Breaking News

AQIDARMU Book 1 Page 27-28

 🅿️27/28





Hawaye goggo ke yi sosai yau taji tausayin mimin ya kamata duk wanda ke da hannu a wannan satar yaran bashida imani ko ka'dan  Mummy ma bakinta ya bushe sai hawaye tana tausayawa jarabawar da Hayat da Mimi ke fuskanta "Ya Allah ka tausayawa wa'dan nan marayu na ka ta furta a fili tana sharar qwalla ta kalli goggo da itama kamar ta ta'bu ta dafata tace bari naje goggo ba tace qala ba Mummy ta wuce ta shiga mota driver ya tayar ta furta airport zaka kaini yace to hajiya 





bayan duk an waste ne ya na 'dakinsa ya tura mata msg ya sake turawa wani msg a ka masa reply ya sake turawa ya saki ajiyar zuciya kafin ya kashe wayar yayi shiru yana lumshe idanunsa da alama yana cikin mummunan 'bacin rai..!





A kaduna ma tuni baba ya kira Salman ya masa bayanin abinda ya faru da kuma wacce ya ke zargi Sosai shima hankalinsa ya tashi yana tanbayar kansa har yaushe zasu samu nutsuwa da kwanciyar hankali amma wata qila gaskiyar baba ne don haka Salman ya fara neman layin mummy rabonsa da ita har ya manta sabida yana qule da yadda taci amanarsa dukda tayi masa alherin da bazai ta'ba mantawa ba, tana abuja airport wayar ta fara ringing ta 'daga tana kallo kafin ta ansa "Salman babu ko gaisuwa ya furta "Hajiya ki gaggauta mayar da yaran nan domin muma bamuson su amma dole mu maidasu ga wa'danda sukeda ainihin iko da su gudun tashin hankali ajiyar zuciya tayi tace Salman wlh tallahi na fiku duk rashin kwanciyar hankalin 'batan yaran nan kuma na tabbata babu wanda zai aikata Haka face dagin babansu domin ni nafi kowa saninsu da sharrinsu shiru Salman yayi yace tayaya zasu sace bayan sunyi magana da baba ya musu alqawarin zaa basu kayansu tsinke wayar tayi ta ma kashe wayarta domin tasan Salman bazai ta'ba ganewa ba don haka babu anfanin ta ,bata lokacin yin magana da shi 



A asibitin a ka shirya mota da zata tafi da Mimi asibitin mahaukata kafin qarfin allurar da aka mata ya qare inda goggo hanne da goggo jummai ke tare da ita duk sun wani yi fayau da su suma 



Sosai Dada tayi kuka kafin ta tausayawa mimi inda ta shirya domin taje ta jirasu a asibitin mahaukata kafin su shigo 



Shiru Safwan yayi yana riqe da kansa duk tunani ya cika shi ya fara rasa mafita a kan matsalarsa..




**************





Da wuri tayi shirinta na zuwa kamfanin tanason ha'duwa da su gaba 'daya saidai msg ne ya shigo mata da sauri ta duba 



Shiru tayi cike da ru'dani ta masa reply ajiyar zuciya yayi ya qara mata msg ta koma kujerar ta zauna ta qara masa msg ya duba sunyi musayar msg ya kai goma kafin ta ajiye wayar tayi shiru ajiyar zuciya tayi ta kwanta doguwar kujerar falon tana lumshe idanunta ko 10mnts ba'ayiba taji a na qonqosawa ta tashi ta bu'de Najwa ta karkace ga shiga falon tana yatsuna fuskanta mummy ta maida qofar falon ta zauna kujera ta ruqe gaban kanta  Najwa ta fara magana "muna sane da duk qulle2 da kika yi a baya kina mugun cin darajar Hayat amma a yanzu idan har kika bari mu ka gano a kwai hannunki cikin 'satan yaran nan wlh zakisha mamakin abinda zai faru "ok" mummy tace Najwa ta juya ta fita a fusace...





A asibitin mahaukata an anshi Mimi tabbas ta samu ta'bin qoqolwa tsabar damuwa da ya mata yawa inda Dr yace sai gobe da safe za'a mata gwajin da kyaw su goggo su kace su nan zasu kwana sh Dada su ka  komA gida domin su musu abinci 




************




Yau 5wks da haihuwar Mimi sannan da 'batan yaranta wanda ta 'bangaren qoqolwarta babu wani ci gaba har now tana asibitin abin ya dawo kowa tausayinta ya ke ji takan zauna shiru somtym tayi ta nuna abu tana kuka su goggo kowa yanzu tausayinta ya keji



Sosai hankalin Safwan ya tashi ya kalli mamansa yace "mama anya Mimi zata warke.? Ajiyar zuciya tayi tace banason sakarci dole zata gaji ta hakura ta warke kuma ma munyi magana da yaya yace tunda ba dukan mutane ko fisge2 take yi ba to indai ka amince  nan kafin azumi sai ya 'daura muku aure kaga ta warke 'dakinta shiru yayi kafin yace mama har yanzu fa dakwai auren wancan kanta auren wancan kanta dole sai ya sake ta tsaki tayi tace ka bar komai hannun baba yana sane da abinda ya keyi ok safwan yace ya miqe ya fita ta bishi da kallo duk ya susuce a kan Mimi ba qaramin sonta ya keyi ba ta ayyana zata tabbatar ya sami Mimi..




