tayi shiru da tagumi tana hawaye ta ya qaraso ya zauna kusa da ita ya kwantar da ita cinyarsa yana shafa kanta ta ya fara magana 



Inaso ki zama mai bani 'kwarin gwiwa ina mai tabbatar miki IA zan tsallake dukkan wani jarrabawa da zan fuskanta domin ci gaba da mallakarki iyakar rayuwata ta duniya da ma lahira 'dagowa tayi a hankali tana kallonsa idanunta duk 'kwalla ta "furta duk wata jarumtata idan har baka tare da ni babu abinda zan iya yi, share mata hawayen yayi ya kai bakinsa gefen kumatunta yana lasa ta lumshe idanunta tana 'dora hannunta bayansa ya kai bakinsa yana mata magana cikin ra'da kusan 13mnts ya jawo bakin na sa daga cikin kunnenta zuwa kumatunta zuwa nata bakin ya 'dora ya saita hancinsa kan nata goshinsa kan nata sai idanunsa da ya zaunar cikin na ta kafin ya furta "Trust me" hawaye ta saki tana shigar da yatsunta cikin na sa kusan 4mnts suna haka kafin ya 'dago a hankali suka runguma sosai suna qanqame juna ta furta *Mine I so much Love u* 'dagota yayi yana kallonta ya furta *no words can explain hw mch I love u my queen* wani irin rungume juna su ka qara yi cikin bala'en shauki da so mai ya tsanani da suke ji na junansu "cikin muryar ra'da ya qara furta *Trust me* wani irin matseshi ta qara yi jikinta tana furta bt pls kada ka qara barina kamar last *Trust me* ya qara furtawa 



Qara ta saki da duk asibitin ya ansa cikin gigicewa Mustapha ya furta "Akwai mahaukata ne cikin asibitin suka ga likitoci na shiga word 'dinta "Abu'nawwal ya kalli wani dr yace mai ke faruwa ne.? Likitan yace wata yarinya ce ta haukace tun 'dazu bayan tsarin da ya faru a gabanta kutsawa suma su kayi cikin word 'din inda ta farka ta ke ta kurma qara nurses sun riqeta kallonta su Najwa su ka shagala yi cikin mugun tausayi Mustapha ya furta "Mama yarinyar nan tana tsananin son Hayat" ajiyar zuciya duk su kayi likitoci su ka mata allura nan ta fara bacci dama farfa'dowarta kenan ajiyar zuciya Najwa tayi ta kalli dr tace "Cikinta dai yana nan ko"? Likitan yace eh amma gaskiya in taci gaba da wannan gigicewar zata iya 'bari duk tsura mata idanu su kayi a yau duk sai Mimi ta basu tausayi domin su shaida ne duk su'yen matan da Hayat yayi bai ta'ba yin wacce ke mutuwar sonsa kamar Mimi ba Abu"Noor yace  'wlh har da hakkin 'yersa ba zamu raga masa ba azzalumin banza su ka fito word 'din suna fitowa su mummy na qarasowa itama ta farfa'do saidai kana ganin ta kaga tashin hankali su ganinsu Najwa sun fito word 'din suma can suka nufa inda suna shiga su kaga likitoci zagaye da Mimi da hanzari mummy ta qarasa kanta mama kuwa cikin mamaki ta bita tana kallon mummy ita kuma mummy ta kalli dr tace  tace"ita mai ya same ta nan ya bata labari ta fara hawaye tabbas dama tasan a rina cikin qwalla Mama ta kalli Mummy tace ya"Yasmin kina nufin wannan yarinyar ce Matar Hayat"?



Mummy tace kin Santa ne? Ajiyar zuciya Mama tayi tai shiru kafin ta furta "Innalillahi wa'inna ilayhi raji'un na cutar da jinina da hannuna ta saki kuka tana 'dora kanta hannun mummy...

💖AQIDARMU💖





PART2




na 





Boyayyiyar marubuciya


No comments