Dare ne sosai kusan 2:05am ta ji a na lalubata kamar cikin mafarki wani feeling ne wanda da hallita 'daya take kasancewa taji wannan feeling tayi ta qoqarin bu'de idanunta abu ya ci tura sai dai saqonsa da ke bin qoqolwarta a hankali ya zame rigar jikinta ya fara tsotsar nononta wani irin tsotso da taji tana shirin shi'dewa a hankali ya kwantar da ita yana ci gaba da tsotsarta har yazo cibiyarta yazo gindinta ya bu'deta shafa burarsa ya shiga yi a gabanta tanata sauke ajiyar zuciya ya shigar da kansa ta saki numfashi ya 'dora bakinsa kan nata ya fara haqarta ta saki kuka tana 'dagowa saidai sam ta kasa gane inda ta ke shikuwa ya shiga shan fuskarta ko ina idanunta hancinta bakinta komai yana wani irin hakarta sosai ya ji a qwalla baby est wani abu da ke sanya masa nisha'd'i kamar ta ya lashi kumatunta yana kallon yadda idanunta ke lumshe batasan me ke faruwa ba cinta yayi sosai kusan 3hrs saidai zuwa lokacin jikinta ya gaya mata dukda bata cikin hankalinta saida ya cita a kwance a karkace a goho ya cita har shi kansa ya fara kukan da'din ya masa yawa tare da qara tabbatarwa kansa dominsa a ka halicceta sabida tana jureshi a ko wani hali ya kawo iya kawowa ya rungumeta yana tsotsar kunnenta sai da komai ya lafa ya 'dagota yana kissing ' dinta tare da furta "Zanci gaba da sonki har arshen numfashina..



da safe ne kamar ko yaushe likitan ya bu'de 'dakin mimi domin goggo ta mata wanka sabida ma a na saka ran sallamarsu cikin satin goggo na 'dagota tana mamakin yadda har cikin hauka mimi bata daina mafarkin Hayat ba shiru tayi tana tunanin wani irin So ne na mutuwa mimi ke yiwa Hayat a hankali goggo ta 'dagota ganin ruwan maniyyi sosai jikinta zuwa gabanta a hankali ta bu'de idanunta da suke tsume tsabar wani azaban tsami da taji gindinta yayi ta saki qara tana furta "wayyo ta 'dora hannunta kan gabanta goggo cikin tausayawa tace muje na miki wanka mafarki kika yi ta 'dagota suka nufi toilet








Kallon Abu'noor Najwa tayi tace abin mamakin shine babu wanda ya shiga asibitin a ranar nakudar nata illa iyayenta kuma su ke tare da ita har ta haihu tayi shiru kafin ta kallesu tace saidai na fara binciken wa ya sanar da Yasmin Mimi na nakuda domin ta isa asibiti da sassafiyar ranar duk abin na basu mamaki abu'ahalm yace wlh duk ranar da kika gano mai hannu ciki ko ubanta ne sai ya fuskanci hukunci domin ya dawo mana da komai baya..!



Kallon mutumin matar tayi tace ka tabbatar likitan yazo ya duba su, mutumin yace hajiya ita macen ce tafi 'dan uwanta zafin jikin domin da yamma yayi madam tace sai ta fara kuka har safiya shiru tayi kafin ta tace zan turo wani dr ya dubasu sannan a canza musu madara ok yace tace zai maka alert anjuma "Nagode hajiya tace babu komai"




************



Yau satinsu 3 da dawowa gida a yayinda baba ya shigar da tanbaya kotu da gun manyan malamai domin maman safwan tace masa babu dashi safwan zai auri mimi a haka domin shi yafi kowa cancanta da ita dukda tana cikin ta'bin qoqolwa a duk sadda dada ta 'dauketa su fita sai ta samu mai so hakan ya qara 'daga hankalin baba sabida ba'a gane tanada ciwon sai an zauna sosai da ita hakan ya qara 'dagawa baba hankali ya kuwa shigar da maganar gun manyan malamai domin jin ta bakinsu a a kan lamarin 




A Iran Hayat ya fara zuwa ma aiki yanzu saidai still baya magana da kowa saidai yayi alama kuma wai ya manta duk rayuwarsa ta baya domin ko da wasa baya tuna komai hakan ne ya qara kwantarwa danginsa hankali kuma ya dawo gaba  'daya gidan kakansa da zama hakan ya musu da'di sosai..



Duk a na cike ne falon baba tana kusa da dada Fauza layla su ka shigo da Wainar fulawa da suka gama soyawa Dada tace layla bani na Mimi layla ta miqa mata Dada ta fara bata tana ci har ta kusa cinyewa ta fara wani irin kakari kamar ta shaqe Dada ta fara buga mata bayanta inda a qarshe ta daki amai na gaba 'daya wainar nan duk suka fara kallonta da tausayi ganin 'yen kwana biyun nan bata iya cin komai malaria ya tasota gaba Dada ta miqe tana riqota su kaje ta gyara mata jikinta ta kwantar da ita ta fito ta dama mata koko





Saidai abin mamaki shima ta amayar da shi tas har da kore2 



Kamar wasa cikin kwanakin komai mimi taci sai ya fita inda layla ta labartawa maman Safwan ta kuwa Kamo hanya tazo tacewa baba a mayar da Mimi asibiti Dada itama tace gaskiya ne malam kwanan nan jikinta ya qi da'di ko harda tyfut ke damunta baba yace to Dada da binta su kaita su ka shirya suka wuce asibitin 



Dr yace zai mata test biyar Dada ba tare da tasan wanne da wanne ba tace ayi a ka 'diba jininta a ka wuce can kusan 2hrs Mimi ma na kwance jikin Dada Dr yazo ya miqawa Dada results ta bu'de zaro idanu tayi tana kallonsa da kyar ta iya fisgo magana tace Dr "CIKI"...?

💖AQIDARMU💖


            Na



Boyayyiyar marubuciya



No comments